Sashe 58
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida hamida taja aji cikin sake saken me zata tarar sannan ta aza wayar a kunne,tace hello?tunkan ta kara wata kalma wani sautin dirin kuka ya sauka a kunnen ta,"wani muguwar buguwar zuciya ya tsaida da hamida atsorece tace meye,wai meye haka zaki kirani kinamin ihu akunne?kinje kinyi kisan kaine?ko yan damfara suka hau kanki,cikin kuka ramat tace hamida na shiga uku,ashe har xaki iya yin watsi dani hamida? meyayi zafi da zaki ki kira na yau har ana neman cika wata guda?hamida ashe akwai abar duniya da zata raba mu?cikin dakewa
Hamida tace butan wa dama akan wannan maganan ne kike neman tsinka min zuciya..ehm dakata min,..akwai mana ramla... tsaf abar duniya zata rabamu...aikin ban mamaki har wata kidahumar ce xata zuga ki akaina?anyways i dont have time to talk about it,ince de anyi business anci riba mu ambarmu da tsiyarmu?juyn mulki ne dama ya taho da sauyin matsayi
Cikin kuka ramat tace hamida ki pls kiyi hakri dan Allah saurare ni, ni wallahy banda wacce tafiye min ke a duniya,ko uwata bata kawo mun ke amfani ba.
Hamida ta yatsina
"uwarki fa kikace ramat"tace eh ita din fa jumare david...,hamida tace ohh cut the crab ramla bana son wani dadin baki kifada min matsalar ki kawai dan nasan matsalace yasa kika nemo ni,"tace hamida naci bakar azaba da kika barni,i seruiosly regret hada harkata da bilkisu she ruined me ta bata min komai,cike da mamaki hamida tace kamar yaya me kike nufi,?wai duk uwar karuwancin da kika biye mata kuka jefa kanku baki samu rijyar man ba?
Cikin kukan takaici Tace nasamu mana.
Hamida dake fama da bakin cikin jin haka cikin sake zazzakar tsaki da bacin rai tace and "so what?meye ne to kika kirani kinamin kuka?bukatar ki be biya ba?ramat ta dada fashewa da kukan soundin helpless can tace ina kuwa zai biya bayan bilkisu tana kusa,hamida can you imagine mu dawo saudia banda lpya dan na turata ta gaban sultan tay closing deal,cikin shessheka tayi stressing maganan
"closing deal fa kawai shikenan komai ya lalace na rassa rijiya yanzu haka "share" kawai aka bani 50-50 dani da sultan,hamida tace innalihhi wa inna ahi rajiun,wani irin dan kutumar uban ciwo ne da zai aje ki haka ramat,kinada hanklu kuwa inake ina dora waccan jakar akan babban sana'a,u knw how things are with sultan,u only get one chance take it or leave ita,dada fashewa da kuka ramat tayi tace hamida wannan ciwon ya fi karfina ne,wallhy am feeling terible wil you please help me?nasan ke kadaice a duniya zaki rufa min asiri,yau in aliyu ya ji wannan maganar wallhy na shiga uku.
Im dead,ko shege ba kira ba wallhy am just confused
Wani bugu kirji hamida yay karayi tace meye ne?wai nikam kanjamau kika debo ne kome?
Tace wannan ai yafi shi,don wallhy in bakiyi min wani abu akai ba nasan zan iya rasa martaba ta zan rasa aliyu har abada..
Hamida tace speak out,wani ciwo ne wannan?
Tace ciki,hamida ciki sukamin a dubai kuma wallahy bansan waya min ba kuma duk iya abnda kika sani nayi amma cikin nan yaki ya zube,nasake baki shege yace bazan haihu ba amma likitoci sunce min suma haka sukagansa ajikina
Wayyyo na shiga na i just cant tek anymore risk da shawarwarin bilkisu dan Allah hamida kitaimaka kiyi wa Allahn daya halicce ki yamki rai kizo min gobe,..i really need ur help kawata hamida please do sumting...kuka takeyi sosai harbakin ta na rawa
hamida ta katse wayar bata ce uffan ba illa tsabar kaduwa da daurewar kai daya hanata motsi
Tace Ciki?cikin shege da auren wani?innalillahi Kinga abun danake jiye mata kenan ko
God forbid,Wani alkwarin banza shegen ma ai bai isa ja da ikon Allah ba,Allahumma ajirni fi musabati.
Da jimamin haka ta nufi cikin gidan sanda tayi wanka ta nitsu sannan ta rubuta ma ramat din sako ta hanyar email,tana me sanar mata zata zo a goben amma se abbakar ya amince.
So bayan abbakar ya dawo duka suna zaune a falo da anty hamdiya,hirar inna sukeyi sai ga hamida tana dan sa musu baki abun ya matukar basu mamaki amma ba wanda ya tanka saida hamde tayi musu sallama sannan ta kawo masa zance...Tace "ramat tana asibiti tana matukar bukatar taimako
kuma nakira aliyu ance ya bar kasa ko kaji labarin sa?Yace subhanallah banji ba meyasameta?tayi kamar abun bai wani dame ta ta jingina kai a kan kujera"..tace zazzafan zazzabi ne tun jiya ta kira tana min kuka wai sede inzo,..but i dont knw if i can,abbakar yace hmm yau kuma?ke dai in kinada lokaci sai ki kirata kiji imma yayane seki kirani inji me kuka yanke,tace to daga hakan suka rabu bayan yaje daki ta tura ma ramat tex akan ta kira shi yanzun ta yi pretending dan bata so ta nuna zataje din ko hamde tayi korafi,hakan kuwa akayi washe gari abbakar dakan sa ya nemi alfarman akai dauki wa ramat ba jira hamida ta kikkimsa ta bar kasa....
