Sashe 1
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data Normal [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ *_Ban yarda wani ko wata ta sauya min ko maida min shi Audio yin haka shiga hakkin marubuciya ne jiki magayi_* *Ina baku hakuri bazan samu typing in Uwata tafi takowa ba Na maida masarautar Jordan cikin zafaffa sha aya 11* *BOOK ONE* Not editing Page.... Tarihin *Daular MasarautarJordan* A yau kasar Syria ta ha a kan bayin da tasaya daga yankuna daban daban na africa da kuma wasu yankunar Asia. Daga cikin tawagar bayin da suka ha a maza da mata, za'a kaisu Masarautar kasar Jordan ne, inda mashawartan fadar suka bukaci haka. K'asar Jordan tana cikin yanki Gabarta tsakiya, kuma tana makwabtaka da kasashe biyar naduniya, Palestine, Israel, Syria, Saudia,Iran... Daular Jordan tana cikin yanki jazziratul Arab, kuma yanki ne da Annabawa su ayi gwagwarmayya a wajejjen, a ruwayyar wasu Malaman sun tabbatar Annabi Ibrahim kafin ya wucce falastinu yabi ta yanki Jordan haka Annabi Isah, ba iyasu ba annabawa dayawa sunyi rayuwarsu tatsakanin gurin domin Annabi ya wucce yankin Jordan kafin ya isa Sham, wato Yanki syria. Bayan haka khalifofin Annabi Muhammad sun iso da da'awa yankin, har zuwa karni na uku bayan wafatin manzon Allah. Akwai kabilu guda uku dasuka kafa daular Masarautar Jordan. Hashmiyya daga kabilar Banu Hashim, sai Husseiniyya daga cikin Banu Husein, sai Urdawa. Wanda suka ha a kansu domin kafa kasar Jordan, tafiya tayi nisa sosai gashi kasar tana cikin kasashe masu ababen tarihi, musan red ocean. Matsalar da ta ullo daga cikin daular itace yadda kabilar Banu Hussein suke gallazawa yan kabilar Urd, musaman wanda su a kasance ba Musulmai ba, cutar dasu da Banu Hussein take yi bakaramin tunzura su ya e ba, karshe suka shiga suka fita tsakaninsu da Isra'ila suka kwace yanki, suka cigaba da gallazawa musulman yankin. Wanda ya janyo akayita fafatawa tsakanin Yahudawa da Larabawan yankin. Ashekaran 1968 a wata mayu majalisar inkin duniya tare da goyan bayan saudia cire kasar jordan daga yanki isra'ila, inda suka bawa kabilu guda uku na kasar shawaran su dai daita kansu, su bawa kansu damar mulkinsu. Daga cikin kabilun guda uku, nan aka shiga muhawara me zafi, har yaja hankalin talakawar gari, suka ce abawa Kabilar Banu Hashim wato Hashmiyya. Sai dai tsakanin kabilu guda biyu basu so bawa Banu hashim sarauta ba, sabida su tsarinsu akan addinin musuluncine yayi yawa, kabilune da suke da nasaba da zuri'a Banu K'urash. Dan daga cikin macca suka zo inda suka same kabilar Banu Urd. Lokacin da akazo za ar wanda za'a bawa sarki, a cikin zuri'a Banu hashim, sai aka samu cikin kabilar an sami rarrabuwar kai. A cikin banu Hashim sun kasu gida uku, gida Na farko sun kasance *YASIR ABDULLAH ALHASHMIYYA* shida Zuri'ashi ke jagorantar gidansu. Sai Gidan *ZAID BNI ABU ZARRI ALHASHMIYYA* shi yake jagorancin Zuri'arsu, HISHAM BNI UKSHE ALHASHMIYYA, shi yake jagorantar zuri'arshi, kuma dukkan zuri'ar ALHASHMIYYA, yan uwan juna ne, dan duk Y'aya'an baffanaine, Domin kakansu MUHAMMAD ASHRAF ALHASHMIYYA shi ya haifi iyayensu Maza, ABDULLAH shine Babba, ABU ZARRI ke binshi, sai UKSHE, shine karaminsu, da aka fara Maganar Yasir ya zame kanshi yace baya bukatar mulki, na