Sashe 34
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ga yanayin sexy dressing din nata se gaba gaba yakeyi,sau tari in ba schl zata je ba bata saka wani suturan arxiki wasu irin sexy tite tops da wandon jeans ta siyo da kudaden da aliyu yake bayarwa abata na sati sati to kullun su take sakawa tana juya hadadden curves din ta acikin gidan. .
Jud is 21 now kuma ciwon sha'awarta tun a shekara 12 ya soma damun ta sosai,until when she is 17 18 ta fara asalin masturbation
Abun ya riga ya taba mata brain physcologically tuntuni kuma ahalin yanzu gaba gaba yakeyi bacin ita bata ma san me take aikatawa ba
Abun shiyake controling dukan tunanin ta da dukan wani sha'anin rayuwarta in har ta tursasa kanta wajen nemo nitsuwa to she wll definately look depressed nd sick kamar yadda tayi zaman cikin takura agidan inna
Aliyu tamkar mafarkin ta ne a reality dan haka ciwon yake tursasa dan ta take jin kamar zata iya fake romantic life din ta dashi a fili
"Rashin bada kanshi akantan memakon ya sa tayi sanyi da feelings din sema bukatun na ta yake dada ninkuwa.
She just want his attention,irin bawai se yace yana son ta ko tace tana son shi ba,kawai de tana so ne taga yana kula duk abunda takeyi domin sa,like she want to feel wanted by her fantasy idol dan hakan ne kawai ze kara taimaka ma kwalwalta wajen dada kitsa mata irin shagulatatun rayuwan datake so wanda babu shi a asali..
Haka rayuwa yake tafiya agidan har ana saura sati daya suyi exams amma sam hanklin ta baiya kan karatun sosai,ko wayar da sukeyi da hamida su dade yanzu bata iyawa..its alwys aliu...damuwar ta kawai shine ta ganta da aliu kamar yadda take gani a fake world din ta
Yau asabar dan haka ta fito da sasassafe ta dama makanta kunun tom brown hadin soyayyen waken suya ne da gyada da sesame seed se tulin kayan qamshi..
Jumpsuit me tsantsi na plain black material ta saka ajikin ta kanta kuma ta makalya masa pink turban kala daya da jimmy chu sleepers din dake kafarta,ko zama batayi ba ta tsaya akan balcony da cup din ahannun ta tana tunani"
Yau watan ta uku da satikai agidan nan bata taba jin ance ramat tazo nigeria ko aliyu zaije saudiya ba sai yau...tana cikin tunanin hakan
Ko rufe baki batayi ba sai ga aika akan aliyu yace taje ta same sa..
Duk dama tsaf take amma saida ta biya Dakin ta Turaren ta ta dan fetsa sama sama ta dada mulka shu'umar humran ta ta kamo hanyar kitchen bata fito ba sai dauke da da royal jug me dauke da kunun dakar datayi...
Ita bata taba ganin ya sha ba gani ma take idan takai ma hala zai iya koro ta da shi..
Tana buga sallama a site din san da wani irin daddan qamshin humrahn ta ya soma tuamali..hakan ya sa ya juyo da kyau yana bin kofar da ido har ta karaso ciki..Wani irin sunkuyar da kai tayi gaban ta na dan faduwa,gamshin turaren ta da nashi sai ya hadu ya gamutsa yanayin su
Da atmosphere falon....ji tayi kamar bazata iya dage ido sosai ba tsaban tsananta bugun fa zuciyarta keyi Cos He looks so dashing..
Wasu Complete set na black men suit ya saka na kamfanin Calvin klein Hannun sa dauke da wata shakikiyar tai wang men skeleton watch..
Sai taga yai fresh kamar wanda duniyar gaba daya zai bari..
Tana ajiye jud din ta kasa zama seta ji kawai tana so ta fita tun kan ta yanke hukuncin hakan a nitse aliu ya furta ...jud.."Wani Chak ta dakata irin Tayi ajiyan zuciyan nan a hankali ta amsa da naam nan ta juyo da kyau ta samesa..
Zama yayi abakin kujerar yasha mamaki daya ga ta rusina a kasa agefen sa but dake dama tuntuni sun gaisa kallo ya bi jug din da shi yace what is this?waya baki. tace no one,..kunu ne..dama ninayi...kasar wuyar sa yace hmm se ya kai hannun sa ya bude a slow yana dan shaku qamshin...so u brot for daddy?setaji dadi aranta dayace hakan tace uhmm..yace kinyi kokari amma kinsan bana son aikin nan u have alot to do with ur studies mesa baxakii bar safiya tayi aikin ta ba,shiru tamai tana dan wasa da yatsun ta..yy murmushi yce ok serve me..jin haka ta mike tayi da jikin ta ta zubo masa a cup yana sha a hankli while kanta na sunkuye tana ta satar kallon sa .
Yace i wll be going to saudia for 3days kiyi hkri kinji?in naje me zan kawo miki..
