Sashe 29
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
nake ta kifa min mari, Abdul zai tare ta daga mishi hannu, ta kuma ki fa a min mari, "Ummi" "Hmm" tace mishi. Sake kifa min marin tayi na sake wata gigitacciyar kuka nace. "Na tuba nabi Allah da manzonsa na biki." Iska taja sannan ta kare min kallo, tace. "Ko yanzun na rage nauyin da yake dankare cikin zuciyata, da kika san jordan zaki me yasa baki gaya min ba, shine marin farko da na miki na kigane rashin gaya mana zaki tafi. Mari na biyu, da kika tafi da kin kira kin shaida mana halin da kike ciki da bazamuyi kasa a gwiwa ba, zamu cigaba da miki addu'a har Allah ya dawo dake ya kuma kareki dagq duk wani mugun abu. Mari na uku, shirun da kikayi bayan Abdul ya gano kina da ciki da tun lokacin kik gaya mana cikin waye, ba ma awa Abbanku bazai fusata ba gaki kin girma amna har yanzun tunaninki irina Anas ne, shashashar banza shashashar wofi, kawai kin jefa zukatarmu cikin fargaba, kinsan yadda nake kwana kuwa, idan na tuna cikin jikinki. Ji nake kamar ana cenawa zuciyata wuta, ina son nayi barci cikin salama abu yaci tura da zaran na kwanta kukanki ne yake hanani rintsawa gani nake kina fama da ciwo a rayuwarki, sabida ke yau har sake ni Badaru yayi dan na nuna mishi ke nake so sama da kome, kin barni ina tuninan baki san waye Uban cikinki ba, tunda ance mana kin shiga yanki Syria, ashe Safinah bakinki cike yake da magana kike kallon kowa ganga ba rufe, wallahi kin ata min fiyye da kima, kin sani cikin zulumi. Kinsani naji na tsani kome raina, Ya Ubangiji karka ka mata da laifin wahalar da zuciyata ya Allah ka kawo mata karshen wahalarta Allah ya shirya mana Zuri'a alummar musulmi baki aya. Sakarya kawai." Tana gama gaya min haka taficce Abdul yabi bayanta, komawa nayi na kwanta, hawaye nabin gefen fuskana, sosai nayi kuka tare da an da nasanin abinda na aikata. Na jima kwance ina kuka, jin kaman wani na kusadani, yasai bu e idanuna, Anim nagani zaune idanunshi sun ka a jajjur. Tashi nayi na zauna tare da takure kaina guri guda, domin yanzun idan ba Abdul ba bana kaunar na ke e da wani namiji. Tashi ya i yaje ya rugo kofar, ya shiga tawowa yana alle botton in rigarshi, ja da baya nake. Cike da tashin hankali na fara girgiza masa kai cikin kuka nace. "Karka min haka Anim! Wall.." Zame wandonshi ya i ya kuma tun karoni, juyawa akin ya fara min kafin wani lokaci duhu ya rufe min ganina baki aya, gyara wandonshi ya i tare da rigarshi ya share kwallarsa. Zuwa yayi ya zauna yana kallon yadda na kara kyau, kwalla ne ya zubo mishi daga idanunshi. Shafan fuskana yayi cikin raunanniyar murya. "Wani irin kaddara ce ta rabani dake? Me yasa cikin bai zo a kaddararmu ba yazo a kaddararki ke aya, yau kwana goma barci ya kaurace min, bana jin da in kome sai tunaninki, matata da ta dame ni korarta nayi, Why Kyari? Ban kai irin namijin da kike bu ata bane da zaki samu. Nasan nafi wanda yayi miki wannan illar kome, dan nayi imani ina da makamin da zata cika miki kugunki ba sai kinyi tunanin wani namiji ba, sannan na miki Alkawarin zama dake har da yaron cikinki dan Ina sonsu Allah ya nufa a can zasu fito dan haka y'ay'ana ne daga wannan na cikinki har wanda zai zasu zo bayan aurenmu. Zaki haifa mim yara dozin dozin..." Haka yayita sambatu, karshe da ya gaji yasa kai ya ficce yana share kwalla. Zuwan wata nurse taga halin da nake cikine yasata fita takira Abdul. Yazo ya duba ni. Da yaga na farfa o ya saka ya fita. ......... Bansan me kuma yan gidanmu suke bukata ba dan yanzun sun tsananta fushi dani, kowa ya kaurace min. Baki aya tun daga ranar da Nannah tafita bata kuma zuwa ba. Ummi ma haka, Umma ce da Nana Asma'u suke zuwa sai dare su koma. Na kuma shiga damuwa fiyye da kima, abinda ban ta a tunani ba shi yake zuwa min. Zan iyayi ba kawai dai na kosa da nagan ni a gida. Satina biyu aka sallame ni zuwa gidan Abdul. Abinda ban sani ba kuwa, tunda na fa awa su Ummi me cikin. Nannah taje tasame Abbanmu da maganar, dan su fahimci juna. Da fari jikinsa yayi sanyi amma lokacin da shai aniyar matarsa ta saka baki a maganar sai