← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 65

Sashe 46

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Eh amna kaddararmu"
Na gaya mata kamar ance
ago kaina Dr na gani, fuskarshi a ha
e. Shigowa yayi sai da yazo kusadani ya hura min iskar bakinshi, tare da sake murmushi.
"Kinga fuakarki kuwa! Haka kike da jin tsoro? Gwara ki zama jaruma."
Murgu
a bakina na
i cikin jin haushi naki ma cewa kome, ina hararanshi.
Hirarsu suka yi shi da Batul, sun jima kafin ya fita, ko minti biyu bai yi ba sai ga sakonshi ya shigo min har da fuskar mage.
*Am so sorry Angel
*Toh meye kuma?

*Ina son wannan kallon da alamu an tura that cute lips
inan*
Rike bakina nayi cike da mamaki ina ware idona akan screen
in na tura mishi tambaya nayi.
*Taya kasan na tura bakina?
*Tun daga ranar da Kyari ya kawo ki a sume bayan kin same matsalan nan, bayan mu miki allura. Naga alamun Yar Ummi sakaliya ce*
Cizon lips
ina nayi na kashe data.
Sai ga kiranshi ya shigo min, kin
auka nayi karshe da ya dameni nasaka mishi busy.
Ban kuma bin takan wayar ba, sai da yamma zanje bawa yaran nono ina shiga, na same shi yana ri
e da Aamih ta dawp normal sai zare idanu take, nuna min gurin zama. Cikin nutsuwa na zauna sannan ya mika min Babyn kallon agogon da yake
aure a tsintsinyar hannunshi ya
i sannan ya fita.
Can da ta koma barci sai gashi ya shigo amsarta yayi ya kwantar da ita sannan ya
aura min Aanil. Itama fita yayi ina maida nonon cikin rigata yana shigowa, kwantar da ita yayi sannan yaja kujera ya sani a gaba, yana kallona kamar wanda yasami majigi. Ni kuwa kunya yake bani naga babba kamanshi yasani a gaba yana min rawan kai.
"Toh kice wani abu mana!"
Lashe lips
ina nayi a hankali sannan nad'ago a hankali na saci kallonshi, aikuwa muka ha
a ido da sauri na kauda kai, cikin zolaya yace.
"Allah duk ranar da na kama mutum sai na cire
unyar nan na barshi sintir"
Mikewa na
i na fita da sauri, ya biyo bayana yana dariya, manyan da kananun likitoti sai mamakin Dr Zaki suke, su abin dariya yake basu, wai lokack guda ya zama madness in love.
Kuma karku manta nifa har yanzun na kasa cewa ga Ajin da nasaka Dr ba, amma ina jinshi a cikin raina da zuciyata
o motsi yayi ina jinshi in my Body, balle kuma yayi magana sai naji kamar nafi ko wacce mace Sa'a. Da farko dai Dr ba baki bane dan shi yafini ma haske, yanayinshi sak da irin mutane Madaras, idan yana abu zaka rantse kace Shivarao ne, Babban jarumin andraprudashe, na kasan India, dukda ya, yana da tsari da zubin halittan manyan maza, mutum ne mai yawan gargasa, dan ko hannunsh zaka ga haka, balle kanshi dan a yanda na fahimce irinshi ba mamaki after 2weeks yake askin gashin kanshi.
Idan zance a cikin zaratan maza waye gwanina zan iya rufe idanu nace Dr, dan takowani lungu ya iya saita soyayya meyin lugulugu da zuciyar D'aya mace. Balle ni kuma da nake uwarsu wance, A iyakan rayuwata wannan karone na fara son
a namiji bawai shirmen da nayi tayi aka Anim, Idan da Dr na samu a farko zaiyi wuya na, tsallaka na bar aurenshi, sabida irin mafarkin danake yau gashi na same shi, mijin da zai girmama Alamarina. Na sameshi, ya fahimce ni,kuma ya fahimci kaddarara, kuma tsaf yake ya zauna dani, gaskiya ina cikin farin ciki.
