Sashe 10
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanzu Ko ba ace ba,shaukin aure ya dan fice aransa daga lokacin,baya ko tunanin kara dago maganan aransa sede karfin gwuwan da ya samu mussamn daga wajen sultan baban marigayiya fatima yasa yakan mance da zafin komi ahaka har ya soma yarda ya dora al'amarin akan qaddara..
Gashi de har yau duk wani Fadi tashi da kundum bala da ramat takeyi da dukiyar sa baya girgisa sa sabida tanayi ne Allah kuma ya dada budada masa kofofin arxiki takowani kofa wuce tunanin ta..
Dalilin haka ne ma yasa Sau tarin yawa akan samu Mutane daga cikin masu kima da zurfin nazari a kasa suna neman sa,a tunanin su arziki ajinin sa yake,sukan yawan nuna masa maitan su nason ya sake komawa harkan siyasa.
A harsashen su ya dace da zamowa matemakin shugaban kasa
Shikuwa aliyu Most time in akace masa hakan baya tankawa murmushii kawai yakeyi ya jinjina kai,shidai bawai baya son matsyi bane har yau aransa yanajin kamar kansa badaidai yake ba sanann dabiun matarsa ramat yakan dame sa aransa sosai
But To suit them all sai ya koma gefe ya maida kansa jerin kakkarfan political beurocrats,wato wayanda in ba su babu gwamnatin kasa,sune share holders masu rike da tattalin arzikin cigaban kasa idan babu su kasa bazata iya tabuka komi ba
Da shike yana da farin jini sai ya kasance abun ya mugun karban sa,international projects,security,ammunition,finance health,enviroment, education,agriculture,land nd properties,Kai kusan kowani sector na cigaban kasa akwai sa bakin sa da hannun sa aciki.
Gashi ayanzu yana samun hutu fiye da lokacin dayake siyasa amma aranshi bakamar da cahn da ramat take kula da shi ba,iya kaci yanzu ya danyi tafiye tafiye, secret meeting, indoors daga nan kuma shikenan baka sanin sauran ayyukan sai dai ka gansa ya fita wani kasar chan yana hutawa
A ra'ayin dubban mutane sukan dauka baida matsalan komai ne basu san zuciyar sa a cunkushe take kullum ba
Game da harkan mata da biyan bukantun sa Tun asali shi Bai iya harka awaje ba,aliu kamili ne nitsastse har zuci,yana da juria amma yakan yi zucia in aka kore sa duk dama ba'a adai yake ba amma neman mata is still not his thing baya ko kwatantawa
Shidai za'a iya fassara shi a Yana son rayuwar jin dadi,duk kasar dayaje yakan xiyarci hot camps yaci abinci me kyau,ga iya kwalisa,iya dressing,qamshi,shiga motoci kyaffau,yau yana wannan island din gobe ma haka,expensive life shide baya gajiya wajen more dukiyar sa,duk wani abu dazai kara mai kyau ya kuma jiyar da kanshi dadi,da duk wani abu daya dangance jin dadin duniya yanayi
Shiyasa ma komai na shi daban yake dana sauran masu kudi da yan siyasa
Aliu kyakwa ne,dan Yana da bakin qashi mai tsantsi kamar na indiyawa lufu lufun saje da kerarren gashin gira,yana da dogon hanci da madaidacin baki idanun sa ba manya bane sosai amma sunada sexy shape me daukar ido
"Jikin shi dan dai dai ne sabida tsayin jaruman maza da Allah ya bashi,hade da yadda take shan tattali da machunan gym yasa in yasa kaya kowani iri ne toh dole ne ayi ta hirar haduwar sa
Hakan yasa yakama kansa sosai,not much of a media person komin shi private yakan so yi shiyasa yawancin abubuwan daya hada shi da mutane ba'a yawan ganin shi sai dai Yasa secteryn din shi mr hamisu baba gana ya je masa...
Babban Burin sa ne
Yaji dadin duniyar daya tara tun kan ya mutu dukiyar su salwan ta ta inda bai dace ba ya lura
Familyn sa suna da shi,toh mezasuyi da nashi in yabar dunia?inde matar sa ramat ne he neva trust her on this
Gashi baida da ko ya a duniya,in ya tuno tarin dukiyar san sai yace makansa"i shud spenf it, But with who?abun na matukar damunsa..
duba da yanayin da suke ciki,gani yake kamar aure bai karbe sa bane kuma macen daya aje agidan ma ayanzu kam baya ma ganin idon ta sai yaci sa'a.
Game da dawowar bazaura tsuntsuwa da kuma mutuwar fatima,ramat tayi hakan ne da Tasan zata dasa fargaba mai girma game da aure aransa
Shiyasa tun bayan mutuwar fatima da ramat taga haka sai ta yi sanyi hanklin ta ya kwanta ta kuma bazama duniya da karfin burin neman dukiya har babu ruwan ta da sauke hakokin auren sa akan ta yanzu.
Aranshi wani bin i yay tunani sai yaga kamar ramat itace jarabawar da Allah ya bashi kwara daya mai xafi a duniya
Bata kyautawa gashi Ta hana shi aure,sannan ita bata kulawa da shi dangi da yan uwa duk ta sa musu ido sun guje shi,hakan na bala'in kalubalan tar zuciyan aliyu
Cikin shekara biyun nan shikansa zai iya bada shedan cewa bai same cikakken kula daga wajen ta wanda yafi sau biyar ba
Most time zata zo masa babu wani kwalisa irin na mata zata zo mashi ne wuta wuta ta sauke sha'awar ta,inta more sai ta tashi wani bin agurguje kamar akan gaya take,yanzu sosai ta saba da sex a agagguce da ke ita sam bata juran namiji akan ta for long,da chan ma datayu masa bautar sex din duk salo ne na kamasa a hannun ta,itade Har yau gani take badon so da shakuwa ake sex ba,awajen ta kwadayi ne kawai da jaraba irin na maza..
