← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 108

Sashe 41

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jud taji kunyar maganan sosai amma dake gaskiya ne se ta fuske ta dago da sassanyar murmushi tace"..Bakomai anty safiya nagode da shawararki..dama wai naga bana fita ko ina ne shiyasa nake sa wando but zan kiyaye,safiya tace alhamdullahi...

Kinga ni ko a dakin ki Zaki iya saka kayanki duk yadda kika so,inyaso ki kirani awaya nikuma i promise ko sau nawa kike bukatan abu zanyi miki shi,jud tace nagode aunt safiya insha Allah zanyi abunda kikace tace toh Allah ya miki albarka jud tana murmushi tace Ameen..

After what safiya told her setaji zimman taje daki ta dan kimtsa,so closet ta nufa ta dauko wata black kimono me kyau ta dora akan kayan ta fito ta nufi part din Aliu,...

Ta dubi agogon hannun ta is half past 10 ga wani yunwar dake damun ta, Kwankwsawa kofar ta shigayi murya daga can ciki ya bata izinin shigowa,,kallon shi tayi ta dan yamutsa fuska"still on bed?ta furta a zuciyan ta tana dan murmushi

Aliyu ne akan makeken gadon sa daga shi se pjamas ruwan kwai me shegen qamshi wanda dan kadan igiyan ya sake ya karkace dan haka faffadan kirjin sa ya bayyana a sarari..

cikin sanyin murya tace,gud mrnng ddy katashi lpya?..gaba daya ya juyo ya tsura mata dim eyes balls dinsa ya wani kyabe baki yana mata wani irin dan iskan kallo yanayin da ba kowacce mace zata iya daga kafarta ba

"Come..ya mika mata hannun sa yana wata dakakkiyar killer smiles murmushin da bata san da su ba suka bayyana akan nata fuskanmr "looking calm and emotionless ta taho daf da jikin shi ta zauna batace uffan ba,nan ya kare ma kwalliyar na ta kallo se ya ce "what is this..ta dan shagwabe fuska tace abaya ne..anty safiya ce tace ina sakawa in zan fito..yace hmm se baice komai ba can yace"..to inga kayan dake ciki tunda baxaki gaisheni da kyau ba,turo baki tayi slowly tana pauting a sakalce irin jiya bakazo bama irin she missed him din nan..be kulata ba ya cire kimonon me gaba daya yy gefe da su ya dan lumshe idon sa at sight of her, jawo hannun ta yy ya shiga murzawa acikin nashi sai ta fauce a hankli tace "ddy muje muci abinci am hungry,..yace oh no ya dafe goshi princess,..daddy fa ya gaji... i cant go out wallhy.. Tace bari inje in kawo nan..yace no..ba kince safiya ta hanaki ftowa haka ba?nima bana so,but if u come to me u have to be urself,tun kan ta dago ta amsa ya tsare ta da cewa..ga wayacan call her kice ta kawo mana nan..,ba musu taje ta dialing home service ta bada oder after 15 minutes sega safiya da wani mai'aikin kitchen sun yi knocking

Aliu yace bbyn daddy jeki karbo ko?
Tace ok ta mike ta nufi door ta amshe tray din har taje ta dawon aliu be dena kallon jikin ta ba,tana ajuyewa ya sauko tayi serving dinsu"Haka nan yay zaman bata abaki yana sawa tana dan bashi shima saida tayi dam kafin suka hakura daci,"dataga kallon san yy yawa tace "yau ba zuwa ko ina kenan?..yace yeah,im feeling lazy ne kuma ke baki son ki sake jikin ki dani.." Ta sunkuyar da kai alaman ta san meya ke nufi dan ita kanta tasan bata cika masa komai ba,ko suna romance shiyake abunsa har ya gama tana kwance sede tayi ta bashi aukin reaction da sumbatun ta,"tace jikina a sake yake dakai..im just ...se tayi shiru tana me sauke kai kasa kasa,rankwafo wuyar sa yyi setin sunkuyayyr fuskn ta
Yace bafa abunda nake nufi ba kenan..

Nan take ta dago ta kalle shi.. yace I mean just fun...
yaushe zaki sake sosai kiyi wasa dani kiyi dariya dani i mean games,horse rides,video games,race, snooker,..basket ball,swimming when are we going to the beach..uhmm?rasa abun cewa jud tayi se tayi shiru haka kawai zuciar ta yake harbawa sosai yace..kinyi shiru,se ta dago kamar zata amsa se kuma ta sake yin shirun
..hannun ta ya kamo suka mike tsaye a tare suna fuskan tar juna yace"...samun farin cikin ki shine a kullum a gabana jud
..i knw this is hard for u,karki manta nima baya min ta sauki ure like my doter kuma ina daraja hakan har acikin raina..
Nasan bakijin dadin ryuwar ki,baki da lpya ga shi iyayen ki ma basa nan shiyasa zan iya yin komai domin samuwar farin cikin ki.."so me kika ce,?can we become real friends,tun kan ta amsa ya shafo lips dinta slowly sanda ta wani rintse ido.. yace"i want to u to catch fun with me,cire sha'awa in babu jin dadin rayuwa ai bazaki samu saukin da kike so kisamu ba, to me life is nothing..inkika takura ma kanki babu abunda ze dada miki sai damuwa..so u just have to relax and enjoy ur time with me ko?.."...wani ajiyan zuciya jud tasauke cikin Gamsuwa da maganan nasa tare da tunanin yadda xatayi ta sake rantan da shi,"tace ok..ummm uhmmm setaji ta kasa cewa komai can tace to lets play basket ball now..ai zaka warware ko?dariya yy ganin yadda tayi maganan kamar yar karaman yarinya ta wani langwbar da wuya..yace of course princess da dare kuma se muyi swimming ko?

dauke idanun ta tayi Tace ok...yace lets get ready for BB bari in shirya i wll see u in the field in 20 minutes..tace toh..nan ta jawo rigar kimonon tasa ta nufi waje....

