Sashe 23
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
MJ#HZ
#VOTE....
OUM MUWADDA
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA
A WRITERS ASSO_*
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
*_Maidambu ki zubda cikin nan na tsani cikin, Oum Muwadda don Allah a cire cikin Maman Walid don Allah karta samu matsala da family ta.....Chaiiiii ina kuke so na cusa kaina... Bari na ware muku wani abu da tunda ya shige Muku duhu Kaddara da Rabon dake tsakaninta da Sultan, haka kawai dan taga halin da mahaifiyarshi take ci taxo, sai kaddarar Ubangiji, aurenta aka saka amma aka fasa sabida karfin rabo, da anyi auren tabbas Anim Mutuwa zai yi ko kuma aje auren ba da
i, Shi alamarin Ubangiji babu ruwanshi idan ya shirya ya shirya kenan har ranar da duniya zata tashi.... A ranar da abin zai faru taso komawa amma dake Allah ya nufa haka sai ya faru sai ya kasance tabbas wannan bangare na labarin ya tuna min kanwata Ya Allah ka bamu ikon cinye Jarabawarmu.....Shin A matsayinki na Uwa ya zaki amshi Feener Shawarar da zaku bada tayu Ummi ta fahimta ko kuma Abba Nagode
Page.
Numfashi nake sau
a da sauri da sauri, rike rigarshi nayi kuka ya
wace min,
a na zai na girgiza mishi kaina, ra
ani yayi a jikinshi muka nufi cikin gidan, me taxi
ine yace.
ina fa!"
Kawar Khalilah ce ta tambaye shi ya gaya mata ta ciro a cikin jakarta ta mika masa, sannan yaja motarsa yayi gaba.
Kai tsaye Abdul ya shige dani falourn Ummi inda Yan uwanta daga maidugurin suka zo mata jajje, ga wasu danginsu Abbanmu. Kakarmu Hajja Kaka kanwar Baban Abbanmu, tana zaune kanta na
e da laffaya, casbi ne a hannunta,
Ganin
Abdul rike da mace yana shigowa yasa duk su
a mike, kwantar dani yayi a kan kujeran falon, yace.
"Ummi! Alhamdulillah Allah ya dawo mana da ita, Khalilah jeki cikin motana zaki ga memo
in Asibitinmu
o min maza."
Da gudu tafi, Mutanen da suke falon suka ha
a baki suka ce.
"Allahu Akbar! Allah maji ro
on bawansa, Allah mun gode maka da kadawoma da ita gida lafiya."
(Wai nace Hmm)
Nan suka shiga hidima akaina, karshe dai Hajja kaka ta matso cikin kulawa tace.
"Bawan Allah ko zaka wucce da ita asibitine?"
Lokacin har Khalilah ta shigo da takardan rubutu yayi har dasu magunguna ya fita da sauri.
Ummi kam tunda ta zuba min ido bata
aga ba, sam taki cewa kome kallona kawai take, Shigowar
Hajiya Amna da Hajiya Nuratu
wato Mame da Umma yasa duk suka
aga kansu, cikin alhini Umma tace.
"Barka da Arziki Safinatu, sannu Allah ya baki lafiya."
"Amin Amnah," inji Hajja kaka,
Zama Hajiya Nuratu tayi, tana kallona ta
e baki tayi sannan tace.
"Nikam ba makaranta kika tafi bane? Ko wani kika bine? Ya miki halin Yan dun..."
Zama hajja kaka ta gyara, tare da rike tasbinta tace.
"Nuratu kenan! Ai ba awa motar gawa dariya, idan bai
aukeka ba ya
auki Uba nai ko uwatai! ehtoh a bakinki muka fara ji, tsalle
aya ake a fa
a rijiya, sai an
i dubu ba a fito ba, harshenka kamaninka"
"Ayya Hajja daga tambaya sai ya zama laifi"
"Oho ke kika ji gun ai hannun hagu ba bakon wan
e kashi bane.,"
Shiru falour ya
auka, shigowar Nannah wacce Anas yaje ya gaya mata na dawo, kamar zata kifa cikin farin ciki da murna ta riko hannuna tace.
