← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 65

Sashe 64

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Kaina a sunkuye ya zauna kusadani, cikin sanyin murya yace.
"Kiyi hakuri! Bazan iya rabuwa da yarana bane, kuma ina son
asancewa dasu har karshen rayuwata shi yasa na sace miki passport."
Yana gama fa
ar haka yaje inda ake booking bansan ya sukayi ba, ya zo ya
auki jakata ya kai gun mota yasaka, kaf kayana ya kashe sannan ya
auki yaran ya kaisu mota, yazo ya zauna kusadani yace.
"Tashi zuwa gobe da safe akwai jirgin Addis Ababa, shi zaki bi kinji."
Ban ce mishi kome ba kaina a sunkuye, haka ya gama maganarshi ban d'ago kaina ba, karshe da yaga zan bata mishi lokaci sai ji nayi ya
auke ni, rufe idanuna nayi ban bu
e ba, har ya kaini gaban motar ya saka, sannan ya koma ma zaunin drive, yaja motar, muka wucce cikin garin Oman, wani kayataccen hotel ya kama, sannan ya kwashi yaran yakai
akin ya dawo yasani a gaba muka wucce dakin, tunda na shiga na zauna. Ban iya ce mishi kome ba, dan bani da abinda zance masa, yayi juyim duniya na
ago kaina kai shi magana ma na mishi amma fir naki kaina na sunkuye, shi dakanshi ya fahimci na kai makura na bacin rai dan haka bazan ta
a cewa kome ba.
Kiran sallar asuba yasani mikewa nayi alola nazo na fara sallah, sai a lokacin abinda ya tokare min wuyana ya sauka, na fashe da wani irin kuka.
Inayin sallar amma kuka yaci karfina, dakyar na idar, sannan na cigaba da kuka sosai. Dake ya fita zuwa masalci. Dawowa yayi ya same ni a zaune, ina kuka.
Zama yayi ya buga tagume, yana kallon yadda na lalace, a cikin kwana biyu da zuwanshi, har yaran suka tashi, yayi musu wanka. Sosai sannan yazo ya shiryasu. Ina zaune aka kawo abincin yaje ya amsa sannan yazo ya ajiye min, ko kallon abincin bany ba, zuwa yayi ya ha
a min ruwan wankan.
"Ko zaki shiga wnk ne! Karfe tara jirgin zai tashi."
Jin haka yasani mikewa
a wucce shi naje nayi wankan, ina fitowa nasamu baya ciki shida yaran zama nayi na shir
a. Kaman yasan na shirya sai gashi ya shigo, da yaran zubasu yayi sannan ya wucce ban
aki ya shiga wannan, fitowa yayi daure da towel. Hannunshi rike da karami yana goge kanshi.
Sunkuyar da kaina nayi, yana jin an buga kofar
akin yaje ya bu
e,jakar takarda ya ansa har guda biyu, yazo ya zazzagesu, riga ce Fari me guntu hannu sai wando, jeans dark blue. Da takalmi fari,sai man shafawa.
Sai a lokacin na lura da wata hegiyar gyaran gashin da yayi, a raina nace.
*Yaranta na yawo da Ashraf shi yasa baya jin kome dan ya cusguna min*
Kauda kaina nayi, dan ya kamani ina kare mishi kallo.
Yana gamawa ya fidda kayana. A hankali nace.
"Wahalalle"
Haka ya kwashe kayan sannan yazo ya
auki yaran, sannan nabi bayanshi, muna zuwa ya min kome. Yana kara rungumar yaranshi, ya sumbaci wannan ya sumbaci wannan, d'agowa yayi idanunshi sunyi jajjur. Har kana hango kwalla cikin eye ball
insa, suna maiko, mun jima muna kallon juna. Kafin na kauda kaina, yana gama min kome ya rakani har cikin jirgin yaga yadda muka zauna, sannan yace min.
"Kice min wani abu mana"
Shiru na mishi haka ya gaji da tsa
uwa ya juya zai fita sai da naga ya kusan fita nace.
"Thank you"
Juyowa yayi dan bai tsammaci godiyata ba, kauda kai na
i ina kallon waje, ta window.
Fita yayi, nabishi da ido. Jingina kaina na
i da jikin kujera. Zuciyata tayi min sanyi tunda nasamu nayi kuka tun ina sallah naji tayi min sanyi.
Ban sami nutsuwa da
arda da kai ba, sai da naji ance mu
aura belt nasamu nutsuwa, jirginmu na tashi ina sauke ajiyar zuciya.
........ Daga airport kamar zai wucce gida, sai ya nufi hotel
in da muka kwana, yaje
akin. Ya zauna. Can ya shiga dubawa
o nayi mantuwa, yana shiga ya sami pant
ina da na wan
auka yayi ya matse sannan ya saka a cikin ledar hular wankan da yasaka a cikin aljuhunsa, ya fita ya duba babu kome.
Sannan ya sauko ya basu key
insu ya fita, gidan ya
oma yasamu Nannah tanata fushi, sunkuyar da kanshi ya
i kasa, bata ce mishi kome ba, ta wucce
akinta, shima ya wucce
akinshi ya zuciyarshi cike da kewar Yaranshi.
Zama yayi sannan ya fidda pant
in ya
aura akan pillow
inshi,
(Mayye kawai
......... Ranar ko Natasha da tazo ba ganewa kowa tayi a gidan ba, dan dukkansu kewan yaran na damunsu, baran ma Ubansu dayafi kowa shiga damuwa sukusuku, yake. Abinci ranar bai iya shaba sai
Coffee, har dare bai kur
i komd ba sai coffee
in koda dare yayi
akin da nasauka yaje ya zauna a tsakiyar gadon ya jingina bayanshi da allon gadon, zuciyarshi ba da
***
Kun isa Addis Ababa karfe biyar na yamma, mukayi hutun awa guda sannan muka bi jirgin Abuja, tunda muka shiga jirgin naji wani farin ciki ya kamani, karfe d'aya na dare muka iso, amma banyi gigin niman gida ba, dan kar tsautsayi ya fa
a kan yarana, sai yanzun nake jin wani shegen tsoro ya kamani, domin zuciyata ta tuno min da chakwakiyar da na tafi na bari, rungume yarana nayi, sakamakon kallon da wasu mutane ke min, fuskarsu babu annuri.
A iya sanina mutane biyu ne dan tsigar jikina na tashi, bansan lokacin da bakina ya fara ambatar.
"Hasbiyallahu La'ilalaha ilahuwa Alaihi tawwakallatu wa huwa arshin Azim"
(Don Allah idan nayi kuskure a cikin addu'ar ku ankarar dani.)
Chapter 64 · 0% Book details