familynsu ma da aka bashi ya ishe shi, sai ya zama tsakanin Abu Zarri da Ukshe ake takarda, karshe aka ajiye kuri'a, duk wanda yasame kuri'a mafi rinjaye shine zai zama sarki, a tsakaninsu biyu, kafin ranar Za Kafin Ranar za e Ukshe da Abu Zarri sun fantsama bin bokaye dan daisu mallaki mulkin abu guda daya gigitasu dangane da mulkin, ba kome bane face ce musu da akayi dukkansu babu wanda zai mulki kasar amma a cikin kabilarsu za'a samu amma basu ba dan ko zuri'arsu babu wanda zaiyi mulkin. Haka ba karamin haushi ya suka ji ba, akan basune zasu are mulkin garin ba. Dan haka suka zuba ido suga waye zai are mulkin, Ranar da za'ayi za en Yaseer bni Abdullah ya tafi gun a matsayin me za en Abu zarri sai ga abin mamaki dan gabaki aya Emirate council shi suka zab'a. Abin bakaramin girgiza Ukshe yayi ba, jinjina abin yayi a ranshi bayan an taya Yaseer Murna, dan suka rungume juna tare da farin ciki koda Ukshe yazo ya rungume Yaseer ya kai bakinshi kunnen Yaseer cikin jin zafi yace mishi. "Wannan ba farin ciki ya dace kayi ba, kuka ya kamata kayi dan na rantse da karfin ikona sai kabar kujeran da karfin tsiya dama munafurtanmu kayi kace kai baka so nan kuwa kasan ranka ashe kanaso zaka sha Mamakina." Yana gama fa ar haka ya janye jikinshi, tare da sakar Yaseer. Da idanu Yaseer ya raka Ukshe shi a duniyarshi ya tsani fitina, shi yasa har yau baida abokin fa a. Sai ya shiga damuwa ak haka zuri'asu sukayita murna. Bayan kwanaki da na ashi sarkin Jordan na farko, abinda ya fara shine tabbatar da adalci akan kowani kabila, sannan da kuma kar an haraji, daga attajirai da kuma yan kasuwa cikin tsarin da addin9 ya shar'anta. Sai bautar da mutane bisa dole, da kuma shagali babu gaira babu dalili wani abun da mutane basu sani ba, Larabawa shagalalulun mutane ne, gashi a cikinsu alkur'ani ya sauka amma dan son more rayuwa sunkan buga tsiyarsu. Sarki Yasir yana da mata daya da yara uku, Abdullah da Badi'at sai Raziya.. Zaune yake gaban Bokansa wanda yake gabashin Pakistan dab iyakar india ta kashmir,, cikin d'agawa da Izza yace. "Ra'eez zan mallaka maka darhami milliyoyi mulkin Jordan kawai nake bu ata kota halin ane kuwa." Wani irin ruwa boka Ra'eez yake watsawa a cikin wutar dake ci a gabanshi, tashi wutar tayi sama. Ta mutu baki aya, kunna wutar yayi ta sake tashi sama, sannan ya juya ga Ukshe, yana girgiza mishi kai. Yace, "Mulkin kasar Jordan banaka bane, ba kuma zakuyi shi ba. Sai dai naga zaka zama Uba ga Fadar zaka juya fadar amma bazaka ta a xama haka ba, kuma ba zaka ta a nasara akan Yasir ba, lokaci na zuwa da zaka mulke kasar kuskurenka shine barin kasar, da kayi kazo nan zaka ga abinda Yasir ya aikata ga masarautar baki aya." Tashi ya i ya le a cikin wutar malamai ya hango ewaye a cikin fadar anata saukar alkur'ani. Ihu ya kwala yana zaro idanu, "Meye mafita? Ya zanyi Ra'eez?" A lokaci guda ya jefawa bokanshi ka koma masarautar kome zakayi ka tabbatar kayi amma mulkin ya haramtawa Kowani mugu da azzalumi, babu wanda ya isa hawa kujeran sai adali, karku nemi tsige shi da karfi domin masarautar zata fuskanci abubuwa." Haka ya tashi yabar kasar pakistan wato. .