← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 108

Sashe 75

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Angwaye su alhaj ameer nd co ansha All white babban riga,paired with first class shoes and watches,cap ne kawai ya banbanta su da asalin ango

Fannin amarya kuwa wata deep blue Amphora-shaped tweed dress with fringed trims aka saka mata da alkayabban sa silver colour me tsananin kyau an xuba masa duwatsu masu reflecting blue kalar kayan ta da purse din ta

Mariya da sauran Kawayen haya suka zagaye ta da
Long pleated dress with deep v neckline

Dukanin iyaye style daya aka masu na
Long bustier dresses in embroided silk sede fannin ango sun sa purple and black colour fanmin amarya kuma sun sa pepper red with touch of gold.

Hidaman is all about royalty da shirme shirmen al'adun sarauta dan haka su hamida suka dawo yan kallo,dan kudi kam an xuba sa wajen manni sannan antika rawa ansha raha ansha nishadi.
Komai a hall din dede da goran ruwa na dauke da hoton jud da aliyu ne..

Hajiya ramat tana can kanta yayi zafi dan daren washe gari ne nata hidimar itama Ana hidama daga zarar Hamida ta kebe xata fara danna waya haka tanajin meke ongoing da ramat haka ta matsa ma shege sosai wajen sa shi ruda ramat da kau da hanklin ta akan su dede da gulman biki da akayi tayi a media ramat bata lura ba

Ita dai hakan kawai taji shirun hamida ya dame ta ta riga ta saba tasan tsaban son kudin ta bazai taba barin ta ayi hidimar nan bata nan ba amma abun mamaki setaga ba kira babu sako,hakan ya bata mamaki sosai tace ma bilkisu daga zaran angama hidiman nan gobe zata kira hamida dan batajin fadin rayuwarta inba sa tare

Da daddare aikin wa'azi da nasiha su inna sukayi yi ma jud,duk ta dawo shiru shiru se fargaba se hawaye hamida d kanta take rarrashin ta tana bata karfin gwiwa...

Ranar daurin aure Sassafe sukaji gida
Ya dauka da surutai da kankanban maroka.

10 ock za'aje wajen abbakr a dauro auren a abuja inda su aliyu da ayarinsa suka bar sokoto tun asubah dan suje su shirya,yayi matikar kyau yasha kwaliyar sa a wasu manyan kaya na bugaggiyar shadda me tsada ligh brown colour wanda ta haska shi sosai

A babban masallacin jumua aka daura auren inda yaci albarkacin all the prominent politicians stake holder ministers senators kings and obas,hakimai,daidaikun govnoni ne basa nan..

ana shafa fatiha
Aliyu yaji kamar an yaye masa damuwar sa ne gaba daya a duniya
Har yar waliman na maza sanda ameer ya hada musu irin quick quick dinner da abokai nan ma da kyar ababbkar ya zauna cikin su dan tsakanin sa da aliyu ba sauki in suka hadu seka sha dariyar su kamar zaka shide.

Immideitly suna gamawa aka dunguma aka koma
sokoto inda zaayi dubar sannan akai ma ango amaryar sa

Sai yau jud tayi asalin kukan rabuwa da familyn ta musamman maman ta data nuna itama ta damu sosai

Aikuwa ana cewa an daura gidan ya kara rudewa da murna da shagulgula karara dangi da yan uwa suka fara nuna ikon su akan amaryan su

Jud ta sha wanka kala kala,irin kayan nan na kanurai da shuwa arabin meduguri me kama da sari na indiyawa suka sha ankon sa su ukun su da hamida da jud din da anty hamdiya

dan kafin daurin auren aka mata wani prayer time inda Malaman fada mata suka sata agaba da qur'ani Ki karanta ayatul kursiyu kafa 5 kitofa ajikin dabino 5 kicinye haka tayi aka kona kwallayen suka ce insha Allah duk wanda yanufeki dasharri kansa zaikoma,dayan malamar tace ki karanta hasbunallah qa neemal wakeel kafa 111 nan ma tayi aka kawo xam xam akace kitofa a zam zam din kisha Allah zaikareki sharrin maqiyya,aka zo akace ta furta yaladifu luduf bina yakarimu farrij anna kafa 100 sukace wlh komai girman sharri bazai same kiba a karshe sukace ta karanta fatiha kafa 7 ta tofa a zam zam tasha ta shafe jikinta acewar su duk wanda yanufe ta dasharri kansa zaikoma.

Haka aka gama mata wayannan tas sannan aka wuce wajen shirye shiryen hidiman hawan durba da azaayi da alredy su aliyu suna jirgi anan kuma komai an shirya shi tsaf.

Da yamma can bayan asariyya aka fiffito filin dubar as calm and colouful tamkar yadda akayi na fatima.

