← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 65

Sashe 62

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

kaina ba, idan na rabaki da farin cikinki, Nannah zan tafi nabarsu indai haka zai sanya ko farin ciki Nah zan barsu, don Allah ku barni nima nayi farin ciki ko sau 'aya ne." Ganin Yadda nake kuka yasa jikinta mugun sanyi banga laifin Nannah ba ko sau aya shekaru ashirin da shida tayi bata tare da d'anta yau ta same shi kwatsan zan tafi dashi dan wallahi tsaf Ashraf zai bini akan Yaranshi, kuma zai iya kome domin yaranshi. Fita tayi ta barni a d'akin yana zaune a falon tawucce shi yana musu wasa, yaran sai walwala suke. ....... Bayan fitarta na janyo jakata wanda muka zo dashi ko ta awa banyi ba, na fitar sannan na o na yaran na ajiye, sai hand bag ina da na auko na bu e na shiga tattara kayana ina zubawa a ciki, wata abin charging na. Sai wasu kayan amfanina man shafawata da sauransu, na zuba. Dan nasan idan ya shigo da yamma maybe zuwa dare mu bar kasa. Na gama shirya kayana tsaf, shigowar maids da shi kansa yasani d'ago kaina, kauda kaina nayi daga garesu na cigaba da shirya kome, kallonsu maids in yayi suka ajiye abinda suka shigo dashi suka fita manyan jakukkuna ne har uku, ya zauna yana kallona yadda idanuna suke tsayayyar da hawaye. "Wato na lura dake a duniya kina kaunar kuka" Yadda yayi maganar yana nishi sai ka zata block inch tara ya auka, ban bi takanshi ba na fa a ban aki na ciro Innerwear ina, duk na cusa a jakata. Mikewa yayi bai kuma bin takaina ba, har yamma ina kwance da jikina sanye da arabia gown, naji karan wayata, ina dubawa naga Baby, mikewa nayi dakyar na zauna sannan na saka a kunnena nace. "Baby! Ka iso ne?" "Eh gani tare da Yarana har da Babansu." Gabana ne ya fa i badai wannan yaron ya same shi da wani shirme ba, a hankali na mike tare da gyara fuskana na fito, a sannu ina raba idanuna. Murmushi nayi lokacin da na hangoshi,, a sannu na isa gunshi mikewa yayi tare da riko hannuna ya zaunar dani. Sannan ya zauna akan kafet yana kallon fuskana yadda ya kumbura yace. "Beauty! Kina lafiya? Kinga yadda idanuki suka kankance, meke damunki." Ya kai hannushi zai ta ani hawaye suka zu o daga idanuna suka sau a akan hannunshi, riko hannuna yayi cikin raunin murya yace. "Ina tare dake, duk wuya duk da i bazan ta a barinki, ki zubda kwalla ba, share hawayenki bazan bar garin nan ba sai sake."
Chapter 62 · 0% Book details