Sashe 57
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wai kai waye ya tsaya maka da zaka bada umarni mubi! Ko shi wanda kake karewa ne ya baka ku
i ka kare shi? Nawa ya baka? Nawa
a saye kA? Wallahi naji bakin cikin haihuwarmu a ciki
aya, nayi alwadar zamanka d'an uwana kuma da kai da Ashraf nine ajalinku."
"Kace nawa aka sa
e ni! Nawa ya bani, toh bari na tuna maka wani abinda baka sani ba ko nace ka manta, Shi d'aya aka haife shi, kuma kabilarshi suka masa lakani da Al Amin, sabida gaskiyansa. Kishinsa K'uraishawa suke, dukda ya bijiro da wata addini bai hanasu yarda dashi ba, toh irin yardan da suka bashi alokacin da suke kiranshi Al Amin kasan meye sunanshi? Itace ake kira da Kishin kabila. Wallahi idan bakayi da gaske ba zaka mutu."
"Ni kakr gayawa Magana son ranka! Eyye sai na kasheka."
Dakyar aka shiga tsakaninsu, kowa ya jinjina wannan kasadar na Uzaif sabida kishin kabilarsa da kuma yarda da Ashraf da ita kanta daular
a bada rayuwarsa kuma ashirye yake ya bada rayuwarsa dan cigaban masarautar.
Janshi Ammar yayi cikin rarrashi yace.
"Haba Uzaif me yasa ka zama mara hakuri ne. Mulkin jordan ko Ashraf yana nan ko baya nan Allah zai cigaba da kare masarautar, bai dace kayi wasa da rayuwarka ba, idan yau aka kasheka ya kake so Meenar tayi da yaranka."
Idanunshine suka cika da kwalla wanda suka sami damar saukowa, yace.
"Kasan kama Ashraf da akayi da Hannun Mahaifina da D'an uwana, taya zuciyata zata yafe min abinda suka aikata, tunda kaga Sabida mace Ashraf ya bar masarautar nan ga abinda su
a masa, toh tabbas bazai kuma dawowa ba, idan ba wani ikon Allah Ashraf yayi fushi damu kenan"
"A'a zai dawo Insha Allah, muyi ko
arin ganin mu daidaita wasu abubuwan in yaso ana sake shi sai muje mu dawo dashi."
Juyawa yayi yabar Ammar a gurin. Ya mafita daga cikin Fadar gidansu Ghaniyu yaje, yaga gidan na kone babu kome a ciki, kwallar tausayi da bakin cikin kasancewarshi D'an Ukshe ne ya zubo mishi dan ya
i Imani da Allah da sa hannun Mahaifinsa."
"Hmm! Mulkin zalinci da ake gudanarwa a kasar nan Allah ya kawo mana
auki dan mun rasa gane waye sarki waye yan baran danshi, tunda muke bamu ta
a ganin fuskar sarkinmu ba, mudau muna bin azalimai kawai Allah ka kawo mana agaji."
Shiru Uzaif yayi jikinshi na kara mutuwa, juyawa yayi ya kalli tsohon. Wanda yake cike da wahala, dole yaja kafarshi zai bar gurin tsohon yace.
"Ku kula da kyau dan akwai masu shirin ganin masarautar Banu Hashim ta wargaje sabida rashin adalcinku."
Tafiya tsohon yayi yaki bawa Uzaif damar ya masa magana.
Haka ya gama
ata lokacinsa ya bar gurin.
***
Oman....
Ina jin yaran na tsalla ihu nayi banza dasu, dan ko jiya Sai da Natasha tazo ta
aukesu bata dawo dasu ba sai da jikin Aanih yayi zafi ta dawo min dasu. Ban da ikon hanawa da zasu ce min nice bare kuma bakar fata ban isa rabasu da jininsu ba.
Shi yasa yanzun ma da suka dawo min da Aamih tana kuka naki kulasu, sai ma gyara kwanciyana da nayi, bawai dan bana jin kukan ba sai dai dole na koyawa kaina share kukansu, sabida nasan nan gaba dasu za ayi amfnin cutar dani, tunda gashi an fara za a
auke su karfi da yaji a tafi dasu. Suna kuka amna na fahimci basa kai yaran gurin da Nannah take dan bata kaunar jin kukansu itama, cike da jik haushi na mike na zauna ina karewa Aamih kallo. Dan takaici take bani, inda aka sasu kuka daban ni da suka zo suna min daban. Jawota nayi ta fasa wani irin kara tana shi
ewa. Da sauri nayi kanta tare da cire mata. Zaro idanuna nayi ganin yadda kafadarta ya kumbura.
Kuka ne ya kwace min, cikin tausayawa nake kallonta. Duba Aanih nayi itama hannunta dai dai gwiwar hannunta a kumbure, tana kuka
aukarsu na
i na fita dasu zuwa
akin Nannah wacce take zaune ana tirara mata gashinta, tana ganina ta mike da sauri ta amshi Aanih tace.
"Safinatu meye yasami Maryam da Asma'u."
Bakina ya gaza furta kome girgiza kaina nake cikin kuka. Bata iya cewa kome ba, ta kalle me tirara mata gashi,
aukar wayarta tayi ta mika mata, a hankali tashiga lalubar number can ta manna a kunne tace.
"Yanzun nake son ganinka."
Kashe kiran tayi sannan ta zuba min ido cikin
acin rai tace.
"Me ya faru dasu?"
Har na bu
e bakina zan gaya mata gaskiya sai kuma wani tunani yazo min da zaran na fa
a ba yarda zatayi ba, tunda iyakata kawo minsu suke bazance ga abinda ake musu ba. Sai nace mata,
owa sukayi daga gado!"