Sautin ganga kakaki algaita da duk wani traditional drums and trumpet and wasa shi

Yan banga,zagage maroka da yan koroso all decorated in beutiful garland suna ta xuba surutai da kirari irin na sarauta suna zagaye da dokin da ya dauko ango kusan irin kayan da yasa auren sa fa fatima ya sanya wanda yasa iyayen fatima da yan uwanta jin cewa jud ce zata maye musu gurbin yar uwar su da ta mace.

fit and flare chantilly lace with 3/4 sleeves hajiya binta ta sa aka kawata jud tayi matukar kyau sosai itama sanda aka haura da ita dokin kusa dana angon ta aka musu hotona sosai maroka da masu iya kirari sun sha yayyafin kudi tsaban murna

Se yamma liss aka gama komai,aka je aka shirya amarya cikin wasu fararen kayan sarauta to match da alkyaban ta,iyaye duka aka zo fada babban falon sarki ranan jud da aliyu sun sha wa'axi da nasiha tun anan jud take kukan rabuwa da iyayen ta da su inna da zatayi

Hamida duk ta rasa inda zatayi dan jud har yar zazzabin nan seda yaso ya shigeta haka dukan su uku inna hamida da hamdiya suka hadu suka rarrashe ta sosai suka kwantar mata da hankli

A washe gari sassafe aka sallame kawaye aka yi musanyar tsaraba tskanin families komi a mutunce,10am na safiya ayarin amarya sukayi sallama da kowa da kowa aka bar jud amana a hannun hajya binta

Har suka shiga jirgi anty hamdiya nakan rarrashin hamida dake famar kuka dan bakaramin son yarta takeyi ba.
Kks is not free wanda ya karanta ban bashi ba.
7/19/20, 8:16 AM - Ummi Tandama: 53**a fannin ramat ma hidamar ta bakaramin tashe yayi ba dan taci albarkacin mutane bana wasa ba sede
Har cikin ranta tanajin wani bakincikin rashin hamida da mijin ta aliyu anan

Dan tun jiya da safe ta daure Ta kira aliyun shikuwa yana chan wajen rububin daurin auren sa baima san anyi hakan ba se daga baya,aransa yana so ya sanar da ita yayi aure ko da baxai gaya mata waya aura ba amma da zarar ya tuno da yadda abubuwan ke dawowa in ramat ta sani sai yaji bazai iya ba,ya gwammaci azo ayi duk tsiyar da zaayi than ya jefa jud cikin wani matsala God knows in wani abu ya faru da jud yasan baxai iya samun warkewa a zucian sa ba

A gidan sarki aka ware ma jud site din ta na wucen gadi yan uwan marigaya fatima da sauran matan gidan su suke shigowa su ke debe mata kewa
So ranar farko basu kwana da aliyu ba dan dama hajiya ta bashi daman ya tafi da ita wani waje in sunci amarcn su lpya sai su dawo asalin gidan sa acan abuja,...

A Wajen hidiman ramat aka rada ma share din ta suna da farkon sunan ta "ramat",tasa ido sosai ko zata ga other patner tan amma se shiru kuma duk iya tambayar ta bata sami wanda ya san sunan matar ba.

a daren bayan hidiman ne maganan auren aliyu ya fara bazuwa a social media musamman IG dan jamaa dayawa sunata lamenting akan tsaban kyaun uwar amarya da ita kanta amarya har abun yaso ya dawo musu da muhawara danko ina ka zaga zaka tsinci hotonan auren jud da aliyu dffernt pose and breathaking styles

Bilkisu ne ta soma gane ma idanun ta hotunan hamida amma tsaban mamaki yasa bata yarda ba haka tayi shiru ta boye ma ramat ta hau kire kiren mutanen ta daka nigeria dan ta samu cikkakken tabbaci

koda aka bata labarin shagalin da akayi na biki a zauce ta dawo da news din duk ta razana sai ta samu ramat tayi bacci,she knew in ta tashe ramat ta gaya mata wannan maganan zata iya yanke jiki ta fada sai kawai ta kwanta aranta tana bala'in jin mamaki da jimantawa

Anan kuma Bayan isar su hamida abuja washe gari hamdiya take nuna ma hamida yadda abun ya bazu a net dayuwar ballewar xancen a kunnen ramat.

Bayan sun kira jud sun tabbatar da lpyar ta nan da nan ta kira shege ta sanar da shi meke faruwa tace da shi in har ramat taji zancen ta dawo nigeria ita dakan ta zatayi handling din ta,amma in taki ta saurareta zata neme sa kuma ya shirya samun makudan kudi akan aikin da zata bashi ...

Aikuwa shege tuni ya aminta,Allah Allah yake abun ta kwabe musu dan ya same hanyar cin uwar kudin kowannen su da kyau...sede duk tsiya yafison harkan sa da hamida dan ya san tafi ramat wayo sannan kuma wajen biya bata wasa.

Karfe 10 na safiyar aka shirya amarya jud,inda tayi ma kowa sallama ayayin da zasu tafi Sauth africa honeymoon na sati biyu.

sede bawanda aka gaya masa komai game da tafiyar hjy ne kawai ta san ina zasuje kuma yaushe zasu dawo.

Bakaramin tarairaya da kulawa duka familyn suka nunawa jud ba,ita har yau bataga wani abu da aka mata marar kyau ko mesa fargaba ba..

Bayan tafiyar su airport nan hajya ta aike su anty xakiya da su rukayya akan suje suga kimtsawar da akayi ma sabon site din jud a mansion din aliyu abuja

Dan babban side irin na ramat aka emptying aka dada gyarawa aka barshi a matsayin na jud,ba a saka komai ba dake abbakar da hamida sun ce zasuyi ma yarsu kayan gara,daga kan kayan faluka na daki har na private kitchen din ta komai na alfarma aka saka baxaka ma iya tantace su da sauran kayan alatu dake gidan ba.

Su rukayya sun ma kasa hakuri su dawo suka daddauki hotona suka tura ma hajya ta ga komai,gashi dama su anty maryam sun dade suna xucuta halin kyautawa irin na jud

se yau da akazo su safiya da sauran ma'aitaka suka dada karawa da nasu labarin..
Chapter 75 · 0% Book details