Sashe 63
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk sai yaji bai aminta da zamana a cikin gidan ba, cikin damuwa yace.
"Naso sai gobe zamu bar garin nan amma dole yau na nima mana ticket zuwa gida."
Kamar wacce aka hana cewa kome, haka na zauna ba hmm ba hmm, fitowar Nannah daga cikin
akinta ganin halin da nake ciki yayi mugun kashe mata jiki, haka kawai take ji a ranta taso kanta dayawa bata da adalci ta nuna son kai muraran a cikin alamarin toh ya zatayi bata da wani za
e da ya wucce haka, ita ka
ai tasan yadda take ji akan D'anta da jikokinta.
Zama tayi kusadani sannan tace.
"Dr ina ga ko zaku fitane, dan tunda bata ta
a fita ganin gari ba."
A dame ya kalleta yace.
"Akwai abinda aka mata. Wanda ya hanata magana, amma ina gani idan muka fita zata
an sake a ranta."
Ciro hank yayi ya mika min dakyar na amsa, ya mike nima na mike, tare muka fita hannuna cikin nashi, har gurin motar hotel
in da ya
auko. Muna shiga motar na kifa kaina a kancinyata na fashe da wani irin kuka me cin rai. Gayawa drvn yayi ya kaimu airport.
Can muka tafi ya shiga nima mana ticke, mun samu Oman toh Abu Dhabi. Jirginmu zai tashi uku na dare, dan haka ya dawo dani bayan ya rarrashe ni.
A sannu nake takawa bayan tafiyar Dr zamu ha
u airport, ina shiga ciki na samesu a zaune kallona Nannah tayi, cikin
acin rai tace.
"Wannan wani irin rashin hankaline da zaki tafi ki manta da yara, duba agogo karfe tara har da rabi."
Shiru nayi kaina a sunkuye, takowa yayi har inda nake yace.
"Meye matsayin Yarana a gurinki?"
Baya na
i ka
an dan naga haukar tashi zata motsa, cikin inda inda nace.
" Na yayesu
azun nan, idan kuma matsayi ne, toh su kaddaratace wnda na amshesu hannu bibiyu, haka yayi maka."
Juyawa ya
i yabar barni a tsaye cikin karfin zuciya nace.
"Karfe uku jirginmu zai tashi, zuwa biyu zan tafi Nah idan na miki laifi kiyafe min."
Shiru tayi sannan ta bar min falon.
Nima wuccewa nayi jikina a sanyayye, ha
a kayana nayi tare da zama ina share kwalla, tashi nayi naje nayo alola sannan na gabatar da salla, Addu'a nake kawai Allah ya nuna min karfe uku na dare na tafi, na gaji da wannan rayuwar. Karan sako naji.
*Hey Beauty baki yi barci ba ko? Plss kwanta kisa Alerm 2:15*
Murmushi nayi sosai a raina ina cewa.
*Idan nasami Dr a rayuwata na more miji, dan kuwa zai jiyar dani da
i da soyayyarsa, zai kaini wata duniya na daban, kuma zai girmana al'amarina*
Wani sakone ya shigo nayi maza na tura mishi,
*Baby kai me ya hanaka barcin?*
Murmushi yayi cikin zolaya Ya turo min da sakon da ya bani haushi.
*Ina hira da wata budurwan da muka ha
u da ita an Mumbai ce mai suna Arundhati*
*Toh ai sai kaje gurinta dan naga ha
in zai bada citta karka kuma nimata*
*Wayyo kiyi hakuri wasa nike miki waye ni da zan nime wata mace bayan kina nan*
Cikin jin haushi nace.
*Matsalarka kenan! Ni kan ai ko baka aureni ba zan iya hakuri na rungume kaddarata. Tun*
Cikin sauri ya turo min da.
.*Tun me?*
Share shi nayi naki magana, can ya kuma turo min da cewa.
*Plss tun me?*
Cikin jin haushi na tura mishi da cewa.
*Tunda bani da abinda zan fanshi dare mai daraja a gareka ba*
Kirana ya
i cike da damuwa, ina gani naki dauka dan bana son bacin rai yanzun sai na sau
e mishi rigimar da banshi yakar zomon ba, sa
o na tura mishi.
*Idan mun ha
u gobe zamu
i magana akan haka.*
Kashe wayar nayi na gyara kwanciyata.
*02:00am.......*
Toh fa me zai faru kuma.....
*Masoyana na Nijar ga number da xaku mata magana idan kuna son Book
in Wanda yake a dalla 100 +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku
insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 15 pages Insha Allah*
Oum Muwaddah......
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
BOOK ONE....
Page.
02:00Am.....
Dake nasaka a raina zan bar garin har mafarki nayi wai tsakanin Ashraf da Dr sai fa
a suke akaina wannan na jana wannan jana, kowannensu so yake ya tafi dani. A na haka sai Allah yabawa Dr nasara fauce ni, a zubur na tashi. Zaune na tadda Nannah, da sauri na dira daga gadon na nufi Ban
aki naje nayi bukata ta nafito.
Cikin sauri na gyara fuskana, sannan na koma na zauna kusada ita.
"Yanzun Binti tafiya zakiyi ki bar yaranki? Ko tausayi basa baki?"
