Sashe 96
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana cewa abu kaza take so nan da nan za'ayi shi,haka nan gidan ya soma farfadowa masu gadi masu ban ruwa masu shara da goge goge har driver duk aikin su yanzu sukeyi tukurum kowa ya mike tsaye sabida jud tana daraja su dede gwargwado tana kyautata musu
Sosai hnklin aliyu ya kwanta cikin kwanakin ramat kuwa acike take tam da su
bakaramin wahala safiya ta soma sha ba,itace tayi aikin jud ta dawo tayi na ramat,gashi kwadayin abincin jud din ya soma kama ramat sosai
Ranan jud ta same aliyu yana zaune a falon sa tausayin safiya take ji aranta sosai,so sai ta kawo masa maganan akaro masu aikin kitchen amma mata
rimi rimi aliyu ya amince maganan
Yana isa kunnen ramat tace sammmm Sabida a tunanin ta sihirin datayi ma aliyu akan mata yana nan bata son wani sabuwar drama,jud bata ji dadi ba to dama a dakin ramat din aliyu yake...
Ramat tana ta habaici bata ko amsata ba,ranan kwanan ta haka zatayi ta haushi ma ma'aikatan gidan sede yanzu basa wani damuwa sabida sunsan akwai me faranta musu.
Duk sanda jud ta kawo ma aliu abinci
Ta rika zagin abincin kenan
Tace Allah ya sawwake taci gwalaben yara in aliyu yaga zata damesa sai ya shiga tuno mata da zawon da tayi kullum da fada suke karewa sumtimes tayi xuciya ta bar wajen
Washe gari ranan da kwanan ta zai kare da dare jud ta shirya ma aliyu dinner sa,offal ppr soup,patotoe poridge with chopped fish da zucchini crust daya ji kayan hadi yana qamshi me dadi.
Sai wata kafurar kunun gyada wacce tayi fari tas kamar madara tana xuba qamshi me tsananin kama zuciya.
Shikann sa yau bare bare yakeyi,bai barta ta gama serving bama ya hau tayata sunayi tare,tun da yakai loma daya ya lumshe ido ya kamo goshin ta y sumbata wani tadin shirme yake mata wanda ta kasa gane sa
Yace dama hausace sun camfa
Acewar su dadin jikin mace nadaga dadin abincin ta
Ma'ana yanayin taste din abincin ki yanayin taske din farjin ki.
Jud ba abunda take sai murmushi aganin ta duk santi ne,aikuwa segashi ya kira maman sa yana bata rabon ta na santin,nan da nan suka cika mata ciki da dariya sosai jud taji dadi
Ta amshe wayar ta gaida hajiyar cike da sakewar fuska ta sassaka mata albarka tana me godema Allah,hjy tace taje daki suyi wata magana sai tayi xcusing aliyu ta haura sama sa wayar a kunnen ta
Bayan ta kawai ramat ta hango taja tsuka wata makahuwar yunwa takeji har tana ganin duhu duhu to taje kitchn ne bata same saura ba nan ta zazzage safiya ta fito.
Nan taxo ta same aliyu yana shirin yin kari na uku kuma shine last portion na abincin dazai karasa ci,yawun tane yayi mugun tsinkewa da kyar taja chair ta zauna tana danna ma abincin hararar haushi da kwadayi
Dake bata masa sallama ba shiyasa shima baice mata uffan ba
Ta gama gatsine gatsinen ta,can ta dube sa taga daura kadan ya cinye,wani kuuuuuu cikin ta le kwakumarta ga haushin yunwa dake cinta tunda taji qamshin kunun gyadan nan tasaka ranta sosai akai
Gashi tayi rantsuwa bazata taba cin abincin jud ba
a masife ta janye kwanon agaban sa tace bulama me haka kakecin abinci kamar wani almajiri,wani yaganka haka base ace yunwa bace nice bana baka abinci..
Komawa yayi ya jingene da chair yana tauna na bakin sa a hankli yana lullumshe ido kamar bazai amsa ba..
A shagalce yace eh man..waike baki lura ba?ramla inba dan auren nan danayi ba ai baki taba tunawa da ya nake cin abinci ba wama zai tuhume ki to...
Wani kankance ido tayi cikkn masifa Tace oh haka ka ce
Yace kinga bana son fitina,in kyaci abinci ga sunan dan wallahy suna da dadi,ba ciwon ciki ba komai feel free
U Wanna have a taste?....
A hatsale ta mike kamar zata shara masa mari,tace ehh lallai na lura hala giya ake xuba maka abincin?kenan dan tsari na ne wancan karon kayi ciwon ciki se ba dama na zauna seka caba min magana?aliu baka son zaman lpya
Murmushi yayi yace comn bafa haka nake nufi ba am sorry toh
Masifa takeyi ta inda take shiga bata tanan take fita ba jingine kai kawai yayo dan yagama gano ta borin yunwa takeyi tuntuni tana hauka
A daki kuwa jud nitsuwa tayi tana amsa query wajen hajiya dan hajyar ta bincika ance mata su suka tsayar da haihuwar su,taki ta gaya mata cewa ba aliyu bane yace hakan shidin ma dakyar ta gaya masa dan a boye tayi,sanda ta dinga ma binshi kamin ya sauko har ya amiince
badan ya so ba sedan fargaban halin da ta shiga ciki da ramat musanmn farko farkon auren su hakan yayita dagula masa tunanin sa yana kuma damun sa sosai
Hjy ta nuna rashin jin dadin ta tana me tsorata da cewa shan pills batare da anyi haihuwar fari ba is risky,in be karbe ka bama sai ya hana ka aihuwa na har abada
Jud ta mata alkwarin gobe gobe zata dakatar,ta rarrashe ta hjy tace ta kai ma aliyu wayan tana saukowa ta same su suna tafka tsiya da ramat,daga nesa ta tsaya tayi masa magana da yare ta koma ciki sai ya biyo bayan ta suka bar ramat anan
Yadda take axalzalan masifa zaka dauka xata kifar da teburin ne but suna bada baya ramat tayi tsit tana leke wuya,..jikin ta har yaba bari ta miko hannu kunun ta soma dauka tayi masa zutttttt sanda tayi rabin jug gashi da dumi wani ddi taji tanajin yadda hancin cikin ta yake warwrewa.
