Sashe 86
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen maman sa ya nufa da tashin hankalin,gashi dare ne yayi ta kirar hamida bata dauka ba,ganin yadda ya firgice ya damu hajiya binta ta saka masa kuka,yau kam tasan in har abunda ya faru da fatima ya maimata kansa akan jud ba shakka dan ta zai shiga gararin rayuwa
Da kyar asubahi tayi musu,ya kira wannan ya kira wannan gashi ko masu gadin gidan ma cewa sukayi basu gan ta ba
Fannin jud kuwa jin aliyu bai dawo bane yasa ta dau mayafin ta ta sabule jiki ta isa can bakin titi ta hau napep ta arce gida,Allah ya so abbban ta bai gari ta shigo shiru kamar munafuka
..lpya lau ta yi sallama a babban falon su suna hade ido da hamida ta fashe da kuka sosai
A tsorace hamida tayo kanta da mamakin ganin ta cikin dare tace meye,kukan me kikeyi waya taba ki,ina aliuun
Jud bata amsa ba ta fada jikin maman ta ta cigaba da rusa kuka,hankli tashe hamida ta shiga dudduba jikin ta tana kwala kira hamdiya,hamdiya da sauri anty hamdiya ta sauko jin sautin kukan jud a tsakar gidan ya sa ta kara sauri tayo kansu a raxane.
Tace subhanallah jud Jud..innalillhi hamida me aka mata take kuka,rai abace hamida tace oho gata nan tamin shiru yanzu ta shigo tana kuka,taki tamin magana
..fincuko ta anty hamdiya tyi tace waye ne ya taba ki. ina aliyun?
Cikin kuka mai tafe da shesheka jud tace yana gida
"To kukan me kikeyi
Me aka miki,ramat ta taba ki ko?me tace miki,ko ita ta koraki?
Tace ummma... umma.. wasu mata ta debo dayawa suka zo suka bugeni
Cikin gwalo idanu Anty hamdiya tace duka?
"Dauke numfashi chak hamida tyi tace mene,suka bugeki,nine zan haifa ma ramla jaka?
A mugun xuciye ta fixge xata fita anty hamdiya ta rikota
Tace hamidiya li sakeni yau Sena ci uban ramla bata san da wa take yi ba yata zata buga?
Anty hamdiya tace relax hamida tsaya muji kan labarin
Tace Ke jud,shi aliyun shi yana ina suka zo din?.
Ba gargada jud ta shiga basu labarin komai daya afku,hamida se huci takeyi tana tsuma da kyar da karfin bala'i anty hamdiya ta danne ta.
Duka suka taru suka rarrashi jud sanda tayi bacci suka dawo falo suna tattaunawa
Da asubahin fari jud ko wanka batayi ba taga anty hamidya akan ta,tace muje inkaiki gida mijin ki ya damu sosai
Jud batayi musu ba ta dau mayafin ta sanda suka fito tace
Ina umman ta,anty hamdiya tace ta riga mu isa,muje xaki same ta acan
Gidan aliyu straight
Suka shigo jud tana fitowa maza aka kira shi aka gaya masa ta dawo,har yar zaxxabin daya rufe san tas yaji ta sake shi baijira hajya ta idda salla ba ya hau motar sa ya nufi gida
Jud tana ta kallon anty hamidya da mamaki dan sam batayi tsammanin hamshakan bulalu bane ne ajakar ta sanda suka shigo tace inane site din wanda ta bige ki?
Dake iri daya da nata ne sai bai bata wahalan ganewa ba,
Ramat tun da ta fito cikin dare taga aliyu bainan tayi kwanciyar ta hankli kwance koba komai ai ta watsaar da su,dan ba damuwar ta bane ma tasan ina jud take
Dede 6.54am lokacin bata farka ba ta hangame baki tana ta shakar sanyin AC dama bata sallan safiya bare ya dame ta
A dakile anty hamdiya ta bude kofar jud tana biye da ita,tace wannan kafurar ce ko,jud ta gyada kai,anty hamdiya ta kamo fuskan ramat cikin baccin ta daura mata wani hargutsatsen mari nan danan ramat ta bude ido a gigice tunkan ta shiga hayyacin ta anty ta nemi dede mala malan cinyar ramat da suka kwaye ta sake iya karfin ta ta xabga mata dorina,ihun firgita ramat ta tsala wayyo Allah na waye xai kasheni,ba kakkautawa anty ta rinka zuba mata xana tana tambayar jud duka nawa ta miki,ba kunya jud tana amsawa.. wani hamshakin kokawa suka kaure da shi,
Har waje suka sauko ramat tana sose sose tana zagin ta dan bakaramin zanuwa tayi ba,motar aliyu yana shigowa sega hamida da female inspector,zuwa tayi ta hada nata makircin ta daga ma polisawa jarfan bala'i,nan ma tayi waya da comissioner of police agaban DPO tace ga ramat tace xata kashe mata yarta babu gaira babu dalili
Ai Babu tantama suka yarda da furucin ta musamman da akabi kan case din su bilkisu da kawayen ta dake daure a bayan kanta
Hanklin aliyu ba karamin tashi yayi ba yana gaishe da hamida ta share shi ta daure fuska,ga wani axababben sautin ihun dake fitowa daga cikin gida,tun daga kan matakale suke kokawa ramat tana iya bakin kokari taga ta dan kwace bulalar ta rama anty amma hamdiya bata sake mata ba sanda taga kowa ya shigo ana kallon su
Da sauri tabar mata bulalan a hannu taja baya ta boye jud tana masifa kamar su aka neman doka,wallahy baki isa ki kashe ta ba,"
Ramat da babu wayo bata ma gane me aka shirya mata ba a mugun zuciye tace sena ga bayan ta,sena kashe ta.
