← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 108

Sashe 26

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"ramla tace tabb habawa aike kanki kya bada amsa kode aljanu ne akanta take boyewa ni kaina wani bin sai naga jud dinkin nan tana sauya min kama kyaun ta yayi yawa mezai hana almatsusai subita gashi bataji sam sam"..ni kullum a nakance miki kidena kyale ta tana yawo hakan nan tana jujjuya duwaiwaka a gida bafa rawa tayi Allah ya bata dirin nan ba,to ko a aikaita wajen boka shege ne?

...hamida tace bo.. what?wani harara me zafi tawatsa ma ramat tace lalle kam ramat kin cika bakar muguwa yata ce zakice in kaita gidan bok?to da lpyar ta,kananan ciwo ne kawai irin namu na mata..Jud ai irin jiki na ta gada to mesa ni aljanun basu nemi ni ba sai ita?haka kawai sai na kai ta wajen wani katon arne ya danne min ita abanza?
..ramat kema kin san halin su bare sun ga kyakyawa...god forbid,wallhy duk wanda ya taba jikin yata sena kashe shi har lahira

"hmm kawai ramla tace 'toh ai saiki nemi mafita inba haka ba wannan yarta ki ma kawai zata janyo bazakiyi tafiyar nan ba..ko shima dukiyar zaki iya yafeshi ne akan ta,wani rau da ido hamida tayi

"Wai tafiyar yaushe ne kam?

Ramat Tace this week mana..kawai kice ta warware in zata ware..in ma kulawa da ita ake so ai akwai safiya agidana, kuma ai kinsan safiya ta manyan ta.. ai sai ki kawota gida na tazauna har sai mun cimma burin mu mun dawo

..nasan wannan mijin naki ba amincewa xaiyi ki barta anan ba musamman datake wani langwamewa
Nan ta mike tsaye cikin masifa..ni kinga tafiya ta,kide san nayi da yarki da mijin,nadai baki damar ki kawota gidana ta zauna agaban safiiya..
kuma wallhy i dont want to lose ma temper..

Hamida tace hmmmmmmm jeki mwayi magana gobe..se nayi tunani

jawo jakarta tayi tace Allah bamu alheri Nan da nan ta fice agidan,after 10min hamida itama ta haura sama dakin jud..
7/1 19....
A hnkli ta turo kofar dakin ganin jud tana bacci hankli kwance ya sa ta juya ta koma nata dakin zuwa 30min ta gama kikkimtsawa duk tunanin abubuwan da suka afku yau shi ya cika mata kwakwalwa bacci me nauyi ne ya kwashe ta..

Washe gari da ssafe ta kammala duk wani shirin ta musanman akan yarda zata cimma burin ta wajen shawo kan mijin ta abbakar,dan haka ta kira babban step sister ta wato anty hajiya ta lallabe ta akan tayi magana ma inna kainuwa ace tayi hkri,tasan inta yi hakan abbakar zaifi saurin saukowa ya saurare ta.

Bayan afkuwar hakan ne ta somayi da yarta jud,abu ne me wuya ta kawo maganan tafiyar abarta in har jud bata warware ba.

Godian Allah ma da hutu akeyi a schl dan haka take lallaba mijin ta da wayo a daya gefen kuma tana lallaba yarta cikin dabara..

Jud bata jn dadin jikin ta sam,wani irin sabuwar yanayi ne ke yawan debarta me tsauri bakamar nada cahn ba.

Tunda ta dawo gaban mahaifiyarta hamida abubuwa suka dada mata wuya dan hatta qamshin turare in ya mata yawa ajiki yakan jefa ta cikin wani yanayi me muni,sede bata iya amfani da komai aynzu face mafitar da mariya ta bata na exploring cyber sex dan har ta saba da shi yanzu.

Duk iya kokarin ta wajen dede ta tarbiyan da inna kainuwa ta bata bashi yake hanawa ta aikata mugayen dabiu da jikin ta ba in bukatar hakan ya taso..

Aynzu Zagewa takeyi ta aikata dukk wani abun da zai kwantar mata da hankli,to da zarar hanklin ya dan dawo mata aranta sai tayi ta kuka tana nadama a kwana biun nan sam bata samun sukuni a zuciarta.

Zazzabin cikin jiki daurewar kai da wani irin cunkushewar zucia su suka fi damun ta
Kullum zaka ganta a kwance bata da wani aiki se tunani da yawan imagining cewa gata nan tana wani iriyar romantic life da wani hadadden namiji wanda bata taba gane shi waye ba

Itade in zata samu Fari ko baki amma kyakkyawa,dogo me cikar zati me saje da dan dede din gemu da jan baki, kwantaccen gashin kirji me dara dara idanun me kama da yanajin bacci bacci yakasance jikin sa me laushi ne da dadin tabawa,jud takan fi awa uku tana fantasizing kamannin wannan namijin wani bi in ta lumshe ido cikin wannan yanayi bata budewa se ta qamsar da kanta.

Jikin ta ne zai dau wani irin dumi,duka gabobin sha'awarta ze motsa,daga dungu zuwa dungu ta rinka jujjuya wa kenan tana memeta abu daya har se wannan yanayin ya kau..

Abun yakan dameta amma takan rasa meye mafarin sa bare hanyar dakile sa,in har wani babban sha'awa ya same ta takan rufe kanta ne a daki ta shiga site tayi duk yadda take so bata damu ba.

Gashi yanzu Abun yabi jikin ta sosai danko hamida dake zuwa dubata
Bata gane ba.

