← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 108

Sashe 16

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Farko face treatment ta dada koya mata yanayin da zata hada natural home remedy masu amfani,tace akalla a sati sau daya zuwa biu zata iya
Hada sugar da lemon tsami domin goge fuskan ta a yanayin clockwise motion har na tsawon minti 10-20mint inda ze temaka sosai wajen fidda da kalar fatar fuska tayi haske tare da kankare blemishes,kanzo kanzo da kurajen pimples

Zuma shikadai ma antioxidant ne yana kankare tabo sannan yana kashe kuraje Akan iya hade shi da garin kurkur da kwai da abubuwa dayawa na gyaran jiki.

Shikansa kwai wani babban makamin gyarar fata ne,duba da yadda ake kashe uban kudi wajen neman firmness din fuska,wato fuska tayi shape me kyau tayi sheki,to ruwan kwai yana bada wannan gudumawar

In ka fasa kwai ka cire gundarin york din se ka shafa farin ruwan a fuskn ka barsa ta bushe ta kama tabi fatar jiki

Akowannen su in zaka wanke kana bukatan hand towel me kyau,da personal wiper wanda kai kadaine zakayi using sannan ruwan dumi ake fara sawa a wanke tass kafin abi da ruwan sanyi

Shi fuska in genaral yana son ruwan dumi sosai,to ayayin da kake wankewa da ruwan dumi pores din dake jikin ka zasu budu ne suna shakar dumin amfanin abubuwan da ka shafa a fuskan ka

to Da zarar ka wanke da ruwan dumi de baka bi kanshi da ruwan sanyi ba, ramukan da ke buden baxasu taba rufuwa ba hakan kuma babban hatsari ne ma lpyar fuska ko jiki...

Bacteria da sauran kwayoyin cuta zasu iya shigewa ramukan su cakuda maka lissafi shiyasa sau dayawa mutum zai siyo kayan gyaran jiki masu tsada yana kuma wanke fuskan sa da ruwan dumi
amma se yakaga baya ganin amfanin sa wasu ma sede abun ya dada lalacewa,to ba lefin product din bane yawanci lefin yadda akeyin amfani da shi ne,gyaran jkin mace yana bukatan nitsuwa da hakuri,abun daki daki ne..bayan kingano abunda ya dace da fatar ki,frst step is to clean then scrub,exfoliate ana so kana yin exfolianting akalla sau biyu a sati,sai kayi hydrating ko da hot water steam ne akwai refreshing toners se abishi da shi,to bayan kin shafa ya dan sha se ki fara dora asali mayukan jiki..

Ki daure yakasance scrub dinki same product ne da body cream da face nite cream..

Me busashahen fatan jiki Tafi bukatar honey nd milk product,sannan dole ta tanadi lotion da essential oil.

Me oily skin jikin ta yafi amincewa ne da serum,xfoliant da duk wani product da aka hada shi da kwai ko zuma me kyau amma banda madara.

Rashin sanin amfanin kayan gyara jiki da yanayin matsayin sa shine yawancin matsalar
Mu.

So anan hamida sanda ta karkare ma jud bayanai,ta gaya mata iya adadin yadda zata rika amfani da su a sati sati

Hakama fannin turaren jiki, na daki dana kaya dan hamida mace ce me mugun son qamshi
Da tsafta,sau dayawa takan bugi kirji tace ma ramat ita bata bukatan boka ko malami wajen juya kan da na miji .

Tace bazan manta ba,tsaban iya kwalliya girki da qamshi yasa na sace zuciar abbakar a watan mu na farko da yin aure dan ni bana wasa da turare jikina.

Akalla akowani rana takan yin siracen itatuwan qamshi masu kama jiki,subi har cikin suman kanta a duk bayan fitowarta a wanka

Tana amfani da oil perfume sannan ta sakaya shi desiner perfumes to duka in suka kwamuso se su bada wani azaban qamshi me dadi da rikitarwa

Shiyasa Daga ta gifta gefen ka wani qamshi ne xe biyo baya irin wanda bazaka iya fassara shi ba,wani bin inta zauna awaje ko tabar wajen bazai dena qamshi ba.

Wajen saka kaya da dressing wannan duk me sauki ne dan haka fannin sa bata wani tsawaita mata bayani ba

Yrta Jud tana da jiki na alfarma,dirin ta diri ne na manyan mata ajin maza masu dukiya,dan babu abunda ta rasa na diri da kyau wanda mace zata buga kirji tayi takama da shi a duniya, shape din ta me daukar ko wani irin dressing ne,"sede hakan be hana hamida ja mata kunne akan zama da kaya daya a rana guda ba musamman inner wears, dan yana daya daga cikin abunda ta siyo a ledoji uku na shoping din aka jibgo mata su yanzu.

most of them are cotton, white nd bright colours inners.. brezias ne ta saye su masu laushi marasa nauyi sosai

Acewar hamida brigh color cotton pant sune zasu temaka mata wajen yaki da kamuwa da ciwon infection ko wani iri ne,dark colours ko ace bakaken inner wears scientifically ma an gano cewa suna bada gudumawa sosai wajen taro zufa marar amfani ajiki

Mata dayawa sukan
Dauka ko jikan ruwan ni'imar su ne yake sa suji damshi
Ba susan akwai asalin zufa da mukeyi wanda shike
Bada babban muhalli wa kwayoyin cutan infection ba

Kuma dama damshi,zafi da kazanta shine musabbabin hayayyafar su..

