Sashe 93
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace hammana na gwanmaci in hadiye duk wani zagi da cin zarafi in har zan sanyaya maka rai
Kaji dadin rayuwaka
Tace kar ka damu dani,love is also all abt secrifice kuma akan farincikinka zan iya danne komai batare daya cutar dani ba
Haka ta nuna masa cewa ita bata damu da abunda ramat take mata ba ita damuwarta shine and only him
Wannan draman nata bakaramin tasiri me karfi yayi a zuciyar aliyu ba har fiye da zaton ta bata sani ba
High level of love and immense respect ya soma bata ji yake kamar itace babban ma ramat ce karama kuma ahakan yake tafiyar da su aransa
Abun bawai baya matukar ciwo ma jud bane wani bin in ramat ta hau kanta ya mata zafi haka zatayi ta kuka ita daya a daki,kuma tana matukar jin kishin mijin ta amma haka ta dinke wasar cikin azabar dauriya da jin ciwo me kuna aranta
saukin abun Musamman dataga aliyu yana nuna tsananin zulmewar sa da fadawarsa cikin karfin imani a tarkon ta
Har taxo ta koma schl tayi exams kuma taki sam ta gaya masu umman ta da antyn ta halin data ke ciki saidai ma kokarin wanke mijin ta takeyi wajen su tana nuna musu ai aliyu ya dau mataki akan ramat sosai sannan yana kyautata mata shida uwar sa..
A fannin hjy binta kuwa jud ita kadai tasan game din datake playing a zuciyarta in taje gidan musaman in taje kwana.
Daga hjy ta tambayeta zaman su da ramat zata shigo da manakisa,
Wani irin makirtaccen expresion din damuwa take bata me wuyan fassarawa sai kuma tace mata babu komai,komi lpya.
Tun hjya binta na dauke kai har abun ya soma damun ta sosai,musamn zata kira aliyu ta titsiye shi,wani bin in jud tana wajen taga zai warware komai sai tayi sauri ta tare shi ta juya kan maganan tana ba kanta laifi,abun sai ya dame aliyu sai yaji gaba daya tausayi take bashi
Haka hjya binta zatayi ta masa bori tana fada akan jud
Aranta ta riga ta gane Duk ta sa akan cewa jud tana son mijin ta ne bata son ta fadi asirin gidan su,musamman yadda take yin jim in ana tambayarta wani abu ko tana kame kame
Hakan yasa hjy tayi imanin cewa akwai abunda ranat takeyi agidan ana boye mata while jud kullum danne aliyu take tana nuna masa is not worth it agaya ma hjya komai
Kafin wata uku ramat ta fige ta rame ta gigice kullum se sunyi mummunan fada da aliyu in har yana dakinta ga xuban jini da ciwon cikin dayake cinta in suna sex sam basa jin dadin juna
Gashi taki jinin ta barsa ya kwana lpya wajen jud bala'i na yau daban na gobe daban...
Musanman ta dora bilkisu akan business dinta na man fetur dan kawai tayi babakere a gida tana hana jud da aliyu jin dadin auren su bare kebewa
This week ta bijiro da wannan sabun salon,..dan har hau a rude take
Da rashin motsawar jud so duk wani hanya da xai bata ma jud ya kaita makura shi ta soma nema
Acikin satin haka ta jera da masifa daga aliyu ya koma dakin jud sassafe zasu ganta atsaye tsrge tsege akan su bata kuma damu da yanayin da zata tarar da su ba
Haka cikin dare xata sha wine tayi dam akan abu dan kadan ta runka buga musu kofa kenan tana mita Har sanda jud ta kasa daurewa ta fashe masa da kuka
Sosai kwana biyu tana dan daure masa fuska....
Ganin hakan yasa ramat jin dadi memakon ta rusuna ta sauya salon wasan seta bita da maganganun banza harda cewa in ma ta tunanin haihuwa zatayi da aliyu to ta cire aranta dan baxata taba barin ta ba.
Jud batace uffan ba amma tayi xuciya sosai ba kalar rarrashin ta da aliyu baiyi ba duk ta dena duba,da kyar dai ta nitsu ta nuna masa babu komai tace masa amma tunda zaije paris this week ya barta taje gida ta huta kafin ya dawo badann ya so ba sai dan ya sanyaya mata rai Ya bata go ahead akan taje in ya dawo zaizo ya dauketa
Tayi masa godiya ita ta shirya shi tsaf ta shirya kayan ta itama
Ranar da xai tafi dakan sa ya kaita gida, ya kuma bata lokacin sa wajen abbakar suka sha hira daga bisani ya wuce ya bar ma jud din kudi sosai har bata san me zatayi da su ba
Yau tamkar sallan ramat dan ta tagama daukawa ta samo bakin zaren cusa ma jud bakinciki ne
little did she knw that,jud ta riga taja layi ma gasar tunda ta sata kuka ma aliyu ta qudura aranta cewa watan cin uban ramat ya kama
****
Anan gida kuwa babu abunda takeyi sai hutawa hamida kuwa harkan neman kudin ta kawai takeyi dan ba karamin millions ne ke shigo mata,cikin watannin nan har ta sauya ma hamdiya shago ta karfafa mata business din ta ya dawo babban xclusive beauty lounge me dauke da kala kalan abubuwan zamani na gyaran jikin mata,kayan mata da mini super markrt me dauke da restaurant kamar wani karamin shoprite,cikin wadata da kwanciyar hnkli suke rayuwar su amma ko dede a minti daya basa dauke ido akan ramat da shege
musanman a yanzu daya dawo gindin hamida duk abunfa ramat take ciki tana sani,sai dai yayi yayi ya zulma ta ta soma tsubabbce tsbbace irin na ramat amma haka taki masa firrr.
