Sashe 32
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*Da kinsan matsayin cikin da kallon banza zaki min* nace haka a raina.
Nasha yawo a cikin asibitin dama privet ne, ina gamawa Abideen yazo ya
auke ni, sai wash wash nake. Shi kuwa yayita dariya wai nafi kowa ragonta.
***
*SAUDI*
Shiru lawyershi yayi yana kallon yadda ya koma, can lawyer
in yace.
"Yalla
ai!"
D'ago kanshi yayi cikin kokarin
oye damuwarshi yace.
"Ina jinka"
"Kayi magana man, wallahi mahaifiyarka tana cikin damuwa, sai."
e hannunshi yayi sannan ya koma jikin kujerar yace.
"Kace mata karta damu haka Allah ya nufa, ta roka min ita wacce tazo dominta da ta yafe min, sai me?."
"Baiwarka Safinah!"
Kuraqa lawyer idanu yayi kamar zai cinye shi da su. Sannan ya sauke su akanshi tare da kauda kanshi, ha
iye yawu lawyer yayi sannan yace.
"Tana
auke da cikinka?"
Dunkule hannunshi yayi kamar zai kai naushi, ya
ago tare da bin lawyer da ido, sannan ya mike zai bar gun lawyer yace.
"Tana cikin halin rayuwa dan sanadin cikin zuri'arta sun tarwatse."
Bai saurari Lawyer ba. Ya koma ciki kwalla na zubo mishi. Tabbas har da hakkin Safinah ke
awainiya dashi, ya lalata mata gobenta ya kuma
ata mata rayuwarta, gashi har da rabo a tsakaninsu.
Gwara ya amince da laifin dan bai san yadda zai fuskanci safinah ba, shi da yace nan da wata biyu...... Lumshe idanunshi yayi.
***
*Abuja*
Shan gabanshi tayi cikin bala'i da masifa tace.
"Nice zaka munafutarta bayan kaji abinda karuwarka tayi na
unya aka fasa maganar aurenku shine yanzun ka koma binta. Na rantse sai naga bayanku ada can ma sabida Innarka na amince a yanzun kuwa zaka gani dani kake zance."
Bai kulata ba yayi ficcewarsa. Ya rasa inda zai kai fitinar Rabi wallabi ta buwayi rayuwarshi, bai san inda tajiyo ya koma niman Safinah ba, shi abinda yasani yana tare da Abdul, kuma yana samun labarinta kuma Insha Allah sai ya aureta.
***
Shiri nake amma jikina a sake, dan bana son zuwa asibitin dukda yanzun cikina watanshi na biyar kenan, ina jin yadda yake juyawa. Gashi yayi wani mugun girma, har ma yana son fin wataninsa, a yanzun babu takalmin da yake min sai silifas, duk zuwan Abdul sai yayi min tsiya wai na tara tsokoki kumatai, tabbas haka ne dan a wata biyar na zama ruguzun ruguzun. Gashi na kara bu
uwa sosai, ina gama shiryawa na fito. Yau babu Abideen da zai kaini, sallama nayiwa Ummi nayi addu'ar fita a gida, sannan na nufi bakin titi. Ina jirar taxi sai ga wata Audi, me tintec. Sauke glass
in akayi na kauda kaina. Me motar yace.
"Malama Safinah! Shigo na kaiki mana." da mamaki na kalle shi sai na kauda kaina.
"Kishigo cikin ruwan sanyi dan duk nan da kike gani akwai mutanenmu, kuma zasu iya sakaki a cikin motarda karfin tsiya, kawai ki shigo."
Shafa cikina nayi a hankali naji yadda yake juyawa sakamakon bugun zuciyata, kwalla ce ta zubo min me zafi, nasaka hannu na bu
e motar, bakina
auke da addu'ar niman kariyar Allah. Ina jan kofar ana sako hannu tabaya aka shaka min
an farin kyale, bingirewa nayi da barci ....
#MJ#HZ
#Vote......
Oum Muwadda......
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA
A WRITERS ASSO_
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
Allah yasaka da alkhairi nagode sa addu'arku jiki yayi sauki sosai
Page.
Zare jikina nayi cikin na Anim,
a hankali naja bargon da ya lullu
emu na sauka rigata da na hango a kasa, nayi maza na suturta jikina. Sannan na shiga ban
aki, fitsari nayi. Jin cikina ya takure guri guda yasani shiga cikin kwanon wankan na cika da ruwan
umi na fara wanka. Ina idarwa na lumshe idanuna, tausayin makomar rayuwata nake.
e idanuna nayi cikin sauri bansan shigowarsa ba, sai hannunshi nayi a kirjin, buge hannun nayi.
