Sashe 30
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
D'ago kaina nayi cikin nutsuwa ina karewa
akin kallo, kome na cikin
akin farine. Hatta kayan jikina fari ne, *Waye ya sauya min kayana?"*
Tambayar da ban same amsarta kenan, mur
a hannun kofar akayi. Da sauri na
ago kaina ina jiran shigowar wanda yayi nasaran kwamusheni.
Turo kofar yayi
an karamin bakinshi
auke da sallama. Mikewa nayi jikina na rawa, haka ma bakina ya kasa furta kome, sai nuna shi nake da yatsa kamar mareniya nace.
"Anim Kamil Matawalle! Meye nayi maka ne da zafi? Wa...."
"Anna shigo min da abincin."
Take wata baturiya ta turo abincin a keke. Raina a
ace tsiwa nacina nace.
"Uwar me na maka da zaka satoni? Nd ina nan?"
Bangaje shi nayi na fita banga hanya ba, dan naga kamar hotel ne. Zan iya cewa na manta da ciki a jikina na zura a guje, nayita ratsa kofifi da manyan faloka har na sauko kasa, ganin kofar karshe yasani karawa da gudu, ina tura kofar na zaro idanuna. Fisgoni yayi baya.na kwace kaina na fasa ihu nayi tare da zubewa lokaci guda na fashe da kuka me tsanani. Ina hango inda nake wani bakin cikine ya kamani. Na tun kari kofar yayi maza yasha gabana cikin tausassiyar murya yace.
"Pls ki saurareni!"
D'ago jajjayen idanuna nayi, a sannun na lumshesu. Nace,
"Anim! Why me? Nayi chanchanci haka daga gareku ko? Me yasa duk wata damuwa sai nice zaku
aurawa, a bisa tsautsayi na tafi can kaddara rubta dani, yau gashi dan son kanka karabani da iyayena, kai ma jikin nawa kake bukata ko? Ince jikine yake ru
arku kuke ganin wani abin arzikine, ya
auki nashi kason kaina muje na baka, tunda haka Allah yayi ni kowani namiji ya
ibo dattinsa ya zuba a kaina, muje na baka."
Tunkara shi nayi raina a
ace, sai masifa nake.
"Kyari!!! Ni..."
"Me zaka gaya? Ehhe meye zaka gaya min?
"Amma ya dace ki saurareni" ya fa
a da sigar lallashi.
"Wallahi Allah sai yasaka min mugu azzalumi, macuci."
"I heard that daga bakin Rabi'atu."
Tsaki nayi na juya zan koma
akin, yana biye dani sau biyu ina
ata kafin na amince yayi min jagora zuwa
akin, ina shiga na fara niman wayata nasameta a kasar pillow,
a nayi naganta a kashe, ina kunna wayar naga babu service, fita nayi na koma har hanyar
azun babu service babu alamarshi.
"Ai bazaki ta
a samun service ba sai ini ne naso ki samu, ki bani."
"In baka wata uwar? Lallai Anim baka da kunya da mutunci nice zan baka kain..."
"Ke ni bana son hauka! Ki bani lokacinki muyi magana na gaskiya, Step Mother
inki ce taje gidanmu ta fa
awa Innata, kome ina shirin na tambayeki gaskiya na kuma jin irin haka a bakik abokan aikinmu, nifa ban ta
a kallonki da sigar sha'awa ba sabida nima Ubane ina da nawa yaran bazan so.."
"Don Allah get out" na nuna mishi hanyar kofa..
Murmushi yayi sannan ya shiga
alle rigarshi, dafe cikina nayi a tsorace nace.
"Na ha
aka da Allah karka cutar da Yaron da bai san waye shi ba."
Murmushi yayi cike da kwarin gwiwa yace.
"Toh zaki saurareni?"
Gya
a kaina na
i kwalla na zubo min,
"Ok zauna kici abinci!" yace min.
Ba musu na zauna tare da wurga mishi tambaya nace.
"Ina ka kawo ni?"
"Atlanta Ocean muna cikin jirgin ruwa ne" yace min a takaice, tausayin kaina ne ya kamani. Me yasa rayuwa take wasan kwallo dani.
Zama yayi ya shiga zuba min sannan ya fara
iba zai bani na kauda kaina yace min.
"Hmm"
Babu wasa a fuskarshi, amsar abincin nayi a sannu yayita bani, har naci ka
an, sannan nakauda kaina nace.
"Yaushe zaka maidani gun Ummina da Duduna"
Ta
e bakinsa ya
i sannan yace.
"Sai lokacin da na
i niyya."
Kura mishi ido nayi jikina yayi mugun sanyi,
"Duk akan me?"
"So!!!"
"Cuta dai! Matawalle wannan ba so bane cutane."
Shafa fuskana fuskana yayi fuskarshi cike da damuwa yace.
"Cutie sabida so na
auko ki, naga mutane zasu min shamaki ne dake, Dudu, Innata, Rabi'atu. Zasu min katanga dake suna shirin min bakin ciki. Kinga yadda ciki yayi miki kyau, ina son ganinki a haka shi yasa na kawo ki nan, pls ki barni na ta
a ki."
Zaro ido nayi ina ja da baya tare da girgiza kaina, bakina na rawa nace.
"Karka min haka, Anim wallahi ni ba mazinaciya bace."
Ina matsawa yana matsoni, sai da muka kure gadon, rufe idanuna nayi. Kwalla ya shiga zuba min. Hannunshi naji a kan cikina yana shafawa a slow, tsigar jikina ya mike. Kwalla masu zafi suka shiga zuba da mugun gudu. D'ago kanshi yayi yaga yadda kwalla suke wasan tsare akan fuskana, abinda najine yasani bu
e idanuna,
*Allah sarki Sultan banda wannan abinda ya faru damu bai ta
a kuskuran ta
a ni ba*
"Anim!!" na kirashi a hankali,
"Hmm! Cutie."
Girgiza mishi kai nayi, hannunshi naji a bayana, kuka nake wiwi ina tureshi haka Anim ya cigaba da, bin jikina.
"Ashraf!!!"
Na ambaci sunanshi, d'ago kanshi yayi da jajjayen idanunshi Jijjiyar kanshi yayi ra
a ra
a, yace.
"Uban cikinki ko? Safina meye yasa?"
"Wayyo Allah na! Nace da karfi, ina rike hannunshi. Mugunta zalla ya min, danne cibiyata ya
"Idan kika kuma kiran sunanshi sai na illata wannan abun domin kuwa shi ya hanani ke shi ya rabani dake,"