Sashe 16
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wani irin azaba ce tA dawo dani daga gajeriyar tunanin dana fa
a, tureshi nayi da mugun karfi na kwaci kaina, amma, kasancewa karfinmi ba daya ba, sake kamoni yayi ya shake min wuya. Ina ji ina gani na rasa kimata, darajata, budurcina, tun daga shekaran da na balaga nake tattalinsa, Ummi da Nannah suka tayani tattalinsa ta hanyar fa
a min sharu
ar da zan kiyayye, wanda bazan rasa shi ba, nima nabi. Yau gashi garin taimakon da tausayi nazo inda a
a bautar dani, aka wulakantani, uwa uba aka rabani da Alfarmata. Ni Safinatu na rasa Darajata na yaudari iyayena, har da mijin da zan aura na tsallakesu na tawo ci
awa Nannah Muradinta, gashi hakkin Iyayena da Anim ya kamani.
Ganin yadda yake kara tsaga jikina nayi wani yun
uri nacire hannunshi
aya a wuyana, garin ya maida hannun zo
en azurfan hannunsh......
*_A koda yaushe labari takan sabunta kanta, musaman wanda kake muradin isar da sako....Zan baku dama fa
i ra'ayoyinku....
Meye ya jefa safinah cikin wannan matsalar... Idan na gama page 13 naga Writerup
inku da sakon da wannan shafin ya kunsan zan sake muku musaman Whatspp grps
ina
une za
u fara karanta Page 13 hmmm Wattpad kan na ba
u 12 ku more gobe nayi muku posting tunda rowar vote kuke._*
#MJ#HZ
#VOTE&Share...
Oum Muwaddah....
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA
A WRITER'S ASSO_*
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
Page.
Kwalla ne ke bin fuskana da ace ban hannun agogo zai dawo da na maida abinda ya faru matsayin mafarki, ajiyar zuciya ya sake tare da atishawa me karfi akai akai, har sau bakwai. Ji yayi gabaki
aya karfinshi sun kare, lokaci guda kuma fitinannen sha'awar da take rura zuciyarshi ta kara zaburar dashi, dan haka ya cigaba da abinda yake. Kwalla na sau
a ta gefe idanuna na girgiza shi cikin kuka nace.
"Ash"
Rufe min baki yayi da hannunshi d'aya ya cigaba da abinda yayi. Sa'a kanina ne yau yake yadda yaso dani, Sa'an Abdul.
......Kwallar dake bin fuskana nake jin
igarshi har gefen kunnena,
idan nace ban wahala ba nayi karya, na bar iyayena nazo na rasa kome na,
... Sai da yayi kusan mintuna hamsin da biyar, lo
acin bana cikin hayacina sannan ya janye daga jikina ya koma gefe tare da jan bargon ya lulube kanshi ya kama wani irin barci.
***
Faruwan alamarinmu yayi dai dai da fashewar madubin tsafin Amir Ukshe, acan kashmir kuwa gidan guru ne ya kama da wuta, har dashi gurun bai tsira ba..
Duk yadda mutane suka so taima
onshi abin yaci tura, haka suna ji suna gani ya
one
urmusu. Gidan da yake ciki kuwa ta rubta cikin kar kashin kasa, kamar ba a ta
a wanzar dashi ba a gun.
*Karshen ta
e kenan*
***
Amir Ukshe kuwa wani mugun mafarki yayi, ana binshi da gudu garin ceton ranshi ya fa
a cikin Rami.
Da Ihu ya farka sai me bakinshi a karkace, gefenshi na dama tashanye har da bakinsa, duk yadda yaso magana ya kasa karshe dai tashin hankali da ba
in ciki yasanya yayi sumar dole.
...... Alhamdulillah Abu Zarri jikinshi kam da sauki, dan kuwa har yayi magana bayan amfito dashi daga gobe da nisa.
.......
Bayan kwana uku.....
A hankali nake bu
e idanuna har suka bu
e tar Hindu, Salmah, Mujahidah, Azrah sune nagansu a zagaye dani a
in Azrah. Mikewa naso yi, Azrah ta mai dani tana cewa.
"Kiyi a hankali jikinki da ciwo fa,"
Mai da kaina nayi tare da lumshe idanuna, kwalla na zuban min.
Juya musu baya nayi, kuka nake sonyi taki zuwa. Ji nayi kamar na jika jikina na
saka hannu zan duba naji an rike min hannuna. Juyawa nayi naji tsigar jikina ya tashi da wani irin tsoro ya cika min zuciya ba kowa bane ya rike min Hannu sai Abil
an gidan Amirsh Raziya.
Ja nayi da baya, ina girgiza kaina, tare da sauke wasu kwalla masu zafi. Cewa yayi.
"Ku fita dasu, naji da wannan kazar wajen."
Kuka ne ya kwace min ha
a hannuna nayi cikin tashin hankali sabida har yanzun ban daina tuno muguntar da Ashraf yayi min ba. Yau ga wani zai kara min, haurowa gadon yayi tare da niman ta
ani, na sake kara me karfi na fa
i kan matashin ts baya, murmushi yayi sannan yace.
"Taima
onki zanyi naji ance wani ya kwashi da
i a jikinki shine nima nazo jin ya tak..."
"Yana da kyau ka tsaya a kan abinda ya zame naka bashiga hurumin da bana kaba, ku kaishi gidan horo."
Inji Sultan Ashraf wanda Ghaniyu ya turoshi a keken guragu, sakamakon yadda baya juran dogon tafiya.
Fita akayi ds Abil, kura min ido yayi yana kokarin tabbar da kanshi da gaske abinda ya
e jin kamar mafarkine ya faru. Dagaske ne daman,
*A'a mafarkine? Anya
uwa Wacecen ita? Daga ina take? Meye ya kawota?*
Tambayar da bai da amsarsu shine yake tayiwa kanshi. Danna wani abu yayi a jikin keken ta turashi gaban gadon, hango goran ruwa yayi, ya
auka tare da bu
e bakin. Ya tashi daga keken ya koma bakin gadon, ya haura sosai. Ruwan ya kur
a ya furza min a fuska.
"Wayyo Allah Ummina! Don Allah karka min."