← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 65

Sashe 61

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mike tare da bu e sif in kayanshi ya ciro farar jallabiya ya saka, sannan ya fito inda Nannah take zama yayi kamat bazai ce kome ba, ya auki yarshi ya aura a kirjinshi yana shafa bayanta. "Hm ruwan wanka Ammih!" Kura mishi ido tayi ci e da soyayyar gudan jininta, har ta bu i baki zata kirani sai ga Natasha ta shigo. "Yawwa Nata! Kije aki..." "Ba ita mamar yaran nan" daga haka ya lumshe idanunshi, cikin mamaki tace. "Amma Habibi kai kace ta girka maka abinci ko? Tana girkin zata." "Ammihna! Ita in baiwata ce!" ya fa a kasa kasa da murya dan kar Natasha taji ina har taji abinda yace. "Binti!!" Nannah ta kirani, da sauri na fito ina goge hannuna. "Ki rage karfin gas in ki shiga akin Habibi ki ha a mishi ruwan wanka." Kallonshi nayi kamar zanyi magana sai na fasa a raina kuwa cewa na *Na shiga uku! Mulkin ma a ko ina sai an nunawa duniya kenan? Ince da shi yake ha a abinshi wato ganin gabar banza ga yar bello badin tazo za a fara juyata kamar waina* "Toh Nannah!" Nace sannan na wucce kitchen na rage karfin wutar na wucce akin. Ina shigewa da yan mintuna ya mike da yar ya nufo 'akin, yana shigowa ya kwantar da ita, lokacin ina cikin ban akin, ina zuba masa sinadarin kamshi da gyara fatarshi, hankalina yayi nisa gurin karanta jawabin jikin wani kwalbar turaren wanka, ashe har ya shigo yana tsaye kugunshi aure da towel. Ina gamawa na ajiye kwalbar tare da juyawa, ban san lokacin da na i baya zan fa a cikin ruwan ba. Gyara tsayuwarshi yayi sannan ya shiga takowa, cikin tsiwa nace. "Wallahi karka kuskura ka ta a ni dan zan wanka maka mari! Ni karka maidani yar iska. Na gaya maka ka tsaya a gurin fa zan maka rashin Mutunci." Kunce towel insa yayi aikuwa na rufe idanuna da karfi tare da auke numfashina. Bawai naga kome bane tsoron mugun gani ne yasani rufe idanu, shikam abinda yake gabanshi ya dame shi, ina jin ya shiga ruwan nayi maza na isa bakin kofa ina mur a kofar, najita gam. Karan key in naji a bayana, juyawa nayi naga ya ajiyeta a gefe, ya nutsa a cikin ruwan ko fuskarshi baka iya hangowa. A hankali na sa a naje gurin na kai hannuna da niyyar aukowa, sai ji nayi an cafke hannuna. "Ni kasake min hannuna! Wallahi zan maka rashin mutunci fa, ka sak." Famjan!!!! Ruwan ya fantsamu a ko ina, fidda kanshi yayi tare kallon inda sabon soso da sabulu yake, ko kiftawa idanunshi bayayi gurin kawai yake son na kalla. Sharce ruwan fuskana nayi, na dubd shi cikin mugun acin rai nace. "Allah Ya isa min fasiki kawai! Yaro karami da kai amma ka iya shai anci." Kokarin mikewa nake, amma mara mutunci ya rike ni, idanunshi a rufe, da karfi na wace kaina tare da zabga mishi harara, Dawo dani yayi da mugun karfi yace. "Wanka zaki min! Idan kika ki kuwa! Hmm abinda zai biyo baya bazai miki da i ba." Tsorone ya kamani tunda ya fa i haka tabbas kome zai iya faru, kwalla ce ta fara zuba daga idanuna, na mike tare da auko shapoo da sauran abubuwan wanke kai, na zuba a kanshi. Na fara wanke mishi kanshi idanunshi a lumshe, duk tsoro ya cikani dan gani nake kamar wani abu zai min, sai da na gama wanke mishi kanshi. Sannan na cu e masa baya da kirjinshi, a nan ne ya bu e ido yana kallon yadda nake cu ashi, dukda ina jin yadda yake kallona, ni kuwa naki na kalle shi. Ina gamawa nayi maza nafita dan naga idan nabi na rashin kunyarsa tabbas zan ce na wan e, Y'ay'an gwaibarsa da ayabar.( Duk najike jagab, babban towel na auka na juya mishi baya, ina rike da towel "Bani towel" Kamar na fasa ihu haka nake ji. K'in juyawa nayi, har sai da ya fito dan yasan bazan ta a juyawa ba, takowa yayi ya iso bayana ina jin numfashinsa a bayana, tsorone ya cika min ciki, saka hannunshi yayi, ya janyo ni jikinshi. Rawa jikina ya auka sabida ina jin yadda kayan aiki ke ta ani.