Sashe 12
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dashi sabida. Ya tashi babu kowa a tare dashi sai ni, nima in iyakata kula dashi amma an hananin shakuwa dashi, balle na nuna mushi muhimmanci rayuwa, akwai binannun abubuwa sosai, tashi kije." Mikewa nayi nasakai na fita dan jikina yayi mugun sanyi, shi yasa yake abubuwa son ranshi bai tunina, toh me yasa Nannah taki gaya min kome, akwai abinda Azrah tasani na rayuwarshi amma tsoro da gudun fa awa damuwa yasata yin shiru, meye yasa toh? Me take oyewa akanshi, indai zata shiga damuwa akanshi tabbas akwai, oyayyen alamarin da yafi karfinta. Dan haka kawai bazata tayi kokarin sanar min da wasu abubuwan da ke damunta ba, *Shin Meke faruwa ne A Masarautar Jordan?* Abinda na tambayi kaina kenan babu amsa, tunda ba wani na ajiye zai bani amsa ba. *** Washi gari sai da na kusan makara, dan jiya da tunanin waye Sultan Ashraf na kwana, da gari ya waye na shiga ha a mishi abin karyawa, banyi wani abubuwa ba dan babu lokaci.. Ina gama jerawa yana fitowa, ina tsaye a gun yazo saka mishi nayi, sannan nabi kan abin karyawa na ci, aukar fork yayi yare da karamin wukar cin abinci ya fara cin y'ay'an Zaitun da na dafa, sannan ya shiga cin sauran abincin a yangance yadda yake taunar kaman wadda bakinsa ke ciwo tsayuwa nayi ina kallon abin mamaki dan ina kallon maza a rayuwata karo na farko da naga wanda yake cin abinci a yangance kamar ba cikinsa zai saka ba, ita kanta ruwan da zai sha kur aya ake mata a ajiye, wato babu abinda mulki bai sawa mutum yayi. Ka an yaci yasha ruwan coffee mara madara shima kur a yayi yabar sauran. Sannan ya mike tare da barin falourn da uwar harara na rakashi, wallahi bani bin kowani dokarka, dan baga dalili ba. Haka na tattara abinci, nakai kitchen, sannan na dawo naga Ghaniyu a tsaye kamar bazance kome ba can nace masa. "Lafiya?" Girgiza kai yayi sannan yace. "Meye ya ha aki da Sultan?" Zaro ido nayi ciki fargaba nace. "Meye kuma nayi." A raina nace. *Muguntar sarki Zalimun ya motsa kenan yau* Shiru yayi ganin yadda na ke kokarin oye tsorona, yace. "Wai idan kin shirya akaiki kasuwar zamani ki duba abinda kike amfani dashi na yau da kullum." Boyayyen ajiyar zuciya na sauke sannan na koma kitchen in na kintsa kome, na wanke hannuna, ina fitowa na kalle tulin takardun da suke kan table insa, page na auka da biro na zauna akan kujeran shi na shiga, rubuta abinda nake bukata, kamshin turarenshi yasani aga kai, yazo zai zauna kawai yaga na are kujeran inata rubutu, shine ya koma gefe ya coge, tare da har e hannunshi a kirji, (Ina ruwan shiga uku fitar takaba da molo #MJ#HZ #VOTE nd Share....... Oum Muwadda....... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: I just published "Page. " of my story "MASARAUTAR JORDAN!!!". https://my.w.tt/zCGf0qyIi3 *_HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* *_Labarin yasha da sauran_* Sadau arwa ga masu ru Page. Washi gari aka tashi da shagalin musanman irin nasu na larabawa,shuwagabanin kabilu sun zo har cikin dakin taron masarautar. Tun safe da na gama abin karyawa yazo ya karya na goge mishi gashin kanshi, ya koma ciki