← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 108

Sashe 18

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

#300 naira ne
#450 naira for VIPs

*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
7: _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

13..cike da kasala ta yunkura da kyar ta sako akan gadon batayi wata wata ba ta shiga bathrum ta kimtsa jikin ta hada har da alwala

Kwata kwata mintuna 30 ta dauka ayayin da ta idar da sallah ta tayi yan shafen shafen ta tayi fes se qamshi take zubawa.

Wadrobe din ta bude ta soma kalle kalle dan anan ne kayan da tke son sawa ajikin ta suke
Tana Cikin haka saiga sautin knocking a karo na biyu ta bada izinin shigowa

Wani Mamaki ne ya
Gume ta ganin kawarta mariya a tsaye cikin shirin ta na zuwa schl,baki a bude jud tace mariya?kafin mariya ta amsa sai ta dube agogon bangon dake dakin its just 7.00am, tace"kece da sassafen nan?mariya tace yeah dai ta karaso ciki abakin gadon ta zauna tana me resting handbag din ta a kusa da ita..i came to check on u
Ya jikin?jud ta dan yi murmushi tace lpya ai na warke kema kinsan ya abun yake.

Ajiyan zucya mariya ta sauke tace,mmm jud kinashan wahala,koni jiyan nan hankli ya tashi

Jud ta kyabe baki tana me jawo stool din mirror dan itama tazauna..tace mariya wannan abu inaga jarabawa tace,i have no choice anywys...cike da sanyin zuci ta furta hakan while brain din ta na tuno maganan da sukayi da maman ta a jiya.

Wani ipad ariya ta ciro a jakar ta ta matso kusa da jud tana daddanawa "Hey watch this" ta mika mata pad din dake malkaye da earpice,jud batayi musu ba ta sakaya a kunnen ta cikin vid made ne with 3 shot video clips unplayed

Cike da mamaki tace"What is this mariya?"Gyara zama kawai mariya tayi tace "jus go on watch..jud itama ta dada gyara zaman ta..tabe baki tayi Bata sake cewa komi ba ta danna play first clip,"
Daga nan Wani shiru ne ya ratsa wajen dan batayi ko 3mint da kallo ba ta juyo ta kalle mariya da wani irin mugun harara.."ar u turturing me?ta furta a hankli hakan ba shi ya boye da damuwar dake kumshe a sautin muryan ta ba

looking quiet serious mariya tace noo,kinji kuma ya za ayi nayi hakan...i wanna help u..

Da sauri jud ta yakice earpiece din daga kunnen ta ta kalli mariya har cikin idanunta" But this wll not help,adan hatsale fada..nan mariya ta dada gyara zama da kyau tace "jud it will help,U most use it In ba kashe kanki zakiyi ba..,jud u cant go on like this..kina tara ma maran ki kaya ne kinsan kuwa zai miki illa?,a hankli jud ta kau da kanta gefe idanun ta na neman canza kalar sa batace komi ba"

She hate all this..har aranta ta tsane duk wani harkan cyber sex da masturbation din nan..

ko da take yawan yin abubuwan ma jikin ta sam bata fiye saurin kunne phonogrpy most time sai abun yaci tura adame tace "how can u bring this videos sannan kice zasu taimake ni?ni banga taimakon anan ba,sede ma su kara jefa ni wani hali

..kwace wayar mariya tayi ta cire eapice din tace ai baki ma kalla ba ina kuwa xakiga amfanin sa,scroling take tana shirin sale kunnawa A mugun tsorace jud ta mike tana shirin wafcewa "mariya dan Allah kar kisa, ke...pls stop.. my mum is arnd wallahy in wani yaji fa?...aiko kulata mariya batayi ba ta fara playing videos din not too loud but audible duka sunaji sannan ta shiga mata bayanai
Tace"Jud Nasan ba lallai nayi miki abun kai ba amma nafara tsorata da lamarin ki i mean u need to see how miserable u look a schl,randa kila shiga wanann yanayin ba kowa naki a kusa me zakiyi?.. i searched for this,ta dada matsowa da videos din ta nuna mata da kyau tace jud..this is not an ordinary red wap thing, kinga ni biyan kudi nayi na same shi direct from sexs school US reProductive industry,'..thy made this video specialy for ppl who need relief wayanda basai sun kece virgintyn su ba irinki did u see the tittle?saita dan ja mata ta gani is writen boldy an rubuta" virgin whore"..tace kisa kunnen ki da kyau kiji moans da groans din su u need to imagine and mimick them,then watch what thy r doing with thy fingers ai kema ai zaki iya kina kallo kina kwaiwayon su and im sure zaki saukaka makanki one time ba se kinta kame kame ba..

