Sashe 17
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A firgice na tashi, tare da ame jikina, na fashe da kuka kai. Kai hannunshi yayi zai ta a ni, na kuma sake masa kara tare da zu ewa a sume, kallona yayi cikin tashin hankali sak irin wannan muryan yaji a mafarkinsa, gyara min gashina yayi sakama on hautsinewar da su ayi. Shafa gashin yayi yana jin yadda suke da laushi da tsantsi lo aci aya, karewa fuskana kallo yayi. Wato mutumin da bai da tsoro ranar da ya tashi tsorata yafi kowa tsorata. Sauka yayi daga gadon, har zai juya idanunshi ya sauka akan jinin da ya ata inda nake wance. D'agani yayi yaga baki aya kayana sun ji e, ta baya. "Ghaniyu!!" "Umarnin a nake jira!" "Dr Fu'ad." Sauka yayi daga gadon ya koma gefe yana kallona, cike da tashin hankali. Bayan kamar minti goma sha biyar sai gasu nan fita Dr Fu'ad yace suyi. Ya cigaba da dubani, sosai ya fahimci matsalata sannan ya shawo kanta, fitowa yayi ya mi a musu takrdan magani, yace. "Ranka ya da e, karku takura mata har yanzun bata fita daga firgici bane dan da alamu wanda yayi mata fya en ya gwada mata rashin Imani dan yaji mata mugun ciwo wanda yayi sanadin da sai da nayi mata aki a ciki, ciwon da tajine ya haifar mata da zubda jini amma Insha Allah nan da sati zata warke." Kanshi a sunkuye ya jinjina maganar da Dr yayi mashi, Bayan fitar likitan , ranshine ke aci danna abinda zaisa keken tafiya yayi ranshi na kara aci kamar zata kama da wuta, duk yadda Ghaniyu yaso taima a mishi abin yaci tura. Cikin fada ya wucce, ba zato batsamani, ya wucce bu e masa kofa aka fara yi,.har ya isa cikin fadar kujearan da yake mallakinsa ya tunkara tashi yayi ya zauna. Du wani wanda yake da ruwa da tsaki a masarautar sai da ya shigo fa ar, kanshi a sunkuye yace. "Ina Amir Ukshe? Ina Amir Abu Zarri? Meke faru? Na bada awa goma a tattaro min du wani abinda ya faru daga ranar da nacika shakaru Ashirin da tara, zuwa yau, ko kuma naso e mukaman u. Daga yau na dawo kan kujerata babu wanda zai umarcrni sai dai ni na umarta duk wanda na kama da laifi wallahi billahil azim zansaka Shafiq ya gutsire masa kai" Yana gama fa ar haka ya sauka ya koma kan kekenshi sannan Ghaniyu ya turashi su a bar cikin fadar. Ranshi kara aci yake idan ya tono abubuwan da suka faru suna shiga cikin ya juya tare da kallon Ghaniyu yace. " Ka gaya min meke faru? Shin nine na lalata mata rayuwarta? Ka gaya min meye ya faru da ita." ... Kan ghaniyu a kasa ya shiga bashi labarin abinda ya faru. "Lokacin da muka zo nida Sheik Habibullah, munxo mun sameku cikin wani mugun yanayi, ita tayi dogon suma. Kai kuma kana barci, nan dai muka kira Azrah taxo ta fidda ita tare da kawayenta, kai Sheik da almajiranshi suka maka ruki'a anan aljanin yake cewa daga cikin masarauta aka turoshi amma wanda yayi aikin ya mutu, karfin zamanshi a jikinka zo en nan ne, abinda ya faru daku, shi ya karya kashi sittin na karfinsu koda aka kaita can gun bayi.Azrahce take kula da ita ga kuma Amir Ukshe da Amir Abu dasuma ba lafiya.. Har samun labarin da naji Abil zai kai mata farmaki har zuwanmu..." " Da gaske ba mafarki nake ba? Na cutar da ita?" shiru Ghaniyu yayi fashewa da kuka yayi sosai sai da yayi ya ishe shi sannan yace. "Ghaniyu ban ta a zina ba a rayuwata. Me yasa sai ita? Ga mata birjin me yasa sai wacce takame kanta ghaniyu na cuceta Innalillah.." Rike kanshi yayi wanda yake masa wani irin sara kamar zata fashe. D'akinshi ya koma ya zubawa gadon ido bakin ciki na ara ci a mishi zuciya ji yake kamar ya ha iyi zuciyarshi,tsanar mulkin ya kara cika mishi zuciya. Wani mugun acin rai yake ji tabbas a wannan yanayin duk wanda ya kuskura tunkareshi da wani abu zai iya bada umarni a sauke mishi kansa yadda yake ji ba sauki sai na Rabbi. ......... A can shashinmu ban kuma farkawa ba sai bayan sallar magrib, a hankali na sauke kafafuna daga gadon sannan na mike akan kafaffun sai ji nayi jiri ya kwashe ni zan xube. Azrah ta tare ni. "sannu ki bar in kome da karfi." Tace min, gya a mata kai nayi. Cikin nutsuwa na wucce ban aki tsarki nayi sannan nayi alola nafito. Abin sallah sallah nasamu tashinfi a min, a sannu na fara gabatar da sallar dake kaina, inda yake bani wahla, ruku'u sabida cinyoyina da suke ciwo. Ina gab da idarwa dan har nayi tahiyya, kawai sai ji nayi kaman Ashraf ya rungume ni, bansan lokacin da na fasa ihu ba na shiga kame jikina, Wasa wasa sai ga sanadin haka yana shirin ta a min kwakwalwata, dan sai da Azrah takira Ghaniyu shi kuma yaje ya gayawa, Ashraf tunda na ganshi na rufe idanuna gam tare da rike jikina, ina sauke a jiyar zuciyar daga karshe na kama barcin dole. Ficcewa yayi daga akin. Kafin gari ya waye Ashraf yayi kusan sawu goma yana xuwa dubani, zuwanshi na karshe ne azo yasamu ina sallah, dukda tausayin da yake ji bai hanashi cewa Ghaniyu idan na warke na dawo bakin aikina, dan ina bukatar na..... #MJ#HZ #Vote........ Oum Muwaddah... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* *_Gaskiya naji da in yadda wasu su e tambaya game da Nasabar dake tsakanin Safeenat da Sultan, wasu kuma suna tambaya akan meye dangatar Kabilu guda uku nan... Idan me karatu bai manta ba ya oma shafin farko na labarin inda na fa i kabilun da su a kafa masarautar... Duk da na warware muku kabilun amma har yanzun kuna rayuwar u tana cikin wale wale May god bless oll inku_* Page. Da sauri Ghaniyu ya ciro wayarsa ya kira Dr Fu'ad, ya gaya mishi halin da Sultan yake ciki, cikin mimtuna ashirin da biyar ya iso gidan, yasame Ashraf kwance ya rike marar shi baya ko numfashi bu e akwatinsa yayi ya dau o drip ya saka mishi sannan ya gyara mishi kwanciya ya kalle ghaniyu yace. "Yaushe ya fara wannan ciwon?" Shiru ghaniyu yayi dan baya son tona sirrin uban gidanshi, kawai ya fahimci tun ranar da ya samemu cikin mugun yanayi ya jefa Ubangidanshi cikin mugun yanayi, har zuwa yanzun da ya fa Cigaba da aikinsa Dr Fu'ad yayi yana gamawa ya mi awa Ghaniyu takarda yace. "A nima masa maganin nan zai taimaka masa gun rage arfin abinda yake ji." Tattara kayanshi yayi yace. "Allah yasawwaka idan ruwan ya are ga yadda zaka zare mishi." ...... Bayan fitar shi Ghaniyu sai da ya zauna har drip in ya kare, sannan ya zare daga jikin sannan ya cigaba da gadinsa har ya farka.... Dakyar ya mi e yana dafe goshinsa, kauda kanshi yayi cike da kunya, ciji lips inshi yayi yana shafe gashin kansa tsuke fuska yayi sosai yana wani cin magani yace. " Fu'ad yace wani abu?" (Wai nace an renin hammata cin maganin naye Sunkuyar da kai Ghaniyu yayi sannan yace. "A'a ya shugabana, ga takardan maganin da ya bani" Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace. "Toh wancan yarinyar fa?" Cike da mamaki da ban dariya, yace. "Wacce yarinya kenan?" Takar wanda ghaniyu ya shika mishi ashar ya kuma tamke fuska cikin jin haushi kamar ya rufe ghaniyu da duka ya kauda kanshi bai kuma magana. "Tuba nake ranka shida. Safina ka e nufi tana c..." Fitowata yashi yin shiru kasa kasa yace. "Ranka shi da e gata nan tafito." Mikewa yayi ya wucce cikin akinshi, ni kuma na wucce kitchen na shiga kokarin aura abincin rana. *** Wani irin rayuwa muke a cikin gidan, tsakani da Allah Ashraf ya hanani sakat, idan yana gida bana iya sakewa dan yadinga bina da ido enan. Yadda bazan fahimci ni yake kallo ba. Lokaci guda kuma magoya bayan Amir Ukshe sun shiga zanga zanga, akan soke shi da akayi, dukda manyan cikin fadan sun ha e kansu dan su nuna mishi suna sama dashi, kuma sun fishi a shekaru. Shi kuwa ya shiga dakatar dashi, dan sun rantse ba zai kai labari ba, dake kainuwa ne Allah ya cigaba da kare shi duk yadda sukayi babu abinda yake raguwa sai ma karuwar da yake, samu na karfin iko. in da Amir Ukshe ya kwasa shi ya dinga cusa musu suna mishi bori, shi kuwa ya musu tsiya inda ya datse asusun su baki aya, ya kuma saka aka katse musu wutarsu tare da iskar gas insu. Yaransu da su e makarantu a kasashen waje ya saka aka dakatar dasu, duk wani logonsu sai da Ashraf ya karya kafin yasami nutsuwa, suma suka shiga hankalinsu dan yanzun sun fara shakkarsa har suna cewa ya fara mul in kama karya. Dama ya-ya mutanen da su e ji da izza da jin kai ina kuma ya ha u da mulki, lokaci guda salon mulkin matashin sarki ya ta a zuciyar mugaye suka cigaba da mishi kallon angulu da kan zabo. *** Yanzun kusan sati uku kenan, da farun tsautsayina da wancan shashashan.. Sunan da zuciyata ta amince min nakirashi da ita kenan. Ina jera abinci ya fito dashi sai dogon wando da bakin singlet, kau da kaina nayi, da sauri na bar gun ko kallon abincin bayi ba ya zauna a kujeran falon yana kallo, Zuwa nayi na dauki filet in na fara kokarin zuba mishi abinci.yace "Ina azumi." Kutt nace a raina, wato ga yar iska na gama wahala yace min yana azumi, kallon agogon nayi naga karfe tara haushi naji na fara cin abincin juyawa yayi yaga na zauna ina ci. Shafa sajenshi yayi sannan ya kara karan, tv yadda ya kure volume in, haka kawai naji zuciyana ya fara tashi, cigaba da tura abincin nayi dan kuma tun ina girkawa karnin namar kasar take hawa min kai, yunkurin amai nayi na tashi da sauri na fa akina naje nayita kwarawa, sai da nayi ya ishe ni. Sannan na zauna na wucce gajiya,