Sashe 34
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
YAUSHE NAYI ALLAH YA ISA A BOOK 'IN MJ ..... Page. "Kuma wallahi bazan fasa kudirina ba" ya fa a yana zare idanunshi, kura mishi ido nayi ina jin ba da i yau Abbana shi ya juya min baya mutumin da yake kokarin saya min farin ciki da hannunshi da dukiyarsa, yau shine yake juya min baya. "Bar kallona da kifi-kifin idanunki kamar na yan matan era, shai aniya kin rabani da mata ta da d'ana har mutanen arzikin baki bar min su ba, Anya Safeenah ba canza min ke akayi ba a can inda kika je yawon banzanki." Allah tijarar da Abba yayi min ba sauki dan nayi kuka sosai nayi danasanin tafiya jordan yafi sau dubu, wancan makaryacin kuwa na mishi Allaj ya isa yafi sau ari, ga Anim wanda banda kar ace min zararriya da ina tashi rufeshi da duka zanyi mugu azzalumi. Ahankali barci me nauyi yayi gaba dani. ....... A iyakar rayuwata bansan meye kunci ba sai da nasaka kafata a kasar jordan, tun daga ranar da Ashraf yayi tarayya dani kome nawa ya wargaje, na rasa farin cikina na rasa duniyata kome na rayuwata. Ya lalace, ji nake kamar na gudu na bar kowa naje na o rayuwata ni aya. Dan rashin kunya Anim har gida yaje ya sami Abba, suka gaisa sannan yayi kasa da kanshi kafin yace. "Abba dama akan Safeenah nazo kayi hakuri da abinda ya faru da ita, babu wanda ya isa ya tserewa kaddarar sa, indai haka ne kaddarar. Ni naji na gani ina sonta dan wannan rabon cikin ya kaita can kuma nasan wacece ita bazata ta a watsi da tarbiyanku ba, tunda ba yau tasaba zama wani waje, da halintane tabbas da tun tuni ta tarama jikoki sama da haka don Allah ka dubeta da idon rahama ka sassauta mata, ni ina sonta kuma zan kula da abin cikinta idan ta haifa," Da wannan maganar Anim ya gama kashe Abba, ya kuma dinga amayarwa Abba yadda ya hau bishiyar kace, a kaina suna cikin haka Mamie tazo tana ganin Anim ta shiga ara are tana jin abinda yakawo shi take ta shiga masa kamfe, da zai tafi ya ajiye mata ku i me mugun yawa, ai kuwa baki yaki rufuwa, bayan tafiyarshi ta dubi Abba tace. "Gaskiya yaron nan d'an gidan albarka ne kaga zuwan yau kawai ya ajiye min dubu ari biyu, nan gaba bansan me zan samu ba, Allah yasa kar Maryam ta mata bakin ciki dan naga bata gaji arziki ba sai tantagaryan tsiya da talauci." "Hmm! Ai ina aga musu kafane sabida Uwargijiyata in ba haka ba abinda zanwa maryam sai garin Abuja ya auka toh babu yadda na iya ne, basunce cikin na Ashraf bane bari muga abinda zata haifa, tana haihu babu batun shayarwa zan aura AURENTA da Anim." Haka sukaita tattaunawa har lokaci yaja sannan Abba ya bar gidan. *** Wani shishigin da Anim yake a cikin Yan uwana ya wucce misali dan tsakaninshi da Allah yake nuna kulawarsa A kaina. Muna cikin wannan halin aka kira Nannah daga Oman babu dogon shiri ta ha a kayanta ta koma can. A yanzun hankalin Ummi ya kwanta da Anim sabida irin hidiman da yake min, ga baki aya. Da zaran yazo Ummi zata fita tabarmu, tana fita zai zo ya sani a gaba da iskanci. Kamar zan mutu dan bakin ciki sai dai bani da yadda na iya tunda ba gane maganata ake ba, babu abinda ke kara min takaici kamar yadda ya takurawa nonuwana, da zaran Ummi ta bamu guri toh zaija kujera yayita murza min so, na gaji sosai yau ma kamar kullum yana zuwa Ummi tana bani abinci suka gaisa, rike mata riga nayi. Kwalla ya fara sauka min, wanan na sauka wani na koro wani. Ganin zatq mike na maza na rike zaninta ina girgiza kaina, dawowa tayi ta zauna, na aura kaina a jikinta ina sauke wani irin kuka mara sauti, ajiye filet in tayi ta shiga shafa kaina har nayi shiru. Kallona ya i yana min kallon kasa kasa, ni kuwa na tura mishi bakin dake gefe guda. Lashe lips insa ya i sannan ya sunkuyar da kanshi. Sama sama ya i hiran sannan ya tafi gidanshi dama zuwan dare yake. Yana fita na sauke ajiyar zuciya, kallona tayi cikin nutsuwa tace. "Baki son zuwansa ne?" Gya a mata kai na o, idanuna akan abarban data yanka min da gwanda da kuma kankana,, tashi tayi ta auko ta fara bani ina sha ina kallonta, a hankali na motsa bakina nace. "Am sorry Ummina" Kallona tayi sannan tace. "Kince wani abune!" Rike cokalin nayi na iba itama na bata, girgiza kanta ta i sannan ta shiga bani. "Eyye aurewa bariki gindi! Tayo shegen ma ana riritata, kai Ni naga duniya ni Nuratu Alhaji yaron nan Anim ya i kokari da Jahadi dan ni ina tsoron kar a lakatawa an uwana damuwa, Uwa da y'a sun zauna suna soyawa. Kagani ba ita murna take dan yarta ta auko magana." Take fuskar Abba ya koma tankar red emoji, sai hura hanci yake, yanawa Ummi wani kallon