Rasa abun cewa jud tayi zata kau da kai again mariya ta taro ta tace hey hey..look am sory kk
Kar kiyi fushi..
Ai matsalar ki tawa ce,nd we have to look for a long lasting solution tunda kinga ko saurayi baki da shi ayanzu bare aje ga a maganan aure ko wani abu,nd besides u knw what ur moms dreams are ko?..ko kinada wani mafitan ne

tare da sauke ajiyan numfashi jud ta girgixa kai ta karbi videon ta kashe me gaba daya,komawa tayi kan pilow a slow motion tana me lunshe idanun ta tsam,wani shiru tayi kamar bazata kara cewa komi ba,.. can ta mike tsaye ta isa gaban wadrobe dn ta tace,"lets get going...mariya tace ok and?..a kasale ta juyo tana sake boyayyen ajiyan zuciya,muryan ta na rawa tace"ah wll
Think about it..
Murmushi mariya tayi tace ok,but i wll only send the link...daga kin gama making decision dinki i wl suscrb the site fully..
gyada kai kawai jud tayi bata sake cewa uffan ba ta shirya jikin ta cikin wata doguwar abaya deep maron colour wanda tayi rolling da mayafin shi,simple flat shoe da jakar side bag din ta sukuma kalar su daya

ATare suka fara saukowa daga kan steps,tea da wainar flour kawai suka ci a dining anni ta ce musu zasu iya wucewa schl dan
hjy hamida tace kar adame ta,haka suka gama cin abincin suka bar wajen to adai dai kofar falo suka ci karo da abban ta duka sukayi saurin rusunawa suka fara gaishe sa,jud tasha mamakin ganin sa cos ko jiya da dare tasan bayanan a garin

she wonder when and how he appears this morning,
shikuwa bawai dan bai gane mariyar ba ya sake tambayar su Yace wanene ma sunanki?tana murmushi tace abba sunana mariya

Yace oh oh yar gidan alaji mansur ko kanta akasa tace eh yace"To madallah, ayi karatu lpya..Allah bada sa'a..duka sukace ameeen suka fice yanata kallon su.

Daga idon da xaiyi wani qamshin turare mai tsuma ziciya da wasa da hanklin duk me shako sa shi ya doke gaban kirjinsa

a hankli take tafe kamar sarauniya sanye da wata kyaffeiyar riga da skirt na material kalar cool brown an sakaya shi da pure golden matured kimono irin na manyan mata da bakin gyalen shi tayi rolling,shikansa abbakar be san yanayin daya tsinci kansa aciki ba,he was smillig efortlessly ayayin da ya kasa dena kallon matar sa

"Hmmm hamida manyan mata zinariyar mace madubin kowa

Da sanyn muryan kasaitar ta tace Good mrning,ya amsa da mrning itakuma tana kan karasowa, hmmm kawai yace sannan ya amshe hannun ta ya dan murxa cikin nasa yana me zaunawa.

Wani murmushi ta saki sannan ta ja jikin daga nashi,.. waje ta nema itama daf kusa da shi sannan ta zauna

"anni ta kwala wa kira aka kawo musu brown cofee suna siping tare..kamar bazasu ce komi ba

chan ya dago mata hirar yadda abubuwa suke shirin masa yawa acan kano, she didnt say much dai cos itama da abubuwan da ta saka agaban ta muhimmu ayanzu.

Untll thy r satisfied ya Ya fara mata tambaya akan kawancen jud da mariya

Acewar hamida itama ta bincika bata ga komi ba,tace mariya is already engaged so da mutum daya kawai take tsawa agidan su.He was relieve daya sake jin hakan daga bakin ta

Dan dama deep within him yana fama da tsoron halin da yarsa jud take ciki..but wht if shi ma ya nema ma yarsa mijin auren?

cikin ransa yake ta wannan sake saken har sukayi sallama hjy hamuda ta wuce aiki shikuwa ya shiga gari dan ya kammala abunda ya kawo shi

Bangaren ramat kuwa wannan sati gaba daya be mata dadi ba sabida kasancewar hajiya binta bulama agidan tare da su

Ramat Ta tsane duk wani abunda zai zo ya sha mata gaba in tana baza mulkin zaluncin ta agidan,tunda hjy binta ta zo ta karbe ragamar komai har iyau wani bakin cikin fitowar tsakar gidan ma takeji

Ita kuwa hjy binta ko ajikin ta bata ma san ramat tanayi ba,dama ta zo yin kwana biyu ne a gidan badon wani abuba sedai dan ta dada lura da lpyan danta aliyu

Ta gama lura ya fahimce dan ta baya cikin farinciki musamman akan yanayin zaman rayuwan auren sa.

Aranta tace ba'a isa ahana shi aure sannan azo ana azabtar da shi akan hakkin sa ba,duk dama aliyu be taba yin korafi ko yakai kara ba amma babu abunda hjya bata karanta ayanayin sa ba,she knew he is sexually starve dan ko irin kulawa da tarairayan da mata keyi wa mazajen su sam bata ga ramat na kwatanta masa ba

So azaman ta na kwana biu ita take kulawa da dan ta sosai,cinsa, shan sa,kai har baccin sa.

Duk abunda tagani yanayi agidan takan sa ido ta bashi shawarawa sannan game da ramat bata daga masa murya,kullum cikin sanyaya shi takeyi da cusa masa ra'ayin yawaita addua akan lamarin

Kan kace wani abu komai na gidan ya dau seti,hatta tsarin dafe dafen su sanda tasa aka zanca salo,sukan su ma'aikan gidan sanda sukaji sakat aransu
Chapter 18 · 0% Book details