Sashe 37
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Safinah! Haihuwar ce."
Gya
a mata kai nayi cike da azabar da yake addabar gangan jikina tare da yin dagadaga da ruhina, duk sai ta ru
e kamar bata ta
a haihuwa ba, komawa ban
aki tayi ta
auko kujera
an tsuguno, ta nuna min yadda zan
aura hannuna a kai tafita da sauri, sai side
in Umma.
"Amnah zoki taimake ni Safinah ina ga haihuwa c.."
Ai Ummi bata gama maganarta ba Umma ta fita da sauri, suka nufo side
in Ummi, umma tace.
"Har cikin yakai haihu ne?"
"Eh toh ina dai tunanin bakwai kenan."
Suna shigowa kukan
an karamin jariri na musu maraba da zuwa, da sauri Ummi ta
auko hijab
inta ta mikawa Umma ta saka jariri a kai, ta shiga niman inda kwalin rezanta yake. Tana samu ina sake wani nishi tare da cewa.
"Ummina ki yafe min"
"I
on Allah har biyu? Sannu da aiki Safina."
Inji Umma yanke cibiyar
ayan akayi dan basu samu hankalinsu da su fahimci gender yaran, yanke
aya cibin sukayi, kara na saka sannan na zu
e a gun ina tauna harshena, ranar Ummi tashiga mugun tashin hankali, Umma ce tayi maza
auki wani. Karamin roba ta cusa min a bakina, tare da nima min doguwar riga suka saka min, hawaye ke zuba a idanun Ummi, kota kan yaran basu bi ba.
"Maryam! Babu lokaci kira mana Dudu."
Jikinta na rawa ta fara niman wayarta, wadda yake kan dress mirror, amma sam hankalinta bai je gun ba. Asalima birkicewa tayi sabida ganin jinin dake zuba. Umma ce ta gani bata cewa Ummi kome ba, ta ja hannunta ta zaunarda ita a kusada jariran, sannan ta kira Abdul.
"Maza kazo Safinah ta haihu, kuma tayi sarkewar hakori muna cikin tashin hankali."
"Gani nan a cikin gidan."
Kashe wayar tayi, sannan ta kalle Ummi tace.
"Karki manta Allah yana tare dake karki bari Safina taga karayarki akan idanunki, yin haka shi zai ta shiga sabo.."
"Ummi zaman me kuke yi baku san rayuwarta na cikin hatsari ba, Ummi ki jida yaran ki yanke musu cibiyar tunda sun tawo tare, sannan ki na
esu kufito Zakari ya kawo ku dan
akin yan bakwaini za a kai su."
. Sa hannunshi yayi ya cinci
eni tare da fitowa waje dani, Umma na bin bayanshi, ganin ya
aukoni yasa Zakari ya bu
e masa motar yasakani, shiga Bayan Umma tayi, shi kuma ya zagaya zai shiga mazaunin drve. Abba ya shake mishi wuya, tare da kifa mishi mari.
"Abba don Allah ka bari na kaita asibiti, rayuwarta na cikin hatsari."
"Idan ta mutu uwarka ce? Ni zaku renawa hankali ku haifa min shege a gidana, dan."
"Abba!!!"
Ya kirashi da karfe, cikin
acin rai ya kwace rigar yace..
"Wallahi idan ban takeka da mota ba Allah ya tsine min Albarka."
Ganin da gaske yake Ummi ta daka mishi tsawa.
"Kul!! Bawan Allah, muje ka rabu dashi Allah ya kyauta."
Gabar motar ta shiga, dole Abba ya matsa, Abdul ya fita sai huci yake, tare da dukar kan motar, Har suka isa asibitin. Dauka na yayi, tare da shiga ciki dani, su Ummi suka rufa mishi baya.
Yana shiga nurse da likitoti suka, tare shi aka shige dani ciki. Sannan ya fa
awa wata nurse ta amshi yaran, ta wucce dasu
akin kula dasu, ni kuwa suka rufa min dan cito rayuwata.
Idan ka rayu babu jarabta a rayuwa ka binciki imaninka, Aslhamdulillah nagodewa Allah da yake jarabta rayuwata, kuma bana bakin ciki da haka sai godiyar Ubangiji. Da nake ba dare ba rana.
........
"Hmm kagani ko! Ai na gaya maka Maryam ta rabaka da yaranka musaman wancar karuwar, tunda ai ba yau ta fara cikin ba. Sau nawa tana zubda cikin a
oye daga ita sai wancar munafukar balarabiy..."
Wani mugun kallo ya bita dashi wanda yasata ha
iye maganarta, cikin fushi da
acin rai yace.
"Balarabiyar mutum ce! Daga cikin mutanen kirki ita tankar waliyiyya ce, domin zuciyarta takai kololuwar kyautatawa, duk abinda nake bata min magana sabida dalilai guda biyu ne. Dalili na farko tabani dukiyarta ina kuma cin gajiyarta, ko sau
aya bata ta
a saka idanunta akai ba, Dalili na biyu sabida, sadaukar da rayuwata da nayi sabida ita, wannan dalilin Yasa Gimbiya Asma'u bata da kata
us akaina, dan tana gudun kar tamin magana nace dan taga ta tallafi rayuwata shi yasa tayi min magana, ban ta
a jin kunya a rayuwata irin na yau ba, da Abdullahi yace zai take ni da mota, sabida yar uwansa, idan na cigaba da tsawallawa. Wata rana zuciya bata da kashi zasu tanka min, dan ma Allah ya basu jarumar Uwa, wacce duk abinda nayi mata bata duba a bisa laifi sai dai ajizancin
an Adam."