← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 65

Sashe 3

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kansu kuka, a hankali Feener taje gunsa ta agashi tare da rungume shi itama kwalla na zuba idanunta, tace. "Ya isa ukty! Amminka tana cikin aljanna, kuma zata ji da i idan kayi mata addu'a." D'ago kanshi yayi gana sauke ajiyar zuciya, ya kwantar da kanshi a kirjinta yana ce mata. "Ammina zata dawo?" Sake rungume yaron ta o a wannan karon takasa tsayar da kukanta, domin tsakaninta da Allah take shasheka, wannan wacce irin masarautarta ce haka da dan adam da ruhinsa basu da kima, a yau da tashigo kawai tabbatar da wani alkarya tashigo, a yau tasan duniyar da tashigo, me cike da tsantsar zalinci da mugunta. Shigowan wasu karfaffan mata yasata ago kanta, kallonta suka tare da ta e baki cikin izgilanci. "Ke bakar mutum! Daga wata duniya kike?" D'ago jajjayen idanunta tayi sannan tace. "Daga Senegal!" "Yayi kyau, toh ku gabatar mana da kanku dan ace a cikiku akwai wacce take da kwarewa a girki hatta girkin dabobbi ta iya, dan sarkinmu bayi dame girki." Mikewa tayi tana kallonsu tace. "Nice!" Dariya suka saka mata, sannan suka ce. "A haka sarkinmu zaici a bincikin? Mutumin da baici na gogaggun turawa ba, amma muje a baki kayanki, mu kuma gabatar dake ga Gajin iko, kafin akai ki shashin da zaki zauna." Wani shashi na gidan suka nufa dani, wanda yake da tsari na daban da masarautar. Ginin kawai abin kallone a haka nayita binsu har cikin, wani tangamemmiyar falo muka shiga me cike da kayan more rayuwa, ta sarakuna. Katon hoton wani farin dattiji cikin shigar alfarma. Fuskarshi cike da farin gashi. Ko cikin falon bamu shiga ba, muka tsaya wata baiwa ce ta fito sakamakon jin sallamar Naja'atu. Murmushi tayi tace. "Ina gaida uwar akin bayin Jordan meke tafe dake?" Gyara tsayuwa Matar tayi, sannan ta nuna mata Feener tace.. "Gata nan mun kawota Gajin iko ya gantane wannan karon har da bakaken wake a cikin masarautar." a mata ido baiwar tayi kafin ta gya a kanta tashige cikin wani falon, can sai gata tafito tace. "Ku jira yanzun zai fito." "Toh madalla." Wasa-wasa sai da suka shafe awa aya a gun kafin dattijon yafito rike da sandar dogarawarsa ta Azurfa kana ganinta sai wani irin shaiki take, zama yayk duk suka zu e tare da kai mishi gaisuwa. Jinjina kanshi yayi idanunshi kan Feener wacce kanta yake sunkuye bazato yace. "Shekarunki nawa? Sunanki? Daga wani yankin duniya kike?" D'ago kanta tayi taga yayi mata wani irin kwarjini da cika ido, sunkuyar da kanta tayi jikinta na karkarwa, bakinta na rawa har tana tauna harshenta tace. "Safeenat Hadi! Daga senegal" Bai kuma ce mata kome ba, ya maida hankalinshi kan agogon falon, sannan ya kalle Naja'atu yace. "Ku kaita." Mikewa sukayi tare da ita suka fita a falon. Shiru yayi zuciyarshi nakin amincewa da baiwar Sarkinsu, amma bai da hujja hanata. Can gun bayi aka maida ita, tare da nuna mata aki. Zuwa anjima za'a zo akaita, tare da jera mata dokokin zama a cikin gun girkin. Bayan awa gudu sai gasu Naja'atu, kiransu Hindu akayi suka tafi wani bangare na gidan, aka sasu sukayi wanka, sannan aka basu wani riga iyakarshi ya rufe kirji,amma cibiyarsu a bu