← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 65

Sashe 21

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kaina yake son gani, yana mamakin yadda bakar fata kamana nake da gashi me laushi da santsi ga uban tsayi. (Not maganar gaskiya wasu daga cikin kanuri da shuwa arab Allah yayi musu baiwar gashi ga tsayi ga laushi. Balle kuma Feener da babanta kanuri da mamanta Shuwa arab, dan haka babu inda za'awa feener gorin gashi ko kuma ace karya ne) Murmushi yayi tare da shafa lips ina, yana jin wani sabon fitinanne feelings ya e taso masa, dafe maranshi yayi yana rutsa idanunshi, mikewa yayi yana jan wani irin nishi, ...... Da sauri yafita zuwa akina, ya kwanta rubda ciki, yana danne abinda yake taso masa, kamshin laylatu sahara da na e amfani dashi idan nayi wankin kayana, tashi yayi yaja jakana ya shiga cire kayana. A hankali yazaro har da pant ina da bra( ) shinshina kamshin yayi tare da sau e ajiyar xuciya, kaman wanda aka mintsina ya fita zuwa akin, gadon ya haye ya kwanta a bayana tare da rungume ni kam, kamar zai koma cikin jikina, yana goga goshinsa a kafa ana, kuka ne ya kwace masa lo aci gu "Me yasa? Nake jin haka ban ta a karya dokar Allah ba yau gashi nayi abinda ban ta a ba, Ya Allah kayayye min wannan masifar da nake ciki." ... Jikinsa ne yq auki rawa sabida yanayin shi ba karamin daga mishi hankali yayi ba, sabida gabaki aya zandariyarsa ta mike, tacika wandonsa. *(Not wani abun da nake son kusani A gurin Sultan Safeenah baiwa ce asalima ko sunanta bai sani ba, sai wani abu na gaba shine duk cikin jinsin maza babu fitinannun maza irin kabilar larabawa, sabida sutasu abi'a halittace, kuma wasu daga cikin matan da suka je makka umra ko tukari suna fa a haka, musaman wa anda sukaje aikatau a cikin gidajen larabawa, Sun fa a wasu abubuwa wanda babu lo acin da zan kawo mu u shi yanzun)* Mikewa yayi cikin tashin hankali yana dafe maranshi, a sunkuye ya fita kwalla na bin fuskarshi yayi na farko baya fatan kuma aikata wani dan hka yafita da sauri. A falo ya sami Ghaniyu cikin shakewar murya yace. "D..r....f..u.a..d....." zu ewa yayi a gun a sume........ Wayyo nagaji #MJ....#HZ #Vote...... Oum Muwaddah [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* Page. Mik'ewa nayi na zub da yawun bakina yanzun abin ana niman d'aga min hankali, da zaran na fara magana zai cika min bakina, dawowa nayi na zauna bayan na zub da yawun, na kalleshi. Sannan nace, "Yanzun abinda ya faru shekarun baya zaka sani me yasa suka baka mulki? Baka da amsa, me yasa suka haramta maka shiga fada na tsawon shekaru baka da amsa bari kaji abinda ya faru da sarki Yasir kafin Mahaifinka." *Mafarin Labari.