← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 65

Sashe 39

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Bansan me yasa naki gayawa Mutane cewa Anim ne ya sace, kodan yadda ya nuna kulawarshi akan ciwona ne ban sani ba, amma wallahi na tsani Anim fiye da kome a duniya dan bana raba
ayan biyu yana cikin sawun munafukai, sabida yadda yake pretending a gaban dangina da yadda yake cewa idan ya kama wanda ya sace ni sai yasa an minshi wulakanci da bakar izaya, sai na bu
e baki nayita kallon ikon Allah, mutum ya zama annamimi.
***
Jordan.....
Yau jumma'a bayan sallar Abu Zarri yazo zai shiga mota aka, kuskuran harbinsa. Bobyguard
insa suka ture shi ya fa
i, daga nan aka shiga musayan harbi. Dakyar yan bindiga da
in suka ware bayan an harbi mutum
aya a cikinsu. Koda suka koma gida jikinshi rawa yace.
"Ukshe!!!"
Ya kira da karfi,
auka rigarshi yayi. Ya fita da sauri sai gidan Ukshe yana zaune akan keken guragu, cikin zafin rai yakaiwa Ukshe tokari. Cikin izza irinta larabawa yace.
"Duk wanda yayi niyya ya fasa shege ne, idan na kyaleka Wallahi ba jinin Banu Hashim ke bin jikina ba. Wallahi tallahi Ukshe mu fara daga yau har ranar da duniya zata tashi."
"Abu Zarri! Na rantse da Ubangiji sai na hanaka farin ciki, Abu Zarri."
"Idan ka fasa kai shege ne. Banza mara mutunci. Banza kawai wallahi sai dai muga bayan juna."
.......
Banu Nazir..
"Alexandra!! Nazo maka Da tayu me gwa
i, tsakanin Ukshe da Abu Zarri yayi tsamari, idan muka amshi mulkin kaga jordan ya dawo hannunmu, kuma zan ka goyan."
"Adnan! Kaje babu ruwana da ha
akar kowa, idan ina bukatar mulkin da kowa, iya ni zan kurmushe kowa."
"Zanyi murna idan ka nemi goyan bayanka
ari bisa
ari."

"Bana niman goyan bayan kowa Iyani ka
ai gayya. Zaka iya tafiya."
.....
Wato wani zazzafar bala'i ya
arke a jordan ga arziki ga mulkin babu sarki, sannan ga kaiwa juna harin bazata dan kowa yunkurin kashe junansu. Kuma duk wannan bala'in babu wata hukuma da tayi yunkurin shiga rigima, sabida an bar abin akan iyakar zuri'a guda suke wannan tashin hankali.
Ammar da Uzaif an barsuna matsayin sune masu, sulhu idan ka gansu sai sun baka tausayi sabida tsabar tashin hankali da ya addabi masarautar, kuma a wannaj yanayin Marhum ya dawo dama duk shirin Ukshe ne, idan yasa aka dawo dashi zai san yadda zai fito dashi, a cigaba da fafatawa.
***
Mikar da kafafuna nayi Anas yana matsa min, ni kuma ina rike da magarya, sai tsotsa nake ina gya
a kaina, dan ina sauraron kira'ar sheik Abdul Basi. Cikin suratu Maryam, shi kuma yaron ya dage dai matsamin kafar yake, a lissafina dai wata bakwai kenan, cikin yayi wani mugun girma, idan Abdul yazo zama yake yana min dariya, yace.
"My Mom Babys! Kinga hancinki kuwa kamar tukunyar miya musaman nan
in nan" buge hannunshi nayi tare da tura bakina, nace.
"Dudu! Kafita idanuna mana kasani a gaba da maganar hancina ya cika girma. Sai na gayawa Ummina."
"Toh kajina har kun fara raba halin ko? Maza kar
a wannan kisha, yana taimakawa gun haihuwa."
Wato wannan alamarin yana matu
ar kwantar min da hali, domin kuwa bana jin da
in Abba da matarshi Amma Umma babu ruwanta, mamie uwar ya
zakale kan ba acewa kome.
"Eyye lallai kuwa, wato ga bawa nan, kinga banza. Bari kisa min d'a aikin akan cikin shegenki, toh wallahi a hir
inki dan na rantse da Allah kika kuma samin
a aiki sai na miki rashin mutunci, tashi muje shashashar banza kawai, karuwa tasi ba fasinja."
"Alhamdulillah ni cikin shege nayi wasu kuwa, abinda suke aikatawa na shirka yafi karfin kare yaci." na gaya mata tare da mikewa, aikuwa a zuciye tayo kaina zata dake ni, Ummi tace.
"Amma rashin hankalinki ya girmama Nuratu zaki daki Mace da ciki ko? Hmm lallai kuwa bar ganin kina abu bana magana, kika sake na fusata wallahi kika ta
a min Y'a da ciki sai kinyi danasani, dan ko Badaru ne ya ta
a min ita sai duniya tajimu dashi dan ni yanzun ina zaune da kowa sabida Safinatu ne idan babu ita wallahi bazan zauna da shi ba, kisa kai ki ficce min a falo mara mutunci."
Bata ta
a ganin
acin ran Ummi ba sai yau, dan haka tuni tasa kai ta fita tare da kwafa, zata rama. Kaina ne a sunkuye ina zubda kwalla, sam bana son fitina, shi yasa har na jure wahalar da Samudawar Ashraf gashi yau gidanmu ana rigima sabida ni, Allah ka
ai yasan ma'anar kwafar Mamie dan naga Babu Allah a cikin alamarinta.

Mika min hank akayi na
ago kaina, ina kallon Anim, bansan lokacin da na galla mishi harara ba, tunda na fara magana yake sake son yaji me zance amma bai samu danar haka ba, dake Ummi tana gama gayawa Mamie magana ta shige ciki, shi yasa basu gami ba, jin hannunshi nayi a cikin zanina yana shafa cinyata, bansan lokacin da na tsinka mishi mari, dafe kuncinsa yayi. Yashafo marin yakai bakinsa ya sumbata, sannan ya kai kan bakina na buge hannun, leka kofar Ummi yayi, da sauri ya sumbaci goshina, na ture shi, nace.
"Bana cike da iskanci Mugu Azzalumi kawai kai ko tunani ha
uwar
a da Allah baka
i sai iskanci da kasa a gaba wai kana kira da so."
........
Oum Muwadda......
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA
A WRITERS ASSO_
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
_Na sadaukarda wannan shafin ga Iyaye mata masu fafutukar kare Yaransu....A cikinsu Har da Mahaifiyata Allah ya jikanki da Rahama
~_Ina muku fatan alkhairi Masoyan MJ daga Whatsp,Wattpad, Face book nagode_ ~

Page.
Daukar
a yayi ya musu addu'ar da musulunci ta tanada domin ayiwa jarirai, yayiwa tafarkon wacce aka sayawa bam pink, sannan ya
auki wacce aka sanya mata purple bam, yayi mata kana ya maidasu cikin gadon.
"Dudu! Don Allah
aukesu a hoto sun min kyaune zan
aura a Status
ina."
Tsuke fuska ya
i tam sannan yace.
"Koda wasan wasa kar naga hotonsu akan social media, dan zan sa
awa kowa."
Chapter 39 · 0% Book details