e, yana sa guntun hannu, amma tawajen cikin kuwa wasu silala aka saka masu wani irin kara, sai wani wando me tsagu har cinyar gefe da gefe, ga wani jigidar karfen, sai wani awarwaro da aka basu suka saka. A kafarsu wanda yake bada wani kara cuuu. Sai wani hula shima me karafun, wanda kana juya kai zai bada sautin. Sakasu akayi a gaba, aka kaisu wani falo na daban gun cike yake da manyan mutane. Suna shiga gun aka sauke sauti dake akwai maka a, take aka umarce dasu fara rawa. Irinta larabawan zamanin Jahiliyya. Dake dukkaansu larabawane. Kuma sunsan kan rawan, ita rawan dai anayinta da k'ugune sannan anayi ana juya kowani kusurwa najikin...... VoteMj#Follow Mai_Dambu.... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* Page- Wannan dabi'ar da ake a cikin masarautar iya emirater council ne su e wannan abi'ar. Banda sarkin dan sam bai ci a shiga sabgar ba, kodan kasancewarsa shi in matashine ko da yake baza ace haka ba, dan idan akayi dubi da yanayinsa ba mazaune bane a masarautar, kaisu wani aki akayi nan wata baiwa ta nuna musu yadda zasuyi rawan sannan suka fita zuwa wannan falon. Inda suka same su da manyan cikin fadar, nan aka sake musu sauti suka shiga rawan yayinda maka a suka shiga sake musu sauti, gefe guda manyan fadar suna watsa musu salala, tare da ruwan taccecen inabi... Duk wannan abinda ke faruwa Sultan Ashraf bai san da haka ba, shigowar Amir Ukshe ne ya tsayar da ki an da rawan. Zama yayi a cikin tattausar shinfi insa, yana karewa kowa kallo kafin yakishingi a aka cigaba da shagali. *** Wani kitchen aka kaini mai girman gaske, kome na cikin kitchen in royal colour ne, wato komi na na cikin kitchen in ruwan golden ne hatta cokala da kofuna duk iri aya ne. Bangaje ni da akayi ne ya dawo dani daga duniyar kauyanci, tsaki matar tayi cikin izgilanci tace. "Matsalar akawo maka bayi daga africa kenan, gashi tazo ta bu e baki tana kallo kamar wata doluwa, zaki wucce ko sai nasa guard sun zanemana ke" Gaba nayi ina raba idanuna, bansan me zanyi musu ba dan haka na tsaya a gun ina kallon yadda suke ha a girki kai kace taro ake. Kafin na ankara sai ji nayi an zabga min bulala a jikina, a razane na ago wani mur en mutum ne sanye da farin riga da bakin wando anyi masa tambarin masarautar a gefen kirjinshi ta dama, dariya duk masu girkin suka saka, nuna min aikin wata dattijuwa yayi, an ajiye min, kasancewa an fa a musu na iya girkin larabawa su gwadani sannan akaini angaren da zan zauna. A sanyayye na karasa gun na tsaya bu e panpo nayi na wanke hannuna, sannan na kalle abinda zanyi. Man zaitun da y'ay'anshi, zuma, da tafarnuwa sai kayan kamshi dangin curry masala, da kuma kaza katuwa, sai dankalin turawa da kayan miya tattasai ja da kore tumatir manya guda hu u, sai wani maggi wanda yake da fa i sai albasa, dafa kafa ata tsuhuwar tayi sannan tace min. "B'akuwa wannan shine irin abincin da Sultan Ashraf yafi so, da fata.." "Kee! Tsuhuwa koma bakin aikinki ko kuma jikinki ya nusardake inda kike." inji mutumin da ya zane ni, da sauri matar koma bakin aikinta. Shiru kitchen in ya auka baka jin kome sai karan ajiye filet ko wani abu ko kuma cokali. Cikin sauri na fara aikina, ana wanke kazar ajiyeta