"Wai meye ne haka? Ni bana son iskan...."
Buge min bakina yayi bansan lokacin da nace.
"Allah ya isa min"
Sake buge bakin yayi. Sannan ya cigaba da murza dukiyar fulani na,
Wani munafukin nishi na sauke, tare da tura kirjina gaba. Ina lumshe idanuna, lo
aci guda kwalla na zuba daga idanuna.
Shiga cikin ruwan yayi, tare da kwa
e ka
ansa. Hannunshi naji yana shirin wuccewa kasata, nayi maza narike, idanuna akanshi muryana na rawa nace.
"Don Allah karka min haka! Karka manta kaima Ubane zaka ji zafi idan akawa Yaranka ha..."
"Ki bar gaya min Maganar banza domin ai baki min adalci ba da kika watsar da aurena, sannan kika dawo min wani abu daban, ina raye kika watsar min da virgin
inki abinda na tanadawa kaina, kika bawa wancan
aton bayan kinsan akwai mamallakinsa, sannan banyi magana ba nazo inayin abinda yadace zaki min Allah ya isa."
Bakinshi ya kai wuyata yana lasa tare da kai hannunshi kan cinyata yana shafawa a hankali, bani da abinda zanyi kuma bana jin zan iya yin kome, sai kuka zan iya cewa na tsani kaina da rayuwata badan kashe kai haramun bane da na rata
e kaina na huta da masifar rayuwa.
Ganin yadda nake kuka wiwi yasa shi
aga hannunshi a jikina cikin takaici yace.
"Amma shi balaraben da ya same a
agas ince bashi kanki kikayi ba tare da gardama ba sai ni da muka ajiye maganar aure a tsakaninmu. Wai ni kam meye laifina son da nake miki shine laifi ko kuma soyayyata a gareki."
Mikewa nayi tare da
auraye jikina na fara kokarin fita yayi maza zai fincikoni na dafe cikin tare da kura mishi ido. Murmushi na sakar mishi tare da cewa.
"Ina ga baka san abinda ake kira da sarauta da mulki ba, sabida baka taso cikin gidan da suke da nasaba da mulki ba, kana k'etare iyakarka. Idan har jarumar Uwa zata iya sadaukar da rayuwarta dan soyayyar d'anta me kake tunani zatayi akan soyayyar jikanta, ba barazana nake maka ba kayi a hankali da shiga hurumin daular da babu irinsu a cikin yankin Jaziratul Arab."
"Tsoratani kike!?"
Ban kalle shi ba, nace.
"Shawari nake ba."
Fita yayi daga cikin ruwan cin matsanancin
acin rai yace.
"Ke kin isa?"
Wani banzan kallo na mishi sannan na fito, ba kaya yafito tare da niman nayi magana ya
irka min tijara, ni kuwa bani da lokacin haka. Falo na fito tare da kwanciya a dogon kujera, tun da nasan inda nake ban kuma fita ba, na mikawa Allah alamarina sannan ta ko ina sallah nake, dan bansan inda alkibilar take ba. Bana jin da
in kaddarata amma yana iya tunda a juye tazo min, nayi imani da Allah rayuwata bata da amfani, dan daga wancar matsalar ta toshe still wani zai bu
e, a iyakar rayuwata ban ta
a jin bakin cikin d'a namiji ba sai yanzun.
Tunda naga na kwanta shima sai yazo ya kwanta a kujera me cin mutum biyu, ya zuba min ido ganin yadda nake barci. Haka ya matu
ar burge shi, dan haka ya
auko tap
inshi ya fara min hotuna.
.... A yanzun na daina mishi magana, kallonshi ma bana
i abinci kuwa sai naga zai ta
a min lafiyar cikina, zanci amma ina cikin damuwa sosai, a cikin kwanaki uku zuwa hu
u har kafafuna sun kumbura. Gashi ko nan da ban
aki na shiga haki nake, duk sai naji na masifar gajiya. Sai mugun ciwon kan da ya sani a gaba musaman idan na kwana tunanin Ummina da yan uwana, toh nan ne fa, zan tashi fuskana a kumbure.
***
*Suleja*
Duk inda ake tsammanin ina nan babu ni babu labarina. Mamie tana sane da haka amma tayi banza da kowa ta cigaba da tsabgar gabanta.
