Sashe 29
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani nauyin ta takeji aranta musamman in ta dubi irin muhibba da baiwar da Allah yy mata normaly yarinya budurwa kamar jud bakowa kan iya tunkurar su da kowani irin magana ba...
Money is power
Amma awajen mace
Ilimi,Kyau,iya wanka da kwalisa,qamshi da jan aji sune babban power ta..
Se kaga mace me dukiya da kyaun jiki amma in babu iya wanka qamshi da iya magana se a amata kallon shashasha
Wata kuwa ba dukiyar ko kyau gareta ba,amma xakaga fasalin ta wajen iya saka kayan da ya dace da fatar jikin ta da dirin ta,ko ba me tsada bane zata sarrafa shi ta inda ze kawata ta,kaya sune mace,qamshi kuma shine madubin tsaftar mace,misali ko mace batayi wanka ba inde ita me qamshi ce da tafito sarari ita za'a fara shaka a matsayin mai tsafta
Hakama baxai taba yuwa ka hada mace me bida kanta kamar sarauniya da wacce take cusa kanta wajen yin magana anyhow ba,yawan cewa da ake namiji ne me zurfin tunani ya samo asaline daga yadda yawancin su suke tsawaita naxari kafin su furta kalman bakin su,ko a normal hira ne mace takanji tsoro da fargaban mijinta in taga ta fadi goma shi bece ko daya ba,"to inaga ya macen da tasan tana da abubuwan fiddawa amma bata cika furtawa ba se de agani aikace?
To wannan ba girman kai bane shi ake kira sanin kai
ToShi girma ana samun shine acikin girma ba acikin iyawa ba,dayawa mata masu ilimi sun fadi kasa sabida sun cika nuna iyawar su da son asan gaskiyar su...
Rayuwar kuma ba haka take ba,in kin isa mace to zaki zamto me kula ce bame nunawa ba hasalima bakomai ne yayi derseving time dinki ba
Rashin nuna kulawar jud akan yadda maxan gidan ke mugun rudewa akan ta yasa kowa ya dada jin kimarta a can jikin ransa ya karu...kaf dinsu sun girme ta wasu ma sun haifeta amma ko wulgawa tayi basa iya cewa uffan har se ta wuce..
Sannan ita bata daure fuska da kowa amma kuma bata taba wasa da kowa ba but zaka sha mamakin yadda ta kafa mummunan tasiri a zukatun su
Ko safiya da ta gama lura da rayuwan jud da tsufantan nan sanda ta dubi kanta aranta tana me tambayar kanta cewa anya ita mace ne ma kuwa?wasu ma'aikatan gidan kuwa a illusional fantasy suke karewa suna masu kwadaita ma zucian su tsarin jikin ta, a zuciyan wasu kuwa sun dau salo me kyau ne na gyara nasu matayen
A gida
Kwasam ranar asabar da safe sega sakon cewa aliyu baxai dawo satin nan ba so Yau kimanin kwana uku kenan jud bata wani fito ba dan haka kwata kwata basu hadu da safiyya ba,most times bata lekowa waje sai taji kamr batajin motsin komi agidan kafin ta fito tanemi abinda zataci sannan ta gyara room din tasake komawa ta kulle kofar ta.
kaman kullum yau ta kama wani lahadin tunda asuba tatashi bayan tai salla se bata gane kanta ba dan haka tai karatun Al Qur'ani sai wajen goma ta ida ta shiga bayi tayo wanka tafito daure da towel tabude sip tana kallon kayan dake ciki idanunta ne suka sauka akan wani jan fited cotten half gown mai open neck jawoshi tayi tasaka ajikin ta ta kama gashin ta da babban round ribbon tareda saka round dan kunne silver colour dasuka mugun fito da kyaun fuskarta.
rigar ba karamin kyau tamata ba takamata chas chas duk wani curves da lankwasa dake jikin ta ya fallasa kansa yana motsi,bayan tayi yan shafe shafen ta feshe jikinta tayi da mahaukatan turaruka kafin takoma kan gado ta zauna tana dan addu'a dan yau wani bala'in yunwa takeji
bayan ta iddar da sauri ta mike tsaye ta tafito tai hnyar kitchen ruwa tafara daurawa a wuta tana tunanin mezata dafa sanan ta dau cup ta dibi ruwan zafin dake kettle tafito zuwa kan kitchen island dan ta debi madara da coko ta shiga hada shayi me kauri
alamun bude kofa dataji yasa ta rude tana kallon kofar
Safiya ne atsaye dan haka suka sakar ma juna boyayyen murmushi jud tace ina kwana?..safiya tace lpya kin tashi lpya?.
