Sashe 71
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari sassafe hamida ta bude wayarta abbakar dake tsaye gaban mirror yana ta faman mata bayanin abunda ya dawo da shi amma hanklin ta sam bai nan dan da sakon aliyu taci karo har guda biyu ta bude ta karanta ta ja karamar tsaki bata amsa ba sanda taji da hayaniyar mijin ta wanda ta barshi akan ko wani abun aikin sa ne yake ta damin ta da shi,nan ma sanda tayi wanka taci abinci sannan ta tura ma aliyun amsar cewa ta amince amma da sharadin cewa baza'a bari ramat taji labarin auren ba har se an dora,ko minti biyu batayi da turawa ba ya ansa mata da "hakan yayi"..yace ta bashi awa guda yana jirgi zasuzo abujaa daga yazo zai tura mata official document din rijiyar manta da ta computer ta,inda zataga komai akai harda da sunan patner dinta kuma ta tana da damar ta kuma sauya wa nata 50%share din suna.
Estate kam dama kyauta ne wannan kam tasan koyaushe zata iya nitsuwa ta duba su tsara shi tunda yar uwan ta hamdiya take son ta dora akai ta barmata komai
Tamkar wacce aka tsoma aljanna haka Hamida ta kasance yau babu abunda ke wanzuwa a fuskan ta sai Murmushi da fara'a...
Abbakar kuwa tun fitar sa bai dawo ba sanda yaga kirar sekatarin gwamnatin tarayya na shigowar wayar sa ta ko ina ba kakkautawa, ana sanar da shi ne akan yana da manyan baki
Gaba daya suka tada masa hakli cikin sa ya rude ya kasa gane komai tunanin sa karde an sake laka masa sharri ne kamar yadda aka saba masa in gaskiyar sa tayi yawa akan aikin sa.
Sectary yace masa maza yaje gida ya shirya sosai dan baban sarkin abuja da sarkin sokoto ne dakan su zasu kawo masa ziyara in 1hr time a tsarge abbakr ya kira hamida ya sanar da ita komai ita kam saima yanzu take tunawa ashe daxu ya gaya mata zuwan gaggaywa yayi itama anan se ta shiga rudanin jin wayanda akace zasu zodin Allah ya so yau bata fita ko ina ba wayarta ta daga ta kira hamdiya dake wajen aikin ta akan ta dawo maza maza sunada da manyan baki,"...tayi nan tayi nan ta kasa xama waje guda ta tambaye abbakar dalilin zuwan nasu yafi sau goma sede yace shima be sani ba,nan da nan tasa aka birkita ko ina da kintse kintse masu aikin gidan basu zauna ba sanda aka gyara babban falon aka cikasa da qamshi me kayatarwa anty hamdiya dakanta ta tsara kayan tarban baki na alfarma.
Manyan drinks masu tsada
,dabino,alkaki da kayan cime cime na zamani wasu wanda akayi ganishing da zuma asalin farin saka wanka suka sake yi suka fito cikin hadaddun plain abaya irin na manyan mata bakake ko inan su ya killatu a jikin su sunyi kyau babu raini,kafin abbakar ya iso har sun gama komai dama shikam manyan kaya yake sawa dan haka bai damu da sauya komai ba
Karfe sha daya dot
Convoys din RR da benz marasa iyaka suka dosu anguwan su jud ajare bisa layi gwanin ban sha'awa securites dogarai da polisawan gwamnati sune makil suna bin motocin wasu a ciki wasa daga waje baya da gaba duk ana bada kariyya
Har suka iso kofar gidan abbakar dakan sa ya sa aka bude musu gate suka fara shigowa
Haka abbakar ya danne fargaban sa ya taho wajen tun a harabar gidan yake musu gaisuwar ban girma da basu darajan su cikin mutuntaka da saukar da kai ahaka ya musu jagora har cikin babban falon sa,ya bada manyan mutanen wajen zama akan kyafaffun royal chairs shikuma ya jera da ministen abuja da kawun aliyu da sukayi zaman bada girma akasan a carpet..
Kansa akasa ya gaida kowa a nitse yana me musu addua kamar yadda aka saba dogarai na amsawa cikin nuna godiya,hanklin sa ne ya dan kwanta daya lura kamar da aminci aka zo masa amma kansa a matukar daure yake da fargaban me zai tarar,..
Zaman su ke da wuya sai ga hamdiya da hamida sun shigo suna me yin jagora ma masu aiki wajen jejjera abun tabawa a irin manyan tray trayn silver na larabawa masu shegen dauke ido da tsada sun jera yafi guda goma
With varieties of abun tabawa da na jika makwaro...
Duk wani harkan iya bi da masu kudi da girma hamida ta kwarancce a iya shi dan bakaramin kwadayin rayuwar tasu ta dasa aranta ba,gasu nan kyawawan mata ita da hamdiyya ga qamshin fitina da suka shugo da shi,Sosai suka burge suka kuma haska wajen suna me dada tabbatar ma maza maganan nan da ake cewa mata sune hasken gida
Tunda akayi introducing din su kawun aliyu anty hamdiya ta fahimce akan jud akazo,suna barin wajen ta gaya ma hamida neman auren jud akaxo wanda itama se yanzu take dagowa take ganewa
Ko Zama hamida ta kasa yi,dan har yanzu kwakwalwanta be gama karban murnan dadaddan al'amarin da suketa faruwa da ita a kwana biyun nan ba.aranta tace sai kace mafarki?lokaci guda ta kudance ga yarrta ta jawo musu kima da girma da daraja har gida,..
