Sashe 11
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dole aka jinkirta yiwa Gawar Nu'yam sallah. Karfe sha biyu na rana. Sultan ya iso, sannan aka sallaci gawar aka kaita gidanta na gaskiya. Bayan sun dawo aka fito masa da file in abinda ya faru, matasan sun gudu sai Yarinyar, dan haka an kamo yarinyar dan har an yanke mata hukuncin kisa, umarnin Sultan ake jira. Dukda bansan zai zo ba na gyara gidan, tunda ya hana a barni na koma shashin bayi. Kuma dama kaman jiranshi sukr kowa ya auko cuwa cuwarsa, ya kawo Sultan yasa mishi Hannu. *** *Banu Nazir* Zubewa a gaban Alexandra wani farin tsoho yayi yana kuka sosai yace. "Ya Shugabana! Angela itace ka ai ta rage min, kuma matukar aka kasheta bani da kowa a duniya, asalima yaron shi ya fara mata rashin d'a'a har yakai da ya rufeta da duka, badan su Thomas sun taimaka ba da gawarta zasu kawo min kuma babu yadda na iya." Shiru falon yayi sai kuka Tsohon yayi, mikewa Shugaba Alexandra ya ficce daga falon yayi ya nufi can masarautar yaje dan su fahimci juna abun bakin ciki sam suka ki barishi ya gana da Ashraf. Karshe haka ya dawo da bacin rai wanda ya kuma tunzura zuciyarshi ga dole sai ya ham arar da Sultan Ashraf. Dan tsakani da Allah Ami Ukshe ya nuna musu kabilanci... Kuma idan baku manta ba tun shafin farko na fa a muku yadda Larabawa suke da nuna kabilanci...... * "Anyan Kuna Fahimta kuwa Zauren Mai dambu nasan sunfi Yan Wattpad fahimta Musaman Fatima Da Maman Abba Kd jiya na hango ku Laaaa Sister Meeshaz da Queen Hafcy ku bar Harara na ko na tsuma kanku cikin ruwa #MJ#Mai_Dambu#Vote&Share [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* _Fatan alkhairi gareku yan team in A koyar da ita yadda ake magana Wato Sultan Ashraf....Sister Meerah Uwar akin Sulfeena, da Kuma Yar akin Ashrafeena Rukayya Abdul.... Ga kyautarku nan_ Page. Gabaki aya ji yayi hankalinshi yayi mugun tashi, ranshine yayi masifar aci. Badan karya sa awa Ra'ees ba da..... Sai kuma ya mike daga zaman da yake yasaka kayansa dan dama zaune yake daga shi sai wani jan kwarjalle, (Wato kwarjalle daga yanki Asia aka amfani dashi zaku sai danfarin kyalle da yan kudancin india suke amfani dashi a film insu) shine a jikin Amir. Yana gamawa yafito, ta cikin uwar akinshi. Waje ya fito tare da wasiwasin abinda Ra'ees ya fa a mishi, kawai sai yaji bai amince da maganar Ra'ees ba karo na farko a rayuwarshi, mikewa yayi ya koma akin ya bu e inda Ra'ees yake ajiye masa abu nan yaga zo anyen azirfa. Dauka yayi yana kallon zo en wanda aka zagaye samanshi da jan Diamond, dan kyau zo en ya ha u. Dauka yayi yasaka a cikin aljuhunsa sannan ya dawo falourn inda yasami Uzaif yana xaman jiranshi, Kallon Uzaif yayi sannan ya zauna tare da mai da hankalinshi ga baki aya kan Uzaif. "Abbie!" D'aga mishi hannu yayi cikin tsukewar fuska yace. "Kacewa Marhum ya dakatar da abinda yake, in ba haka ba duk abinda ya dawo mishi yayi kuka da kanshi." Gya a kai Uzaif yayi, sannan yace. "Abbie maganar fidda ku in nan Sultan ya nemi hujja" Kurawa Uzaif ido yayi kafin ya janye, kamar bazai ce kome