Sashe 20
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kai ma bakasan kanka ba, sannan baka ta a damuwa da kasan kanka ba, Muhammad Bini Abdullah Alhashmiyya, Jinin Banu kura'sh jikan sarki na biyu Yasir bin Alhashmi, D'a ga Nana Asma'u bint Safwan Yar sarkin Oman.......... #MJ#HZ #Vote......Wallahi zaku shafa kuji banyi typing ba dan voting yayi kasa Oum Muwadda..... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* _Hey da akwai yadda zanyi da nayi muku sai dai kuyi nazari sosai bana son shiga hakkin I alina ne shi yasa shafin yake zuwa ka Wannan page kyautane gare u Allah yabar Zumunci Musaman Mom Abul My Aunty Fati, My Sister Samirah..... Da sauran mutane.. Page. Lokacin da naji sa on Ashraf ban sa'ilin da na mike ina zare idanuna ba, kafin kuka ya kwace min jikina na rawa nace. "D'an Uwa Ghaniyu don girman Allah kace bazan dawo ba, b...." iye maganar nayi sakama on shigowar da yayi yajingina bayan shi da jikin bango, fita ghaniyu yayi Azrah ma tafita, matsowa ya fara yi, nima ina matsawa da baya, sai da muka bangon akin, makurewa nayi tare da k'amk'ame jikina, jin numfashinsa tare da jefa min tambaya. "Ya jikinki? Da fatan babu matsala ko? Hmm sannan me kike gayawa Ghaniyu?" Yadda ya e fitar da maganar a gajiye zaka auka wani babban aiki yayi, a hankali na d'ago kaina ina bin hannunshi da ido wadda ya dafe bango da ita, ganin babu wani rata tsakanina dashi yasa zuciyata bugawa da mugun karfi, d'ago kaina nayi sai cikin idanunshi, yatsare ni da ido. Duhu ne ya mamaye min ganina kafin, secend biyu na zu e a jikinshi ban kuma gane kome ba, sai bayan awa uku, inda na farka. Ganin ba kowa a akin yasani mekewa a sannun na shiga ban i ruwa na watsa sannan na fito,.na samu an kawo min abinci alfarma a cikin irin warmer din da nake zu a mishi abinci, sallah na fara gabatarwa. Sannan na koma bakin gado na fara cin abincin, *Dole ki koma bakin aikinki kuma kicire tsoro da fargaba ki karasa abinda ya kawo ki, saura yan kwanaki suka rage miki* Lumshe idanuna nayi sakama on kuskuren da zan aikata na karshe a rayuwata bansani ba ko zan kai labari ko bazan kai ba. Da wannan na tsayar da shawara d'aya tak. ....... A can fada kuwa an tattaro duk wani bayani an kai ofishinsa, koda ya shiga ofishin ya tara da takardun. Zama yayi ya shiga duba takardu, ya samu abubuwa da yawa da suka faru, musaman kisar Angela da kaiwa Abu Zarri hari da akasa Irfan. Fita yayi daga ofishinsa, ya nufi cikin gidan Abu Zarri, yana shiga yasame shi akwance a falon an sanya mishi wannan dan abin wuyar, zama yayi kusadashi, sannan ya kalle iyalinsa da suke zagaye dashi, mikewa su ayi baki ayansu, suka barshi da Abu Zarrin. Rike hannunshi Sultan yayi cikin kulawa yace. "Meke faru? Nasan bazaka rasa sanin ta ina matsalar take ba, gashi na samu kana cikin wani yanayi kace min wani abu." ..... Mikewa yayi ya zauna cikin jinjiki. "Wallahi bazan iya furta maka kome ba, dan duk wanda yake cikin wannan masarautar yasan an zalimceka, har na tsawon shekaru, kayi hakuri zaka iya samo gaskiyan amma ba a bakina ba." Mik'ewa yayi tare da zuba