gashi an juya maganar da cewa Ummi da Nannah suka turani Jordan, karshe dai Mamie tayiwa Nannah tijara, kuma Abba bai hanata ba, karshe dai Nannah ta basu hakuri, da kuma rokon idan na haihu zata nimawa Ashraf aurena, Mamie tace. "Bazamu bashi aurenta ba, dan a wai yayana da yake da mata uku shine ya nemi aurenta kuma Alhaji ya bashi ita dan ya kar i sadakinsa. Kije idan kun gadama ku zubda cikin." Kan Nannah a sunkuye yake a sannu ta d'ago kanta idanunta sunyi wani irin ja. Hatta fuskarta sunyi ja murmushi tayi, sannan ta mike tace. "Safina ta haramtawa kowani a namiji sai Ashraf, ki rubuta ki kuma ajiye babu namijin da ya isa tsayawa a gaban Sarki na hu u, Nuratu mijinki yasan gidan da nafito. Dan haka ki kiyayye harshenki, idan wani abu yasami cikin jikinta." Dariya tasa sannan ta ficce, sai da ta isa bakin kofa. Ta juyo cikin izza tace. "Idan wani abu yasamu jikana dake jikin Binti! Toh wallahi sai na aure kaf ahalinku sai an bawa manyan kifaye namarsu ke hatta Badaru da yake Uban Binti hukuncina bazai tsallake kanshi ba, kuma koda wasa wani yayi wa Binti kallon Banza ko ya ambaci cikinta da wani kazamin suna, wallahi na rantse da Allah idan jinin sarauta ke yawo a jikina sai nasa an yanke masa harshensa ko an cire idanunsa. Idan wasa kuke ganin a gwada, zan baku nan da sati biyu kuyi yadda yayi muku, kuyi abinda ya kamaceku, zan tafi Oman kuma zan dawo dan cikin Binti." Fita tayi bata kuma bin takansu ba taje ta auki passport inta, ta bar gidan tare da kiran Abdul, ya kai yata Airport. Shi da Ummi, Dama Ummi ta koma gidan yayanta dake Suleja, Alhaji Ahmad Kamfut. Ba sosai take zuwa ba dan ma suna fushi dani, fitowa nayi daga ban aki ina aure da towel. Naji an banka o labulen akin, Siphia ce hijab ina na shiga ja zan saka tayi tsaki, tare da cewa. "Aikin banza karuwar banza kawai, ba a gidana xaki haifa min shege ba wacce ta zamewa Iyayenta bakar kaddarar " Saka kayana nayi ban kulata ba, na cigaba da saka kayana. Ina son zan fitane ina gama shiryawa na ficce a gidan sanye da bakaken kaya, na nufi wani shagon saida magani. Dukda ina tsorace amma haka na mika musu ku in suka bani, juyo tare da dawowa gida, kitchen na shiga zan auki ruwa, ta hanani ta hanyar ce min. "Nan gidan tsaftattatun mutane ne, ba masu kazamta ba. Masu zuwa aikata zina yanzun ma an dawo daga gu..." Tsinka mata mari nayi cikin acin rai nace. "Kin isheni, gwarani tsautsayine ke kan bansan me zai faru dake ba nan gaba bana miki fata." Na tureta sannan na auki goran ruwa na fito cikin d'aga murya tace. "Karuwa kawai." Tsabar acin rai ina shiga akin maganin guda uku na alla tare da ha iyesu lokaci guda. Sannan na auki abin maganin nasaka a cikin bahaya na sake mashi ruwa ya tafi. Dawowa nayi na kwanta, dukda ina kokarin oye tsorona amma a haka nake bawa kaina kwarin gwiwa. Barci me karfine yayi gaba dani, har na minti talatin kafin maganin ya fara aiki, wani mugun mur ane ya taso min, na bu e idanuna dakyar, tashi nayi naga yadda jini ke malala a bakin gadon, wani masifaffen tsorone tare da mugun ciwon ciki. Wanda yana murdamin jini yana ketowa da mugun karfi, har wani fuuuu yake. Maida kaina nayi jikin gadon, nasake yunkura zan tashi wani jiri ya dawo dani tare da tsinkewar Jini tsuuuu. Sharaf na koma idanuna suna masu kafewa............... *Toh burinku ya cika ciki dai ya zu e kowa ya huta kar naji any korafi Wallahi ku bar tambayata daga farko #Vote Oum Muwadda...... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA A WRITERS ASSO_ *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* GA KYAUTAR SHAFI NAN NOVELLA Ku ka anku... Page. Bansan iya adadin lokacin da na auka ina barci ba, ni dai yunwar cikina da kuma wutsilniyar yaron cikina yasani na tashi, mika nayi tare da addu'ar tashi daga barci. A sannu na kebin akin da kallo hannuna dafe da cikina, a karon farko da naji tausayin yaron cikin ya cika min zuciya, sunkuyar da kaina nayi ina shafa cikin a raina nake cewa. *Kai ma kashiga cikin kundin kaddarata ko? Gashi tun baka zo duniya ba na fara wahalar da rayuwarka daga wannan sai wannan*