← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 108

Sashe 72

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aliyu ya hau kame kame cikin rasa yadda zaisa abun a center yana yo yana dan bada hakrin rashin bayyana masa direct abbakr yayi dariya yace wallhy awajen sa babu komai hakan ma babban hallacci ne agare sa,yace aliyu babu hakan a tsakani na dakai babu kyauta ki alfarma atsakanin mu,yau in ba na duniya ai kai me aurar da jud ne,bare kuma kaine da kanka kake so..nidai fatana ayi zaman amana sannan Allah sa wannan ya zame mana silar zumuncn mu har aljanna.

Aliyu yace ameen .nagode daka bani wannan damar insha Allahu babu matsala ta waje na i promise

Hira suka tsunduma
Sunayi suna yar dariya ma juna gaba daya aliyyu y sauya masa,shikan sa aliyun ya rasa mesa yake jin nauyin abbakar har haka ahakan dai har suka rabu kowa ya cigaba da abunda yakeyi.

Bayan kwana biyu aka zo aka kawo sadakin jud 10million ba kari ba ragi,suka kuma amshe ranan 7 ga wata thats frst saturday na wata me kamawa.

Aliyu da inna sunso ayi auren a sati satin amma haka sauran dangi da su hjy suka Ki masa firr musamman yanzu da hjy bintan ta hade baki da matayen sarki,thy want this weding to be the best in town..wanda zasu ji ajikin su kamar sun aurar da dansu akaro na frko

Duk wani burin duniya da kyale kyale babu wanda basu daura akai ba
Dan haka suka tsunduma shiri,siye siye da shirye shirye.

Walima ne zaizo daga fannin su hamida

Royal night da dubar duk a fannin ango ake ta shiryawa

Haka aka tsunduma hidima amma sai aka rasa wanda zai kai tsegumi ma ramat tsaban bata kyautawa wa kowa.

ga hamida anata fannin tunda arziki ya zo hannun ta ta tashi tsaye tana kkri wajen toshe duk wani hanyar da ramat zataji zancen
Sa,har boka shege sanda ta rufe masa
Baki,kudi ta basa ta sa akan ya zulma ramat da cewar karma ta nemi jin labarin gida bare labarin mijin ta dan yaga yin hakan babu alheri....
gashi ramat jin maganan sa takeyi kamar Allahn ta aikuwa shege ya zuga ramat sosai yanzu shirin hidiman ta kawai ta sa agaba dan kuwa a rana daya ne da auran aliyu wanda bata sani ba.

Abun da ya so ya daga na hamida hankli baifi dataga cewa ashe rijiyar da aka bata na wajen sultan aliyu ya siya ba,dan da sabbin sectaryn ta da p a suka zo suk kawo mata xiyara anan ne suka fayyace mata cewar 50%-50% sukayi da kawarta ramat. Dan haka wannan rijyaemr business din nasu ne su biyu as patners

Hamida tace dukan shaho,lallai aliyu munafuki ne wato so yake kawata ta haukace ko?anty hamdiya taci dariya ranan harda rike cikin ta..

Tace lallai ranan wanka za'ayi gumurxu

Daga surkuwan ta kin dawo business patner?ke hamida ki yafe wannan kawancen dan wallahy bazata kwashe muku ba

Tce aikuwa naga alama dan ramat da wannan rijiar take takama sosai kinga kuwa akace nima inada shi ai babu zaman lpya

Anty hamdiya tace ai kawai cin ubanta zakiyi wallahy tamiki ki tona sairin ta ai cikin shege tayi,hamida tace no ba irin wannan nake so ya raba tsakani da ramat ba

Ramat basirar mugun ta ne Allah ya xuba mata amma asalinta bata da wayo,nikuma wayon zan mata kota amshe auren nan lpya ko ta amshe shi dan dole

Hamdiya tace hmm nidai kar ata bamun yata Hamida tace karki damu..

Fannin jud kuwa tunda aka barma anty hamdiya ragamar komai ta jawo ta dakin ta ta nitsar da ita sosai da maganganu masu amfani...

Tace ta aje komai ta tsaya suyi abunda zai ficce su tunda bukin sati biyu ne kawai na ukun duk tafye tafiye ne tunda a sokoto duk zaayi komai,anan aunt hamdiya ta bada hankali ba dare ba rana tana me tuna mata cewa a babban gida zatayi aure sannan akan kishiya sa'ar uwarta zata zauna,...

Dake jikin jud din da kyaun sa kullun yana jin wanka sai anty hamdiya bata damu da sha'anin su dilka da gyaran jikin sosai ba,kawai shawarwari ta fiye bata akan yadda zatayi zaman mutuntaka da sace zuciyan dangin miji a saukake...Tace ki sake da su amma karki sake da su,ina nufin wasa wasa amma duk abunda zakuyi kisan madakatar ki da inda ya kamata ki sa full stop,ko shiru me gaba daya.

Tace kyautatawa shine asalin jigon saka farin jini dan haka yadda zakiso naki haka zaki so nashi,sannan babu ruúwanki da abun hannun su in ba de su suka baki ba.

Bayan kwana biyar da saka rana kusan kan kowa ya dau zafi,hamida bata su take ba tana can tana shige da fice kuma shege bakaramin taimaka mata yakeyi akan ramat ba, ita dai hamida bata taba cewa yayi mata asiri akan kowa ba amma takanyi amfani da tsaban makirci ta cimma burukan ta akan sa

Weknd Anty hamdiya ta tafi da jud gidan inna nan ma suka saka ta agaba sosai jud saida ta dawo shirun shirun dole,anty hamida ta kawo maganan kayan mata inna bata hana ba amma tace setagama da nata
Hade haden data shirya sannan afara dan itakam komin ta a ready yake dake ta saba bada irn wayannan taimakon dama.