A tsayetsaye ta kwashe sauran abincin plate din tana tuttusawa abakin ta kamar an dade ba ayi gamu ba
Ta dade cikin satin
Tana daga ido kuwa sukayi hudu hudu da jud wacce da alamar ta bashi waje ne yayi wayar taxo zata tattara drty dishes,wani turirin kunya ne ya shake ramat tuni ta soma tarin karya
Wani kaxamin kallon raini jud banka mata tana karasowa ta soma tarin da karfi tana ehm ehemm,jud taja mata tsaki a karo na farko
Bata gama da jin zafin hakan ba Tasoma jin dirin saukowar aliyu a rikice ta ruga a guje ta shiga bayin dake wajen tana faman kwakalo amai kamar me sabon ciki
Jud tana so ta yi dariya amma hakan ta matse ta hade rai,aliyu yace mike faruwa nan ta bashi labarin ai abincin sa ta kama ta tanaci
tsaban kunya da takaici ramat ta kasa dago kanta se kakarin aman take shikam dariyar sa yaci..
Data juyo Wani sabon salon borin kunya takeyi jud kota kula su
Aliyu kuwa yana xuwa dakin jud ta bore tace sede a nema musu masu dafe dafen kodan sabida ramat ta samu sukuni kuma yasan gaskiya take fada.
Amma aranta ba dan ramat tayi maganan ba ita tana so ne ta samar ma safiya hutu da rangwame sannan aiyukan gida dayawa wanda tace baidace maza sunayi ba har dai ta gamsar da shi
Washe gari kwanan ta ne,dan haka ya bar ma maman sa alhakin yin haka gudun tada sabon fitina
Haka ramat ta rinka wasan boye boye dasu sabida abunda ya faru kwana biyun nan sun kunyata ta sosai gwiwan ta yayi sanyi amma tsabagen masifa yasa bata rusuna ba
Da yamma jud taje asibiti ita da aliyu aka dubata sannan aka basu shawarwari sosai.
*****
Tun dawowar su yake manne mata sun makalkale juna cikin wasansu irin ta masoya in ya rike kunnen ta sai ya ciza kadan,yana cewa yau ya mata alkwari a bugu daya zai mata ciki yau yau kuma ta haihu..
Tun dawowar su a asibiti suke tare sunata hiran shirmen su dake ramat yau tafita meeting gidan sai yy salam..
Arnd 5 Aliyu ya fita bai dawo ba se can bayan ishai,abincin sa kawai yaci yyi excusing dinta ya bar wajen ya nufi site dinsa nan ma bai same kanshi ba wasu files ya deba ya lume cikin ayyukan dake gaban sa a home office din sa wayanda suka dauke sa kusan awa hudu harda dan dakikai
Ramat ta dawo a mugun gajiye dan ynx babu hamida so kusan komai ma wahala yake mata babu me tayata ds me nema mata temako gashi anan gida ma tana so ta cigaba da ruining din kwanankun jud da aliyu
abubuwan kunyar datayi aikatawa kwanan nan yasa tasha jinin jikin ta bata je site din jud ba
Ranta sam babu dadi,sam bata iya runtsawa sede in baccin ne ya kwace ta.
Aliyu yana idarwa ya kashe komai ya dawo dakin sa kayan jikin shi ya soma cire sannan ya wuce bathrom ya dade sosai yana wanka kafin ya fito.
Mild face cream ya goga a fuskan sa sannan ya mulka lallausan hand and feet lotion ya banka makan sa turare ko inan sa yaji sannan ya fito,diret dakin jud ya nufa y kutso kai yaga shol bata nan dan tsayuwa yay yana kare ma dakin kallo ko ina fes a gyare qamshin humranta ne ke ratsa ko ina as usual.
Ficewa yayi aransa yana wondering ina take,yasan ta da son aikin kitchen dan haka ya nufo nan direct.
7/28/20, 10:57 PM - Ummi Tandama: *65*
Dake dare ya fara nitsawa wajen sai yayi shiru babu wulgawar motsin komai sai sautin aimores da kinky collides na golden chandelliers,tafiyar sa yakeyi normally cikin nitsuwa
Yana murda kofan kitchen din nata sukayi ido biu da ita batare da ya sake handle din ba ya tsaya yana ta kallon ta itama shi take kallo da dukkan imaninta,ji tayi kamar zata hadiye sa dan bakaramin masifaffen kyau ya mata acikin pyjams din nasa ba
Silky black colour ne me diso dison ja wacce ta sa farar fatar sa ta karayin dau sai yai wani uban haske kamar dan balarabe
Shima kallon ta yakeyi a shagale dan shigartan yau ya mugun taba sa
Wata figigiyar off white nety gown ce wannan ba za'a ma akirata da sleeping gown ba dan ta matukar matse jikin ta tabi curves din ta manyan duwawaun ta sun nuna kansu sosai,gown din bata da tsayi saman cinyar ta ma badon apron din datasa ba da komai ana iya hange ta ciki