Sunkuyar da kaina nayi, kallona tayi cikin rashin yarda tace.
"Toh daga yau idan kun kwana acan kuzo nan ku zauna sai lokacin kwanciya yayi kukoma."
Sam banji da
in haka ba, amma babu yadda na iya tunda tafini Iko da yaran dan haka na gya
a mata kai alamun amincewa. Muna haka likitan yazo ya dubasu nan ya gano gocewa ce, ya musu gyaran amma sunsha kuka, ana gama musu na shigar dasu cikin d'akinta na basu nono sai da suka koshi har sun fara barci sai ga Natasha tashigo, da uban gadaranta tazo zata
auki yaran na dakatar da ita, ta hanyar cewa.
"Kinzo ki karasa min sune wanda kukayi bai isheku ba sai kin kara da wani, karki kure hakurina."
Cike da rashin kunya ta kalli tsakar idanuna tace.
"Kinsamu ma ana
aukar shegun yaranki marasa daraja a cikin msarautarmu, idan kika kuskura masarautar jordan tasan da ke yanke miki wancan siririn wuyartaki zasu yi, banza kar
a mara daraja."
Kura mata ido nayi bansan me zan fa
a mata ba. Amma ina kallon yadda ran Nannah ya
aci dan tashigo lokacin da Natasha take zagin gudan jininta, har da dalilin haka naki magana.
"Natah!!! A razane suka juya ita da Kawarta Amah, jikinsu na rawa matsa musu tayi suka wucce. Itama tabi bayansu, har cikin gidan sai da tayi musu tass sannan ta garga
esu akaina sannan tace.
"Yara bazan rabaku dasu ba. Amma Uwarsu basa'arku bace, nice na hana maganarki da Ashraf ba Binti ba, kar na kuma ganinki a gurinta......
*Inayinki Mommy Sayeed keda sauran.....Mom Abul
ema na gaisheki*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku
insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 19 pages Insha Allah*
Oum Muwaddah....
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
BOOK ONE....
Page.
"Idan kuwa kika bari na kuma kamaki da laifi makamancin haka toh raina zai
aci kuma zan hasala, ita
in bakuwarmu ce kar na kuma ji kar na kuma gani."
Tana gama fa
ar haka ta juya abinta dama fa
ar ce ta kawota kuma ta gama, nima bata kyale ni ba da tashigo.
"Me yasa baki rama ba? Eyee bata kai
Batul ba sa'ar Khalil ce dan haka daga yau duk wanda ya ta
a ki karki kyaleshi idan kuma na samu an ta
aki kinyi shiru zan baki mamaki."
Tana gama fa
ar haka ta fito tabarni ina fama da yaran, karshe da taji kukansu yayi yawa ne tashigo ganin duk na rasa yadda zanyi dasu yasata taimaka min da
aukar Maryam, muna rarrashinsu har suka samu barci.
***
Wani irin d'akine me cike da tarkace kaman na bokanci, Juya musu baya yayi cikin
acin rai yace.
"Kowani wayewan gari ina kara jin nisar dake tsakanina da ita, itace burin zuciyata amma mutuwa tayiwa gangan jikina iya ka da ita, me yasa kuka dawo dani bayan can yafe dacewa dani? Bazan iya hakura da ita ba dole mutafi tare dole tabini mu cigaba da rayuwarmu a can."
"Ranka ya da
e ai"
"Karka min kome Nuratu! Kece kika dawo dani idan narasa Safinah."
Daga haka ya koma jikin Wani abu ya kwanta.
Fitowa sukayi Hajiya Nuratu ta kalle Kawarta Salmah a dame tace.
"Salmah! Nayi danasanin tadda wannan alamarin gashi yana niman zame min alkakai"
"Karki damu Nuratu zamu san abinyi babu abinda zai faru sannan kiyi
arin ganin Yarinyar ta dawo."
a kanta tayi dan ta gamsu da shawarar da Kawarta ta bata, har gida suka ta sauke Salmah, sannan ta wucce gida. Jikinta a mace sabida bata san ta yadda zatawa Abba Magana ba, dan tana gudun kar ya d'agota. Dan haka ta ajiye a ranta zuwa ranar girkinta ta masa magana.
***
Duk yadda naso kauda kaina akan wancan fitsarariyar yarinyar na kasa, domin iskanci take min a bayan idanun mutane, ranarda ta kaini bango munxo cin Abinci Nannah tafi nima mana visa, zamu tafi Umra daga nan ita zata duba yaronta.
Ni da yarana muka fito gurin shan iska, ashe ita da kawayenta suna can gefen lambun da muka zo, ina rike da wayar da Nannah ta bar min, yau ma gwada sa'ata nake ko zan sami Numbersa. Amma shiru takaici ya ishe ni.
Aamih ce naga tana kokarin mikewa tsaye bakina a sake, dan naga basuyi wani rarrafe ba, dan yanzun ne ma Aanih take ja, ita kuma Aamih take rarrafen zaki. Abin alajabi sai gashi ta mike tsaye, aikuwa ta fashe da dariya, shiru nayi ina lissafin wataninta, sai naga basu wucce wata bakwai ba, dan yanzun kusan watanmu biyi kenan
Oman. Ai ganin haka itama Aanih ta shiga kokarin mikewa dariya na musu tare da rungumesu, ina cewa.
"Aanih kiyi hakuri kawai Aamih ta fara, tunda itace Babba."
Ihun Aamih tayi tare da rungume ni,
ago kaina nayi ina mamakin. Ashe Natasha ce ta kawayenta. K'amkame ni yaran sukayi suna kuka, murmushi nai tare da rungumesu.