* Duk wani adalci da ake bukatar sarki yayi, duk sarki Yasir yayi kuma yana kanyi kuskuren na raba mukaman shi ga zuri'a Banu hashim baki daya, sannan yaki jan wasu kabilu a jikinsa, kasancewa yana da halayar kishin kabilarshi. Sai wani abu guda Sarki Yasir yaki barin kowa yayi facaka da dukiyar baitul mali, haka ba karamin d'aga musu hankali yayi ba, kuma dama Amir Ukshe yana can yana fatuttukar sai ya are kujeran mulkin, duk da haka duk inda yaje maganar 'aya ce bashi ba mulki sai dai ya zama jigo ga mulki. *** Kasancewa Dr Ibrahim shine likitan masarautar, dan haka Sarki Yasir dashi yake shawara ga duk abinda yake faru a gareshi, inda yake fa a masa abinda ke faruwa, abinda Dr Ibrahim ya ce masa shine. "Suma kabilun ka basu shuwagabancin kabilarsu haka. Haka zaisa zasu fahimci mulkinka sannan idan da hali idan zakayi kaso a cikin masarautar ayi dasu. Kabilu guda biyun sun ha a Banu Nazir da Kuma Banu Hussein. Dan haka suka amshi tayin abinda ya basu. ....... Bayan shekara guda da ba shi mulki, Amir Abu Zarri da Shugaban Kabilar Banu Hussein, Harris bini Hussein tare da wasu manyan Attajirai suka shirya meeting, akan basu son mul insa, su shuwagabanin Kabilun sun bada goyan baya ne dan yaki basu mukami a cikin masarautar,.Attajirai kuma ya tsawalla musu akan haraji. Yan kasuwa kuma yasasu sun karyar da kayansu sabida talakawa, abin bai tsaya nan ba tunda suka ha a kai, basu nemi kabilar Banu nazir ba, gashi Amir Ukshe baya kasar yatafi can kasar china domin niman mulki. A ranar da zai dawo a wannan ranar jerin shuwagabanin tare da jagorancin Amir Abu Zarri, suka kifar da mul in Sultan Yasir, garin ya kare kanshi suka masa kisar gilla. Ana cikin jana'azartasa aka fara fuskartan matsaloli, Lokacin Amir Ukshe ya shigo garin, yasamu anyi ambaliyar ruwa wanda ya kashe inbun alumma, dan haka abinda ya fara an kara dashi kenan dan dama an fa a mishi yazo ya kuma bar baya da kura, dan haka yayi maza ya koma kafin abin ya shafi kowa da kowa, koda yaxo sun gama abinda ya faru, kuma suka oye mishi, ... Dr Ibrahim kuma suka sakashi a jirgi dan dole ya dawo kasarshi. Bayan kifar da Yasir aka kuma sake shiga sabon muhawara, karshe dai Amir Ukshe ya bawa Abdullah me shekaru ashirin da uku mul in Jordan. A lokacin Amir Ukshe da kanshi ya nemi Ibrahim ya dawo, sai ya turo Badar," D'ago kaina nayi na kalle shi, idanunshi sunyi jajjur, gashin goshinsa sun tashi ru a ru a,, murmushi nayi sannan na mike na zubda yawun na dawo inda yake na zauna sannan nace. "Kasan waye Badar? Toh shi in Mahaifina ne!!!" Cike da mamaki yake kallona, kauda kai nayi, sannan na cigaba da cewa. Kamar yadda suka maidaka haka suka maida Abbie inka, sai da ya shekara uku suna juya shi kafin ya ha u da Nana Asma'u, Mahaifiyarka. Tazo karatu nan, ranar da suka gama makaranta, suka ha u da farko taki fa a mishi ita wacece sai da yaga motar masarautar Oman, bai kuma bin takanta ba tana komawa ya tura wakilanshi, suka je masa. Ita kuma taki amincewa sai dai yaxo da kanshi. Shiryawa yayi, ya tafi har Oman tun daga kar an da aka masa yasan a samu kar uwa, sun zanta a tsakaninsu sannan ya koma ga iyayenta, suka tsayar da Magana. ..... Bayan wata uku da dawowanshi kayi bikinsu, tunda Nannah tashigo masarautar ta fahimci sunan Abbienka sarkine a baki a zahiri kuma Amir Ukshe da Abu Zarri sune sarakin. Dan haka tashiga fa i tashi har ta samu damar maida mijinta me cikakken iko, ganin abubuwa sun fara faruwa Abbana yasamu a jirgi muka dawo maiduguri. A lokacin shekaruna hu u a duniya,tun da muka dawo. Duk bayan wata shida Abbana yana zuwa. Bayan an