← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 108

Sashe 54

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

So Bata damu da tambayar sa meyasa yake haka ba kawai ta soma zurfafa hankalin ta cikin komai ne like tana son adama da ita,jud tana da bala'in kyauwun fuska da kyaun jiki sannan tana da tsari masu ban sha'awa a arayuwar ta Sai gaba daya abun ya saje da yanayin ta ya mugun dacewa da ita,Barin ma yanzu datakejin kamar ta samu saukin ciwon kwakwalta ta kuma shan iskan bora bora hankalin ta ya kwanta sosaai

Gashi dai ba wani shekaru ne da ita ba amma girman jikin ta yasa ake mata kallon takai,tsaban yadda komai yake tafiya musu dede aynzu in sun fito zantar da wani sha'anin business aliyu yakan barta ne tayi dakanta kota tsara yadda abubuwan zai tafi most times baifi ya dan gaggara mata wasu abun ba

Ahaka harta zo ta gane cewa out of 12 hotels dake wajen kusan guda uku na shi ne,altho na ukun joint business.kuma yanada kamfanin dake da alaka da deep sea comercial fishing,da copra production company wato kamfanin tatse man kwakwa daga jikin pure palm kernel dake akwai yalwatan shi anan ana siyarwa ma manyan industries

Har yau Babu wanda yasan manufar aliyu game da sake ma jud wasu muhimman sashi daga rayuwar sa sai dai shi ya ke aikatawa,kuma ya rike hakan ne akan mataki na farko da zai dora niyyar sa na samun kasancewa da ita na har abada

Duba da ba wani nisa tayi a karatu ba amma Dadin bada muhimmanci da nuna kulawar ta akan abunda yake dorata akai yasa ya dadajn yaji karfin gwiwa sosai.

Kowani deal sukanje tare amma yakan so ya cusa mata jin cewa itama abun nata ne sumtimes it gets intresting sometimes its get tough amma haka ta daure...in ta buga kwalwatarta taga abun yafi karfin ta sai tahau fushi ahaka ahaka har ya koyamata stragy musamman wajen gwada kaifin basirarta,yakance mata ai shi me arziki bame fushi bane,dan fushi takan bijiro da abu biyu ne,kota kara maka tsiya kota sabanin sa ya kaika ga yelwataccen hanyar samun arziki

Saura musu 1 more deal to close,yanzu shikansa aliyu yana mamakin yadda jud ta maida hanklin ta akan sanin kan harkokin sa har tana challenging dinsa,takan manne mashi cikin dare badan suyi hira me tsayi ba sai dan ya koya mata abubuwa dayawa game da rayuwa da mutanen cikin ta ma in general...

Wani soyayya da tsantsar yarda ke dada ninkuwa a zuciryar su musamman ita datake dan amfani da zuciar yarin ta,duk wannan abubuwan da aliyu yake matan bakaramun shiga zuciyarta da kwakwalta sukayi ba.

Kara kara takan nuna zafin kishi in yayi wani abunda ya sosa mata zuciya musamman in akan wata na daban ne

da cahn takan iya daurewa yayi wayar sa da matar sa agaban ta amma yanzu daga ya ambaci ramat setaji gaba daya bazata ma iya dauriyar ba,haka ma in yan matan masu kudin na suka fara cuccusa kansu takejin mugun haushin su wani bin sekaga har hawaye takan buya tayi ta kuma rasa musababin abunda ke jawo mata hakan

Washe garin da zasuyi deal sassafe jud ta farka saidai gani tayi wai aliyu baya nan mataimakin sa ne yake mata bayanin cewa ai aliyu har yayi booking ship a habour ya tsallaka zuwa wani island on emergency meeting haka kawai taji ta damu fargaba me karfi yana neman mamayeta,gashi in few minute za'a zo daukarta suje tataunawar"yana nufin ita kadai zataje kenan?wani sauke ajiyan xuciya tayi adan rude,daga haka tayi sharp sharp ta shiga wanka ta fito ma ta rasa me zata saka,to look confident and classy asalin kayan larabawan turkey ta dauko All red ta dau jakar gucci tayi kwalliyar ta me dauke idanu harda ankle chain me dauke idanu a kafafun ta

Tafiya take a nitse cikin kamewa kamar wata hamshakiyar hajiya amma aranta ji take kamar ta sa ihu dan tsoro,dn kuwa bata taba fitowa ita kadai haka ba bare tayi magana me muhimmaci agaban baki,amma dake
Dayake harkan Kamar na cinikayyya ne,se taga ya zo mata da sauki fasalin dumbin kudaden ne kawai suka so sufi karfin tunanin ta so takanyi amfani da guide ne kusan dukan abunda take bukata na sanin yadda ake kayyade kudin kayan masarufi aci riba duk sune a rubuce a yar ipad din dake hannun ta personal asistant din aliyu ne ke taimaka mata in ta tike duk dama hakan baiwani nuna sosai ba...

Bayan awa uku suka kammala sealing deal acan gefe ta tsaya tana jiran p.a ya kammala sallaman bakin ya taho, yana dawowa kuwa ta shiga mota yayi hanyar wani katuwar hotel da ita,wanda kamar zata tambaye shi meyasa yayo da su nan sai kuma tayi shiru dan bata cika sakewa in aliyu baya nan ba.