Tayi shiru..can tace babu komai ka gaishe min da mama na,"..yy murmushi yace alright..amma sekin fada min abunda kke so nikuma se inzanje har wajen mamanki in gaya mata cewa kina kewarta,dariyar kasar wuya tayi tace ok to anything will do..na gode daddy..yace take care of ureself ko? in akwai damuwa ki gaya min ko ki kira safiya..gyada mashi kai kawai tayi...tana kallon sa ya karasa shan kunun zuciar ta kamar ze fito waje tsaban dadin dataji daya sha...har waje ta rako sa..da suka jera suna tafiya kamar coupls se tuni ciwon nata ya motsa,"gaba daya se ta soma jin kamar aliyu mijin tane ita kadai..
bayan tafiar sa a daki tana xaune getures dinsa kawai take ta memetawa
Washe gari daya isa ya kirata abun seyayi worst a zucian ta.
Yau ko achl bataje ba tsaban tunanin fake life din ta aliyu
Shikuwa aliu tamkar baiyi tafiyar da bismillah ba,acan saudia babu yadda beyi ya samu sauki awajen matar sa ba amma haka ta dinga waina sa da sunan tana testing taga ko maganin ya sake sa ya dawo hayyacin sa ko a'a..
dama kuma yazo ne sabida abubuwa dayawa nadamun sa game da sex life dinsu,gaba daya ya rasa yadda zeyi... iya dauriya yasan jikin sa tayi tsawon wata hudu beji dumin matar sa ba
Ramat kuwa tunda ta lura aliyu is still on her spell se ta dinga masa iskanci da jikin ta badon yaki yay zucia ba da tuni ya hkra ya dawo nigeria
Ahakan ma za'a ce tun zuwan sa sau daya kenan ya samu ya kwana da ita ya warware gajiyar sa,rana na biyun a fada fada da masifa ya fizge iya abun da zai samu ajikin ta..
Hamida kuwa taji dadin labarin yarta data dadaji abakin aliyu cewa komai lpya .agaban sa ma ta kira suka sake gaisawa ...toh Ranar da zai tafi ramat tsaban bata so yace zai sake morar jikin ta da sassaffen Allah ta zame ta gudu ta barshi ta shiga asalin cikin garin riyadh ta boye
Daga nan har aliyu ya bar saudia arabia bata dawo sunyi sallama ba bare ta kira layin sa.
*KUDI..kumbar susa*
_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_
_FARASHIN SA👇🏿_
#300 naira ne
#450 naira for VIPs
*1- Biya Ta bank acct*
_Use👇🏿_
Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*
*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿
Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
7: ****25ranar laraba aliu ya iso nigeria gaba daya seyaji bayajin dadin rayuwan sa he came back very dissapointed dan haka bai bari kowa da kowa ya san ya dawo ba,har yayi kwana biyu a gidan jud bata sani ba.
Ranar friday tun sassafe ya fita yaje wajen abokin sa ameer a wani hotel bai dawo se can cikin dare dan har karfe sha biu ya gauta, dakin sa ya nufa ya rage kayan jikin shi ya dora towel a kugun shi ya fada Wanka,in tunani tamai yawa dama yawanci ruwan sanyi yafiye sakar ma jikin sa dan sanyin yana iya taya zuciyar sa daidetuwa
Bayansa ya bada ruwan tana doka a hnkli yana me tuno da rayuwar sa,"..kamar yadda ameer yake ce masa wata rana shi zaiyi sanadiyar kashe kansa hakan yake gani dan kuwa ayanzu shikadai yasan me yakeji acikin jikin sa,..idanun sa yakai kasa yana kallon inda ruwan yake tsilalowa tun daga tsakar kanshi zuwa kugun sa..yasan yau ba lallai ya iya bacci me dadi ba,dan kuwa gabar sa kunbura tayi tana huruwa tana huci ita kadai,Wani iriyar nitsuwa ya kwakalo makan sa da kyar yy shiru yana me sauraran kirjin sa datake matukar bugawa kamar wacce zata bulloko waje..a karshe kashe shower
Yy ya fito haka daga shi sai shi duk tsigar jikin shi sun tashi sunyi rau sun mimmike,be kula komai ba ya zaro sweat pants ya saka a kugun sa a gurguje ya rage wutar dakin ya kama hanyar gym dinsa,"Wani shiru gidan ya dauka babu alaman motsi bare wulgawa
Daga ta waje Ya turo glass door din ya shigo farin kwan wuta ne awajen dan haka wajen yay haske tamkar rana
Roger black upright excersice machine ya soma amfani da shi har tsawon 10 minutes amms babu abinda ya sauya Dayaga abun dayake ki,gani yy kamar damuwarsa yafi karfin roger sai ya barshi Ya dora kafafun sa akan stepper na irin machine din gudun nan ta 5hp treadmill wacce daga gani kasan taja makudan kudade,ajone take da body massager da music..ya dade akai sabida kobabu komai takan kwace hanklin sa for a while daga kan duk wani tunanin da zai yi.."sai can ya rage wa machine din gudu ba laifi jijiyon sa yanzu duk sun sake sunyi laushi hatta erection dinsa ma tadan nuna alaman yin sanyi.. dage idanun sa sama yyi ya kalli agogo its 1:45am.
Kafin nan jud tun dawowarta daga lectures din safe take ta kallen kallen erotics a computer ta
a daki ta wuni kuma bata wani ci abincin kirki ba se kallon fina finan tada sha'awa se imagining rayuwa me dadi da aliu a brain din ta..