Sashe 56
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babu tantama laifin ta yafi yawa aciki komai ya faru daga itane,data biya ma shawarwarin inna hala da bazata kasa daurewa ba.,but wahts she supose to do now kusan itama tsintar kanta tayi acikin rububin dedeta tarbiyan mutane biyu mabanbanta ra'ayi wajen tafiyar da rayuwan su sakamakon Mahaifiyarta hamida yar duniyace mai son kwalliya qamshi kwalisa da dumbin arziki,ita kuma kakarta inna yar son madaidaicin rayuwa ne me cike da kiyaye dokokin Allah da neman ilimi..
Tunda suka rabu Bazama ta iya tuna ranan datayi karatun qur'ani me yawa ba,tasan dai tanayi amma dan kadan mafi yawanci
Batan sallahr fajr ko in bata kwana tare da aliyu ba.
Wani cunkushewar kwalwakr ke neman shigarta ayayin data kwanto kanta saman kirjin sa tayi lamo,cikin zurfafa tunanin yadda zata dai daita hanklin ta wajen cimma matsaya daya tun kafin lokaci yazo ya kure su
Afarko tana son ta zame masa haske da farincikin zuciyar sa ta hanyar bashi dukan soyayyarta da kulawar ta,sannan tana da burin samun babban wajen zama a zuciyar sa ta inda zata yaki muguwar matar sa,but tunda yace yana son ta ahakan, zata daure tayi shi a cikin sauki, in me shiriya ce ta shiryu in ba me shirya ba ta dau alkwarin
Azabtar da ita da wutar kishi da mallaka ta yadda zata dau fansa ma muradin zuciyarta a saukake
Duk wani abu da zai biyo baya tsakanin iyaye tasan me karewa ne,abu daya ne zai iya karya mata gwuwa kuma shine in abban ta yace a'ah,ko mahaifiyart tace bazata tsaya mata akan abunda take so ba...
Daga ido tayi ta kalle shi idanun sa a lunshe baya komai sai aikin sauke ajiyan zuciya
Aranta tace "i knw He wll realy want to make me happpy..ta sake ajiyan zuciya feeling lucky to have him,Ji tayi duk wahalar data sha da son shi ashe ba abanza ba Dan Irin soyayyar da ta dade tana muradin sa kenan azuciyar ta
Me wahalar samu,me dadi me tsantsar sarkakkiya ta amana da yarda.
Gaskiyan aliyu ne dayace hakan bazai mata sauki,ko shi meyake tunanin aikatawa nan gaba oho?amma tana da yaqinin cewa nan gaba bazai fasa gabatar da kyakwar nufin sa akan ta musamman agaban iyayen ta da duniya me gaba daya ba
Saidai abun yasha bambam da yadda kowa yake tsammani,ko shin kansa aliyu bai bata tabbacin cewa eh lallai matar sa etace ke kashe auren sa da amaren sa ba,amma daga yanayin lamarin arubuce yake kusan duk wanda yaji labarin yasan babu tamtama ita dince
Dada lumshe idanun tayi cikin sauraron abunda zuciyarta yake sakawa,kamar yadda takejin tsananin son aliyu haka take jin zimman kare shi imma ta kowani hanya ne,duk dama tasan takanyi wasa da harkokin addinin ta amma she feel she is rwady to make a change domin samun maslaha arayuwarta iya da shi me gabadaya,Ince de addua ba baya bane wajen kare bawa daga jarabawar rayuwar sa?aranta tace insha Allahu nata adduar sai ya kare aliyu kuma da izinin Allah sai ta goge masa mummunanr qaddara dake bibiyan shi yake hanasa yin aure
Tafi awa tana wayannan tunanin har aliyu ya murgina da ita akan kirjin sa da alama bacci me nauyi ne yayi awon gaba da shi,..
Itakam Ji tayi bazata ma iya ba,dan tunda ya furta kalman so daga zuciyar shi zuwa nata zuciyar takejin kamar babban filin jahadi ake shirin tura ta wanda sai ta tashi masa tsaye ko ayi da rai ko ayi babu rai amma tabbass ko dukkkan duniya zata aza akan ta aliyu nata ne kuma bazata so ta saurara ma kowa ba...❤️_KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
7/17/20, 9:18 PM - Ummi Tandama: 41***_KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
Haka sabuwar rayuwar su ta kasance cikin nuna ma juna tsantsar so kulawa da kara fahimtar rayuwan juna
A fannin aliyu kam yasan ta inda zai bille ma abun sede har yanzu be gama sanin ko jud zata iya jumrewa ba,aganin sa jud karamar yarinya ce wacce ba lallai bane ta fahimce girman munin abunda ke shirin tunkarota gaban ta...
Ata fannin shi yasan Indai akan abbakar ne tattaunawa ta fahimtar juna kawai ta ishe su su cimma matsaya,hamida kuwa yasani,kaf tarihin rayuwarta yasani akan kudi,arziki..dukiya akan su kawai ta tsara kuma duk wani abu sabanin haka baida mafaka bare samun waje
To tunda Masu iya magana sun dade da cewa *"kudi...kumbar susa ce* Yana ganin is high time kudin sa ta zame masa baban garkuwa wajen samo matar auren data dace da shi cikin sauki da kwanciyar hankli.
He dont care how amma aransa yanajin zaibi dukan hanya mafi sace zuciya musamman dan hamida ta bashi goyon baya wajen kare jud dinsa daga ukubar matar sa ramat..
Saidai wani gudun ba hanzari ba,ya tsara hakan ne aransa amma yasan babu ranan fara aikata su,sakamakon rashin bayyana ma mahaifiyar sa komai dayayi game da soyayyar sa da jud sabanin yadda ya saba.