( Bai kar a towel in ba ya dai sanya hannunshi aya a tsakanin cikina, cire hannunshi nayi na mika mishi towel in, sannan na wucce jikin kofa da sauri. Shi ko a jikinshi ya auro towel in, wani drower dake ban akin ya bu e ya auko towel, sai da ya tawo tare da matse ni ka an a jikin kofar ya lallu e hannuna ya mika min towel in, sannan yasaka hannunshi ta cikina ya sanya ket in kofar ya bu e, sannan ya janye ni da jikin kofar ya fita yabarni a gurin, yana fitowa yasami Natasha a tsaye, tsabar miskilanci, kamar baiganta ba, ya zauna a bakin gadon hannunshi rike da karamin towel, yana goge kanshi na fito aure da towel in iya cinya, duk sai naji a muzanta, kamar zan juya ban akin, dukda babu abinda ya shiga tsakaninmu amma babu wanda zai gannin a cikin wannan yana i bai zargemu ba, fuuu tajuya zata fita. "Tasha!!!" Cak ta tsaya bata fita ba, kuma bata juya ba. "Tunda ban isa ba jeki" Kamar shashasha, ta juyo idanunta na zubd ruwa. Nuna mata cinyarsa yayi , cikin shagwa a da sakalci ta isa gabanshi, ta zauna a sanyayye. Mikamata towel in yayi cikin rawan jiki ta fara goge mishi, sai ga ja'iri ya ruko k'ugunta tare da kifa kanshi akan cikinta, komawa ban aki nayi na saka kayana na ajiye mishi towel insa na fito nasamu Nannah bata falon akina na nufa na shiga nayi sabon wanka. Sannan na cire kayan na wanke na ra a akan an karfen da nake shanya pants ina da bra. Karo na farko a rayuwata danaji ina sha'awar manyan Nono, dan nima na burge Dr, musaman irin shigar da Natasha tayi ya mugun burgeni dan har kana hango tsakanin manyan nonuwarta, nima dai nawan ba laifi, amma dole na nime wasu maganin koda namu na hausa, zan nima na fara sha. Ko zasu kara auki. Fitowa nayi na ciro doguwar riga. Lemon green me manyan stones yana ha e da hularsa, nasaka ban saka bra ba sai bon short da nasaka taciki, sannan na an gyara fuskana na murza kwali. Ina gamawa na fito falo na sameshi da Natasha suna cin abinci.... *Masoyana na Nijar ga number da xaku mata magana idan kuna son Book in Wanda yake a dalla 100 +227 96 51 58 05 Maman Fareesah* *Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...* *Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 17 pages Insha Allah* Oum Muwaddah...... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._ *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* BOOK ONE.... Page. "Sam karki damu ki gaya musu na shanye miki nono, dan ni banajin kome idan na kawo yarana ne dai aka k'i a basu nono toh ba makawa, zansha kuma bazai min kome ba. Idan kina son kanki da lafiyarki toh yarana a basu kulawar da ta dace, idan kuwa aka k'i Abie insu zai auka musu fansa, idan haka ya gaggara Allah ya hore min lafiya ta yadda zan cinyeki ba kakkautawa." Juya mishi baya nayi dan na fahimci wannan da hajja kaka tafiyarsu d'aya ce, sam baya jin kunya ko girman maganar da zata fito bakinshi famcamata yake son ranshi. Ina jin fitarshi sai da na sauke ajiyar zuciya da naji ya fita, tare da nutsuwa. Ina jin wayata na tsiwa amma naki 'agawa, haka har barci yayi gaba dani. Ina cikin barci naji ana tab'ani ina dubawa naga yaran ya kawosu. Tare da zuba minsu ya koma kan restchair yayi crossing leg yana kallona, Allah sarki yaran sai ture ni suke za susha, abinka da Uwa sai naji zuciyata tayi rauni. Tashi nayi na jingina da pillow, sannan na cirewa Aanih ta kuwa rike har tana zungu ina, sannan na cirewa Aamih, tazo ta kama, duk sai suka bani tausayi. Haka suka sha an abinda wancan lusarin Uban nasu yabari, sannan suka sake. Bawai dan ya ishesu ba, ina tunanin kawai sai ga Maid insu ta kawo feeder insu, sannan tafita, tashi yayi ya amshi d'aya ya mika min sannan ya auki Aamih ni kuma na auki Aanih. Daga bakin kofa Nannah take kallonmu, haka yayi mata da i a ranta kuwa har addu'a take Allah ya tabbatar mata da wannan mafarkin nata. Juyawa tayi tafita, ranta na mata da i. Wannan d'abi'a daga larabawa sai turawa, su ka ai ne mutanen da suke hidima da yara, sabida girmama mace da kuma bata lokacinta na kanta, itama ta huta. Muna gama basu yazo ya kwashesu ya kaiwa Maids insu, ni kuma na cigaba da kwanciya, shigowar Nannah yasani tashi. Zama tayi abakin gadon tana kallon yadda nayi zuru zuru, tace.. "Meke faruwa? Dan Badaru ya kirani wai akwai wanda zai zo aukarki, ku koma gida, gashi kowani shakuwa Habibi baiyi da yaranshi ba zaki aukesu ku tafi." Shiru tayi tana kallon yadda nake goge kwallar dake sauka a idanuna, kaina sunkuye sannan ta cigaba da cewa. "Tabbas zai biki! Dan bazai iya hakuri da yaran ba, ni kuma meye ribata. A yanzun nake bukatarshi, du da kece kika kawo min shi gashi zaki sake auke minshi, shi yasa naso ki hakura da wancan ki amshi Uban yaranki dan bana son yayi min nisa, amma kika k'i safinah me kike so na baki dan ki xauna min da Farin cikina, Muh'd da yaransa sune farin cikina gashi zan rasa sabida ke. Zan baki nan da wani lokaci kiyi tunani akan haka dan bazan iya hakura a sake rabani dashi ba, shine ka ai abinda ya rage min shida zuri'arsa." Tana gama fa ar haka ta mike zata fita cikin kuka nace. "Nah!" Cak ta tsaya bata juyo ba, na mike zuwa gabanta kaina a sunkuye nace. "Bazan ta a yafewa
Chapter 61 · 0% Book details