Sashe 95
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anty zakiyya ce ta daure ta kare ma ramat din kallo da alaman kunya bazai barta tayi magana ba,tana matsowa kusa da ita tace"
...ya subhanalla ramla meke faruwa haka ashe
Kece me wannan warin?
..madel madel ta girgiza kai kamar mareniya sabida tasan inta sake kwkkwan motsi tayi zata barko da wani zazzafan zawon,da kyar jud ta tallafawa aliyu ya mike tsaye,ita da hjya suna ta tanbayar sa ramat kuwa irin tacije din nan sai ta daga kafan ta a hankli zata bar wajen aikuwa sai xuuuuttttttt zawo me zafi me kauri ya balle daga tsuliyan ta ya soma sauka dake ruwa ruwa ne har kasa sanda ya malala
Aliyu yayi gudu zai fice,hjya a rude tace lahaula fi sha'ati
Anty xakiya ta soma kwala kira safiya safiya
tunkan safiya taxo jud ta soma kakarin amai hjya ne taja hannun ta sukabi bayan aliyu wanda ya wuce dakin sa ya xube a kasa a toilet ya shiga kwaxa amai sosai
Nan Aka bar ramat da zazzarre ido kamar taci kudin aika kunya shaf ya galabaita ta kamar ta nitse haka takeji zufan dole takeyi tana haki ta rasa mafarin wannan matsalan
Safiya na isowa anty tace safiya kikaita daki kashi tayi ajikin ta..
A rude Safiya tace kashi?...a hatsale ramat tace danci ubanki kizo ki kaini daki akace .
A rikice safiya ta iso gareta wai kuma kar ta toshe hanci sai borin kunya takeyi mai ban dariya
tsaban neman tsokana anty zakiya tace awannan gurnet din za'ace kar a toshe hanci?ai saita mutu,ramat ta bige da tsakin borin kunyar ta ahankl ahankl safiya take tafiya da ita sai farattt farattt kakeji ....
Dariya anty xakiya ta fashe da shi
tace tabbb ai seki na saka pampers
Dan wabillahil azeem wannan tusan taki zata hada yaki kasa da kasa"wayaga atomic bomb,ramat kota juyo dan yau kam bakanta.
Da kyar aliyu ya tsagaita aman hjya ta na tsaye akan su jud ta zube agaban sa tana sassaita shi tana shafa mai baya cikin kulawa
Hja tace hmmm Allah ya sawwake wai meke faruwane aliyu!..
Yana nishi kadan kadan Yace nima bansani ba,kawai fa abinci muke ci sai naji ciwon ciki sai na ajiye,ita kuma ramla tana tashi tsaye sai ta fara tusa tana gumamin ciki da zawon ta me wari,cike da mamaki hjya tace ikon Allah to meye ya faru wani irin abinci ne wannan ko yayi expired ne, nasan de safiya bata tabayin kuskure ba...Jud kin kira likita tace eh mama yana zuwa..
Tace ita ramlan fa ta juya ta kalle anty zakiya,tace emm ankaita dakin ta
tace to kije ki taho da ita itama likita ya dubata aliyu ya ware ido waje yace ramla a ina?a dakin nan?...a'a mama kitausayamin wallahy in na sakejin wani warin zan iya suma
Ydda yayi maganan a wahale yasa Anty xakiyya ta gintse dariyarta
Hjy Tace ikon Allah,me kuka ci halan?
Ya yatsina fuska yace oho ni bansani ba,cikin masifa ya furta'".
ai saida na gaya mata nagaji da wannan tsarin nata gashi yazo yana murda ma mutum ciki,"a hnkli jud tace sorry ya gyada mata kai..hjy batace komai ba dai ta sa aka tallafa masa suka kawo sa kan gadon sa ya dan mike akan pillow aka bashi warm water ya sha kafin har likitan ya iso.
