← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 108

Sashe 4

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abun ya bada kowa al'ajabi A Cikin kalilan lokaci
Aka yi da ita cikin gida aka fara bata taimakon gaggawa,
hakama alhj aliyu da danginsa duka suka qarzayo masarautar sultan in no time ana ta addu a ana duba jikin nata ana jajan tawa.

"Bayan kwana uku da dawowar fatima sai ya zamto kuka kawai take iyayi ba tacin komi kuma ba sha bare magana

Akwana na hudun ta shiga ficike ficike tana yage duk wani suturan da aka rufa mata asiri da shi sai ta barka,kamar da wasa kuwa cikin dare tana bacci sai Allah ya karbi ranta.

Sosai akayi bakin ciki da jimami Haka aka ci kwana bakwai mai cike da magagin faruwar al'amarin amma ramla bata zo ba bare ta jajan ta.

Bayan komi ya lafa Dawowar su alhj aliyu daga skt zuwa abuja ne suka samu labarin ramla har ta cika ma rigar ta iska izuwa kasar italy,dan anan kayan datayi oder zasu sauka....

*KUDI..kumbar susa Gobe za'a farashi da yardan Allah*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs

*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR any WORLD REMITS*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi

Chat 08060712446 for enquiries
_PLS DO NOT READ IF U DID NOT PAY....._

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

KKS3........Hajiya Ramlat david matori kerarriyar batangaliya ce daga kabilar tangalu na asalin jahar gombe state a nigeria.

mahaifiyar ta mai suna mrs jumare yar kaltungo ce mahaifin ta kuma sunan sa mr david matori shi kuma dan asalin yankin billiri ne.

"Mrs jumare da mr david ba wasu mutanen arziki bane,u can think of worst bloodline, domin kuwa shi mr david asalin dan gidan wani babban maye ne,haka itama mrs jumare yar wata shahariyyar karuwa ce.

labari yazo da cewa ba asan takamammen asalin su bama shiyasa addinin su ma sam ba'agane shi ba,yau aga suna musulunci gobe aga sun shiga church jibi basa ko daya,talauci kuwa kamar akansu aka kafa shi daga shi har matan sa basu da kashin arzki,zasuyi buga buga su nemu kudin amma nashi sai ya kare wajen bin matan bariki nata kuma ya kare kaf a rumfar mai saida kwaryan giya

haka ma idan sunka gaji da juna zasuyi dambe su bugu su xage kansu daga nan kowa yakan yi tafiyar sa yawon tazubar har sai abun ya ishe sa sannan ya dawo

Tsawan shekaru da suke tafiyar da rayuwar su A hakan basu da wata qaddara mai matukar muhimmaci a duniya face ramlat.

Ramlat Itace musu ya mace kwalli guda wanda dan ita suke sararawa basu rabu ba dan ita dan tana da farin jini sosai

Ramlat david Farace,kyakkwa mai dauke da dirin matan manya,sai dai tin tana karama yar shekaru 4 ta shahara da mugun hali da bakin xuciya

Ada chan anyi tunanin sakacin iyayene da illar girma cikin talauci ga ba abinci ba sutura,duk an dauka su suka taurara ta

Amma sai gashi ramlat tana cika shekaru 14 tun kan ma iyayen ta su nuna mata fa'idar zuwa gidan boka tasa kanta.

Ramlat sam sam bata da imani,ayadda kowa ya fahimce ta burin ta shine in ta same jin dadi bata so wani nadaban ya same irin nata shiyasa takan kawar da duk wani abun da zai zo daga baya

koda suke karatu a makarntan kyauta da gwamnati ta tanada a garin su ramla tasha kai malamai da yan uwanta mata wajen boka ana yadda taso da rayuwar su, ramla ta addabe zuriar tangalu sosau kusan kowa saida yasan luggan ta.

"Tana cika shekara 15 mutuwar mahaifin ta mr david ya daga su da kyar suka bar garin su suka dawo zama a asalin cikin garin gombe

Anan ma ramlat sai ta bude shafin rayuwa kasancewar bayan mutuwar mahaifin nata mahaifiyar ta mrs jumare ta koma karuwanci da karfin ikon ta babu ko tsoron Allah,mrs jumare ta kanje gararruwa yawon karuwanci ta dade bata dawo ba kuma bata sanin wani hali yartan take ciki,tunda ta bata wajen kwana tunanin koma a ina take samun na abinci da sutura bai taba tsare ta ba.

Hakan ya dada sa Ramlat tun tana shekaru sha shida ta bada budurcin ta ma dan anguwan su dake biya mata kudin makaranta awani hadadden private schl na yaran masu kudi

Anan ne ta hadu da mutane biyu da suka taka rawa a kundin tarihin qaddarar rayuwar ta

Na farko itace hamida othman
wacce aka fi sani da yar fullo

Itama yar gomben ce asalin bafulatanar dukku,jinin su ya matukar haduwa da ramlat dan ko bakaramin shakuwa sukayi ba.