Ahnkli Tace alhamdull tana me maida hnklin ta kan kofin shayin..dan shiru safya tay tana kallan ta sannan tace"jiya oga ya dawo kinje kun gaisa kuwa?..wani muguwar faduwar gaba yasa jud ta kasa kai cup din bakin ta,she was like waye kuma oga?se can da abun yazo mata tace ohh a'a..ban je ba.,nan safiya ta karaso ciki tana me rage sautin muryan ta kasa kasa tace"toh dai yakamata kidena shigowa nan duk abunda kike so karkiji nauyi kifadamin yanzu me kike so kici?tun kan jud ta ansa ta riko hannun ta 'muje in raka ki daki kinga oga ya kusa fitowa kar yace ana takura maki,..."har tagama maganan jud bata dena mamakin ta ba...'owo shiyasa yau taga iskan gidan gaba daya ya sauya kowa yana kafa kafa?wato ogan ne ya dawo,but namiye hakan nan suke tsoron dan adam kamar shi zai kaisu wuta..?..tsaki me tsayi taja aranta sannan ta biye ma bukatun safiya da cewa bata bukatar komai,dakin ta ta nufa da cup din shayin ta inda batayi wani minti ashirin ba aka sake danna mata knocking,"waye ne..ta tambaya tana dan jan tsaki,nan taji ance nice.. safiyace,alhj ne yace kifito yana son ganin ki yanzun nan......Da wani irin speed kirjin ya buga yana me bada sound din bufff bufff haka kawai taji wani unxpected tension yana son ya mamaye ta aje cup din shayin tayi akan stool ta mike cikin yanayin da bata wani so ba tace ok ina fitowa,"...to har safiya ta bar wajen bata motsa ba hasalima fargaban me zata tarar shiya soma nakasa mata zucia,"ji take kamar yaune xata fara ganin wani me suna aliyu arayuwarta tunda de ko shaidan kamanin sa tasan bazata iya bayarwa ba bare tace ga halayen sa...
She just imagined ai duk wanda zai zauna ramat a matsayin matar sa to tabbas tababbe ne
Who knows shikuma wani halin banza yake da shi,"ta dade atsakar dakin ta tana wannan tunanin wani sabuwar knocking ne ya sake datse ta
"Jud?wai mekikeye ne kinbar alhaj...tun kan safiya ta karasa maganan jud tace gani nan ina fitowa ..daganan ko duban kanta a mirror bata yi ba ta bude kofar a gurguje ta biyo bayan safiya suna saukowa atare akan stairs.
Can cikin wani part acan saman gidan me shegen kyau safiya ta nufa da ita..wajen is so peaceful nd luxurius danko wulgawar ma'aikata babu anan..
Two way Step me tsantsi suka takawa kafin suka ci karo da wata gangariyar naked sliding glass door,safiya ce ta soma shiga sannan jud ta kuso kanta ciki....
Wani Daukewa numfashin ta yyi sakamakon wani sassanyar qamshin data shako me taba zucia da sa kwakwalwa nitsuwa
Cikin kare ma ko ina kallo tuni ta mance da yar sallamar dake shirin fitowa abakin ta...design din wajen gaba daya ya wuce mahadar Da za'ace dashi luxury nd royal elegance Domin kuwa an hado tarin lush materials in bold colours like turquoise and ornate patterns.
chairs and sofas anyi sune da wani irin design din silk and velvet Sannan an hada tsadaddun setin na gadgets and kuma daidaita marching textures kamar su velvet couches din,metal light fixtures,wood tablets and glass decors.
A takaice dai duka structures Dake Ilahirin site din an kera su ne da elm, marble,hickory and cheery sann dukan
handles din furnitures din anyi shi ne da Tsadaddun brass knobs wanda ya hada da hannun drawers cabinets da tuff boards ga kuma airmores.
A gefe da ita kadan akayi mazaunin wasu shegun hand crafted brass and copper lanterns dake fidda wasu irin launin haske daya dada kara ma wajen touch of royal sophiscation and warm elegance.
Jud bata san Sanda ta karkato wuya tana leko Sauran hallways din ba its like A saman kowani hall Dake site din akwai crystal chandelliers Masu mugun dauke ido Then finally The illuminating wall scounces.
Kakkarfan sautin Gyaran muryan safiya ne ya dakatar da ita Daga dube deben ta as expected data dan waigo gani tayi da fargaba akan fuskar safiyan tana me shirin rusunawa cike da ladabi da biyayya tanacewa "ranka shi dade gata nan ta iso.. Tun kan ya juyo idanun sa ya kalle su jud ta tsaya a daskare chak kamar wacce akayi freezing dan ko iya dauke idan ta akan sa batayi ba.
Kamar yadda tayi harsashen ganin sa aranta ba haka ta gani ba dan haka tuni taji ta rude sosai,haduwar sa da hasken fatar sa is flawless nd faultless..
Shikadai ne zaune ya bada baya yana shan shayi akan leading chair na 45inches royal dining table wanda jikin shi ke sheki da golden grown heads
Sanye yake cikin kassaitacciyar collection din fitted jumfa na voile material kalar cool custard yellow da hadaddiyar hular zanna bukar me laushi a kife akansa duk Alamu sun nuna cewa Suman kanshi is silky black and shiny babu wani sanko ko cinkai gashin sa acike take luff dai dai misali sannan babu maraban askin kansa dana american musician wato usher plain low cut ne amma is very carved and stylish dan haka har hasken fatar kan na nunawa sosai..
Hnnun sa daya ajiye cup ta sake bi da kallo inda ta ci karo da wata kafurar xpensive clive cristian wacht dake makale a tsintsiyar hannun sa tana wal wal,sannn kafafun sa sunsha takalman kamfanin givenchy..
Nan aliu ya juyo me gaba daya yana me tsura mata idanun sa cikin rudewar kallon yar abokin sa for the first time
dada sumewar tsaye jud tayi har yanxu bata dena kallon sa ba kuma bata motsa ba
Bakin shi pitch dan dai dai,Daidaituwar shape din Karan hancin sa ya samo kyakywan diri ne daga Shatin kerarren Sajen sa wanda yabi cikakken giran shi masu dauke da dogayen eye lashes dinsa
"Shikam Duk abunda yakeji aransa na rudewa haka nan ya kaucar Yy murmushi yace karaso ciki mana princess,ure welcome...
Wani runtse ido jud tayi for the moment tana sauraran bugun zuciyar ta..ohhh...ya ilahi"...his voice... shi kadai ma ya isa yi ma zuciyan mai sauraro hisabi..