ba. "Me kace masa?" "Abbie wallahi bansan me bakina yace ba dan Yaron akwai wani oyayyen sirri a tare dashi." "Ba tambayar da na maka ba kenan me ka gaya mishi nake son sani. Shiru yayi sannan ya fa a mishi yadda sukayi da Sultan. "Hmm" kawai Amir ya iya cewa, sannan ya sallame Uzaif. Bayan fitar Uzaif juya alamarin Sultan, yake tabbas akwai matsala, matu ar ya bari su Raziya sukai galaba akanshi har abada bashi da ikon akan Masarautar dan itama bata ki abata mulkin ba. ...... Fitar Uzaif gidan Marhum ya wucce, gaisawa sukayi sannan ya gaya mishi sakon Amir, ri e yake da kofi me auke da taceccen inabi, bai san lokacin da ya maka kofin da kasa, sai da ya tarwatse baki aya. Zubur ya mike ranshi a ace. "Wani munafukine ya gaya Abbie ina kaiwa Ashraf hari?" Juyawa Uzaif yayi yabar falourn, dan shi bai damu da mulki kaman yadda Marhum da Mahaifinsu suka damu mulki ba. *** *NIGERIA* Abuja..... Tashin hankali ya dadda samun mazauni a cikin gidanmu musaman da aka rasa inda Nake, dukda Ummi tana oye damuwarta bai hana ranar da Labari yazo musu bana makarantar da naje yi a kasar waje sai da ta yanki jiki ta fa i. Hajiya Nuratu ta sake dariya sannan tace. "Eh k'uwwa bayan hari kuke, yarinyar da ta tafi karuwanci kuke damuwa da ita! Ku jira idan tazo muku d...." "Amma Nuratu baki da hankali, da kike fa an haka meye ribarki. Kodan Allah bai baki mace bane, amma ai ga yaran da kika auko riko kalamanki zasu koma kanki." Inji Hajiya Amnah. Dukkansu Ummi najinsu amma bata jin zatayi magana, ita fatan ta 'aya na dawo gida lafiya, Shigowar Nannah shi ya tilasawa Hajiya Nuratu tayi shiru, cikin mutuntawa suka gaisa. Sannan ta zauna tana tambayar ya Ummi taji da jiki, duk suka ce da sauki. Shiru ne ya gitta a tsakaninsu, can sai ga Matar Abdullahi da yaranta, hannunta e da basket in abinci itama tashigo zama tayi ta gaishesu. Sun jima sosai kowannesu da abinda yake juyawa a ranshi... Da dare Anim yazo ya gaida Ummi bayan yafitane ya samu Abba da maganar yasa a bincika sosai dan an samu ganin kiran da nayi daga U.S zuwa dubai daga nan ba a kuma ganin wani wani motsi nawa ba... Sun jima suna tattauna batu akaina, kafin su ayi sallama. *** *JORDAN* in girki na fara hankalina kwance, Ina na fara kokarin dafa Felafel cikin kwarewa na fara ha awa, ina gamawa na juye a cikin wasu manyan kuloli, sai lemonada. Shi kaman shaka yake. Sai Zarb bbq wanda nayishi da naman karamar daba. Fitarwa nayi, naje na jera akan dinner table, haka na auki kwal ar ruwa na kai, sannan nazo na fara cin abincina, ina ci ina jin wani iri a raina dan yau jina nayi a jikina ana nima na, gashi ina niman kusan wata bakwai, dan a yanzun wata hu u a cikin masarautar, watana uku kafin shigowa cikin masarautar gashi bani da hanyar da zan samu labarin mutanen gidan tunda bani da y'ancin fita. ..... "Ke Yar African kizo Sultan zai ci abincinki." B'ata rai nayi cikin gatsali nace. "Idan banzo ba ya kwana da yunwa." Zaro ido mutumin yayi kafin yace. "Ni bazan iya kai sakonki ba, dan ina da yara da kanne mata, ke zaki iya kaiwa da kanki ko kuma na