Na biyu kuma itace raudah,ita kam ko magana bai taba hadasu ba amma class mate din ta ne wacce ita tayi sanadiyar haduwar ta da alhj aliyu shetima bulama.

rauda babulace ce ta ajin farko yar masu kudi masu anma masu tambadaddun harka,Alhaji aliyu ya nema rauda ne sanadiyar abokin sa just for flirting sake ya kanzo visit aje shan ice creams amma shi baya badala da yaran mutane.

kwasam sai gashi ranar yazo dubiya wajen raudah a makarntar anan ne kuma ramlat ta gansa har tasa idon ta na maitan so akan sa

daga nan bata ko tsaya neman shawaran kowa ba takai bukatun ta akansa wajen malami dan a mallaka mata shi.

boka ya mata kyakwanan bayani kuma ya gaya mata irin tarin arzikin dake zagaye da asalin destynin shi ita sam bata tsaya jin sauran bayanin ba ma a Take ta rude ta shiga cewa ita ko shan jini ne
Za tayi domin ta kasance matar aliyu
Na har abada

Shi Alhaji Aliyu shettima bulama dan gidan tsohon shugaban kasa ne,his dad was one of the privilaged billionares of his time,mahaifiyar sa hajiy binta bulama was once a chief justice of federation sannan ta rike mukamin minister for women affairs kafin nan mijin ta ya rasu har itama tayi retired.

Suma hausawan ne wanda A rayuwar su basu taba sanin talauci ba amma suna da ilimi kuma basu da bakin hali da kyashi,aliyu bulama ya ta so ne da kwarjini da ilimi na ban mamaki.

Tarin sa'a da rabo irin na Alhaj aliyu har a kullum akance gado yayi wajen mahaifin sa dan Tun yana shekara 21 a duniya yay arzikin mai yawan da ake iya nuna shi,ana kuma alfahari da shi sosai.

Alhj Aliyu Yayi kasuwanci,Yayi siyasa,anbashi senato mutane sunji dadin sa sosai har yaci shekaru 8 din nan ana kewar sa,mai martaba sarki skt ne ya nada masa mukamin matawalle da shike shima sarkin kusan babban aminine a wajen mahaifin sa alhaji bulama.

Toh A dai dai lokacin daya shiga harkan siyasan ne ya gamu da qaddarar auren ramlat david matori wanda Shima ganin kansa kawai yayi yana soyayya mai karfi da ita amma bai gane komi ba har ila yau.

Zai iya tunawa A karo na farko Ita ta fara koya masa zina a rayuwar sa kuma taso hakan ya dore amma karfin addua akansa sai yasa Allah yasa hakan baiyuwa ba har ta kare jamia kuwa bai sake taba jikin tan ba,Da taji labarin mahaifiyar ta mrs jumare ta mutune sai tace mishi lallai saiya aure ta

Shidai alhj aliyu Bai iya mata musu,anma Iyayen sa da dangi duk sunki ramlat,Acewar su sunyi bincike amma basu samu wani kywakyan dalilin hada zuriar su da ita ba.

Hakan da su kace ya matukar kona ma ramlat rai amma agaban alhj aliyu sau tayi kamar abin bai dame ta ba,rana daya kwasam ita da kawar ta hamida suka shiga wani jeji kwanan su biu basu fito ba,ayadda dai tsegumin yazo ance bakar asiri suka kulla da sunan duk wanda yy hani da auren inda suka karar da duk arzikin su wajen fansar jini ma aljanu suna sha
Anan lashe musu zuciyar dukan dangin sa

Daga karshe taci nasara Har sanda akayi auren tass kuma ta zauna agidan alhaji aliyu kamar yadda tayi buri

Kusan shekaru biyar aka shafa da yin auren amma babu wanda ya ke gane komai game da auren,da kyar sanda sihirin yay sanyi sannan aka iya samun masu kalubalntar ta ana sa'nsa da ita..
#kuyi hkuri i wll be giving short pages har sai naga an rike mana alkwari dan baxe yuwa kura da shan bugu gardi da karban kudi ba...so amsa na gare ku.

_PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

*KUDI..kumbar susa*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs

*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CIT
_PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne..*

04...Kawarta Hamidan itama auren dangi akayi mata Da wani dan uwan su mai suna alhaj Abubakar alkali

shima mutumin yayi tashen arziki dan kuwa mutum ne kamili mai son gaskiya,ya rike mukaman gwamnati sosai aciki kuwa harda mukamin shi na karshe wato comisionern ilimi,sam baya iya hainci shi abun duniya bai dame shi ba sabanin matar sa hamida da kudi ne kawai damuwar ta a duniya...

A kullum hamida takan auna rayuwan tane in ta kalle yanayin jin dadi da arzikin da kawarta ramlat ke ciki, anma a fili bata taba nuna zaguwar ta ba sabida tafi kowa sanin irin kalar munin zuciyar ramlat

Aynxu dai tasan ramla tafi ta samun daukaka na duniya sai tayi saurin maida kanta tamkar mataimakiya wajen ta dan itama ta samu ta more abun
Chapter 4 · 0% Book details