Haka mukayita shirrita dan kana ganinmu kasan sabin shigane a love, dan mun kasa
oyewa a gaban kowa.
***
Washi gari ina zaune akan abin sallah, inata jiran kiranshi dan ya sabar min da haka,
Tura mishi sako zanyi sai ga nashi sakon ya turo min.
*Ina da Meeting kuma zanje ganin shugaban kasa sabida nike duba lafiyanshi By Angel*
Sai naji ba da
i, tura mishi sakon fatan alkhairi nayi nace.
*Ok Baby! Allah ya bada sa'a! Ubangiji ya kare min Honey."
Sai da sakon ya tafi naji kunya ta kamani.
*Alhamdulillah ni kika kira da Baby ina son sunan kibar honeynan Baby ma ya isa*
*_Bawai ku turo min ku
in ku nake nufi ba, na gaya muku ne kafin na gama Book One Free ne, bana son sai na gama nace muku Two na ku
ine tsaf wasu zasu zageni akan haka, kuma Am Sure that akan na maida na ku
i dayawanku zasu daina Comments da Voting sai dai nasan haka bazai sani kasa a gwiwa ba._*
Oum Muwaddah...
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
BOOK ONE....
UMMU ALMUSTAPHA kina girmama Chakwakiyya,
MAMAN SADEEQ ta zauren Sainah ina jin da
in comments
unki.
Fatan Alkhairi gareki Aunty Umma
Uwar miji uwar kankanba, BabarTankwali me katon kai
Daga ke sai Aunty Umma kuka nuna min Sonso nagode......
Masu tambaya Number da Acc kuyi hakuri na shiga page.40 zan saka muku, ku fara booking
Ina muku sonsoriya
Page.
Murmushi nayi cikin jin wani farin ciki ya lullu
e ni, na tura mishi.
*Don Allah ka nutsu idan kaje gaban shugaban kasa karka kwafsa*
Ina tura mishi na kashe wayar dan nasan yanzun zai addabi rayuwata da sako.
Komawa bakin gado nayi na zauna, na gaji da asibit gaskiya.
Cire hijab nayi na ninke, sannan, ina idarwa Ummi tana shigowa, kallonta nayi cikin zolaya nace.
"Ummina! Gaskiya munyi fushi ni su. Princess"
e bakinta tayi cikin ko in kula tace.
"Ai zamanku nake dasu, sai ku sani a koma inda na fito."
Kunshe dariyana nayi sannan nace.
"Haba! Hajiya Ummina ai bai kai haka ba, tunda gashi har da sammako kikayi, dan ganinsu. Shi yasa nake jin kishinsu."
"Sabida sun kwace miki fadarki ko?"
Naji muryan shi, kallonshi nayi tare da masa magana da ido, baka shiga meeting
in ba.
Kallon Ummi yayi ita kan hankalinta nagun ajiye min abin karyawa,
Gefen kirjinshi ya zana da yatsar hannunshi, sai ya kama tare da
ata fuska, sannan ya watsa yatsunsa, ban san lokacin da nace.
"Ta fashe!!"
A razane Ummi ta juyo tace.
"Wacece?"
"Dr mana!"
Ina juyawa babu shi babu alamarshi, itama kallon kofar tayi, taga bakowa.
Dafe goshina na
i nace.
"Baki ganshi ba anan har yace min su Aanih sun kwace min Fada"
Kallon Mahaukaciya tayi min, share zance nayi na cigaba da kallon kofar.
Kunna wayata nayi na ajiyeta a kasar pillow. Abin karyawa da Ummi ta kawo min na
auka zan ci sai na tuna banyi brush ba. Kawai na shiga ban
aki zan wanke bakina, da fari ina bu
e panpo ruwa ya zuba na fara wanke bakina, kamar ance kalli madubi. Sai naga yayi dishi dishi kamar an bu
e ruwan zafi gogewa, me zangani Anim ne bakinshi na
igar da jini. Ya ka turo hannunshi da mugun zafin nama zai shake wuyata.