Deep within her tana son tayi wannan rayuwar amma gosh har yanzu fargaban sanin da waye take abun na dan cin ta akasan zuciarta Saidai ta gama lura kamar ita kadai take damuwar aliyu kam da alama babu ruwansa..

He is alwys promising her heaven,zama tyi abakin gadon ta ta rafka wani uban tagumi can ta dauki wayarta ta shiga tsara sako me kamar haka"..
"Hey babe,mekike yi?can we video call now ..its urgent tana turawa kowani 5 minute baiyi ba sega kira a apple ipad din ta"ta dauka mariyance ita kadai a dakin ta tana kwance tace yan mata yane?kawarki ramat ta dawo ko?
Wani Tsaki me sauti ne ya kufce ma jud,dariya mariya ta fashe da shi..." Ke wallhy baki da aikin yi..msw...badama akira ki se kin bata ma mutum rai,dada dariyar mariya tayi tace to ai nagan antyn kince kawai take bata miki rai, tace tab antyna?nide ba antyna bace sede antynki,wani dariar mariya tayi har tana kyakyatawa tace so how far..?u look healthy babe..nan tayi murmushi tace tnx..mariya pls can i ask u sumting?tace sure..tace emmm..dama kwana biun nan ne kinsan dady aliyu yana gida,..so i dont knw maybe yana ganin kamar bana jin dadin zamana ne sai yace min wai in sake jiki na da shi,..
like lets have fun together..nikuma abun yamin wani iri
I really need ur help?

Cikin zumudi mariya ta mike zaune tace wow..but wani irin fun?cikin basarwa jud tace fun fun wanda kika sani...tayi rolling eyes"like games going out etc mariya tace ohhhhhhh to meye aciki?kefa na lura dake jin dadi na bibiyanki ne ke kuma kina gujewa wallhy da kina sake jikinki haka halan da kin mance dukkan damuwar ki..ko akwai wani matsala ne?jud tace noo babu kawai de kinsan dady aliyun nan fa abokin babana ne and kuma mijin wancan matar ne..i dnt want any complication..mariya tace comon jud..ni banga wani abu anan ba..koda abban ki ne yake da time dinki haka ai bazai ki samar maki farinciki ba,..just chill gurl..have fun with ur dady wani shegen tsoron abokin babanki?..ai yafiki sanin haka yace kuyi wasar...beside nothing wrong with playing right?saura kije kina kada masa kayan duniya..

..jud tace jar uba mariya?astagfrullah anma baki da dama..dariya sukayi a tare jud tace har na wani nitsu inajin ki ashe iskanci ne karshen zancen

Mariya tace ba wani iskanci ance mun ddyn nan hot guy ne nasan ko yaga abubuwa yace yana ciki?jud ta ja tsaki pretending to be absent,tace sekiyi ai..i have to go yana jira na a kasa .

Tsaban neman magana mariya tace oh zaku fita ne?tace a'a he invited me to a basket ball nace miki,tace ohh wow amma ba haka zaki fita bako? pls cange kisa all red
Kinji?..jud tace hmmm naji we wll talk leta..mariya tace ok bye nan suka tsake wayar

Kamar da wasa datayi sharing maganan da mariya sata ji duk fargaban ta ya kau.. 30 minutes ta dauka tana shiryawa

Pper Red track suit me dauke da logon real madrid me kamar legging ta kafa ta sa da red head ban me kyau kafarta dauke da pure black canvas

Basket ball field a ta waje yake a fankacecen farfajiyan dake bayan gidan inda aka tsara abababen more dayawa dayawa kamar wani amusement park anan zakaga dokona a stalls din su,ga artificial water fall da manya manyan jimina sai fararen zomo a kasa suna shawagi..

Shikam complet set na kamfanin adidas ya kwama,white polo shirt da bakin wando me laushi da black p cap kafar sa dauke da wata classic white booth.

He look rich matured nd very handsome musamman daya ganta tana zuwa ya cire hular kansa yana murmushi wani wal wal askin kanshi take haska uban gyaran da suman ganshi ta sha

jikin ta ne yayi sanyi cikn raina kwaliyarta da tayi,slowly regreting
Why she showed him all this part,dama bata nuna mai jikin ta da iya kwalliyarta a farko farko ba,harga Allah tana so in yagan ta ta fito shima ya rude kamar yadda take ji aranta in ta gansa.

Murmushi suka sakar ma juna'she want to compliment
Him amma se take jin nauyin kalman abakin ta,shikuwa sanda ya matso daf ya dan gogi shulder ta tana dagowa ya kashe mata ido yace u look beauriful princess
,wani ssaanyar murmushi tayi kafin tace tnx yace is my challenge..in kika fini samun points zan baki kyauta amma in na fiki zaki yi duk abunda nake so yau ita kanta Bata san ya akayi tayi dariya ba"..hannu ta sa ta dau player roll tana me kyabe baki cike da jan aji da sanyin hali tace...ok challenge accepted
Chapter 41 · 0% Book details