Gawani fargabn shiga harkan abubuwan business din yau datayi dan bata san kansu bata ma taba karanta su atakarda ba ita de kawai tayi ne,wani zuciar yace mata dan tana biye ma ra'ayin aliyu ne,besides tasan hakan ya mata saukin ganewa ne sabida duk yawancin tsare tsaren sa a computer suke amma still tasan a kashi 100 ko kashi 3 bazata iya cewa ta sani ba,harkan manyan manyan kudade ne mei generating akalla billion,yanzuma cinikayyar man kifi tayi sa wani kamfanin spices but her hands stll shakes gani take kamar wani abu zaizo ya faru,driver yana parking jar ilayau da tsoro azuciyar ta ta sauko,p.a ya mata bayani yace aliyu ne yace akawota nan sai bata damu ba dama tasan aliyu ya saba mata haka ko bayyana.

Lifter taga ya danna na hawan bene na kusa da karshe,
A dai dai bakin wani kofa ya dakata shiya mata sallama yace xata iya bude kofar dakanta da kanta
Tace da sh to

But tsaban ta dan rude har ya bar wajen bata dena binsa da kallon mamaki ba Ta dawo da duban ta kan rufaffen kofar,wani nanauyan ajiyan zuciya ta sauke sannan tayi bismillah ta turo kofar a hankali,wani gaf gaban ta ya tsinke ya hau bugu ganin
Duhu ne dulum ya buwaye wajen,juyawa a tsorace tayi zata fice sai taji kamar an tabo kafadun ta tana waigowa sai wani uban farin haske ne ya kawo.
_KKSPls inbaka biya ba karki karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
7/17/20, 9:18 PM - Ummi Tandama: 40 _KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_

tun daga inda take tsaye akasa ya zuba red roses ga pure white balloons tako ina suna bouncing akasa har zuwa inda zata fara dora kafafun ta Daga ido tayi ta kare ma wajen kallo gadon dake dakin yaji farin beddings da kuma farin comfoters masu tsada da armashi sai yanzu ta dada lura da ya rubutun"I Love you"da red roses flakes din akan gadon just beside where she cud reach

Murmushi me nauyi ne ya kufce mata cikin zulumin rashn sanin me zatayi Ta dauke katon single red rose din dake kasa tana kallo ahankli takai hannu ta tura shi kan fuskan ta kamar me shakar daddan qamshi

Wani tsabar sanyi da Farin cikin daya mamaye ta a wannan lokacin jinshi take tamkar babu mahadin shi

sakin flower tayi akasa da gudu tana dariya ta dauki balloons din dake kasa tana wasa da su,she looks vry excited harta manta da condition din ta na kasa gane wanene ya mata wannan surprise din altho she have a strong feeling najin cewa aliyu ne

Tsaye aliyu yayi a can gefe inda bata ganin sa hannun shi duka biyu cikin aljihu yanajin aranshi kamar har yanzu bai fara bata wani farinciki ba.

Chan sai kuma ta bar dariyan ta fara murmusawa tana tattaka jajayen flowers din da fararen sawon kafarta har tayi wajen gadon da kyau ta tsaya tana kara kallon rubutun red roses din dake kan gadon tana kyabe baki.

Aliyu kam yagama tafiya garinsu hour glass fitted shape din ta na mugun burge shi dan tun daga yatsar kafarta dake kan jajayen roses din har zuwa wannan hadadden ankle chain daya kawata wajeen yake kallo wani irin muugun sonta ke fizgar shi...

Aynzu baida buri daya wuce ya faranta mata,sake murmushi mai sauti tay ta daura yatsar ta akan writen flowers din cike da sautin shagwaba tace

"I"sai kuma ta matsa ta taba na love ta kafeshi da ido tace "love" takara matsawa ta taba na gaba tace "you" tai dan karamar dariya me dadi mai sanyi
Tace I LOVE YOU?
"Ya lura abun ya matukar burge ta

A hankali ya tako ya zo tabayan ta bata ma sani ba ji tayi ya daura kanshi a gefen wuyanta ya kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace

"ur smile is priceless princess."
did u like my suprise?

cikin tsaleliyar shaukin so ta juyo ta kalle shi suka hade ido batace fa shi uffan ba,kiss yamata awuya har lokacin idanunta na kan rubutun a hankali yace mata
"Jud,I Love you"
I love u soo much...its feels like nothing can take u away frm me.

Jud tadade cikin bugun zuciya tana kallon bakin sa sai kuma ya saketa a hankali yakai guiwar shi kasa agaban ta ya riko hanunta ta juyo tana kallon shi yana me shirin rusunawa agabnta,Wani kwalo ido tayi cikin mamaki tuni tayi yunkuri itama zatai kneeling din kaman yanda yayi ya girgixa mata kai yace"no dear"..ki saurare ni kiji.

Jikin ta ne yayi mugun sanyi ta rasa me take ji gaba daya aranta sai ta tsaya tayi shiru tana me hadiyan yawu

hanunshi ya tura acikin aljihu ya ciro wani abu mai kyalli da haske Ahankali ya bude shi wani hadadden diamond bracelet ne aciki amma ansakaya shi da wrap ciro shi a wrap din yayi ya ijiye murfin agefe wata ajiyar zuciya mai nauyi ta kufce mashi,ya sake riko hanunta a sanyaye fuskarta ya
kalla Ahankali kamar wanda yaxo tona asirin kansa yace
Chapter 54 · 0% Book details