"Bint!!! Alhamdulillah, sannu bint"
Ga baki
aya duk ta rud'e sai kiran sunana take, tana share kwalla. Shigowar Abdul yasata mikewa daga inda nake ta koma gefe, ruwa ya samin tare da allura,
Har aka kira magrib ban tashi ba sai karfe uku na dare na farka, Ummi da Nannah na gansu
zaune akan abin sallah tashi nayi na zauna, ina kallonsu. Zare karin ruwar nayi na shiga wanka, dan zafi nake ji.
Ina fitowa na bu
e wardrob
in Ummi na
auki.Hijab da doguwar riga na saka, sannan na tadda sallar dake kaina ina idarwa masalci suna sallah.
Mikewa nayi na gabatar da sallah, sannan na fara addu'a. Ina idarwa barci yace gani nan nazo...
Kallon Nannah nayi tare da sakar mata murmushi nace.
"Nannah kafa suna min ciwo musaman nan."
Na nuna mata gun
kaina na
aura a cinyar Ummi, nace.
"Ummi don Allah sosa min kaina."
Zare hijab
in nayi ita kuma ta shiga sosa min kai Nannah na matsa min kafar, kafin kace minti biyar barci yayi gaba dani.
......... Suna ganin nayi barci Nannah ta
auko pillow tasa min, hira suka ta
a sama sama,, sannan su
a kwanta.
...... Ina farkawa naga abokan aikina na gidan radio duk sun zuba min ido mikewa nayi ina murmushi yawu ya cika min bakina,
zubda yawun nayi tare da
aukar sabon brush a locker ban
akin, na wanke bakina sannan na fito nasamu sunyi min kunun tsamiya, da kosai. Murmushi nayi na fito
falour dan sun fita abincin aka bar min a ciki,, fitowa nayi nima da abincin na zauna a tsakiyar falourn,
ina zama Abbanmu na shigowa.
"Ina kwana Abba!"
Zama yayi a kan kujera ya amsa da " lafiya ya jikin naki"
"Da sauki" na bashi amsa a takaice,
Nan sukayita hira da abokan aikina, ni dai bana iya dogon magana sabida amai.
..... Can suka mana sallama zasu tafi, tambayata sukayi yaushe Zan koma aiki nace musu wata sati.
...... Ga baki
aya wani irin kulawa nake samu daga iyayena har
an uwana, jikina kam da sauki babu du
abinda yake min yanzun wani mugun kwa
ayi ke
awainiya dani, musaman Nanah da Abdul.
Kuma cikin ikon Allah babu wanda ya tambaye ni, ina naje har yan uwan Ummi suka koma, aka bar Hajja kaka kuma dama tana zuwa ta huta sai ta koma.
Satina
'aya na koma aikina, xuwan Anim gidanmu sau uku naki masa magana asalima bana fita sai na kwanta nayi barcin dole, yau muna gama aiki muka fito zuwa sallah, yaxo ya sha gabana.
"Feener Kyari ki fa
a min me kike nufi dani? Laifin me nayi miki da zafi?"
Gefenshi na ra
e zan wucce naji ya riko hannuna bansan lokacin da na ture shi ba, cikin
acin rai nace.
"Dole ne? Ka rabu dani tunda kaga naki kulaka."
Daga haka nayi wuccewata kowa na mamakin yadda na mishi wulakanci.
....... Haka nake zuwa aikina du
da na fara fuskantar matsaloli daga Anim bai dame ni ba, dan ba zamansa nake ba.
........
Muna zaune ni da Muwaddah da Sabirah, sai tsiya su
e min wai na gaya musu wani magani nake sha ne nayi kiba haka, dariya nayi nace.
"Shaka fashe."
Sabira ta fashe da dariya sannan tace.
"Ni kuwa yanayinki kama da masu ciki yake min."
Dariya nayi nace.
"Ba'.."
Maganarce ta makale sakamakon faduwar da gabana yayi, ina yunkurin mikewa Anim yana zuwa, da sauri na
auki jakata na fita bina yayi da ido, shima ya biyo bayana da sauri kafin ya iso, har nayi ribas da mugun gudu sai yanzun abubuwan da suke faruwa ya dawo min kaina, dakyar na isa asibiti dake a rikice nake, har na shiga ban tsaya tunanin inda nazo ba, asibitin da Abdul yake aiki nazo fa. Tsabar ru
ewa.
