Sashe 77
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Evry details abt me tasani,wallhy in har nace xan taba yartan nan shikenan nasan na karar da rayuwata dan bazata barni ba
Bilkisu tace wallhy bansani ba amma ance wai aliyu ya bata kyautar estate dinnan na saudiya araxane kukan ya dauke chak ramat tace what?ya bata?aliyun ne ya bata lallai sai na yayyaga aliyu sena ga karshen sa..Ta wawuso wayarta tana kuka sosai ta rubuta ma shege sako tana me dada gaya masa tana xuwa gobe da sassafe
A mugun xuciye Tace senayi ma aliyu kaca kaca sena walakanta rayuwar sa,nan ta fashe da kuka sosai
Ranan da kyar bilkisu ta rarrashe ramat tayi bacci ahakan ma da high fever da mafarke mafarke.
Cikin daren sai ga shege yazo har gida hamida ta aje shi acan site din da bakowa yake xuwa ba,kudaden banza data samu awajen biki gudumawa da kyautukkan sunyi rabin karamin ghana must go haka ta hada duka ta jawo ganan shege tace masa aiki babba take so ya mata dan ta tabbata wajen shi ramat zata kai kara.
Shikuwa shege daga ganin ghana shake da kudi ya rude,hamida ta dada daure sa da nuna masa cewa akwai kudi kuma zata bashi in har zai mata aiki batare da ramat tasan ma suna muamala ba
Tace shege ni ba sihiri ko magani zakamin ba.
So nake ka juya kwakwalr ramat ka cire mata tunanin cutar da yata a kwakwaltan ta.
Tace ina son kawata bana son nida hannu na tona mata asiri kona kawu karshen ta kuma na san dolene dama zataji zafin jin cewa mijin ta yata ya aura.
Ni ba fada ko gaba nake so muyi da ita ba,so nake ka shirya mata maganganu masu tsauri da ban tsoro akaina
Kace mata auren nan rubutacce ne in tayi wani abu itace zata mutu kace mata kagani mata bakar mutuwa da asara me girma
Sannan kace mata hanya daya take da shi wajen samun nasara,kuma shine ta karbi auren nan suyi zaman su na kishiyoyi kowa tata ta ficce ta,shege ina so ka zuga ramat sosai ta inda zata maida kanta mace ma aliyu. .nasan nayi sonkai akan auren nan amma bana so inyo sonkai wajen kwace mata miji me gaba daya in bama yata ita kadai
Dama Na dade inason ta bashi ladan auren sa ta kula sa kamar kowacce mace ta nuna masa shima mijin ta ne
In baka mata karyan hakan ba bazata nitsu ba..kuma wallhy bazan barta inta tabamin yata ba..
Shege yayi dariya sosai yace wannan ai abu me sauki ne shiyasan yadda zai bullo ma ramat
Sannan zai nuna mata basu tare muddin zata bashi kudi kuma zata biya masa bukatun sa na alheri hamida tace ba damuwa in kudi yake so gasunan nan da wata guda in aiki yayi kyau zata masa kyautar da baiyi tsammani ba
Haka nan suka rabu
Washe gari dassfe ramat ko wanka batayi ba again ta sake deban jiki suka wuce wajen shege ita da bilkisu
Da kukan bala'i dana ta shiga uku ta shigo masa tana fade fade Wani irin wasa da hankalin ta shege yayi yana nuna mata cewa tuntuni yagani kuma yama fita kwanan cikin bakinciki
Ramla ta dinga rusa kuka tana tsine ma aliyu da hamida tana Allah ya isa tsakanin ta da su,
Damuwarta a kashe auren sannan a kwace mata estate din aliyu a hannun hamida
Shege yayi buge bugen sa na karya ya zauna ya tsara ma ramat zance masu tsoratarwa game da hamida
Yace mata ai hamida muguwar gaskece ta rude su tana amfani da aljanu suna temaka mata,shima ta hannun aljanun yake jin sirrin ta
Hakan ya shera ma ramat yadda suka tsara da hamida cikin mata mummunan gargadi akan karta dake tace zataje wani wajen boka dan cewar su duk inda ta sa kafa tamkar mutuwarta ta siya
Ramat taci kuka harda birgima akasa itace xa'ace tayi zaman kishi zaman hada kafada da yar cikin ta yar aminiyarta?
Bakin cikin data shiga ciki jiya bai kai na yau ba dan da kyar shege da bilkisu suka rarrashe ta suka biya shege kudin sa suka dawo hotel
Kwanan su uku anan ramat tana bori kamar marar lpya,ita kuwa hamida tunda taji alaman plan din ta ya niku ta soma sa ido sosai akan shege...kullum se ta kirashi ta ji kan zance.
Fannin su aliyu har iyanzu be ma jud komai ba se aikin kwantar mata da hankali duk xugin da yake samu wajen su ameer baisa sha ya farmata a garaje ba,shikansa yasan azage yake tabbas in ya tabata a wannan yanayi to bakaramin jinta zasuyi ba,masu kirar su kowa da irin harsahen sa amma ko ya kula dan babu irin gatar da baya nuna mata akwana ukun duk wani fargaban ta sanda ya jawo har ya lafa mata ta dena jin tsoron sosai
Rana na hudun anty hamdiya ta kirata da niyyar jin meke wakana dan tun da aka kawota take fargaban yadda first nite dinsu zai kasance but setaga jud har yau batace komai ba,da dabara da bugan ciki harta gane ba ayi komai ba aikuwa fada ta mata sosai tana me nuna mata ragwantakar ta a fili
Suna gama wayar Jud sai taji ta damu sosai..