Ta watso min tambayar fuskarta cike da damuwa, sunkuyar da kaina nayi idanuna na cicciko da kwalla nace.
"Nah kiyi hakuri na tafi nice na bar miki su."
Gya
a kanta tayi sannan tace..
"Tashi ku tafi yana jiranki a waje."
Fita tayi daga
akin, sai ga maids sunzo zasu fitar min da kayana,
auka sukayi har da na yaran nidai bance kome ba, har gurin mota Nannah ta rakani, inda ta rike hannuna cikin sassanyar murya tace.
"Binti! Idan na rabaki da farin cikinki ban miki adalci ba, sabida cika min tawa muradin kika rasa taki, idan nace bazaki tafi da yaranki ba, toh na zama muguwa mara halacci, dan haka ki
auki kome da ya faru a matsayin kaddara ga yaran can mun bar miki har kiyayyesu, sai dai nasan dole zai zo amsarsu mungode kiyi hakuri da sanyaki kuka da mukayi kinzo cikin farin ciki yau gashi zaki koma ranki ba da
i, ki gafarcemu. Sannan kyautarki da kika samu a masarautar anyi gaba dasu da fatan zaki yafe mana kura kuranmu."
Hawaye ne ya zubo min daga idanuna, nace.
"Nah karki damu ni ban ta
a rike kome a raina ba."
e min mota tayi na shiga.
"Nagode! Ki gaida mutanen gidan, suyi hakuri ban musu sallama ba."
Lumshe idanunta tayi tare da murmushi, ban sami nutsuwar zuciya ba sai da motar tashi. Ina
aga mata hannu tana
'aga min.
Sai da muka bar cikin masarautar, na sauke katuwar ajiyar zuciya, sam banyi tsammanin ganin yaran ba, sai nagansu sunci kwallayi, har da abin wuyar wanda akayi
an kwa
on da shap
in heart, na diamond. Kiran saudiya,
Wayata na ciro daga jaka, na haska fuskarsu, suna barci hankalinsu kwance, murmushi nayi.
"Kinji da
i hakan?"
A zabure na leka, Wallahi Ashraf ke jan motar.
"Koma ki zauna"
Zama nayi zuciyata cike da tsoron kar ya min tsiya, koda muka isa shi da kanshi ya fidda min kayana, ya kaini har ciki sannan ya juya ya sumbaci yaranshi, ko Allah ya kiyayye bai ce min ba. Nima kuma ban damu ba, na zauna inata raba ido ta inda zanga Dr.
Biyu da rabi sai gashi nan yatawo fuskarshi
auke da murmushi, yazo ya zauna kusadani. D'aura kaina nayi a kafa
arshi nace.
"Alhamdulillah! Ina cikin farin ciki."
"Shagwa
iya kawai! Kinsa hankalin kowa ya tashi sai kirana Dr kyari yake."
Murmushi nayi a raina nace.
"Kaine bakasan abinda wancan yaron yake kokarin min bane."
Muna zaune har karfe uku muna hira, lokacin da aka fara sanarwa muzo, ya
auki Aanih da jakarmu, ni kuma na
auki Aamih, da
aya jakar.
Sai da ya kai gurin aunawa sannan ya dawo ya kwashi sauran, babban burina na ganni A cikin jirgi, kawai ana gama duba kayana, kodan jakukkunar suna da tambarin masarautar ne yasa ba a tsananta bincike na ba.
Sai da muka zo mika passport nan ne nawa yace.
D'auke ni a hankali
Ji nayi zufa na karyo min, a raunane na kalli Dr nace.
"An sace min passport
ina"
Kawai na fashe da wani irin kuka.
"Ki kira Nannah mana!"
Da sauri na
auki jakar na ciro, jikina na rawa sai da ya amshi wayar ya kirata, ya gaya mata halin da muke ciki sannan ya kashe kiran ya fa
awa matar da take amsar passport
.....
Da sauri na tashiga
akina, ta sameshi zaune, yasaka passport
in A gaba. A karo na farko da ranta yayi mugun
aci, tana zuwa ta kifa mishi mari, wanda yasa bakin fashewa.
"Duk yadda aka
i kaine kasanya Binti a gaba ta bar gidan nan wannan wacce irin masifa ce? Yarinya ta gama lalata rayuwarta a kanmu kai kuma ka biyata da haka, kai mata adalci kuwa?"
Share bakinshi yayi cikin takaici ya mike zai fita tace.
"Kazo ka
auki passport
inta ka kai mata."
Zuwa ya
i ya
auka.
"Ni da bani da gata na mutu ko Ammih, Yarana fa zata tafi dasu ko sabawa dani basuyi ba, Ammih kina son kar na miki nisa amma su yarana kike son su nisance ni, ni dai wallahi bazata tafin da yarana ba"
Yana gama fa
ar haka ya fita a cikin
akin,
....... Nayi kuka har nagodewa Allah dan ina ganin suna garga
i na karshe.
"Kaje kawai zanzo nan da wasu lokutar, bani da sa'a ce shi yasa kome nawa yake juyewa wata iri, Amma Insha Allah next haka bai kuma faruwa."
Jikin Dr ya
i sanyi zuwa ya
i zai amshi nashi suka ce ya
i hakuri an rigada an turashi, ina ji ina gani Dr ya tafi ya barni, yaki juyowa. Balle naga halin da yake ciki.