Bayan tafiyar nata ne hande ta same dama har take nuna wa abbakar rashin jin dadin ta akan maganan kai jud xama gaban wata na daban bayan suna raye,babu ta inda bai mata bayani ba amma haka taki sam tace atunanin ta hakan babban hatsari ne akan tarbiyar da suke bata sannan ta gaya masa gaskiyar bata ji dadin yadda hamida tayo sake akan hakan ba.
Qashe garin ranan sassafe jirgin hamida ya sauka a saudi inda straight ta wuce flat din ramat,wani dadi taji daya kasance ba kowa ramat din ne kawai kwance tana famar rawan dari,hakan bai hanata tasowa ta rungume hamida babu irin zagi da tofin Allah tsine da batayi akan cikin nan ba,hamida tun tana masifa da fushi har ta dawo tana jin tausayin ramat,agurguje ta taimaka mata suka shirya kafin kace wani abu sun karada gari neman magani,can akaci sa'a suka samu maganin gargajiya wajen wata yar kasa yemen sede matar tace ramat zata sha wahala kafin yayi aiki amma tabbas daga karshe ciki ze fita
Basu damu ba suka karba,kwanan hamida biyu sega su sun dawo zaman kwanan hotel su biyun su cikin sirri hamida tana taimaka mata domin yin jinyar a sirrince haka hamshakiya bilki taci neman ramat bata same ta abun ya daga mata hankli musamman ma da aka tabbar mata da cewa bataje nigeria ba
Anan hotel banda zubar jini babu abunda ramat ke fama da shi da alama irin fitinannun cikin nan ne na ikon ubangiji,dan a shawarar likitici ma cewa akai karta ma fara tabashi.
But Tunda hamida tazo taji rayuwarta ya dawo dede kusan kowani rana se ankira boka shege
Anji ta bakin sa shima cewa yayi besan ya akayi haka ta faru ba,har yau dai maganar sa daya ce tacewa ramat zata same abunda take nema sede yanakan gargadin ta akan gaba
Ita dai ramat barta da bakincikin asarar da billkisu ta jawo mata dan shikadai ke cinta aranta yanzu shiyasa ma in hamida na nuna kishi kishi ita bata lura sam sabida tafi nuna rashin godiar Allahn ta kuma hakan suke zaman su,
Lokaci lokaci suna dan yaba ma juna magana amma kusan kowani maganan su acikin hadinkai da amana suke barin sa.
Hamida ta matsa ramat ta kira aliyu ta gaya masa bata jin dadi incase, amma tsaban tsoro yasa taki firrr ta buge da nade tabarman kunya da hauka tana cewa mutumin da yama dena kirana ya cireni a tsabgar rayuwar sa me kuma zan mai?tana burgan ta ne kawai amma kaf hamida ta karanto tsoron kar maganan ciki yaje kunnen sa take,ai da suka mai sihirin tasan cewa ba koyaushe bane yake xamowa langwasashe,tana da yaqinin inma sun rufa masa baki ai dangin sa kam baxasu iya da su ba
****
Fannin su aliyun dama a Cikin dare suka isa wajen mahaifiyar san dan haka basu hadu da juna da jud ba sai a washe gari da sassafe da aliyu ya shigo
Jud ita kadaice a dakin ta amma tun gari be washe ba take dan jin sautin muryan su Duk iya gajiyar data debo be hanat mikewa tayi asubahi akan lokaci ba dan ayanzu ta balain sakawa ranta cewa zata sauya rayuwarta sosai kodan ta san meke mata zafi nangaba
Bayan kirar anty hande data amsa sukayi gaisuwa dan izuwa yanzu ita kadaice me neman ta,duk ta rasa meke faruwa maman ta ta share ta ko duk aikin ne haka?but she is hapy now atleast ga wata nan tana kirarta kullum tana nuna ta damu da ita,abu daya take so game da anty hamdiya yadda ta sake mata fuska take mata hira da tambayoyi kamar tun usuli sun san juna.
Zaman kare ma dakin kallo tayi,its very simple nd formal babu wani hayaniyan kayan ado na yarin ta amma dake contry akwai axaban sanyi gine ginen su ya sha bambam sosai dana sauran wajaje just like a modern woodland Gidan gaba dayanta ginin glass ce,sede bata da wani yawa 5 bedroom flats ne me babban falour da fankacecen farfajiya inda zakaga ababen more rayuwa da dan uban security police da karnukan su dan anan kusan a matsayin ambasador take ma kasar.
Ganin tex din aliyu na gud mrning yasa Jud tayi wanka ta kimtsa a shape tayi yar light kwalliyar ta me kyau wanda tanayi ma tana zargin kar taje ace tayi yawa ko bata iya ba,sam takasa jin nitsuwa se wani uban fargaba da tsoro dake neman kashe mata jiki
Dama da yar kimonon ta ta taho jiya so yau sai ta saka complete maron abaya dark colour tayi rolling mayafin ta ta rufe ko ina kalar kayan gaba daya sai ya mugun fidda sirrin hasken fuskar ta tayi fara sosai lips din ta dayaji gloss tana famar sheki,turaren desigenr ta evil war ta shafa sannan ta birkita qamshin sa da daddan turaren gargajiya,ta gama shiri tsaf amma sai zirya take takasa fita,Aliyun ne ya gaji ya shigo suka gaisa sannan ta biyosa abaya yana dan gaba da ita kadan ya mata jagora har izuwa inda hjy take zaune.
"Hjy binta da dama taji labarin zuwan san da ita yau da safe bata wani takura ba,she just tot is a normal random thing,duk dama akasan ranta tana so taga yarinyar ido da ido.