Sashe 50
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
amar ya mike dan farin ciki sabida sun shirya da Beauty.
Ana gama meeting
in Dr Shahban na mishi magana suna da shiga tiyata bai kula ba yayi gaba abinshi zuciyarshi na gurin Yar Ummi.
... Bayan shiga
akina Hajja ta bankawa min harara, ciki sababi tace.
"Banda masifa! Wancan jibgegen katon take ihu akan banda so bai mata adalci ba ina
an kugunta zai iya
aukar shi, tana nan kamar lomar mayyu, kananun mata da jaraba yanzun ita a tunaninta zata
auk..."
Sulalewa Ummi tayi, yayinda Dudu da Batul tare da Khalil suke dariya kamar cikinsu zai ciwo. Haka Umma da
halila da suka shigo take gaya musu abinda yake faruwa tace.
"Amnah tunda Uwata ta haifeni ban taba ganin jarababbiyar mace irin Yakolo ba, ko ina zata kai wancan katon da take barbaranshi, Ina gaya muku duk ranar da ya rotseta sai kun kai mata a gaji dan yadda na ganshi karkarfa za ayi, shi yasa zan bawa Badaru shawara yasat, tafidda wani dan wallahi wannan ya haye ruwan cikin yar banzan can toh ta kare mata, dan sai kunyi dogon biki, ai manyan maza bana irin Yakolo bane kyanta ta sami dai dai irinta
an cas ko likita bokan turai"
Dariyar Dudu yaki tsayuwa, har da rike ciki haka ma Sophia itama dariyar ce, kowa a falon dariya yake. Bansan meye matsalar Hajja akan Dr ba wai ita dole na rabu dashi, na nemi wani tsabar barikanci matar nan ranar ido da ido tace min.
"Wallahi kika sake, wancan katon ya hayeki toh billahilazi, karshe da yoyon fitsari zaki wayi gari na dai gaya miki."
Da ta bani haushi nace.
"Toh ko D'an uwanki Alhaji Ibrahim Kyari zaki aura min,"
"A'a bai kai can ba, nia tawa tunanin ki hakura idan Uban yaran nan yazo sai ku taru kurufawa juna asiri,"
"Wa? Ni jikar Ibrahim wal
ahi ko cikin Yan biyu tsautsayi yasa shi min fya
a m, ina ni ina Yaro wanda bai gama mallakar hankalinshi ba,ai idan nasake wani abu ya kuma shiga tsakanimu renani zai yi dan haka bar batunshi yaron da ba a gamawa tsarki ba shine zan barshi ya mallaki jikina, Yo Hajja banda yana cikin hau
a yaushe zai nemi wani abu daga gareni ainni matar Manya ce irinsu Dr ba sa'an Dudu ba."
Rike baki tayi cike da alajabi tace.
"Amna ai ya cika mi
i mahaifa da mara da ruwan jikinshi, yar banza kafira. Idan ba namijin duniya ba babu namijin da zai iya
auraki saiti yar wofi wancan jibgegen, kwakuleki zai yi ya barki da azaba."
Ai tunda na lura aljanun batsarta suna kusa na sharta ban kuma yarda mun sake maganar ba dan bana ciki da iskanci
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku
insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 25 pages Insha Allah*
Oum Muwaddah......
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
BOOK ONE....
Sorry da spelling error
Page.
"Idan kina kuka ni kuma nayi ihu kenan? Meye amfanin kukanki d'aga min hankali zai yake, idan kinga da matsala."
"Bani ce da tafiyar ba Abbanmu ya shirya, wai kar Nannah taga kamar mun rike mata jikoki da gaya."
Shafa fuskana yayi sannan ya sumbaci goshina, sannan yace.
"Toh haka ma yayi Allah ya dawo daku lafiya, idan nagaji da jiranki zan biyo ki."
Shiru mukayi dukkanmu zuciyarmu ba da
i,janye jikinshi yayi ya lakaci fus
ana yace.
"Bari naje asibiti ina da marasa lafiya."
Tunda yasa kai ya fita nake tsaye a gurin kamar wacce aka dasani, kuka nake kamar wacce aka min mutuwa. Dakyar na tattara na koma ciki,
***
Kwanakin da suka biyo baya da sauki, sai dai Dr yaki mu ha
u. Sai txt amma fir yaki muyi magana ta waya, ana jibi zamu tafi na sayi Data ta banki, playstore na shiga na sauke whatsp. Nayi sitting da layina, bu
e data nayi. Sannan na shiga sakwanine suka shiga saukowa, suna gama sauka na shiga duba Dr.
*Zuciyata tana kewarka*
Ina cikin sakon ban fita ba, can yayi min reply da cewa.
*Nima haka haske rayuwata! Na zata kin tafine*
Harara na tura mishi me cike da jin haushi nace.
*Haka ma zaka ce min!
A dame ya turo min sa
on ban hakuri.
*Kiyi hakuri aiki yayi min yawa*
Cike da jin haushi nace na shiga voice not.
"Nagode ka cigaba da azabtar da zuciyata dan baka kaunarmu, nagode."