Addu'ar niman kariya daga mi
agu da shai
anu nayi da mugun karfi har sai da madubin ya tarwarse. Shi kuma na nemishi na rasa, burushin da banyi ba knn, na fito bakina duk kumfa.
"Ummi!!!"
Na kirata babu ita babu dalilinta babu kuma abincin da takawo min, kara wayata tayi naje nasaka hannu zan
auka, sai naji kamar a cikin ruwa na tsoma hannuna, ina zarowa jini ne.
A tsorace na cigaba da addu'a take jinin ya
ace, Ummina nagani cikin rawan jiki nace.
"Ummina!!!"
"Ina kika shiga ne! Gamu nan zuwa da abin karyawa."
Wasu siraran hawaye ne ya zubo min nace.
"Ummina akwai matsala!!"
"Name?"
"Sai kunzo "
***
A hanyarsu ta zuwa suka ha
u da wasu mabarata har zasu wucce.
"Zakari
an tsaya na bada sadaka."
Tsayawa ya
i sannan ya dawo da motar baya, duba jakar tayi taga babu karamar chanji. Sai dubu
aya cirowa tayi ta mika musu sadakar, Dukkansu makafine, sai da ta bu
e kofar ta saka musu a kwanon.
"Allah ya bada lada, ya kare miki gabanki da bayanki, ya kuma maidawa masharratan sharrinsu."
"Amin!" tace Zakari yaja motar, dan shi yaji sauki baya tare da wata damuwa. Nima sabida Aanih muke asibitin.
Suna barin gurin makafin nan babban cikinsu ya kallesu yace.
"Zuciyar Maryama da yaranta me kyau ne, yanzun zamu biya bashin da mukaci."
"Kawu ina Tanimu Dari!"
"Yana saudiya "
Shiru sukayi can suka
ace.
***
Ina zaune duk tsoro ya gama cinye ni, mur
a kofar
akin akayi. Ummi ce da Zakari suka shigo kallon tsoro nake masu.
"Lafiya Safinah?"
A hankali na isa gabanta, kura mata ido nayi cikin kuka nace.
"Ummina!!"
Kallona tayi zatayi magana, damshi naji akan hancina, na share a h
ankali, jini ne yake
igowa daga hancina, zan bu
i baki nayi magana naji abu ya cika min wuyana zuwa bakina, kasa nayi da kaina sai ga gudar jini ya fa
o. Mikewa nayi.
Lokaci guda du
wani kafar jikina zubda jini yake, mikewa nayi jiri ya kwashe, na zube a jikinta.
...... Suna meeting wata Nurse ta shiga, dama hankalinshi yana kaina.
'Dr Zk! akwai matsala fa, matar nan fa tana zubda jini."
Mikewa sukayi shida Dudu, suka fito har suna bangaje junarsu.
A tare suka shigo
akin, kafin Dudu ya
auke ni, har ya
auke ni yayi waje dani, har lokacin zubda jini nake. Dakin gobe da nisa suka shiga dani, aka fara kokarin tsayar da jinin amna abu yaci tura.
Sunfi awa biyu akaina babu wani labari, dafe goshi Dr yayi. Sannan suka fito,
Kafin wani lokaci yan uwana duk sun shiga damuwa,
Zuba min ido yayi zuciyarshi ba da
i, zama yayi ya sarkafe hannunmu, ya kai gefe fuskanshi. D'aya hannunshi yana shafa kaina,
"Safinatu! Na miki alkawarin zama dake a kowani hali. Kuma zan tabbatar miki."
A hankali ya mai da min hannuna, sannan ya fita.
........
Cikin fararen kaya suka bayyana a cikin
akin.
"Kawu wannan wani irin sihirine?"

"Eh toh Iqibal! Wannan mugun sihirine da mugaye a cikin bil Adam suke aikatawa,"
Chapter 46 · 0% Book details