"...Washe gari tun farkawan su ta soma dan nuna masa alaman sakewar ta fa shi,shikuwa abunda kawai yake jira kenan dan haka ya shirya kansa dan yana jiran dare yaune ranan da zaiyi shagalin sa a kundin dadin amaryan sa
Da kyar Ramat ta nitsu sede ta kasa sanin ta inda zatayi xaman kishi da jud...
Anan ne bilkisu ta zuzzugata ta tace mata ai wannan ne ma mafi saukin hanyar da zata dau fansa
Tace ai ubanta zakici kina tsoratar da ita kuma ki hanata mijin ki nuna mata ke uwarta ce kuma abunda babba ya hango wane yaro
Haka ramat ta pampu ta cika tam da salo salo na munafuncin da suka shirya ita da bilkisu
Da taso ta wulkanta aliyu sosai akan magann auren nan amma tunda abun ya dawo haka se kawai ta sauya akalar wasan...tace lallai kuwa zasu gani....
KKS na kudi ne in kana so 300 ne 08060712446
7/21/20, 8:06 PM - Ummi Tandama: _****KKS55_
kallon sa takeyi
A hankli tana tuno da abubuwan da suka faru da ita a daren jiya,ta lumshe idanun ta sosai bata bude su ba sanda hawaye masu zafi suka wanke fuskarta,tace dama Ashe haka auren yake da wuya?...ya Allah..ji take kamar bazata iya ba,gani take kamar aliyu ya fi karfin ta..wani irin tsoro ne ya kama zuciyan ta,tasha mamaki da ba mutuwa masa tayi ba dan bata tabajin abunda taji ajikin ta jiya ba .
Wani irin unxplainable feeling takeji in ta tuno da gugar da yayi mata da yadda jiyan ya fice a hayyacin sa ajikin ta kamar sabun maye ko tababbe..dada lumshe ido tayi sannan tayi yunkurin zata motsa wani irin zafi da zugin balai data jiyo a kasar ta yasa ta sake kara babu shiri aliyu ya bude idanun sa ya sauke akanta yana duban ta cikin yanayin tausayi...
Suna hade ido a takure ta fashe masa da kuka,ya kalle ta cike da tausayawa da kwantar da murya
_yace:baby noi bandumaa ? wadu muyal gaa Allah ya fu'u '_
Irin Baby Ya jikin kiyi hakuri dan Allah kiyafemini,Kin hade idanu da shi tayi Kuka takeyi sosai dan se yanzu ta gane halin datake ciki dan bata ma iya hade kafafun ta waje guda,gefen ta ya taho da sauri yana kallon ta jikin sa a sanyaye
hannun ta ya riko yana shirin jawo ta jikin sa ta dada fashewa da kuka tana girgiza masa kai gaba daya sanda yaji hankllin sa ya dada tash
,"im sorry..ya furta a slow kamar shima zai mata kukan da kyar ta daga ido ta kalle sa cikin takune fuska da hararar dole"..Tace hamma aliyu..meyasa..Se shesshekar kukan ya rike sauran maganan jawo ta jikin sa yayi inda ta sake jikin ta ta lafe ajikin sa tana me fara wani sabon kuka muryan sa na rawa yace
_im soo sorry ..Noi ado nanaa jontaa_
_Bingel noi bandumaa_
Irin ya kikeji yanzu Yaya Yaya jikin ki?
Shiru tayi sanda ta gama kukan nata sannan ta shiga kkrin zare jikin ta anasa sede zugi da tsamin da takeji a kasarta ya hanata dauriyar komaii
Haka ya barta anan ya kira nurse ta iso ta duba ta suka hadu da shi duka itama tana rarrashin ta,nurse tace ma aliyu cronic inflamation ne da ciwon dataji ta baki baki shima kadan ne,cike da bata karfin gwiwa tace ma jud zaki warke kiyi hakri kinji,kici abinci yanxu zanzo se ayi wanka ko?
Jud ta gyada kai hoping that in an mata wankan zata ji dama dama da kyar aliyu ya lallabata ta sha tea sannan ta daura zuwa maternity towel ita da nurse suka wuce bayi,"Allurai ta fara mata sannan ta hade ruwan wankan da magani,jud tana shiga sit bath din ta sheka ihu a hujajan ta soma kokawar fita,ba kokrin da nurse batayi mata ba amma haka taki firr karshe aliyun ne dakan sa y karbe wankan,"..cikin kuka tace masa ni wallahy bana son haka,gaba daya hankalin sa ya tashi amma bayaddaa ya iya haka ya dauketa chak ya tsoma ta a ruwan zafi yana me mata gashin dole.
Jud taci kuka harda majina,arms dinsa data damke saida yayi ja ya sauya kalar sa,kusan sau uku yana hada ruwan yana wanke tan bata taba sanin wani azaban na gaba ba se yanzu..
Tsaban tayi kuka zazzabine me zafi ne ya rufe ta,kusan rabin wannan rana a bacci take da kyar ta farka a kasan ta tanajin dama dama.