haifeka kome ya kuma jagulewa dan kuwa, sun fara nuna halinsu nakin mulkinsa, dan har sun fara masa barazana. Bai fasa abinda yayi niyya ba, Amir Ukshe yana nunawa a gabanshi yana sonshi a bayan idanunshi kuwa shi yake kara rura wutar rigimar da yake faruwa. Ranar da zasu kashe shi, ya ha a kayanka da kuma Nannah, ya mikawa Abbana yace. "Badar ga Ahalina! Don Allah karka bari wani ya cin maku, ya zauna a hannunka karka ta a barinshi ya dawo." Jin Ana dukar kofar yajasu zuwa wani kofa, ya turasu. ....... Suna barin gidan, suma mutanen na shigowa, suka same shi a kujeran da ake bala'i akanta, murmushi yayi sannan yace. "Daga kaina bazaku kuma kashe wani sarki ba, bazanyi fatan jinina ya mulkeku ba. Am...." Rufa mishi sukayi da sara har sai da suka ga baya numfashi, abinda yabasu mamaki shine ganin murmushi akan fuskar gawanshi, suna fitowa suka sami Amir Ukshe da Sauran manyan fadar, har da Amirah Razi ah, murna suka fara Guru Ra'ees ya bayyana musu cikin shiga na alfarma fuskarshi a murtuke yace. "Kun kashe maciji baku sare kai ba, ku i maza ku dawo da yaron nan biyan bukatarku yana ga yarone ku mai dashi kan kujeraaa" Daga haka ya ace Umarni Amir Ukshe ya bada akan a dawo da Yaron, *** Gudu sosai su e Abbana yana rike da Kayanku, Nannah tana auke da kai, fa uwa tayi tare da kai. Dawowa da baya abbana yayi cikin haki da gajiya yace. "Uwar gijiyata, aure ki tashi mu tsira da rayukarmu." Cire kanta tayi cikin sarewa tare fidda tsammani ga rayuwa tace. "Badar kuje kawai. Nagode kabarni a nan." "Ba zan iya ba, ki daure muje zan auki yaron ma." Haka ya aukeka ya kuma auki jakarka, ya kuma riko hannunta suka fara gudu. Dukda gudun ba wani sosao bane. Duk tagaji basu kai ga barin cikin garin Amman. Suka cin masu. Basu musu kome ba yaron suka amsa bayan sun wurga mata jakar ku in dallar U.S, sannan su a mata garga in da karsu kuma ganinta a kasar ko kuma su kasheka, domin kai ka rayu ita ta bar kasar baki aya, domin kai tabar mahaifarta, dan tasan matu ar ta koma kasarta zasu abin zai zama kamar yak...." Mikewa yayi yana me zuba hannunshi cikin aljuhun wandonshi, ya kalle ni a sace sannan yace. "Meye ya kawo ki.?" "Tausayin Nannah da irin son da take min, yasani jin zan iya kome dan tayi farin ciki, dukda ta garga e ni da zuwa nan in." sunkuyar da kaina nayi tare da fashewa da kuka, nace. "Nagama aikina. Amma na rasa tawa farin cikin, na rasa abinda zai cire zargi a zuciyar duk wanda zan au..." Fita yayi daga akin, na kuma rushewa da kuka, sabida son nagyarawa wasu zuciyarsu ni tawa zuciyar ta lalace. Taya zan fahimtsar da Anim, wallahi yasan halin da na jefa kaina ciki har abada bazai kuma ha a hanya dani ba, *** au kwana biyu kenan tunda ya tafi nake cikin damuwa, ga ciwon kullum yake, sam ban ta a kawo wani abu a raina ba, kawai bar haka a matsayin typhord. Ranar da aka mai dani fada ina tsaye aka gabatar da laifina. Su a nemi nace wani abu amma naki magana, shima yace wani abu yaki magana, haka suka mai dani tare da masa caaaaa kuma dama sun sami labarin yaje gidan yarin dan haka Marhum ya fa awa Amir Ukshe, sun tattauna akan
Chapter 21 · 0% Book details