~_~ Sannu tsarin mulkin Sarki Yasir ya gunduri munafu ai da wasu daga cikin kabilunsa da kuma kabilun, Yahudawa da Urdawa. Take aka cimma matsaya inda suka zarta da hukunci lokacin Ukshe ya bar kasar zuwa China niman yadda zai amshi mulki babu, tashin hankalin. Ranar da yadawo ko gidanshi bai shiga ba, yasamu labarin kifarda Sarki Yasir, abinda yaja sanadin mutuwarsa, wanda ba'a fahimci taya ya mutu ba. Abin mamaki ana sallar gawarsa, aka fara samun matsalar. Ambaliyar ruwa wanda yayi sanadin rayuka da dama. Ba'a dawo daga jimamin mutuwar ba da ambaliyar sai ga rikici ya kaure tsakanin urdawa da Yahudawa, ana cikin haka Zuri'a Yasir suka fara nasu da Zuri"ar Abu Zarri. Take abinda boka ya gayawa Ukshe, ya dawo masa . Dan karshe shine aka samu da maganar, kallon kujeran fadar ya i firgita, abinda yafito daga bakinshi ya girgiza kowa a fadar mikewa yayi yace. " Yaku Banu Hashim! Ni Ukshe na na a Abdullah Bni Yaseer bni Alhashmiyya, a matsayin sarki ki akwai me jane, Kabilarmune shi jininmune shi Kuma bakuraishe ne danmu kuma shine yafi dacewa da mulkin kasar Jordan." Dake larabawa nada kishin kabilarsu ba tare da wani ja ba, suka amince dan matukar suka ki amincewa, tabbas tsakanin Banu Nazir Ko Banu Hussein sune za ace subasu mulki, su kuma basaji zasu bawa maguzawa ko yahudawa mulki.. Bayan shekara ashirin da Hudu abubuwa sun faru. Wanda babu wadda yasan meye silarsu sai dai ancigaba da shimfi a mulkin zalinci da cutar da talakawa, ana arnatar da dukiyar kasa, ba tare da sanin Mahakunta ba. *Syria Damascus 2017* Janye yake da wata budurwa bakar fata, har inda ake saida mutane fincikota yayi ya wurgata yana fa "Darhami dubu ari." Kallonshi kazab yayi tare da fashewa da dariya yace. "Kai Malam muna sayansu a darhami dubi biyar kai har dubu ari." Wani kallon Banza yayiwa Kazab sannan yagyara tsayuwa yace. "Baiwata da kake ganinta, tana da kwarewa a abubuwa irinsu girkinmu na larabawa, tana da kwarewa a gyaran aki kai har dakunar dabobi zata gyarashi tsaf." Wani irin kallo suka mishi ya ata rai, dan asalin kallon tuhuma suka mishi, take ya dai daita nutsuwarshi. Tare da ata rai, tasowa aya daga cikin asakar ya i yazo gabansu ya kallesu, kallonta yayi yadda take zaune akasa take mata kafa yayi ta fasa kara, tsaki yayi yana fa "Da tana da juriya da mun auketa, ka maida ita awai bazamu sayeta ba." "Toh nace kasaye tane? Gashi zaka nakasata kalan wani yazo yaganta a nakashe yace bazai sayeta ba, Ba lallai bane ka sami nasara akan burinka ba ama cimma burinka ta kowacce dama shima tankar shafe wasu tarihine, Tashi kinji ai maganin Yan mata irinku kenan, kin baro gatanki dan soyayya kinzo min daga ha uwar face book, kinga rayuwa nama fasa sayar dake muje na cillaki a ruwa kimutu ma nima na huta." Janta ya shigayi ya nufi hanyar da zai maida shi cikin gari, musaman wanda zai kaishi gabbar ruwa. Ganin dagaske mugun matashin nan yake yasa Kazab yace. "Mun sayeta Darhami 80! Daga kanshi ba kari," Yatsina fuska yayi tare da tureta ta fa i kasa, yace. "Jeki suma su san yadda zasuyi sake ni sai Allah ya rabani ds k'aya." inshi suka watsa masa sannan suka ja igiyar da ya aureta da shi suka jata cikin wani mota kiran bus suka jefata ciki, tare da rufe motar. Komawa gefe da jikin motar suka anyi kus-kus, sannan suka dawo tare da tadda motar su uku a gaba, dan maza ne su. Tafiya suka fara idan suka ji