hannunshi cikin aljuhunsa ya fita, ranshi na kara aci waye zai fa a mishi meke faru, komawa ofishinsa yayi ya rufe takardun ya sakasu a cikin locker ya fita. .......... Amir Ukshe kan yana asibiti dan jaraba cewa yayi a sallame shi, dukda arin damarshi bata aiki haka bai hana zuciyarshi sakat ba dan a halin da yake ci i ji yake yanzun ya dace ya buga wasan yadda ya dace, ya kuma kauda hankalin kowa akansa. Tunda yana da goyan bayan Raziyah. ......... A cikin an tsakanin nan bana ganin Sultan ko sau aya tun ranar da na suma a jikinshi ban kuma ganin idanunshi ba, kuma nima ban dam ba, nafi mai da hankalina kan shirin da nakeyi akanshi na karshe. *** Karfe goma na safe jumma'a duk sun nutsu a fadar owa na baza kunne yaji wani hukunci Sultan zai yanke. Shigowarsa shida Ghaniyu yasa duk manyan cikin fadar su a mike, sai da ya zauna sannan suma su a zauna banda Amir Ukshe wanda kai da wuya sukw karkace. Mik'awa magatakardan wani zungurerren takarda Ghaniyu yayi, ya koma bayan Sultan ya zauna, wanda ya har e kafarshi wato yayo crossing leg, fuskar nan a tsuke ba wasa a cikinta. Bayan sallamar da magatakarda yayi sannan ya shiga koro bayani cikin tsantsar harshe larabci me cike da balaga. "Ina muku fatan alkhairi a safiyar jumma'a nan, dalilin da yasa na taraku anan ina son ku bani goyan baya a bisa hukuncin da zan yanke, abu na farko ina mika sakon ta'aziyata ga Zuri'a banu Nazir, tare da biyan diyyar Angela, sannan ni Muh'd Ashraf ins bawa Alexsndra ha uri abisa abinda ya faru, Sannan masu hannu a cikin kisar sun ha Amir Ukshe wanda ya bada umarni a kasheta, sai Irfan da dawod, Abbas da Abil... Ni Muh'd Ashraf na yanke musu hukunci gaba ki aya rayuwarsu zasu yishine a gidan kaso, sannan fya en da suka mata za a musu bulala, tamanin tamanin. Sannan a yau ni Sultan na hu u na soke Amir Ukshe a matsayinsa na Wazirin Masarautar jordan, Sannan na mishi iyaka da shiga wani hurumi Na cikin mulkin kasar nan, sannan abu na gaba na bawa Uzaif bin Ukshe Alhashmiyya, rikon kwarya. Kafin na ajiye alkalamina zan kuma sake zarta da wani hukunci na sauke Amir Abu Zarri a matsayinshin na Galadima, na maida Ammar d'anshi, nayi hukunci abisa kafa un Ahalin Banu Hashim, idan akwai wanda hukuncin bai mishi ba zai iya kalubalantana, sannan idan akwai wanda yasan anyi wani laifi ya rubuto a kawo ofishina, haka ma idan wani haramtaccen d'abi'a da akeyi a masarautar karku oye ku fa a Insha Allah zabi hakkinku." "Kai waye zaka sauke Amir Ukshe sannan kabawa Uzaif mukamin mahaifinmu, wallahi baku isa ba." Inji Marhum, ko kallo bai ishe Sultan ba, hannunsa da suke har e da juna, ya an buga, Ghaniyu da sauran guard insa suka rufe Marhum da wani jahilin du a suka rufeshi da shi tare da aukarshi su a fitar dashi kamar matacce. Mik'ewa yayi tare da an takawa ka an yace. shugaban da aka kamashi da laifin kowani irine toh ya wajaba a gareshi ajiye mukaminshi cikin lumana ko kuma a kar a da karfin cin tuwo." Daga haka ya fita yabar fadan, yayinda wasu ke murna wasu kuwa bakin cikine ya ci a musu zuciya sakama on hu uncin sultan. *** Alhamdulillah