← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 108

Sashe 78

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta juyo jikin ta a matukar muce ta kalle aliyu tagan shi agefen ta yana zaune Waya yakeyi
Sauraron abunda yake fada tayi ta gane mahaifiyar sa ce ya karashe magana nasa da cewa _mi don ha sibiti o' naanee beldum_
Alaman cewa suna asibiti batajin dadi
,.Daga nan bataji sauran maganan ba sai ya mika mata wayar ya dawo kusa da ita daff yana ta kallon ta kamar zai hadiyeta Duk yadda taso ta boye disashen muryan tan ta kasa gaba daya tausayin ta sai ya gume hajiya binta,hankli tashe take maganan ta tambaya akan tambaya
_Noi ado nanaa jontaa?_
_Bingel noi bandumaa?_ _Bingel noi bandumaa?_
Jud ta matse da kyar tace Alhamdullh mama da sauki fa ta tambaye ta me dame aka bata a asibitin jud bata boye mata... dake hjya ta gama gane me ya faru hanlki atashe Tace to kinci abinci?my dear U have to eat ina aliyun bashi wayar,hawayen da suka gangaro mata ta share ta mika masa wayar..

Magana ta masa me dan tsayi sannnan a karshe Tace Aliyu kuje gida ka kula da ita dakanka u have to be gentle with her she is just a girl...oh god"..a kunyace yace insha Allah i wll do just that,tasan yasan yadda zaiyi amma still ta gaggaya masa yadda zai kula da ita ko dan ta dena jin zafin..

Ba shiri ya nemi sallama dayake yana da kudi sosai har gida aka kara masa nurse tana taimaka masa suna kula ta tare..

Washe gari da safe Biyar da rabi na asubahi aliyu ya farka fuskar ta ya kalla yanda duk hawaye suka wani bushe tayi fayau.

wani lumshe ido yayi ya kara bude su akanta ahankali ya sakin mata light peck a goshi kafin ya dada gyara mata kwanciya a gefenshi ahankali..

sai can anjima ya bude ido a gurguje yatashi ya shiga bayi ruwan zafi yahada yazo ya dauketa cikin baccin Baijira ta bude ido ba Rufe idonsa kawai yayi ya sakata cikin ruwan hakan yasa tabude ido kadan kafin nn ta sake mashii wani irin wahalallen kuka kwanto da kanta kan kafadar shi yayi yana dan bubbuga bayanta with calming words yana daddana ta ciki ahankli har sanda ruwan ya huce ya fito da ita

Kayan baccin dake jikin shi shima y cire
yabude inda ruwan zai tafi yatafi kafin yasake hada wani ruwan zafin yasaka bathing gel mai kumfa ya dauke ta a hannun sa sanan ya shiga ruwan dauke da ita ya zauna ya daurata akan jikinshi wani irin rawa jikin ta yake,duk ya kasa samun nitsuwa musmman da yaga tsigar jikin ta ya tashi nonowar ta sun kumburo suna wani sheki

a hankali ya shiga goggoga mata sponge daga wuyarta zuwa bayan ta"one by one yake kama boobs din yana wanke su da soso,jud ta runtse ido gam sam taki ta hade ido da shi kumfan yake gogawa ata wuyan ta yana kallon yanda ta runtse idon hawaye na bulbulo wa ta gefe"...

"tuno da zazzakar niimar da ya dandanajiya ajikin ta ya sashi kada kai yana lashe baki,dan murmushin gefen baki yayi a hankali yasake janyota jikinshi sosai ya daura fuskarta akan wuyanshi tareda daura kanshi akan gefen fuskar nata dake wuyarshi murya chan kasa yace sweet wify dina..."dan shiru yayi jin yanda hawayen datakeyi yake kara gangarowa ta wuyanshi koda baiji ba yasan ta turo masa baki ruwan kumfan ya deba mai yawa ya dada maka mata a gadon bayan ta wani sake lumshe ido tayi ta kankane shi tana sake zazzafar numfashi,wani dadi yakeji har cikin ransa.. cusa dayan hanunshi cikin tulin gashinta daya mugun jikewa ya shigayi murya chan ciki yace dont keep mute baby,sai inga kamar fushi kike dani..ya shagwabe
muryan sa sosai kamar maraya"
jud..ai kinsan ba laifi na bane ko"sosai ta turo masa baki yana murmushi yace to ..menene sirrin ne?..baby ure more than honey..xakin ki is armed..Allah zai iya kisa..is not my fault kinga,..ta dan lacce shi cikin kasala tana ne tuna masa halin daya jefa ta ciki .dan karamar dariyar sa ya sake, shiru yay kafin yay murmushin gefen baki yakara saita bakinshi saitin kunenta yace toh
"ki bude ido ki kalli abinda ya wahalar dake nidai bani bane ne, Allah yana gani na tausaya maki..my body took control of me,.
Tsabar nauyin shi da takeji Rasa inda zata aje kanta ma tayi tay..sake tantame idonta tayi wasu sababin hawayen shaukin son shi kaman famfo suna zubowa Ya dago ta zuciyar sa kamar zata bude yanuna mata irin kaunar ta dake cizon shi lakatan karan hancin ta yayi yana murmushi da murya chan kasan makoshi yace hey
"Bad girl say sumtin"..Tay mashi shiru ya riko hannun ta yace "jud ki bar wannan jin kunyar,wallhy ban son shi..kinsan sirri na nasan naki..meye ne,pls kisake jikin ki.
Kin ganni ni wallhy bazan yi hakuri dakeba, nasha wuya sosai kafin na same wannan soyayyar taki Now that ure mine I want to live it to the fullest with u...my love..ya riko sirraran yatsun hannun ta sannan ya cigaba
"alwys tell me how u feel about me bana son kina min shiru,ure my wife now..Ina son rayuwar mu ta banbata da na da can,u wll be ma best friend and our bedroom shall neva b a boring place i want you to be rough harrd evil baby ki kashe ni ma da soyayya in kina so Ta daga ido ya kalle how serious he look da sauri ta sake rufewa
...can i get a yes for this?jud Ta daure cike da karfin hali bata bude idon ta kalle shi ba ta gyada kai dan dariya yyi ma shru shirun ta ya rungume ta ya dada cewa babyn dadyn ta"...tace ai nima
..zan rama.. Ya gwalo ido a sakarce irin wow shikam haka yake son ji dama..dan murmushi yayi kafin ya bita da kiss mai sauti bata jinkarta ba ta amshe lips dinsa suka shiga maida ma juna martani sede she is weak bataji dadim jikin ta sam