hadirin kaji. Irin lallai ma kun renani. Daga ni har Ummi shiru muka i zai fara tijarar sa, Dudu ya shigo Ajiyar zuciya na sauke, kallonshi Abdul yayi sannan yace. "Meke faru?" "Kaniyarka ce ke faru! Kaji min mara mutunci yaushe rabonka da kazo gaishe ni wato an muku ingiza me kantu ruwa, an rabani da y'ay'ana da a nuna min sanabe toh kayi maza ka dawo da yar mutanen da ka tura gidansu, dan iskanci akan wancar abar wallahi Abdullahi ka fita idona na rufe" Shiru mukayi har ya gama sauke buhun masifarsa sannan ya ficce shi da jelarsa. D'ago kai Ummi tayi tana kallon Abdul, wanda ya sunkuyar da kanshi. Jikinshi yayi masifar sanyi yace. "Ummi Am sorry! Naso na gaya miki amma kuma.." "Karka damu, ai tayi laife ne kuma ko zaman gidan da tayi yaci ace tasan laifinta kayi kokarin dawo da ita in ba haka ba yadda naga Abbanku ya koma zai iyawa kowa rashin kirki bavu ruwansa. Kuma ba damuwarsa bane yayi maka a gaban kowa don Allah ku kiyayye abinda zai ja muki rigima da shi." "Thank you so much." Ya fa i haka tare da aura akanshi a kafa ar Ummi yana min gwalo. Murmushi nayi nima na masa gwalo. *** Yau ma kamar ko yaushe idan yaje yawonshi zai dawo ya i wanka a cikin gidanshi, tana zaune a bakin gado ya fito aure da towel a kugunsa hannunshi aya rike da karamin towel, yana goge kanshi. "Zargina ya zama gaskiya! Kana zuwa waje kayi lalata da yan mata sannan ka dawo min gida kana wanka sabida rashin adalci Anim meye na rageka dashi? Da har ka gwammaci kaje waje kayi lalatarka sannan ka ibo min datti zuwa gidana." Dan wulakanci irin na mijin bahaushiya. Ya Kare mata kallo yana kuma dubata sama da kasa sannan yace. "Dukda tafiki a shekaru, amma nonuwarta kullum a tsaye suke kamar zasu tsone maka idanu, idan ka ta asu tankar audiga. Laushin fatarta kuwa ya wucce ayi misalinsa, bakinta kuwa idan kana sumbatarta kamar alewa a a saka maka a ciki, ban ta a ganin macen da ciki yayi mata kyau irinta ba, ga sura kamar ita ta za a tayiwa kanta, dukda kinfita kyau ita kuma tafiki cikar halitta." Kura mishi ido tayi bata san lokacin da hawaye ya fara zubo mata, cikin kuka tace. "Wacece haka ?ka gaya min ita wani irin tsafi tayi maka da kake da na roketa ta fa a min inda taje nima naje a karya ko zaka kalle ni a matsayin mace." Tsaki yayi tare da zama a kan stool ya auki cream insa ya fara shafawa, kaman bazai magana ba yace. "Safeenah" "Safeenah!!!?" banza yayi da ita kankamce idanuta tayi cikin zallar kishi da bala'i tace. "Wallahi ba zaka ta a auranta ba sai dai ayi babu kai." Tsaki ya i cikin ko in kula yace. "Fita min a akina barci zanyi." Fuuu ta fita abin na masifar kona ranta, wato ta hanashi ya aurota shine yanzu suke ba alar a waje. *Kai Allah ya isa min* tace da mugu karfi kallon hoton aurensu tayi ta auki wani turarenta ta jefi hoton saida glass in ya tsage tare da zubowa. Kuka ne ya kwace mata tanayi tana fasa kome na akin ga alwashin da ta aukarwa kanta matukar tana raye. *** Daga Asibiti Gidansu Sophia Abdul ya nufa, tunda yayi sallama. Aka ce ya shiga falo ya zauna yana jiransa aka kawo mishi ruwa bai taba ba ya cigaba da jiranta can sai gata tafito rike da Affan kauda kanshi yayi daga kallonta ya mikawa Affan in hannu da gudu yaron ya shige jikin babanshi. Cikin sanyi jiki ta zauna a kujeran dake kallon nashi, dukda yana cikin matsanancin kewarta haka bai sashi jin tausayinta ba, zamewa tayi daga kujeran ta fashe da kuka sosai, yana jinta kamar bazai kula ba , ya mike yacewa Affan.. "Jeka gurin kaka ta baka bobo." Da gudu yaron ya fita, maida dubansa yayi gareta sannan yace. "Kin sani a gaba da kuka zan tafi fa." D'ago manyan idanunshi ya i ganin yadda ta rame yasashi tambayar lafiyanta kuwa. Nan take bashi labarin bata da lafiya, amma da sauki. "Hmm! Me yasa kika saka a ka kirani" "Ina so zan koma ankina ne don Allah " Kura mata ido ya o yana kallon yadda take motsa bakinta yayi, auke kanshi yai tare da jan wani mugun iska tare da fesar da iskar bakinshi, yana matukar kewar matarsa da anshi amma baya jin zai maidata cikin sauki, kauda kanshi yayi sannan yace. "Kin manta keda bakinki kika ce na zauna da yar uwana ta maye gurbinki, ina ga kin mantane uma gashi na tuna miki, duk ranar da kika san yadda zaki gayawa mutum magana zan dawo dake, ko kuma kije ki roki wacce kika wulakanta, idan ta yafe miki maybe zanyi tunani akanki da kuma makomar rayuwarmu." Yana dire mata aya yq mike zai fita da gudu taje ta rungume shi ta baya, tana kuka tare da cewa.... *Kuna nan kun zuba ido muna jira.... Anya nan gaba bazaku juya min baya