Sashe 43
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
"Dr kenan! Idan itama tana dashi fa?"
"Karka damu nasan bata dashi, domin shine last test
in da mata, karka ji kome gashi ka duba."
Takaici ne ya kara kamashi cikin harzuka yace.
"Dr kana wasa da wuta!"
Gyara zama dr yayi a cikin motarshi yace.
"Shi nafi son nayi wasa dashi. Tun tasowata,"
"Toh tabbas wutan zai zama ajalinka."