Sashe 18
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
kafin na gyara akin tass. Na fito daga ciki nazo na tattara na waje, ina cikin gyara gun da aman ya ta a sai ga Dr Fu'ad, tawowa Ghaniyu yayi yace. "Yar uwa! Kizo ga li ita zai duba ki, ashe baki ji da i ba." "Ni kuma za a duba kai ni lafiyata lau, kace yaje abinsa. Ni bani da matsalar kome." Duk yadda suka so dubani fir naki, nace lafiyata lau. ...dan hka likitan yayi tafiyarshi. ...... Abin mamaki baya karewa ina gab da karasa abinda ya kawoni, na fara wani irin zazza i da dare zan kwana banyi barci ba sai asuba, kullum sai na makara, ga wani shegen yawun da bana iya ha iye shi, idan nayi yunkurin ha iye shi toh amai zantayi kamar hanjin cikina kamar zasuyo waje. Sam ban taba duba wani abu yana damuna ba, kawai na auki haka a matsayin zazza ine. Yau na tashi da wuri dan idar da kudirina, dan haka ina gama abin karyawa na bu e kwalbar guban na zuba a cikin ruwan coffee in da nasan da ita yake fara sha. Dukda nasan cikin biyu za ayi aya, ko na mutu ko shi ya mutu tabbas hukuncin kisa ne a kaina amma bani da za i, dole ta kaini ga aikata haka, ar abincin nayi na fito dasu. Na shiryasu kamar kullum, sannan na tsaya yazo ya zauna. Nasha mamaki da bai ce na fara ci ba. Yana zama tea in ya auka yasha sannan ya fara cin abinci. D'ago kaina nayi naga babu kome a cikin cup in, kallon agogo nayi naga lo aci yana tafiya, janye idanuna nayi daga agogon na maida kanshi. Abinda idanuna ya gani yasani jin wani irin fa uwar gaba, ba kome bane sai sau ar jini daga hancinsa, Innalillahi nayi tare da niman kiran Ghaniyu, wallahi ban ta ashe ko era ba, riko hannuna yayi lokacin kumfa ya fara fitowa daga bakinshi. Dawo dani yayi yace. "Wacece ke? Nawa suka biya..k.." "GHANIYU!!!" na kwala mushi kira da sauri ya shigo, ganin halin da yake ciki. Yasashi kiran wasu aka fita dashi. Ni kuma yasaka wasu suka kamani. Zuwa gidan yarin dake cikin gidan, kafin kace me. Maganar ta ya u kamar wutar daji, dan haka manyan masarautar suka fara zaman akaina, yayinda suka so a yanke min hukunci, Amir Uzaif da Amir Ammar suka ce a jira aga tashinsa. ........... oda aka kaishi asibitin, cikin gaggawa suka amshe shi, abin yazo musu da sau i dan kuwa gubar bame karfi bane sun shawo kan matsalar, ..... Ni kuwa tunda aka kaini muka ha u da Zakiyah nan muka rungume juna tare da murna, nan na bata labarin kowa nasan na fa a mata dalilin shigowata gidan, kuka tasamin haka mukayi me isarmu, sannan mukayi shiru. Tun daga ranar na fara mugun ciwo, bana ci bana sha. Nayi zuru zuru dani, nayi wani mugun lalacewa, daga kwanciya sai wanciya, sau aya ghaniyu da Azrah suka zo anan nasa musu kuka so kawo min Apple da abarba da kuma lemo, kallona Mama Azrah tayi jikinta yayi mugun sanyi, koda suka fita bayan awa guda sai ga Ghaniyu da Apple, kamar nacinye da ledar, Haka rayuwata ta koma bani da abinci sai apple, har tsawon kwana goma kafin aka zo aka wucce dani Fada. Tunda aka shigar dani, kaina a sunkuye, ina sanye da sarka hannu da kafa, sau aya ya kalle ni bai kuma kallona ba, magatakarda ya gabatar min da zargina da ake, shiru nayi naki magana, haka sake mai maitawa ban ko aga kaina ba, abin ya masifar aga musu hankali, dan haka. Marhum yaci da zuci yace. "Me ake jira da ita da baza a yanke mata hukunci ba, idan ma turoki akayi idan kika mutu ai magana ya kare." Zuciyata ce tayi min nauyi, na saci kallon inda yake. Sannan na maida kaina kasa, mikewa yayi ya kalle su tare da cewa. aga zaman nan da kwana uku zanyi yar tafiya."