ya sanya farar jalla iya, da alk aba ruwan zai ba. Wato golden coloure. Takalmi kamfanin Gucci yasaka. Ina cikin gyara falon ya fito. Kallo d'aya nayi mishi a hankali na furta "Masha Allah." Yau kam fuskarshi a sake kana gani kasan akwai Burbushin mutunci. Zama yayi na zuba mishi aBinci. Yaci sosai sannan ya ago kanshi ya kalleni a sace sannan ya kauda kanshi yace. "Gyara min akin" ata rai nayi bansan lokacin da na tura bakina ba, ina magana kasa kasa. "Yau ina cikin jin da i bani da lo acinki amna Irfan zai min maganinki." Shiru nayi dan natsani ya ha ini da Irfan in nan. Ganin yadda na shiga hankalina yashi mikewa ya fita, da harara na rakashi cikin. Mita nace "Yau anyi abin kai fitsari da kumfa." Ni aya sai mita nake da na gaji na zauna akan kujeran gun cin abincin na shiga tunanin gida, dan nasan ban kyautawa iyayena ba. Da Anim me zance musu idan na ka gida, ina naje? A gurin wa na zauna? Wannam sune tambayar da suke hanani sukuni, musanman idan na tuna da halin da Ummina zata shiga, ko a wani hali ta e oho? *** "Karka bari wani ya ra e shi, dan yin haka zai haifar da damuwa. Ukshe ka kiya e maganata, na gaya ma a ka kiyayye maganata, na kuma gaya maka ka kiyayye maganata.. Na rantse da abin bautana idan ka kiyeyya abinda na gaya mulkin kasar jordan ya haramtawa Ashraf ka kiyayye maganata, kuma kayi amara dan yanzun jordan zata dawo karkashinka, amma sai ka fuskanci kalubale daga kabilar Gya a kai Amir ya i cike da farin ciki yace. "An gam..." "Ba an gama zaka ce ba. Ukshe rayuwata na bada sabida kai, ko min kashin ure mutuwa zanyi, uma zan auke hankali mutane akanshi yadda zaka manta da shi baki daya, Ukshe karka bari kowa ya ra e shi." Kusan kashedin da Ra'ees yayitawa, Ukshe kar asami matsala dan rayuwar ra'ees ne a cikin hatsari, sakamakon wani shirin da yayi na kawar da Ashraf daga mulkin asar Jordan. ......... "Abu Zarri! Yaron nan yau zai shiga fadar can fa." Murmushi Amir Abu Zarri yayi sannan yace. "Bani da matsala dashi, kuma ai dama ance yana cika ashirin da tara zai amshi mul insa, kuma ya ci a gara ya amshi mulkinsa. Ko wasu zasu rage son zuciya." ..... Karamar dariya Amir U she yayi sannan, yace. "Kana arin adana acin ranka, nan gaba ma sai magana yafi karfinka, ka gya..." Shigowar Ashraf cikin akin meeting, yasa shi yin shiru tare da mikewa tsa e. Masu kula da lafiyarsa suka ja masa kujeran. "Bismillah." Ya furta a hankali, idan baks lura da le ansa da suka motsa, bazaka fahimci basmalla yayi ba. Ajiye masa yar briefcase inshi akayi, ya kare musu kallo sannan ya bu e jakar a hankali ya zaro takardun ya ajiye a gefe, sannan ya ago kai yace. "Gashi ku nemi sauran ku basu." Mika musu takardun irfan yayi, suka gama dubawa sannan Abu Zarri yace. "Doka ta goma da ta sha aya batayi tsauri ba, sannan yaushe zamu yarda mu bawa Yahudawa dam.." "Dokata ce haka" Murmushi Amir Ukshe yayi sannan yace. "Banga wani abin d'aga hankali a nan ba, dan ni dokar tayi min." "Kace doksr tayi?" ya wurgawa Amir Ukshe tambaya, Gya a kai yayi, cikin gamsuwa Sultan ya ciro wani takarda ya turawa Amir Ukshe, yace. "Case in Angela" Dauka yayi yana