auke ki dan naga rashin aukinki yafi..." "Wato baka tsoron Allah sai wancar yaron?" fita yayi ni kuwa na cigaba da cin abincina, ina gamawa na mike tare da wnke hannuna, na fita. Ina zuwa na same shi ya maida kujeran baya sannan ya aura aya a aya, idanunshi auke da medical glass yana duba jarida. Zuwa nayi na tsaya a tsaye akanshi, yaji zuwana amma yayi kaman bai san da mutum a gun ba, nima kuma ina jin shariya ne dan haka na cigaba da tsuyuwa, ni a tunanina yunqa zata sashi min magana, karshe mikewa yayi yabar min jaridar a gun yafita. Kaii jama'a wallahi ban ta a ganin an renin hankali irin Sultan Ashraf ba, tsakani da Allsh cikinka ma sai ka nuna masa kai an jan wuya ne. ...... Karshe haka na juyewa su Ghaniyu, dare ma haka da na gama na same shi ne a zaune ina gama jerawa ya mike, gyaran murya yayi su Ghaniyu suka shigo. "Umarninka muke jira." "Ku kaita gun Azrah." A gaba suka sani har shashin bayi, inda suka kaini gun tsohuwar nan, tsayawa sukayi a bakin kofa. Na shiga na samu tana sallah. Zama nayi ta idar sannan muka gaisa, kallona tayi tana murmushi tace. "Yau kece kika kawo min ziyara? Hmm anya ba Sultan bane ya aikoki." Gya a mata kai nayi, alamar eh. Matsowa tayi kusadani ta ri e hannuna tana kallona, tare da cewa. "Bansan me yasa nake jin bakin ciki idan naga yadda kome yake tafiya na rayuwar Sultan a hangunce bayan nasan kome amma bani da ikon yin kome akai, kodan nice nayi renonshi daga lokacin da aka kaini a matsayin me kula dashi ba, ina rokonki idan har biyanki akayi ki cutar dashi don Allah ki taf..." Shiru tayi can kuma tace. "Kiyi hakuri na tsaya ina miki shirme, akan abinda bai shafeki ba. Zaki kiyayye abubuwa guda goma sha aya, na farko idan kika gama abinci kika jera zaki tsaya a gun har lokacin da ya fito, na biyu zaki bu e kwanonin abinci yaga abinda yake so, na uku zaki maida hankali akan abinda idanunshi ya tsaya akai, na hu u baya cin yaji da gishiri, yafi son ganye da y'ay'an itace, na biyar baya cin abinci a kala d'aya inso samu ne kiyi sama da kala biyar, sannak yafi son ruwan kankana da abarba, na shida idan kika saka masa zaki fara ci, dukka abincin. Sannan na bakwai zaki tsaya akanshi gudu kar ya kware, na takwas zaki na bashi kananun labari wanda zaija hankalinshi yaci abincin sosai. Na tara dole ki zama me hakuri dashi dan koda yaci abincin in bai masa ba zai dole ki sake dafa masa sabo, na goma idan ya gama godiya zaki masa sabida cin abincinki da yayi abu na sha aya idan ya shiga akin motsa jiki zaki bishi da ruwa tare da karamin towel sai y'ay'an itace d'akinshi kam akwai masu kula dasu iyakarki falourn insa.. Wannan shine dokokin ciyar da Sultan Ashraf." Shiru nayi ina lissafo duk uban bayanin da tayi min, wanda nake jin babu aya da zan iyayi tsallakewa, dan saura wata biyar na bar kasan koda ban same kanshi ba zanyi kokarin masa abinda dole wata rana ya nime ni. Toh meye kenan, mutum ba sakin fusk a ba, ba hira.... Dafa kafa ana tayi cikin tausassiyar murya tace. "Ban sanki ba! Amma tunda naga ya turoki akwai wani abu na daban, kiyi hakuri da zama