naji sauki sosai dan yanzun ina iya dogon tafiya, saidai ina fuskantar tozarci a cikin masarautar sakama on nuna ni da ake haka yasani jin tsanar Ashraf da kuma kaina, domin bana kaunar ganinshi ko sau aya ne, matu ar zan ganshi toh nakanrasa nutsuwata, karshe da ya fahimci haka sai ya daina zuwa inda nake, cikin wannan yanayin na koma bakin aiki cikin gidanshi, ranar da naje Ghaniyu ya nuna min akin dakr gefen nashi yace a nan zan zauna, dukda a tsorace nake da gidan haka na amshi key akin tare da godiya, tunda nashiga na zauna a bakin gadon, a sannu na fashe da kuka. Sosai sai da nayi kukan me isata sannan na mike zan fita, ganinshi nayi a bakin kofa, bansan lokacin da na maida kofar da karfi zuciyata na bugawa. Ban fito ba sai da na tabbatar baya cikin gidan na fito, na wucce kitchen in, dake bana cikin nutsuwa haka na girka abinci gishiri da yaji kamar zasuyi magana, ina aikin ina juyawa. dan gani nake zai kuma farma ata ta baya. ...... Yana cikin akinshin tare da kunna tv da ya ha a da Cctv, ganin yadda nake aiki ina juyawa, tare da gyara jikina. Dafe goshinsa yayi ranshi ba da i, yana ganin lokacin da naje zuba gishiri jin motsin abu yasani zabura aikuwa gishirin ya kwace sosai cikin miyar. Haka ma yaji, ...... Dake ban iyq girki in ana ba,.kuma nasan aladarsu ce idan na kai abincin zasu sani ci, yasa ban fahimci aika aikan da nayi ba, haka na juye na kai inda zai ci. Sannan na tsaya can sai gashi ya fito sanye da farin shirt me dogon hannu wandon brown, abincin na zuba mishi bayan ya zauna, na ajiye a gabanshi, towel ya ajiye a gaba sannan juyar da abinci da nasaka mishi, har da spoon Kallonshi na i naga shi ko inda nake bai kalla ba. Jikina ne ya auki rawa, a sannu na ibo abincin na kai bakina, rintsa idanuna nayi tare da bu ewa akan abinci, rike bakina nayi ina kallonshi. Hannunshi yakai zai amshi spoon in ya riko hannuna, a lo aci guda wani shock muka ji wanda yasamu kallon juna lo aci guda fauce hannuna nayu zan wucce akina yace. "Kin manta sauran aiki.." Wato na busar mishi da gashinsa, dawowa nayi na auki towel in na auka bansan lo acin da kuka yazo min ba, na duk yadda naso maidashi na kasa, yajin saukar kwallarta a wuyarshi baisa yq damu da yasan halin da nake ciki ba, ina gamawa yace. "Hand drie!" A nan nace. "Don Allah ka barni hka, ni banason,,!!" Tashi yayi yazo gaba yana kare min kallo yayi cikik hucky voice yace. e fa a abinda kika ce" Sunkuyar da kai na nayi kwalla na zuba daga idanuna, hannunshi yakai zai shafo fuskana baya nayi, da sauri matsawa yayi kamar yadda nayi bayan, girgiza kai nayi cikin kuka matsawa yayi shima, hannunshi yakai zai ta a ni a razane na sake a jiyar zuciya, duhu ya mamaye min idanuna ban sanya akayi ba dan da baya na zube, hannunshi yakai bayana da mugun sauri ya tare ni, kallon fuskana yayi.. Murmushin da bai zato ba ya kwace mishi, a hankali ya sunkuce ni yana kallon fuskana shi da zai kaini d'akina sai ga Bawan Allah ya wucce dani turakarsa(wai meye haka Sultan Zuwa yayi ya kwantar dani, zare hijab ina yayi. Dama abinda yake son gani gashin