Emergency aka soma duba ramat zawo yaki tsagaitawa ga wari ga tusa gashi dai doc yayi identifyn food poisining ne amma bai gane cewa wani abu akasa a abincin ba.
Haka aka sakala ma ramat pampers da drip a room din ta sannan doc ya dawo kan aliyu yana gama duddubassa
Yace masu ai daga abincin dayake ci ne so sai dai ya sauya abinci kwata kwata
Aikuwa nan hjya ta samu ta hau kai
Tana masifa ai dama na rabaka da abincin turawaan nan kakiji to sai ka kashe kanka ka hutacce ni da surutu,tsaban masifa taki ma taji shi da kyar ya mata bayanin cewa ai tsarin ramat ne bana shi ba.
Cike da mamaki hjy tace ramat dince me tsara muku abinci?ke jud me kikeyi,da rawan murya tace mama ai kafin naxo ta riga ta tsara kuma tace kar wadda ya sauya mata danaga hamma baice komai ba shine nayi shiru
Hjy tace akanme?
Gidan ta ne kona ubanta,kema yanzu dakinci da yaya kenan,ko sai ta taru ta kashe ku ne zaku gane?tace ah'a ayi hkr mama tace a'ah bi ban yarfa da wannan danyen hukuncin ba ke zakiyya kiramin safiya kice ta zo tamin bayanin wannan tsarin
Ai kuwa tana xuwa kitchen din tasa safiya ta dauko harda time table
Taxo ta samu dukan su sunje dakin ramat dubata.
Tana kwance saka saka kamar zata fashe Karfin hali tayi ta amsa sallamar su amma sam taki ta daga ido ta kalle su,abun
Na mugun ba jud dariya..suka mata sannu a mutunce taki ma ta amsa su
Anty zakiyya kuwa suna shigowa dataga ramat wani dariya ne ya kufce mata ganin pampers kit
,"a hatsale ramat ta rusa mata ashar zata sa kuka..
Hjya tayo kanta tana cewa a'ah yi hakuri ko tusan ya tsaya ne?
Ramat ta cuno baki kamar xata fashe tce ai ansamin pampers
Abun sai ya bada aliyu da jud dariya hajya ce ta dakatar da su.
Tana jujjuya kai Tace nidai afiice min a daki
Anty xakiyya tace ahhh bafa dariyar ciwonki nakeyi ba banyi zaton zaki amshi shawarata bane,mrss gurnet ohhhh madam pampers tsaki me zafi ramat tayi
Hjy taki ta kulasu ta karbi food table din dake hannun safiya ta karace dubawa bataga abincin da ta sani ba,da alama wayannan duk a internet aka nemo sunayen su.
Tace meye wannan ramla?waxai ci miki wannan...xatayi maganan a masife hjy tace ki dubi halin da kika sa kanki aciki in ba dan mune muka shigo ba yaya kenan xakyi da abun kunya?ramat ta daure fuska tyi shiru,who authourise u kisa muku wannan damuwar,bazafa ku kashe mun dana ba...
Ke jud kina so wayannan abincin ne,atare suka girgiza kai da aliyu hajy ta hararesa ni ba dakai nakeyi,ai kaika daure mata gindi
Cikin kukan bazata ramat tace ni da gidana se bazanyi abunda nake so ba
Hjy tace au abunda kike son kenan ki kashemin dana!
Tace yau ne fa kawai kuma duk lefin su safiya ne
Yau din nan zasu barmin gida na
Hjya tace babu inda zasuje,sannan tsarin abinci na soke shi,ni nan zan tsara..tunda ke baki bar yar uwanki tayi nata zabin ba,naki zabin kuma kashe min dana zakiyi..
Ke safiya jeki saka wannan table din a wastebin..Ke kuma ramla Allah kara sauki,hjy ta kalle su jud tace ku wuce mu je
Duka suka wuce suka fita suka bar aliyu,kuka me cin rai da kuna ramat ta saka mai yana tsaye nesa da ita yy kyam ji yake kamar in ya matso kusa da ita zata sake masa wani tusan..