a matsami ruwan ya gama igewa, sai a koma kan irish in shima a yanyankashi ba yankan chips ba. Yankar albasa akwance, za'ayishi sai a ajiye a cikin wani bowl akoma kan kayan miyar shima yanyankasu ke, a zuba akan dankalin, sai a zuba man zaitun da zuma a cikin kayan miyar tare da maggin da y'a'yan zaitun nan a caku asu guri guda, sai a auko kazar a zuba a cikinta, idan dama an raba kazar ta kirjine sai a saka zare da allura a inketa, idan kuma ta kasa aka bu eta sai a juye takasar, amma larabawa sunfi eta ta kasa. Sai a inketa sannan a sake niman bowl azuba man zaitun, da maggi a ha a ashafa a jikin kazar sai a saka an pan in oven a saka a cikin. Duk bayan mintuna goma zai ayita bu ewa ana zuka wuka a ciki, yadda za aji dahuwarsu. ........ Bayan mintuna talatin da biyar aka ciro, matar da take da alhaki kula damu, itace zata fara dubawa. Tana gama dubawa ta kalleni tura min tayi gabana, cikin tsukewar fuska tace. "Kici." Cikin sanyin jiki na yanki namar na kai bakina naci, suna ganin naci suma su a rufawa namar, tass suka cinye. ...... Daga nan suka sani dafa normal tea. Irin nasu na larabawa wasu ganyenma bansan su ba sai yau, ina gama suka sake bani aiki. Kai nasha azaba dan kafata har rawa yake. Dak ar su a sallame ni daga kitchen *** Ina shigowa akinmu nasami Yan matan nan, suna kuka cikin sauri na karasa gunsu na zauna a tsakiyarsu. Daura kansu su ayi a jikina tare da fashewa da kuka, suna cewa. "Feener! An wulakantamu anci zarafinmu, bayan munyi musu rawa sai da suka nemi yin lalata damu. Feener har da Sarkin ma." Zaro idanu nayi waje, Zakiya tace. "Feener Mujahida an mata fya e tana bay.." Turesu nayi na shiga ban akin na sameta tsugune rungume da jikinta tana wani irin kuka, durkusawa nayi na rungumeta. Cikin kuka tace. "Feener! Narasa darajata, dama haka bayi suke fuskanta? Na rasa iya ena a yakin syria ban ta a kuka irin nayau ba gashi akan idona sarkin wannan masarautar yake tamin haddi bayan sun wulakantamu. Feener zan gudu." Girgiza mata kai nayi cikin kuka nace. "Kiyi hakuri" Narasa me zan gaya mata, dakyar nasata tayi wanka, sannan tafito a hankali abincinmu aka kawo mana, a wulakance aka ajiye mana, nice na cigaba da lallashinsu har suka ta a abincin zan fara ci kenan aka buga kofar mikewa nayi na bu "Kizo mu kaiki shashin Sultan Ashraf yau zaki fara aikinki." Fitowa nayi na bi bayan mutumin. Fita mukayi daga shashin bayi sannan muka nufi cikin wani shashi wanda yafi kowani shashi kyau da ha uwa, Tazarar tafiyar da yake tsakanin get in gidan da cikin tafiyace ta minti arba'in da biyar, amma cikin sauri muka isa gidan, bansan yadda zan kwatanta muku yanayin gidan, domin baka jin motsin kome a gidan sai takuna, kasancewa takalmina flat ne toh kuma yana bada sautin, tun da muka haura barandan. Masu tsaron gidan suke bina da kallo sabida sautin takalmina, falon farko da muka shiga, aka dakatar damu, wani bulalar me kama da itace aka zabga min a kafana, sai da nasake kara. "Shiiiii!" shine abinda me tsaron kofar falon, ganin haka mutumin da ya kawo ni yasake murmushi can kasa makoshinsa ace. "Ghaniyu muna godiya da tar an da tasamu," D'aga mishi hannu mutumin
Chapter 3 · 0% Book details