Tace masa ita In ba akan case din ramat ba sam bata da bukatar komai
Koda jud ta zauna sanda suka tattambaye ta meke faruwa amma bata wani warware musu komai da komai ba tadai gaggaya masu kadan daga abunda ta fusknta wajen ramat..
Hamida tayi tsaki bata ce komai ba,anty hamdiya ne ta janye ta sukaje daki seda tayi kwana biyu tana bugan cikin ta da kyar jud ta zauna Ta warware mata gaskiyan lamarin datake ciki tas..
Jikin anty hamdiys yay matukar sanyi danko a wasa bata taba tunanin jud tana da wannan wayo ba Abune wanda ta san mata dayawa suna failing sabida abune me matukar wuya
Hakan yasa ta zauna ta rarrashe ta cikin nuna tsananin kulawarta ta kuma yabe ta sosai ta jinjina ma kokarin ta ta dada kara mata karfin gwuwa ta nuna mata tayi daidai dari bisa da dari
Su biyun su suke hirar su basa ma saka hamida aciki ba.
Anty hamdiyar ce ta nace wajen bada jud shawarawarin abubuwan da zatayi nan gaba babu bata lokaci ta dada dora ta akan hanya sosai.
Dama tun zuwarta gidan ta bata new pack din virginne kullum tana amfani da su,tana kuma kara mata da wani maganin mata da abokiar cinikayyarta ta kawo mata a agadez akan tasha shi na 3 days.
Shi kawai lakani ne na birkita oga da kalar dadin da bazai iya samun shi awani waje ba ajikin pack din taga an rubuta lalata gindin kishiya ta tabe baki tana tunani,Hakan dai ta ajiye tunanin komai tayi amfani da shi dan ayanzu bata da wani buri face ta walakanta ramat ta nuna mata itama ta isa da aliyu
Gashi hutu akeyi a schl tasan yanzu ne zatayi amfani da damarta...
Ana saura kwana hudu ta tafi sukaje gidan inna suka wuni,da zasu tafi ta rako ta da wani tsumi wanda ita ta hada da kanta kanunfari tasa ta samu gora saita jiqa tsawon kwana 3 saita bata tace rin qasha maybe ma tashanyeshi a ranar
Saikuma SASSAQEN 6aure wanda tahadashi da citta da kanunfari da saiwan zogale da kayan qamshi irin na shayi aka dafasu sosai bayan sun dahu sai tasa Zuma da mazaar qwaila da dumi tabata akan tana sha
nanfa jud tayita bankar sa idan ta deboshi a cup zatasha tana zuba madarar ruwa yaji sosai sanda komai ya kama jikin ta ita dakan ta tanajin kanta zam zam
Har bala'in shaa'ar son aliyu ya dawo takeji
Fannin ramat kuwa masifa ne ya dinke tsakanin ta da bilkisu wacce sai kashe mata kasuwan cin ta take
Ranar dataje aiki haka Sukayi fada sosai bilkisu tace tafasa kawai ramat tazo ta karbe business dinta,ramat tace sam bazata iya samun nitsuwa se ta kore jud agidan ta
Har tana buga kirji tana bata labarin abunda suke ciki,dake bilkinnma ba wayo gareta ba sake zuga ramat tayi akan sabon salon data tsira na hana aliyu kwana da jud lpya tayi.
Kananan ayyukan office duk ramat tanayi amma bata maida hanklin ta tsaban tsananin azaban damuwar kishi da rashin son kishiya
Ranar kwanan jud aliyu zai dawo dan haka yake Allah Allah ya iso gareta
Koda ya dawo direct gidan su ya wuce haka taki firrr su tafi sanda ta sa shi yaci girke girkenta tana kallame shi da kalaman so masu mugun dadi,abun zai cije shi yaji kamar yayi wani abun inya tuna gidan surkuwa yake sai ya kame yayi ta murxa yatsun ta cikin nashi yana murmushi
Da zasu wuce wasu
Sabbin kayan sawa hamida ta bata wanda bai saba ganin ta da shi ba material ce kalar pink,an masa dinkin niger tayi kyau tana qamshi kamar asace ta,bayan abu kunyar da yayi tayi gaban su har suka isa gida hankalin sa bai jikin sa dan nunawa yake a fili cewa yana mutuwar son jud kuma jikinta da kyaun ta na zautar da shi
Wani bin hamida takan damu tace anya aliyu ba zai burma tsuliyan yarta ba?anty hamdiya sede tayi dariya..sai tace dagske fa nake hande,ai matar sa ta gaggaya min labarin sa nifa nasan waye aliyu nidai tausayin yata nakeji bakiga inda yake bare bare bane?rashin kunyar aliyu yayi yawa wallhy.
Anty hamdiya tace to ya aka iya damu.
Ina me tabbatar miki cewa kwanan kawarki zata soma rena kanta,anan hirar tasu ta tsagaita kowacce ta nufi dakin ta bacci.
KKs aint freeVia 0152983148 gtb or contc 08060712446
7/28/20, 10:57 PM - Ummi Tandama: *63*
KKS Isnt free 300via 0152983148 gtb or text 08060712446
Dayake a koshe suke tam yau da suka shigo shiru ne Ko ramat bata san da dawowar su ba