← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 65

Sashe 19

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Bansan dalilinsa nakin sauraron jawabin Amir Marhum ba, kuma haka ya ta
a zuciyar mutanen cikin fadar amma basu damu da haka ba, sun ba abin zuwa nan da kwana ukun kar yadda yace.
Lokacin da aka mai dani, na gaji ga jirin dake damuna, ina shigar
akin na kwanta, rub da ciki ina mai da kwallar da suke son zubo min,, kukan da nake dannewa ne ya kwace min sai da nayi sosai, irin rayuwar na jefa kaina.
...... Wargi yayi da kome daga dake falon, a zafaffe ya juya ga Ghaniyu ya cukume kwalar rigarshi ya rike tare da cewa.
" Wacece ita? Me yasa take son kashe ni? Kodan abinda ya faru mune Yasa ta
e son
aukar fansa.?"
"A'a ranka shida
e ba fansa bane?"
"Toh me nene?"
"Tuba nake amma kaje kaji meye ya kawota dan Safinatu b.."
"Ya isa."
Zama yayi cikin damuwa yace.
"Me yasa ta addabi rayuwata? Me yasa shiga min rayuwa? Itace silar sani aikata kuskure, dole nasan wacece ita. Dan kuw.."
ewa yayi ys fita tare da ghaniyu, gidan yarin ya nufa, koda suka isa kai tsaye
akinda nake soka zo, ina kwance bayan nagama aman abarban da nasha, ana ce min gashi yazo na mike zaune, zuba min ido yayi kafin ya juya min baya, daga ni sai shi.
,"Wacece ke?"
"Kaima waye kai?" na ce mishi haka bayan na gyara zamana, juyowa yayi cikin zafin rai, yaga yadda na tsareshi da ido, cikin zafin rai yace.
"Ina tambayarki kin maida min tambayata."
Chapter 19 · 0% Book details