Jud kuwa bata wani damu da hakan ba,dan ko da daya taba bata waya suka gaisa bata tsinkayo matsalar komai tattre da hjy binta ba,sedai hjy binta har yau a matsayin ya da uba take kallon su bata taba tunanib wani abu makamantar hakan zaizo ya billo ba.
Tunanin hakan ya dan sa aliyu agaba toh bayan sun gama duk abubuwan da zasuyi anan french polysenia the next flighh he booked na south america ne can cikin coastal regions inda mahaifiyar san ke zaune batare da ya sanar da jud ba
Ita dai taga an mammata passport,
Ta cike files,ta sa hannu atakardun campany,tayi face finger/ prints security activation
An nuna mata shashe shashen na
Kamfanin copra da deep sea fishing businesses,totally unknown to her that ya maida sunan tane a kashi 50% sauran kuma ya tsayar da nashi,inda kamfanin shi na kasar ta kasance rabi mallakin sa rabi mallaki na jud sede baiyi mata bayani ba sanda suka kammala komai ranar da zasu bar wajen yake gaya mata,yake kuma nuna mata cewa zaman ta akan business din bazai hanata yin course din datakeyi ayanzu ba,kobabu komai dai yasan itace agefen sa yanzu koma mai zo ya taso daga baya yanada yaqinin zata tsaya masa akai.
Rasa abun cewa jud tayi tayi godiyan aranta harta gaji ta rasa me zatayi guda wanda zata saka mashi,5am the same morning suka bar bora island zuwa wajen nemo amincewar mahaifiyar sa wajen tarayyar sa da jud.
***
Abangaren su hamida kuwa komai yakan tafi mata dadai amma tsabar son kudi dasa kishin abun da ke faruwa yasa ta kasa kwantar da hanklin ta akan komai yau ana neman cika wata guda rabon ta da saudia arabia,
Kyakkwar zama dan tayi tunanin yarta data ketare kasa bata iyawa,sede in abbakar ya gaji ya nemi aliyun dan kansa shima kuma ba lokacin yake samu ba dan bakaramin albarka aikin nasa takeyi anan ba abbkar ya samu matukar karbuwa a jahar katsina sede har yau yana kan bakar sa na komawa da iyalinsa asalin gidan sa dake abuja
Hamida ta buga ta rawa Kusan kowani busines ta dauko da fara sai taji gaba daya ya fice mata arai,kullum acikin tunanin su ramat take,ko yaya ake ciki,sun same waccan ubar hanyar kudin?..kenan ita haka nata rayuwar zata kare bayan tasan in har ramat ta dawo mammalkiyar rijiyar mai a saudi abun bazai mata da sauki aranta ba? ai tunda taji shiru kwana biyu tasan komai ya tafi dadi ne dan duk rintsi duk tsiya in har da ramat ta shiga damuwa da tuni ta kirawo hamida tana neman taimako
Bata sani ba ashe kusan sabanin hakan ne yake gudana acan,dan dama deal din ramat da bilkisu na sati biyu ne toh gashi nan dai sun aikata komai kuma har an musu wancan hanyar da suke nema Sede wani baban abun mamaki ne ya afku wanda ya jawo ramat ta kauracewa kowa ta boye kanta gudun karma duniya taji ta shiga uku,"
sati biyu bayan dawowar su daga dubai sau daya suka je gaban sultan da bilkisu daga nan tunda kwanaki ya kifta ramat ta tsinci kanta da samun kananun ciwon mara da yawan yin fitsari,tana gwadawa kuwa ta same kundumemen cikin shege ajikin ta yau kimanin kwanan sa 20,iya kiyasatwa sunyi da bilkisu yau 22 days da dawowar su daga dubai kuma babu tantama bada cikin kowa ajikin ta sukayi tafiyar ba.
Wanan lamari ya dame ramat sosai sakamakon shaye shayen maganai da allurai da aka dinga zabga mata dan ciki ya zibe amma haka yaki fir.
Gaba daya ramat acikin fargaba take batada da aikin yi sai kukan kaico da razana tasan dai larabawan can bazasu taba karban wannan cikin ba,shin in ta koma nigeria me zata gaya ma aliyu wani karyan zata masa bayan tasan ta kaurece masa for good 2 month for gashi ciki ma yanzu ne yake kaiwa kwana 20?
Hakan yasa tayi boyuwar neman mafita sai ta kyale hamshakiya bilkis tana me zuwa gaban sultan suna tattunawa hakan ya zame ma ramat tamkar babban asara,dan kuwa akwai makaken bambancin hali nagarta wayewa da iya bi da harkoki tsakanin bilki da hamida
Sau dayawa in bilkisu taje fadar sultan tadawo sai sunyii kaca kaca da ramat zagin uwa ta uba kafun su dawo su shirya
A hakikanin gaskiya Inba danma an masu hanya me karfi bane by now da Bilkisu ta ruguza komai dan bata da manners sannan dakikiyar kwakwalwace da ita
Uwa uba babu wanka dan Karshen wanka in bilkusu ta jajjabo sai dai ka ganta tana tauna cheiwing a acikin rigar leshi bugun legas ta yarbawan asali,duk da zafn neman arzikin tan nan zaiyi wuya ka wulga ta hannun ta baka shako warin hammata ba
Abubuwa duka sun taru sun cunkushe zuciyar ramar tana ji tana ganin samu amma bilkisu tamaida sa rashi
Gashi babu yadda ramat ta iya sa cikin jikin nata