Tsakanin ta da aliyu tun farko farkon auren su data zage tana bashi jikn ta yay abunda yake so da ita dachan har ta fara sabawa,anma daga karshe seta kasa,barin ma da boka ya hanata yawan kwanciyar auren sai kawai ta hakr ta cire ranta
Bokan Yace in tana yawan bada kanta wa aliyu aikin da akeyi akansa na addoi zai iya hawa kanta kuma zata haukace,tsoron hakan yasa ta dada fandarewa da nisan tar sa aliu ta kuma sa kaimi wajen hanshi mu'amala sa kowani irin mace a dunia.. dan kar ma yace zai zauna da wata mace awaje shiyasa takan daure time to time tana biya masa bukatu bayan ita
Shikam Lamarin ramat ya dade yana caja masa kai,da dmshike bai gane asalin gudurin ta ba sai yake ganin kamar hala baiwar da Allah yay mishi ne na iya sarrafa mace a gado bai yi akan ramlat ba
Most time sex sai in ta dawo daga yawace yawacen ta shima in yana gari sai yaci sa'a,anan saiya dan more ta na kwana biyu..
To daga wani harkan kudin ya taso yanzu yanzu zata barsa ta wuce ko babu izinin sa takan tafi ko ina tayi iya kwanakin da zata dauka har sai ta cimma burin ta ta dawo...
"burin ramat tayi kudi irin na aliyu masu yawan gaske amma the more she tried the more take gane cewa akwai bambamcin arzikin na Allah da na tunanin dan adam
Shi Arzikin kamar ajinin sa ne,wasu dukiyarsan ma duk iya makircin ta da iya kwwakfin ta har yau bata san da su ba,bayan rasuwar fatima ma Allah ya buda masa ya sami wani kayykwan kudi mai tsoka daga deal dinsu da sukayi da world bank a can switzerland dayaje.
Wannan kudi ya tada na ramat tsumi duk dama Ba laifi kusan kowa ya mori kudin,shine dai bai fara tabawa ba sanda ya kammala duk wani yawace yawacen sa sannan ya karbi hutu makansa na wata biyu ya dawo zaman gidan sa a nigeria me gaba daya.
Dawowar sa ya samu ramat tana dubai,Anan ma shikadai yake ta harkokin sa,in har kagansa yana wani mu'amala na daban kuma yanajin sauki to qaddara yaje wajen mahaifiyar sa ne ko sauran dangn sa yakai musu ziyara
Haka dai yy ta zama Har sai da Yau Ana saura wata guda ramat ta dawo itama mai gaba daya.Sometimes in yay zaman kadaicin sai ya fara tunanin ko laifn sanne daya bari tana neman duniya tana karbe masa jn ddn auren sa,But its clear that ramat ta zarce shi wajen zafn nema da zafafa abu,dan ita ko sauraron sa bata yi in har akan damuwar ta ne..
But he really miss being a man,abun har ya fara damun sa a zahiri lokuta dayawa zaiga abokan sa ana kawo musu dalla dallan yan mata yan film mawaka yayan masu kudi da sauran su,haka za suyi rayuwr su amma har yau shi bai sami damar iyawa ba
Yadda yakejin tsananin bukata ajikin sa in har ya fara harka ji yake kamar zai iya bingirewa ya jefa kanshi wani rayuwar da bazaizo ya so ba..
Most tme in abun ya dame shi sosai sai dai yaje rich men club,ya kalli yadda strip dancers ke wasa a karfe,ko yayi snooker a pub house,to in baije ba sai dai ya shiga private indoor swimmig pool dinsa yana enternaing kansa shi daya a can saman benen gidan sa yana tunanin rayuwa.
Bangaren alhaj abubukar mijin hjy hamida shima bai sake samun kwanciyar hankli ba tun ranar daya daga yarsa jud a gidan dan har yau basu dawo dai dai tsakanin sa da matar sa hamida ba
Kusan shekara guda kenan Daga harara sai bakar magana,altho yasan suna waya jefa jefa,once in a whle hamida takanje har schl ta duba lpyar jud din ta..
Aganin ta abubkar ya cuci yarta daya kaita wajen yadikon san ana takura ta,ita har yaushe xa'a kauyantar mata da yarta?..abun na matukar ci mata rai bana wasa ba
So take ta tarbiyan ta da jud,tarbiyan da ko ayau ta mutu jud ce xata maye gurbin ta a cikin manyan gaggan zinariyar mata
Shima abbukar din har yau yaki fir yyi zuciya duk gori da bakar magana haka yake shan ruwan sanyi akai
Musamman ma dayaji ance masa jud ta sauya tana abunda ya dace da rayuwarta
Daf da hajy ramat xata dawon nan ma abubuwa sosai suka cirke masa dan baisani ba ashe da sa bakin hjy ramat da matarsa hamida akan babban contract din da alhaj aliyu yay signing akan zai basa dan ya tada kanshi na har abada.
Abokan ta kasan su is queit far,gashi dai jinin su ya mugun haduwa amma bambamcin matsayin rayuwa yasa wani bin da kyar ma suke haduwa suyi hira ko waya.
Shiyasa alhj aliyu bai san komi game da rayuwar alhj abubukar ba, amma he is eva ready babu irin taimakon da baya bashi goyon baya akai sai dai inbe nema ba