Ina kan sai share kwalla nake, har Wani abokin Abdul yazo wuccewa, yaga ina kuka shine
aje ya gaya mishi kaina a sunkuye, sai ji nayi an riko hannuna, dago kaina nayi naga wani sabon kuka ne ya kwace min, dago ni yayi
muka wucce ofishinsa, zaunar dani yayi a kujeranshi. Ya durkusa a gabana ganin yadda nake kuka wiwi, ya kura min ido sannan yace.
"Safinah meke damunki?"
Muryana na rawa nace.
"Nazo ayi min test ne!"
"Test
in meye? Za a miki?"
Rufe bakina nayi da hannuna, ina girgiza kai nace.
"Kusan wata
aya da wasu kwanaki bangan shi yazo ba"
A ru
e ya mike yace.
"Kwanta a wancan gadon."
Jikinshi na rawa ya kunna computer scanner
in, sannan ya sani
age rigana ya zuba min luquid
in, ya
aura abin ya hasko mishi Abinda yake son tabbatarwa, dan tunda ya
aura nace "wash"
A hankali ya shiga duba kwanakin cikin, sati shida cif.
"Cikin Sati shida Why Safina?"
Wani irin gigitacce kuka ne ya
wace min ina girgiza kaina.
Wayarshi ya ciro ya shiga niman number Ummi, ya kirata.
"Don Allah kizo karki gayawa kowa."
Juya bayana nayi, na kuma cigaba da kuka, tun daga ranar da abin ya faru nake kuka har iyau kuka nake, sallamar Ummi yasake kara kuka na, kujera ya ja mata ta zauna, zu
ewa yayi a kasa gwiwarshi duk a kasa, sannan ya
aura kanshi bisa cinyarta, a hankali tashiga shafawa kanshi, zuciyarta na rawa.
"Abdullah! Meke faru?"
D'ago kanshi yayi kwalla na zuba daga idanunshi ya rike hannunta cikin kuka yace.
"Ummi! Shin bayan uwa akwai mutumin da zai iya jure zafin fitar
'a daga jikinsa?"
"Babu Abdullah uwace kawai take jure zafin fitar
anta a jikinta"
"Ummi indai har haka ne tabbas babu uwar da zata gaza tsayawa d'anta, indai har zata iya tsaya masa tabbas ita ka
ai ce zata yarda da kaddararsa, indai har haka ne itace kawai zata iya amincewa da bukatarsa, indai har haka ne itace zata iya share masa kuka, Ummi duk duniya bamu wata bayan ke, Ummi indai har kika amshi kaddarar da tasamemu nayi.Imani da Allah bazaki ta
a ta gaiyara ba."
Shafa kanshi tayi cikin karfin hali tace.
"Ina jinka!"
"Ummi!!!!"
"Na'am!!!"
Nuna mata gadon yayi cikin kuka yace.
"Tarbiyarki ce! Renonki ce! Shekara
ai har talatin bata ta
a sa
a miki ba bata tab'ayin abin Allah wadarai ba, sai gashi a cikin shakara na talatin da d'aya tazo miki da kaddara shin zaki amsheta."
Kallona tayi zuciyarta na wani irin bugawa,
. Sannan ya cigaba da cewa.
"Ummi baki ce kome ba"
Murmushi kawai ta iya sakewa akan fuskarta.
Goge kwalla yayi sannan cikin karamar mur
a yace.
"Cikin sati shida gareta."
Rike hannunshi tayi da mugun karfi tana ambaton sunayen Allah sai ta tayi guda
ari ba
ayan nan cif kafin ta iya bu
e idanunta da ta runtsa, mikewa tayi ta gyara hijab
inta tace.
"Tasauko muje."
Jikina ba kwari na sauka a gadon na
auki jakata, koda muka fita ban iya jan motana ba.
motar da ya kawo Ummi nabi kwanciya nayi a baya, idanuna su
a cigaba da kwalla, muna isowa ana fito da kayan Anim da ya kawo na aure, aka zuba a mota.
Da sauri na shige cikin gida, ina saka kafana a falourn kunne na jiyo min........
#MJ#HZ
#VOTE.......
Oum Muwadda......

A WRITERS ASSO_
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
Sadaukarwa ga Ummu Sayeed naji da
in Yadda kika tafi bincike Yasin wasu rubutun kawai suke karantawa basa bincike balle su tabbatar da labarin gaskiya ne ko karya ne,
Page.
"Alhaji Idan karya aka mata ai gata nan ka tambayeta ba da kanka zata fa
a maka,,