Tunda Abba yaga Nannah batabi kansu ba shima ya shiga hidimar gabanshi, dukda tazo da kwararru a sarafa na'ura amma abin takaici, babu abinda suka samu sai tarin bakin ciki, domin mutanen da suka sace ni, gwanayen ne a harkan kwamusa.
....... Zaune take ri
e da casbi, tayi nisa a tunani. Nannah ta dafata cikin damuwa tace.
"Don Allah ki rage damuwarki akanta Insha Allah zata dawo cikin Amincin Allah."
Murnmusawa tayi irin me ciwon nan sannan tace.
"Nannah! Ba tunanin Safeenah nake ba, sabida nasan ita
in kamila ce. Dukda bata fa
a min yadda tasami cikin ba nasan haka kawai Safeenah bazata mika mutuncinta wa kowa ba, sai mijin aurenta, Nannah tausayin cikin jikinta nake, dan nasan Safeenah damuwar da take ciki bazai bata damar nutsuwa taci wani abu ba. Shine tunanina,"
Dafe goshi Nannah tayi, tace.
"Har yanzun bincike ake, Insha Allah zata dawo lafiya."
"Hmm" Ummi ta iya cewa, dake babu wanda ya ta
a tunanin Mamie tana da masaniya inda nake, karewa ma kamar bata san
atana ba gudun kar a zargeta sai da abin ya faru tafi kowa damuwa, gefe guda tana zuga Abba wai karuwanci nake, gwara yasan nayi kafin nahaifi shegen, idan ba haka ba kuwa sai an cika mishi gida da shegun jikoki, jin haka ya kira Ummi yayi mata cin mutunci na fitan hankali tare da cewa idan na dawo daga yawon duniya tasani na fidda miji ko kuma ya badani sadaka.
***
*Saudia*
Yana kwance a
akinsu idanunshi a lumshe, yana jinjina karfin cin amanar da Ghaniyu ya
i masa, Ghaniyu ya
i masa domin shi ya shirya masa kayanshi, hatta wanda zai saka shi yashirya masa, shi yasa lokacin da suka zo rabuwa yake share kwalla, tunawa da yayi matu
ar ya amsa bashi da masaniya akan kayan idan aka tambayeshi waye yake zargi zai ambaci Ghaniyu yasa yayi shiru, kuma a bisa dokar matu
ar ka bawa kotu wahala sai an
aureka bayan an wnke ka, sai an baka wani watanin a cikin gidan yarin kabawa shara'a wuya. Lumshe idanunshi yayi cikin mugun kewar rashin kunyarta, juya bayanshi yayi, yana tuno abubuwan da ya shiga tsakaninsu, musaman lokacin da yayi mata fya
e. Da zaran ya tun kareta zata sume mishi. Ba karamin tausayi ta bashi ba, dan yayi imani idan ba ita ba baya tunanin akwai macen da zata
auke shi, sai ita kuma baya jin sha'awar wata mace, tun bayan faruwar kome. Shi yasan sha'awarta yake a yanzun dan haka koda yayi nisan kwana, bazai tirsasa mata ta zauna dashi ba, amma zai nemi alfarma kodan albarkacin
ansu ko yarsu ta zauna dashi idan taki kuwa zai kwace abinsa, yazo ya reni shi da kanshi yadda.
"Ashraf!!?"
D'ago kanshi yayi a hankali sannan ya mik'e.
"Lauyanka na jiranka!"
Mikewa yayi daga gadon, sannan ya fito zuwa inda Lawyer yake, zama yayi yana kallon lawyer, har lawyer ya. Bu
i baki zai magana. Ashraf yace mishi.
"Ghaniyu! Kodan na rayu da abinda ke cikinta."
Sunkuyar da kai Lawyer yayi cikin mutuwar jiki, yace.
"Yalla
ai! Ina me baka hakuri da abinda zance, a halin yanzun an nime Safeenah an rasa, dan an saceta."
Lumshe idanunshi ya
i sannan ya gyara zamanshi, kauda kai ya
i sannan yace.
"Idan Ghaniyu yaki baka ha
in kai ka sace kanwarsa sannan ka shiga
akina ka bu
e Computer makulinsa shine Baiwata (My Slave.) dashi number zai ha
a maka da hotunanrta sai ka kajerasu yadda zai bada harufar baiwata."
Yana gama fa
ar haka ya mike yabar gun. Yaki bawa lawyer daman ya tambaye shi, sabida kar ya hango tashin hankalin da yake cikin kwayar idanunsa ne.