Sashe 7
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
After 15minutes suka fito suka shirya suka fito suka kama hanya har nan kwanan anguwan nasu ya kaita sukayi sallama da sharadin gobe ma xata fito dan ta bashi ansar sa.
Nan Ta sauke nannauyan ajiyan zuciya Duban yar agogon dake makale a hannun ta tayi dan duk abunda take sosai take hankalce da lokaci..
"katangar gidan sun ta sake dalewa ta shigo ta kikkimtsa jikin ta agurguje tana mutsika fuska tafiyar ma kamar baxata yi ba dan sosai jikinta yayi tsami.
"Yau kimanin shekaru hudu kenan suna abu guda da abdul yarima dan a ss1 suka fara cin karo da junan su,"
jud abubakar alkali mace ce mai tsananin sha'awa wanda in ya tashi mata bata iya daurewa,sai dai tana da kakkarfan ra'ayin kin bada kowani namiji jikin ta muddin ba aure ne ya shiga tsakanin su ba,ita dai tasan aran ta bata zabi fadawa wnn harkan ba, dan iya addua tayi har ta gaji ba abunda ya ragu wani bin har kuka takeyi in abn ya taso mata,but haduwar ta da abdul yarima ranan a washroom din schl yasa sai komi ya fara zuwa mata da sauki,tunda ta bari yasan matsalar ta daga nan suka kulla alaka mai karfi
shine kullum a sch yake biya mata bukatun jikin ta ta hanyar bata kyakkwan romance batare da ya zarme ba,sun shaku sosai,wanda a yau cikin ranta takeji kamar bazata same wanda ya fahimci ta kuma yake rufa mata asiri kamar shi ba..
Jud yar fara ce anma ba fara can sosai ba,tana da hadadden round face wanda siririn hancin ta ya dada kara ma halittar sa armashi ya biyo har kan karamin red lips da deep dimples,tana da tsayi dede misalu sannan ba abunda yafi komi dauke hankali ajikin ta kamar dirarren dirin hour glass shape din mahaifiyaar ta da ta gado.
Kwata kwata A shekaru bazata wuce 21 ba amma In tana tafiya tamkar zataje gasar diri haka Ko inan ta motsi yake bisa kan tsari.
Ba kowa a back yard door dan haka tanan ta sake bi ta shiga main house tana sandan taku ita kadai tana juye juye da har zata turo kofa jin muryan Abban ta yasa ta dakata.
Do not share pls VIP: _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_
*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*
5+cigaba***
Nace shi amsa wayar dole ne?inkin san zata bace ma ganin ki meyasa baxaki rufe ta adakin ta ba?,bana son shashanci kuma ba a isa araina mun wayau ba
"Dakatamin alhj,wai a prison take ne da zan dinga kulle ta kamar wata mahaukaciya?
"Untop of his voice yace eh mana,Idan zan rufe gidan nan
Sau goma sai jud ta fita sau goma duk wannan sakacin ki ne da iya daure ma karya gindi
Tsaki taja tana gyara zaman mayafin ta da alaman itama yanzu ta shigo cikin gidan bata lura da ficewar yar nata ba.
Cike da mita ta aje jakar ta ta kamfanin gucci me tsada wacce miliyan dm10 cas aka siye ta."Ina dalilin da za'a matsa min haka?
Na fada maka bana sanin jud zata fita ko,dazun ma zaune take tana gyara min shoe rag..wallhy bansan ta fuce ba ai
Idan tsaron gaskiya zakayi ma yarka ai saika cire kudo ka kara tsayin katangar gidan nan nidai bazanje inji ihun mitane a waje na dawo gida ma asani agaba ba.
Yace au?Siyasan kenan yafi miki tarbiyan yar taki?
Anan ma Ko kallon shi batayi ba tace nidai bazan zauna ina maka gadin yarka ba wllhy..
Motsin da sukaji abakin kofa ya sa sukayo shiru duka suka waigo suna kallon ta ayayi da tayi lumui tana xaro ido waje kamar wacce taci kudin aika.
Abban ne ya soma magana ranshi a dan bace yace
"Ke, karaso ciki daga ina kike..ba sabida ke na rufa gate yau dakaina ba?
A daburce ta dago idanu ta kalle sa tace"Ca..n na..je Abba kayi hakuri..
Can?ko shedan besan can ba,bazaki fada ba kenan?murya na rawa tace abba ina ta can can waje ne,'Keep mute" ya daka mata tsawa sanda taja da baya.."wane ne yaron?
A birkice Tace emmm yyy..Yaron?..
Wani irin kallon da mahaifiyarta ta watsa mata yasa taji tuni hanjin cikin ta na curewa tuni seta shiga maganan zuci
"Yaushe har Abba yasan inama da saurayin da muke haduwa?ganin sun tsura mata ido..Tuni ta kwakwali dauriya ta dora ma fuskan ta Tace Dama,dama...nifa ba soyayya nake da kowa ba abba,dama dama.
Wani kallon sama da kasa yabita da shi ba ko gargada.