Anan falo kuwa su sarki basu yi magana ba sanda kawun aliyu ya gama bayyana ma abbakr manufan zuwan su gidan sa tare da neman alfarman suna son auren da wuri
Inda aka sauke masa damin toron goro agaban sa,carton carton na ababen da sukan su basu san iyakar su ba,buhunan gishiri dabino da duk wani abu n alfarma da sukaga ya dace su taho da shi na neman aure
In akwai abunda yafi mamaki Abbakar shi ya tsinci kansa aciki,he was like akan maganan auren shine aka turo masa wayannan manyan mutane?,aransa yace who is he dazai hana bada yarsa ma aliyu?ai ko dama bai turo kowa ba koshi ya sama zasuyi magana kuma zai bashi yarsa in har itama tana son sa.
Cike da saukar da kai da nuna amincewar sa ya amsa batun su tare da basu cikakken amincewar sa sai dai bisa al'adan bahaushe da sauke hakkin sa na uba a addinance yace masu sarki atemaka abashi kwana daya dan ya samu damar tataunawa da yarsa akan lamarin duk abunda ake ciki zai sanar musu ba bata lokaci.
Basu yi musu ba dan hakan dayayi ma ya matukar burge mahaifin sarki da sarkin sokoto,suka saka masa albarka sukayi masa godiya suna me tabbatar masa da cewa babu komai acikin auren nan se alheri da izinin Allah
Daf azahar suka bar gidan inda su hamida suka sa aka rakasu da ababen tsaraba duk dama ba sosai suka shirya ma abun ba amma sosai abun ya kayatar,..
Jud tana schl bata ma san anyi hakan ba sanda aliyu ya kirata yake sanar da ita cewa ya tura manyan sa gidan su,wani farinciki ne ya gumeta amma tsabar fargaba yau ba abunda tayi a makaranta,ayaune ma kawarta mariya kejin labarin duk abunda ke wakana
Ita ta taka rawa wajen kwantar mata da hankali sosai
****
Magana ne me xurfi ya dinke tsakanin hamida da mijin ta akan lamarin sede ta kasa gaya masa meya faru bare aje ga magann deal din,itade ta tabbatar masa cewa tana sane da soyayyar kuma tasan jud zata bada amincewar ta,Abbakar yafi kowa sanin halin matar sa akan abun duniya shiyasa bai wani amince ba sanda ya mata tambayoyi sosai
sako bakin anty hamdiya ne ya sa ya dan sassauta ya amince da cewa ba dan wani abun duniya hamida take maganan
Nan ma sukayi maganan akan muhimman abubuwa kamar yadda lamarin auren aliyu ke kasancewa tunda bawani boyayye bane duk sun san yadda sabuwar auren nasa suke karewa
Anan ma abbakar ya sha mamakin yadda hamida ta gwada masa ai wannan bakomai bane ai kowa da tasa qaddarar...
Tace masa ko sanadin xumunci dake ciki sai Allah ya dabbaka..
Hakan yasa ya tambayeta akan kawancen su da ramat,tace masa karya damu da wannan,ai ramat nata ne so babu abunda baxata iya mata ba besides koma miye ne ai ita farincikin yarta kawaai ta sani ba damuwar ramat ba
Abbakar ya sha matukar mamakin furucin hamida akan komai duk dama aransa yasa dole ne ya tambaya yarsa baki da baki ya tabbatar yaji inda amincewar ta akai
Gudun kar a tursasata
Hakan kuwa akayi
Bayan dawowar jud a schl ko hutawa batayi ba ya aika a kirata dakin sa,"bayan ta shigo ta gaishe sa agaba ya sata da tambya musamman akan tarayyar ta da aliyu
Inda ta daure da kyar ta tabbatar masa da cewa da amincewar tan kuma ta nuna masa itama tana son shi...
Nasiha ya mata me shiga ciki,yana me nuna mata girman abun da zata sakan ta aciki,yace mata bazai hanata abunda take so amma baya son abun da zaizo ya zubda masa mutuncin sa a idon duniya dan haka ta cire kwadayin abun duniya ta kau da ido tayi komai cikin girma da tarbiya..
Yace Dukkan goyon bayan sa da albarkan sa yana tare da ita..
Jiki a mtaukar sanyayer jud ta bar dakin ta nufo wajen su anty hamdiya wanda abakin ta taji sauran abunda ya faru da bata nan.
Tsaban tunanin abunda abban ta ya gaggaya mata akan tayi hankli kar su sa kwadayin abun dunia se yau ko sakewa tayi waya da aliyun batayi ba
Qashe gari bayan sallahn asubahi abbakar ya kira ya sanar da cewa sun amshe batun aure tare da adduar Allah ya sa albarka atake atke aka sa ranan kawu sadaki da sa ranan aure,tuni magana ya karada dangin aliyu hjya binta bakaramin murna tayi ba
Shikan sa aliyu sai yau yakejin hankalin sa ya kwanta xuciar sa tayi sanyi .
Baiyi wata wata ba ya shirya ya nufi ofishin abbakar domin gode masa personally,koda sukayi ido hudu sai ya tsinci kansa cikin jin kunyan sa sosai waje ya basa ya zauna suna gaisawa amma ya kasa dagowa da kyau su hada ido,abbakar yana ta murmushi yana faman dariyar sa aransa shi baiga wani abu aciki ba