basu dade ahaka ba ya mika hannu ya dauko soft sponge din dayake musu wankan dashi ya mayar a ruwan
nan yaciro ta batare daya rabata da jikinshi ba yadaura ta a gadon bayan shi,warm shower ya sake akansu yafara
wanketa ya wanke su tass sanan ya juyo da ita yayi relaxing bayanta ajikinshi yafara wanke ta kasar ta da ruwan zafi babu abunda take masa se nishi bayan sun gama Dan shiru tayi tana goge kwallanta ya zauna kusa da ita dagota yayi yana kallon fuskarta ya daurata akan cinyar shi,rigar wankan yacire mata ya saka mata yar fifaggiyar rigar daya dauko sanan yasaka mata hijabin ya koma cikin closet dinshi yasaka doguwar farar jallabiya ajikin shi,dan kadan ya murza turare ya dawo ya shimfida musu sallaya yazo
hanunta ya kama ya mikar da ita tsaye yajawo ta kadan yace"get up muyi sallahn fajr

..sai ta mike a sanyaye jikin ta dik adaure yake batajin dai dai kafar ta daga ta fara tafiyan da kyar but jin wani zafi na shigar ta yasa tayi maza maza ta koma baya tana boye hawayen azaban dasuke shirin zubowa

Ji kawai tayi ya raba ta da kasa ya daura ta kan dadduma shiya jasu sallan asuba bakaramin mamaki tayiba ganin yayi sallahn yau a saukake bai jasu sun dade kamar yadda yasaba yi ba
Hijabin ya cire mata ya dauketa ya kwantar da ita akan gado dawowa yayi gefen ta ya xauna durus kamar wanda yay wani babban aiki ya dan kalle ta sai yaga har wani wahalallen bacci yayi gaba da ita

A hankali ya kalle ta ya kwantar da kansa akan gadon yana tunanin yanda zaiyi rayuwar sa mai shegen dadi da ita,..gyara kwanciya yay agefenta ya rungumeta a haka shima wani gajiyayaen baccin yayi awon gaba dashi.

Wajajen karfe 11.30 nasafe ta farka
bata ganin komi dakin ko ina duhu Jin kanta a bude kuma sumar kanta a kimtse ta san aliyu ya riga ya farka,mika tayi tana salati wani azabn yuwan ke kwakumar cikin ko minti biyar batayi ba saiga sallamar sa da traye dauke da kala kalan abinci,yana kallon ta yay murmushi yace mrning murya a dishe tace mrning
Tsuguno yay agaban ta ya shafo gace din ta yace ure the most beautiful woman in the world i feel lucky to have u,kisses din daya jefo mata ta mayar masa,ya xauna daf da ita ya shiga bata abincin abaki tana ci a hankli yana tabbatar mata da cewa zata warke bada jimawa.

Aranta tana son jin dadan kalaman sa amma kwata kwata jikin ta baiya mata dadi sam shiyasa ma bata cika amsa shi,a hkan a daddafe ya damka mata kyautar gida da mota da kudi yana me mata alkwarin duniya in har zata zame masa cikakkiyar mace me cika masa lonely spaces dake xuciyar sa..KKS is not free in ka karanta baka biya ba banyafe ba its 300 via 0152983148
7/23/20, 1:00 PM - Ummi Tandama: _***56KKS..._
Da safe washe gari likita ta duba ta ta hada musu ruwan gashi Aliyu ne yayi iya yadda zai iya da ita a bathrum suka fito dakan sa yay dresing din ta bayan tasha magani komawa tayi ta kwanta lomo ajikinsa tana sakin numfashi sama sama wani iri taji ajikinta lokacin data tsinci kanta kwance kan tattausan jikinsa ga kamshin turaren jikinsa wanda ya gyauraye dana dakin suna buwayan hancinta suna saka mata mutuwar jiki,ta danji dama dama kumburin ya dan sace sede har yanzu jikin yana mata nauyi nauyi

"ji take tamkar sukasance haka har abada a hankali tasoma lumshe idanunta har ta rufe su rufff bacci me mai nauyi Yayi nasarar daukarta acikin mintina da basu wuce goma ba

Kyawawan idanushi masu matukar haske da daukar hankali ya zuba mata yana dan shasshafa ta Tare da Kare mata kallo wani feelings ya dinga ji ajikinsa na fizgar sa a lokacin daya ya lafe shima a saman kanta kamar maraya marar uwa da uba,muguwar sha'awarta kecin sa aransa harda na fitina da kyar yake jawo numfashin yana fesarwa hannushi ya sake kaiwa wuyanta har lokacin jikinta da sauran hucin zafi.

He just cant wait ta warke dan shikadai yasan meyakeji akan ta yanzu baiki ace masa yanzu wajen ya sassauta ya dena ciwo ba
Chapter 78 · 0% Book details