Tayi wuf xata xana musu bulalan inspecta ta hauro da gudu ya cafke ta ta kwace bulalar ta yar a mugun xuciye,tace let go off me.. jud tana ganin aliyu ta fashe da kukan munafurci anty hamdiya ta kamo hannun ta suka sauko...
Aliyu ya rasa me ke masa dadi se kallon kowanenn su yake,
Ran ramat ya matikar baci ga radadin zanan da taci yana mata rairayi duk jikin ta na mata wani irin xugi,idanun tane sukayi jaxir har suka sauko falon
Inspectar tana jan ta itama tana janta,tace Allah ya tsine miki hamida tirrr da rayuwarki na kwadayi,Allah ya tsine uwar da xata siyar da gindin yarta dan abun duniya,shikenan burin ki ya cika kin wargaxa mun gida na,kin juya ma miji na kwakwlawa..to wallah yanzu muka fara,shareta hamida tayi kamar bataji me tace babu mutunci tace inspecta kinji da kunnenki wallahy yata ta mutu ku zan kama
Aliyu ya tattara sauran karfin ikon sa yace wai meke faruwa,ya dan dube jud yace jud ina kika je?hawaye kawai ta sauke bata dago kanta ba.
KKS is not free its 300 access via 0152983148 surayyah muhammad sule gtb or 08060712446
7/26/20, 7:32 AM - Ummi Tandama: *60*.....ya sake memeta tambayar Jud xata amsa shi hamida ta katse su dacewa hamdiya shiga ki tattaro min kayan ta bazata zauna anan akashe ta ba,a tsarge aliyu yace hamida?hamida pls dont do this,ta bata ranta sosai tace wallhy aliyu in kaga yata bata bar gidan nan ba to an kulle wannann shegiyar ce dan duk wanda yace zai kashe min yata bana wasa da shi,dariya ramat ta fashe da shi irin na mahaukata hamida bata kulata ba..ko kabari aje station a bincike uwargidan ka akan kalamanta na kisa akan yata ko yanzun nan na tafi da yata gida
"ramat tace toooooo aliyu uwarka tayi magana sai ka amsata,kasa a wakalan ta matar ka sabida ka auro yar gidan makwadaita wuuu anji kunya,aliyu yace enough ramla tace bazan yi shiru ba,akan wannan yar zakatsaya ana walakantani shikansa comisonern saiya gamu dani dan babu wanda ya isa ya hanani kashe ta wallhy
..yace baxaki dena furtawa ba,ta sake furta wa abun ta,ido ya ma inspecta ta damko hannun ramat xatayi waje da ita a hargitse ta kai mata duka wani fixgar bala'i takeyi
hamdiya tana rike da jud,ramat se zagin hamidar takeyi, anty hamdiya dataga abun ba mutunci nan ta ja jud suka haura sama taje tana rarrashinta
Da kyar aliyu ya samo yar abaya aka sama ramat akayi masa waje da ita kafin nan gidan ya samu sarari,ya matso xaiyi magana hamida ta daga mai hannu,cikin bacin rai tace aliyu ba haka mukayi da kai ba,akan me xata bugar mun ya,kashe ta xasuyi,in har fita zakanayi dan kana bata daman ta zo ta kashe mun yata to yau din nan xan dauke ta,sauran kuma ya rage maka cos u have no idea what i went tru sabida auren nan ya tsaya,yace hamida pls kiyi wa Allah tace inyi wa Allah me?kanaji agaban yata tana cemin nasiyar da ita akan kwadayin abun hannun ka,kodan kaban contract?ai nima lalata min yata kaso kayi in xagi take so ai saita fara takanka..
Aliyu ya kwantar da murya Yace hamida dan Allah ki saurare ni,rufe idanun ta tayi tace akan me Nice ramat zata ce min na bada mutuncin yata sabida kudin ka,wai ma meyasa Bakace mata komai ba,nasan yanzu jud zata dinga tunanin ko siyar maka da ita nayin da gaske,mutunci na da kimata xaka barar a idanun yata aliyu?muryan kuka tasa "ni wallahy ka ban yata na fasa contrct din kaxo ka amshe dukiyar ka.
Cikin tashin hankli yace ya ilahi.
hamida is just a mistake, na fita rakiya ne kafin na dawo,tace yes,sede abar labarin a kame kame..nide i wont let ur mistake kill my only doter,koka nitsar da ramla ta dena dukan yata kokuma na watsa maka dukiyarka na dauketa dan yata tafi karfin kudin ka
Yace i knw i knw pls ki kwantar da hanklin ki,nifa badan wani abu na aure ta kuma kema kinsani,wallh son tane yasa na aureta and i dont care ko nawa zan kashe dan in mallaketa,pls kiyi hkri..
Tace aliyu kenan ai baka haifa ba shiyasa baxaka san zafin abun ba wallhy bazan taba yafewa wanda zai kashemin yata ba
sallamar hjya binta yaji hamida bata lura ba sai matse hawaye takeyi tana mita tace "habawa aliyu ga zagi ga duka da threat din kisa jud din nawa take da za'a na firgita ta. Inde bazaka ja ma matarka layi akan maganan dukan nan ba wallh sena dauke yata
Hjy binta tace subhannallahi mena keji haka?wa aka buga?
Nan hamida ta waigo,ta dan rusuna suka gaisa hjy tace haba hamida haba hamida meya farru ne,cikin muryan damuwa da tsantsan munafurci hamida ta gaggaya ma hjy abunda ya afku kaf kaf harda irin zagin da ramat take ma yarta tana yi tana gwada musu ita in za'a musu gorin arxiki ne kawai abata yarta sun hakura da auren