Tun ajiyan hamida take lallaba jud,duk abun da take so tanayi mata cikin gata kamar yar kwai.."damuwarta jud ta warware cikin satin nan sabida tasan duk tsiya acikin ranakun asabar ko lahadi zasu bar kasa ita da kawarta ramat

"Dan haka ta daura dammara wajen kulawa da ita,sassafe zakaga tazo ko tana tayata taje kai ko tana dada koya mata kwalliya komi bata bari jud tayi makanta,ita takeyi mata tanayi kuma tana cusa mata ra'ayin da take so ta cimma burikan ta akai.

Tace ki daure kar ki na sake jikinki kar baban ki ya damu
Kuma kems kar ki damu danko na tafi akwai wacce zata kula dake kuma nima zan na kiranki akai akai..

Jud duk ta fahince maman ta so take tace ta danne ciwon ta nuna ma abban ta ta warwarre sabida ta same daman yin tafiyar ta.

Aranta Tana mugun jinjina ma mahaifiyarta hamida musanman ganin yadda ta shawo kan abban ta Cikin sauki a yan kwanakin nan.

cikin salo hamida ta lankwasa inna ta hanyar aika mata anty hjiya,kuma tana sane da cewa abbakar zai sauko in yaga ta aje komai ta maida hnkli sosai akan jud,as part of her kissa shiyasa da safe inya farka baya samun ta agefen shi sede yaji ance tana can tare da jud tana lailaya ta,daga haka har abun yayi sanyi a zuciar sa.

Fannin ramat kuwa ji take kamar tayi ta sa ma shege albarka tsaban farinciki dan da zafi zafi taga mummunn sauyi a halayen aliu.

Takan sa ido sosai ta lura da abubuwan sa dan hka ji take aynzu bata da wani matsala akan barazanar zama da wata kishiya,aliu ya dawo silent kai dai bazaka taba gane masa ba,yau zaiyi kama da shi gobe in yayi wani abun kamar ba shi ba

Tsabar mugun ta dan ta gwada shi,seta bashi jikin ta rabi da rabi alokacin da taga ya debo dadin abun seta shiga tutture sa ajikin tana mita tanacewa da shi ta gaji,dake maganin na aiki jikin sa shikuwa se ya sauka shiru ya kyaleta bayacewa komai bare ya mata barazanan zai nema a waje

Kamar an mata alkwarin aljanna haka take jin zuciarta dan haka ne ma ta tursasa masa maganan zaman jud a gidan tare da safiya tana me kuma jan masa kunnen akan kar yana shiga harkan yarinyar

Shidai inyana gaban ta komi tace zai amsa mata da eh..but daga zarar ya dan watseka yayi nesa da ita zai yi ta tunani se ya rasa meya sa yake hakan.

ana Washegari zasuyi tafiyar hamida ta shirya gabatar da zancen agaban abbakar amma se bata furta shi gatsau ba sanda tayi mummunan dulmuyar da zuciar sa ta hanyar lallabo shi da kissosin soyayya da iya romance

gaba daya aranar se ta sakar masa jikin ta sosai ta maida shi kamar yaro dan jinjiri,a yanayin nuna bukatuwa take mai maganan so serious amma seda ta ajiye kansa a kan malalan cinyarta tana shafe masa nashi kan zuwa kunnen sa tana me wani irin saukar mai da kasala,shikuwa se wani lullumshe idanu yke cikin yanayi me sa zucia nitsuwa so babu wani bata lokaci ya amsa mata bukatun ta sede da sharadi me tsauri akan se jud ta amince.

Hakan suka rabu inda ta kira ramat ta labarta mata yadda ake ciki atake ita kuma ta kira aliyu tace da shi yanxu take so ya kira abbakar ya jaddada masa cewa zaman jud agidan su ba za a same wata matsala ba

Anan kuma gumurzu ne ya so ya afku tsakanin jud da maman ta,dan tun da taji an ambace zaman ta a gidan ramat take kuka tana cewa ita bazata je ba.

Ayau Babu ta inda hamida bata lallabata ba a amma sam haka jud taki amincewa, seda hamida ta aje lallabin ta bude mata wuta tayi mata masifa sosai
Sannan ma ta saurare ta..tace
"Ina de ramat din ne bakiso?bakiji nace tare da ita zamu tafi bane?kefa tare da safiya zaki zauna jud to meye matsalarki inba bakinciki kike so kiyi min ba?inkina wannan dabiar babanki bazai barni in wuce ba,so kike in mutu banyi arziki ba?duk abunda nakeyi make nakeyi
Me zai cinye ki inkika zauna agaban aliu..

Cikin kuka jud take turo baki tana kukkuni,ita bata ma san ya kamannin aliyu yake ba bare taji sauki sauki aranta,what if halayan sa dayane dana matar sa ramat ita fa sosai takejin tsanar matan aranta shiyasa duk wani abunda ya shafe ta bata ma dubawa

Dataga yadda hamida ta ke fada tana bambami babu yadda ta iya se ta amince,aranar ta tursasa akan taje ta gaya ma abban ta cewa ta amince zata iya zama acan

Anan ma tun kan tazo ta same shi da maganan aliu ya riga yay magana da shi akan haka,kamar de yadda ramat ta sa shi haka ya jadadda ma abbakar cewa da shi da safia zasu rike musu jud danshi aliyu baicika shiga busy kamar abbakar ba anan ma har sukayi hira me nisa akan yar tafiyar da suma zasuyi tare na first project supervison din abbakar wanda aliyun ne jagoran sa a wannan karon.

Haka komai ya dinke,ramat da hamida duk sun samu cikar burin su akan tafiyar,ita kuma jud bata wani so tafiyar ba bare dawowarta gidan ramat da zama na wani lokaci
Chapter 26 · 0% Book details