Tace ma anty hamdiya a tsarin ta se sun fara mata treating vaginal infection sannan tana hadawa da maganin gyaran tace idan ba haka bazasu gane komai ba..

Ba tantama anty ta amince dun dama wasu matan basu da matsalar komai kawai infection ne yake saka su asarar kudin su ya sa ayo musu kishiya ko ana walakanta su

Sai kaga mace har mace me tsafta me komai na duniya amma batajin dadin komai game da auren ta kuma duk abunda ta siya bazai dade ba ta dena jin dadin sa kenan

Inna tace ita ba ruwan ta da cewa sai an duba a asibiti dan awajen ta infection ruwan dare tunda yakan hada ne harda dattin marar dake makalewa bayan al'ada da wasu sha'ani na jiki na yau da kullum

Gashi auren ba wani lokaci aka basu ba dan haka tace zata basu abubuwan amfani wanda jud zatayi na kwana biyar consistently tanayi tana shan fruits da wani qumbar da aka hade shi da goron tula wanda anty hamdiya ta siya tundaga sokoto

bayan hakan ne Sai afara bata asalin maganin mata wayanda sune zasu taimaka mata cikin gaggawa dan komai ya tafi yadda ake so

A gidan innan suka kwana so Ranar sunday ta gwada mata wankan lalle na gargajiya da sit bath da yakamata suna mata.
Hey True fans✋🏻😅how u de?ok zan fara da bada hakuri dan nasan alot of ppl sun shigo kks ne sabida marubuciyar arne ahummaga sakamako ajalin so TH etc ce takeyin rubutun and thy trusted me to give them a blast tunda kks na kudi ne😅well yeah..konima in fan dina ce hakan zanyi tunani but kks is obviously slightly boring wasu basu san dalilin ba amma ni nasani,ya dan bambamta da sauran littafaina ne sabida na dauko TOPIC din istimanai na kafa jigo da shi which i think dayawan mu are not familiar with so hakan yasa suke gani kamar book din baikai musu ba.yes..kowa da abunda yake duba a labari wasu furrr kawai suke karantawa abunsu
But i asure you,this knwledge i shared with u is a priceless one.ga mata nan dayawa a pc na sai yanzu suke gane matsalan su cos of kks,sanadiyar book din wasu ma basu biya ba a sace suka samu but thy realise things,wannan abun it doesnt matter in kai wayayye ne kaje schll dan yawancin masu ilimi ma sun rasa cikakken ilimin sa,its something mysterious and physcological kamar yadda nake ta nuna muku yadda ciwon sha'awa da aka dauke sa banxa yake sauya tunanin mutum dama rayuwar sa me gaba daya,so my truefans i knw wannan karon ne na soma ce ku biya kudi akan novel dina dan nasan wayanda zasu biya sune ASALIN masu kaunata,KKS is my boring yet priceless gift to u tnks for trusting,bari kuji bayanku babu wanda zai same damar samun irin wannan novel din cos nan gaba hala normal novel kawai zan yi irin wanda aka fi marari soyayya nishadi ban dariya😅..but wata rana ko a fili ko a boye i knw u will be proud to say u knw things abt this topic and its all bcos of you surayyahms.
So have a blessed day i sincerely luv u.
.
7/17/20, 9:29 PM - Ummi Tandama: ***kks
Game da infection inna ta hada abubuwa dayawa ta bayar,da zasu tafi ta dauko Dakakken garin Malmo da babunaj da hulba ta siyo da zuman ta me kyau ta bada anty akan jud tana hadawa tana sha dan yana wanke duk wani dattin mara da kashe infection a saukake.

Dake ma jud din bata da shi sosai tana soma amfani da shi kwana uku kawai anty ta umarce ta data dena ita kuma seta fara dorawa da nata,dan gyaran datake so tayi ma jud ba ko wa yake yi ba kuma tasan dalilin ta nayin hakan tunda ta san sirrikan mata sosai.

Tun akan sana'ar ta Ta lura cewa mata dayawa sun fi nacewa ne akan maganin matsi dana sauko da niima,gyaran nonuwa da maxauna basu damu da yin dabaran nasu nakan su ba

Ita kuwa abubuwan data hada zata shirya jud da shi sun sha bambam sabida daki daki ta tsara abun ta.

Ta hada kayan sauko da ni'ima da kara dadin wajen daban wanda dama hade haden yayan itacuwa na fruits su suka taka muhimmayar rawa aciki sede wasu fruits din ba kasafai aka cika samun su baa,bayan pineaple da ke tula mata dan anty tace pineaple kamar turraren hq ne dan amfanin su kusan daya da garlic ne amma shi da qamshi me dadi zai sauko mata da ni'ima musamman in babu yawan infection,apple kwakwa tiger nuts da su kankana,da chasteberyy ta kansa jud ta tacika amfani da saffron,celery da zuma da hot chillies sannan sukanyi excises din jikin su sosai

Peruvian viagra wato raw Maca wanda dama asalin sa natural sweet root vegetable ne me several health benefits,maca me kyau at 1.5-3'5gm per day yakan yi a ammfanin sa ne a tsakanin 2weeks tsanani zuwa 12 weeks
Chapter 72 · 0% Book details