dubawa, sake tura mishi wani yayi cikin sanyin murya yace. "Wannan kashedin Marhum ce" Dauka Amir yayi yana dubawa, cikin sakin fuska yace. "Insha Allah haka bazai sake faruwa ba, yarinya taci albarkacin sarki ya shiga Fada, mun gode." "Sultan!! Ka janye bawa Banu Nazir mu ami, gwara Banu Hussein dukkansu musulmai ne." inji Amir Abu Zarri "Duk yadda kuka gani." Shiru sukayi Abu Zarri ya Amshi takardun ya su e, wannan sai na gomane ya bari dan shi an saka babu bambancin Kabila duk wanda aka kama da laifin ya kashe wani da gangan hukuncin kisane, doka ta farko ce idan aka kama wani yayi yunkurin kashe sarki hukuncisa shima kisace, doka tabiyu kuma, duk wani shugaban da aka kamashi yana bin bayan me laifi zai sauka a mukaminshi ne kowaye shi kuma ba iya sau a ba har sai ya ajiye taran ku i, sannan ana jan kunne da cire i a baitul malin masarautar. Daga akin taron akin shagali Amir Ukshe yajashi su a tafi. Inda yasamu mutane musanman attajirai da wasu daga kabilu guda biyun nan. *** Bayan tafiyarshi akazo aka korani zuwa, shashin bayi, nayi mamakin faruwar haka. Amma ban d'aga hankalina ba, nasan kodan cikinsa zai nime ni. ....... Bazance me ya faru ba, sai dai naji kishin kishin ance yabar garin, ya koma gun aikinsa. Yau kwana biyar kenan, kullum sai anzo an auki yan matan akinmu ba, ba'a dawo dasu sai dare. Ashe da ina cikin kariya ce zamana a shashin Sultan anzun kuwa, ina cikin hatsari domin kuwa sau biyu ana farmaka na, Karshe komawa d'akin Azrah nayi, naje na zauna. Ita kam ana an shakkarta. Maidani kitchen akayi na cigaba da aikina, sam hankalina yaki wanciya da tafiyar da akace Sultan yayi. Azrah nasamu da cewa. "Mama! Hmm nifa ina jin akwai matsala zanje na duba gidan Sultan." Shiru tayi tana kallona can tace. "Ki bari mana idan ya dawo sai muje dake ko?" Gya a mata kai nayi badan nason ba, dole na hakura dan kwanakin da zanyi ya fara karatowa, dan yanzun saura wata aya da sati biyu. *** Sati biyu da suka wucce. angaren Sultan kuwa, tunda ya shiga gun shagalin aka cigaba da hidima, har lo acin sallah ya wucce, bayi ba, sai dare wajen sha biyu ya koma gida, dake sun sunja hankalinsa sosai har yasha wani ruwan inabi, tun daga sa'ilin ya e jin shi a buge, koda ya dawo gidan dakyar yayi sallah ko addu'a bai yi ba, ya kwanta. Tunda ya kwanta yake jin wani irin sanyi, a hankali yaji wani iska me karfi ya shige shi, bargo yaja ya rufe kanshi. Daga nan kuma bai same ke faruwa ba. Washi gari da asuba Amirah Raziyah tazo taga halin da yake ciki tafita bayan ta kwashi kusan awa guda a cikin gidan. Da karfe goma Amir Ukshe yazo. Yaga halin da yake ciki jan kofar shiga gidan yayi ya rufe. A sannu gidan ya koma kamar irin mugayen gidan nan matattaran shaidanu. Gidan yayi wani irin datti, yanar gizo gizo. Sannan daga nesa kaga gidan zaka rantse yakai kimanin shekara ari ba kowa, sannan Masu tsaron gidan ma Yanzun ba kowa, suma sun koma cikin fada. **** A cikin wata guda kome ya nemi lalacewa, daga ciki har da samun gawar Angela, wacce Sultan ya sa eta. Wanda ya haifar da wani irin rigima, gashi yaki ci yaki cin ewa dan kullum sai anyi kamar za'a i bata kashi.