Idan ke maison sa dark inners ne to wata rana daga suna haihuwa miki abaki baki to ahankli zasu fara shiga ciki ciki har sukama mahaifarki
Suyi babakere

Dan haka hamida ta jadadda ma jud akan sauya inners bayan ko wani wanka sau biu zuwa uku arana data umarce ta da tanayi

Tace zaki iya wankan kanana kaya da safe a wuni se ki sa me nauyi,in dare yayi acikin kananan kayan ma ki zabe marar nauyi me laushi wanda zaki sake se ku sa.

Ta haramta mata kwana da make up kwata kwata hakama ta sa dokan dole ne ya zame mata ta sa nities masu shegen kyau da dauke ido wanda suke dauke da dadin qamshi bame qarfi ba

Gyaran sauran wajajen kamar su gashi,farce, kwalliya da yin kumshi ta lura jud ta iya su sosai so bata wani damu da jadadda mata komai akai ba

Se wajen sha biyu
Ranar ruka rabu jud ta tattara duka kayan ta kai dakinta,dake bata da kwuya haka ta jera su tsaf kome tayi da shi inda ya dace

Sosai hamida ta sa ido akan jud,yi nan barnan..dake yanzu hamida tana kulawa so ko ta fitan bata dadewa awaje zata dawo..

Tsaban tsaro da sa ido, har mariya ta dawo jud bata wani gana da ita sosai ba

Kan aci sati uku jud ta sauya gaba daya
Ta sake maida suffar ta na wanke hannu ka taba,wani haske da kyau ta karayi,a schl har bata son motsawa kuma bata son shiga mutane tsaban yadda idanu ke mata yawa

abisa yanayin matsalar ta na sha'awa yasa bata ko yi yunkuri yin kawaye ba bare kula maxan aji

haka rayuwa ta kasance,komi na tafiya dai dai a fannin gidan alhj abkar,bai cika zaman abujan bama cos gundarin project din san a kano yake working,but he neva fails to return home antym yy nida dan kawai yasa ido akan rayuwar matan sa da yarsa dayake bari

Quiet convincing baiga wani matsala ba,dan ya riga ya bada hamida milions din ta kuma dama ita abunda take matukar so kenan wato kudi...

Jud kuwa tana iya bakin kokarin ta wajen daidaita tarbiyan data aka daura mata shi anan da wanda ta koyo a gidan inna kainuwa last 2yrs.

Sai ya kasance wata rana zaga tana kiyayewa wata rana kuwa sai a hankali.

Tun da aka ma mariya trnsfer ta dawo makarantar su tare suke tafiya ko ina,mariya dai ba yabo ba fallasa ba za'a ce tana da wani matsala ba tanada iliimin yin salla amma fannin bokon yafi karfi sosai ajikin ta...wayayyiya ce na ajin farko

Sede Kullum acikin admiring yanayin jud take sai tace"...hnnm jud danine da kyaun kin nan ai bazan ma zauna a nija ba balabe zanje na nema na aura mu haifi beauty peagents,jud kiwa kallo kawai take mayar mata bata cewa uffan, mariya ta iya zugi da iya raya gurmi shiyasa basa samun matsala wajen korar chewing gum guys a schl har kiran su ake da suna"preety bitches".

Bazaka san jud ba shiru shiru bace sai sun hadu da mariya,
"Duk wani shige da fice da iya magana sun iyashi amma bana rashin da'a ba,hasalima da kyar
Mariya ta zo ta san asalin matsalar dake damun jud game da feelings din ta..

Abun da wuya kam amma Itama tana bayan ta da bata jefa kanta bin maza anyhow ba, koda jud tace mata ta fara koyan masturbation da kallon phonogrph bata hana ta ba.

"Yau ma ita ta dawo da ita daga schl a hannu a hannu tana ririke ta dan tun ana lectures jud tayi lafai ta sake jiki duk jikin ta na mata wani iri tana maida nishi

ba dama ta shafa turaren "so close to ma hrt"..be tuna mata abdul yarima ba,wani Numfasawa takeyi a hankli kuma da sauri dan tana lunshe idanun ta shikenan ta dena gane kome se hotunan yadda abdul yake sarrafata yake lashe kowani sassan jikin ta wani bi har tsikar jikin ta tashi yake shikadansa se taji gaba daya jikin ta ya dau dumi.

A class sai ta kasa yin komi,kafin a tashi jikin ta yy sanyi mariya ne kawai take kulawa da ita.

Misalin 4pm yamma har ya danno kai dan haka cikin gidan ma babu kowa,da sallama mariya ta shigo da ita tana jan yatsun ta har ta kaita dakin ta,riginginawa jud tayi a ruf da ciki ta kwanta har mariya ta mata sallama bata gane ganta ba.

Yau hnklin ta yay mugun tashi,gashi ta shafa turaren gashi yau ta shaki irin sa ajikin dan ajin su me suna mansur hakan ya dameta sosai.

Har wajajen 5:30 tana kwance tana nishi a wahale tsaban jikin ta naata wani iri,yau kasa furta adduar ma tayi

dan yau abun sosai yaci karfin ta gashi bata cika son kallon blue films din nan

Daga nan bra din ta tafara ballewa kafin ta cire kayan jikin ta duka ta jefar a gefe ya rage daga ita sai sky blue pant,can ta mike zaune ta soma dube dube agaban madubi,ai gaba daya sai taji ta rikice idon ta yana me neman juya kalar sa,a mugun gajiye ta lumshe ido ta sake kasalallen numfashi..

Dan kwalin ta ta soma sabularwa ta tsoma hannun ta cam cikin suman ta tana baje gashin ganta daya war ware yabi fatar jiki ta...
Chapter 16 · 0% Book details