Yace kin raina ma kanki hankali, dan nuhu yarima da kike fita kuke xaga garin nan shima ko zakice bakisan shiba ne? Da wuri ta dena kallon sa,"kusan shekaru uku kenan baki taba sanar min ba bare ma nayi kimar da xaki kice ya zo ya nemi izinin neman ki awajena Har sanda mutane a waje suka ankarar dani akan yadda yata ke xaga gari a motar wani kato babu ko kunya sannan zaki budi baki?are u daft...
Abba....kyi hakuri
Yace hmmm ya kada kai,yace naji Zanyi, amma da sharadin Wannan satin za'a daura muku aure tunda hakan shine burin ki
Jud Wani irin dago kanta tayi a tsorace ayayin da mahaifiyar ta ma tace"What?...aure?
Sabida me xakace hakan?akan tafita bada sanin ka ba shine xaka laka mata auren dole?
Yarfa hannu jud ta shigayi a rude idanun ta sun taro ruwa
" Kallo aljh yabisu yace...ni bance dole anan ba,ai Jud yatace,kuma Ai tana son shi ne inba haka bata tsallake gini ta bishi.
Kuka me sauti ta sake tasa gwiwan ta akasa,Abba dan Allah kayi hakr,nidai wallhy bantaba cewa ina son shi ba amma..ka tsaya zan maka bayani
Cike da mamakin furucin ta yace Ke kuma asuwa?
Cikin kuka tace abba,Yar kace fa yar amanan ka,wacce kake so..Abba banson abdul ya aure cikin gaggawa na yarda eh ina binsa mufita anma Abba kar kamun auren dole,daga yau kace kar na sake fita ban karawa,abba pls..zance mashi ya shigo din ya nemi izini...Abba kaji...?Hawaye ke rige rigen saukowa tana tarewa..she remember clearly ko mum batason tayi auren wuri bare cikin gaggawa kuma da abdl
In ta tuna yarda yasan ta in an out,sai ta girgiza kai tace no..tana famae mita kasa kasa cikin shessshkar kuka
Baki kawai abba ya bude daga shi har matan sa suna kallon ta cike da jinjina ma irin zamanin da suke ciki.
Mahaifiyar ta bata ce uffan ba dan kuwa a duniya ta dora buri mai girma akan yartan inda Auren wuri baya ciki.
Yace to share hawayen ki,zo nan,take taji sanyi ta mike a sanyaye ta iso gareshi,wani kallo yabita dashi,sai ya kyabe baki yace jud?ta dago tace naam.. yace aure kam kamar anyi maki,Kai na fasa jiran shi nida kaina zanje na gidan su yanzu na nemi iyayen sa da magana ranar juma'ar nan kawai akaiki dakinki.
Xuciyarta taji yana zafi kamar zai buga,ji tayi kamar ruhin ta na neman gujewa gangan jikin ta,hakan ta daddage ta tsala ihu masa tayi kasa tana rokon sa da Allah.
Tunda take Abban ta be taba mata magana a wasa ba
Kuma Tasan tunda ya furta dole zai aikata Aranta takanji cewa yarima ya cancanci tayi abokin zama dashi,Amma tayaya rana tsaka zata maida mummunar alakar su izuwa soyayya soyayyar ma na aure?ita dai tana da buri sosai akan rayuwar auren ta..
Gani take kamar Guyen daya santa in and out bai gama dace wa da ita ba,duk da tasan basu taba sex ba anma ai ba abunda bai gani kuma bai taba ajikin ta ba.
and then Tasan lalurar sha'awar dake cin ta ta daga Allah ne, baza ma ta iya ce makanta yar iska kai tsaye ba if not da a zamanin nan ne da maza ke kaskantar da mata ba xata ra'ayin tayyara rayuwar ta har haka
Aranta takance Ko yarima zai aure ni,dole ne ya aure ni a mutunce,love is not all tha matters in marrige..love is not enough ...ban san ni yarima yake so ko jikina ba
Cikin wann yanayi ta dago watery eye balls din ta tace
"Wallhy abba banson auren nan yanzu..Mumy pls kisaka baki...
mummmmmy
Da sauri abban ya tari numfashin su duka cikin tambaya
Yace
"Idan aka miki hala mutuwa xakiyi?
Tace ah'a abba
Yace aiho,toh
Nima sanda na auri mahafiyrki baso na take ba amma haka muka hakura muka xauna har aka same ki,ke, In xaKiyi hkr gwara kiyi..auren ki babu fashi
Sabon Kuka ta fashe da shi bata tanka ba
Tsaki mhfiyrn taja ta sunkuce jakarta ta bar wajen tana tafiya tana mita.
Shikua Kada kansa yyi Shima baice komi ya wuce ya barta anan,kanta hade ga gwiwa gwanar tausayi kuka taci mai isan ta.
Da kyar ta yi shiruu rarrafawa tayi ta isa dakin ta jim kadan bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita...
_PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*KUDI..kumbar susa*
_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_
_FARASHIN SA👇🏿_
#300 naira ne
#450 naira for VIPs
*1- Biya Ta bank acct*
_Use👇🏿_
Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*
*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿
Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi. _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_