Tun fitar su hjya take ta bambami tana ma jud masifa,
"Shine baxaki gaya min ba?ke to mekike ci?wannan ai zalunci gidan ba baki bane kema?wato tsoronta kikeji ko?jud sede tayi shiru in ma zata bada uzuri sede tace hamma aliyu ne, da alaman komai sabida shi kawai takeyi
Hjya tace sammm bata aminta ba.
Anty xakiyya ma ta kara mata da nata har tana tuna ma hjya yanayin yadda ta iya girke girke.
Hjy sosai ta nuna rashin gamsuwarta tasa safiya agaba ta kawo keys din stores aka raba guda biyu aka damka ma jud
Sannan aka sauya tsarin abinci.
Jud dan ta sanyaya ma hjy rai tace tayi mata alkwarin ita dakan ta zata na dafa abincn da aliyu zai naci,haka hjy ta sassaka mata albarka aliyu yana fitowa ta jadadda masa komai tace jud ne incharge.
Aikuwa daga nan komai ya sauya wani kulawa na musamman jud ta shiga bashi a kwana biyun kamar ba ita ta jawo comotion din ba.
Da kissa da kwarkwasa ta kwace duk wani abu na fannin girki agidan komai sai tace ayi sannan ita take bada oder
Ramat ji tayi kamar xata mutu daga tayi magana kuma sai ran aliyu ya baci ya soma tuna mata abun kunyar datayi.
Wani bakinciki me tsanani ne ya turnuke ta tayi xuciya ta dena zuwa cin abincin dinner jud nan ta same fili tana kashe mijin ta da dadadan abinci masu kama xuciya gashi kamar yaro karami dan 4yrs haka take kulawa da shi sosai ta sakalta shi aliyu ya dawo har zumudin abincin gidan sa yakeyi.
Damuwa yasa ramat agaba sabida yau sati biyu kenan jud tana girki ma aliyu,yan barbaden magungunan sihirin ta data bayar a kitchen din ta umarce su suna saka mashi duk an watsar..
Kuma dama karya tayi musu tace musu maganin ciwon kirjin sane karma su bari ya san ana sa masa
For years hakan yake faruwa babu wanda ya sani safiya ce take saka masa abubuwa acikin abincin sa,itama bata sani ba ashe lakanin xaman aure da soyayyar ramat kenan dan har yau aliyu besan ya aure ta ba kawai tsintar
Kansa yayi aciki.
Aikuwa tana ganin cnji canji ta soma daga hanklin ta
Duk dama shege yace mata karta damu ai aliyu ya dade yanacin abun bazai warware haka nan kawai
Stil bata barsa ba takanyi bori sosai tace an rainata,
shima hakan zai tada durst yace wallahy baxai iya mata ba.
Tanaji tana gani jud tayi babakere kafin ace wani abu an sauya ma kitchen tsari an gyara system din komai ramat ta dena samu raguwar kudin jefane.
7/28/20, 10:57 PM - Ummi Tandama: *64*
KKS Isnt free its 300 via 0152983148 gtb or cn 08060712446
Daga nan Kowani wulgawar jud seta dura mata manya manyan ashar,jud kuwa dadi kashe ta tana zuwa daki zata sa dariya tana nishadi tana cewa bakiga komai ba..
Bayan kwana biyu jud ta kara kaimin girki haka zata sa qamshi ya bula gidan yana kwakumar cikin kowanne mahaluki kuma dama al'adan ta ne ta saka asama kowa abincin dan musamman tasa aka creating coolers masu kyau madaidaita blue colour kalar uniform din su kowanne rana ana safiya tana xuba masu 1 third of girkin da akayi a wadace aikuwa nan danan sai gashi duka ma'aikatan gidan kaf kaf sun koma bayan jud
Biyayya suke mata sosai,har tamkar kamar zasu bauta mata.