Sashe 68
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jud fa yar cikinki ne u have evryrite kisata agaba ta gaya maki gaskiya dan yanzu duk hukunci da zaki dauka wallhy kece da asara.
Tace hamdiya am feeling terible,naso ace yata ta taso kamarmu,amma jud bata ji
hamdiya inada da son kudi amma har na girma nayi aure ban taba bari wani wawan namiji ya ga tsiraici na ba,akan kare mutuncin kaina na bar neman dukiya a saudiya na dawo nan..duk hakan bai isheta abun duba ba
Koda dagasken aliyu yana son ta me xatayi takama da shi bayan ta gama nuna masa komai,yau ji nake kamar bani na haife jud ba..koma taci wani abune me gigirtawa a gidan ramat?kinji wani maganan daya ke gaya mata achat din nan kuwa?meya kawo maganan fingering inba danne ta yakeyi ba?
wallhy inkinga ban yi yaga yaga da rayuwar aliyu ba ba uwata bace ta haife ni...duk inda yake a gobe sena nemo shi ko ya fadamin dalilin dazai gurbata min yata ko duk duniya su san shi waye ne
Hamida inkinyi haka fa kamar kin daba ma cikinki wuka ne
Xaki bata ma yarki suna ne dakanki?
Bata amsa ba tayi shiru
Ke dai ki nitsu..bari in hada miki ruwa kiyi wanka kuzo ki nitsu kiyi tunanin abunda ya dace kiyi amma fa ki sa aranki duk abunda zakiyi akan yarki zai fada dan wallhy maganan nan ya fita waje da garaje abubuwan da suka fi wanan muni se sun balle sekin qwmammci daba ki duniyar nan gaba daya
Haba hamida, aliyun na fa me kudin gaske ne ba muna arzikiba In ma kun bata masa suna ai asarar kune,shine yake da KUMBAR SUSA my dear wuta da aljanna ne kadai kudi bata samarwa
Kudi Zai iya samo masa mutuncin sa ke da yarkin ma se aci muku zarafi akan gaskiyar ku shikuma ya tafi free abun sa,be careful,i knw its hurts nima ai abun ya min zafi sabida jud yata ce,yadda kikejin zafi aranki haka nakeji but we have to be smart abt it,A Hakn suka rabu hamdiya ta mata komai sannan ta wuce dakin jud.
Ta tura kofar da yar sallama Akan gado ta hango ta jikin ta daure da deep pink towel alaman ta futo daga wanka bazaka san waya takeyi ba seka matso kusa dan ta danne wayar ne sa pillow idanun ta na famar fidda ruwan hawaye... ant hamdiya tayi shiru tanajin hirar su wanda kusan dukan sa kuka ne me rauni yake fitowa daga fannin jud..duk abunda ya faru sanda ta fada ma aliyu hankalin sa bakaramin tashi yayi ba musamman dayaji kukan nata ya tsanan ta,kasa zama yayi se bata baki yake yana lallashin ta da dukkan iya kokarin sa....babu yadda baiyi tabarshi ya kira hamida ba amma haka taki mishi fir...yace baby mama na din ma ai taxo muna sokoto ne shiyasa ban samun lokaci ko naxo ne....?i really want to see you inafatan bataji miki ciwo bako?a marairaice yace inkira pilot?Tace ah'a fa ai tace gobe xata neme ka kaidai kasan me zaka gaya mata wallahy bana so abba yaji maganan nan shikam kasheni zaiyi.. Yace ok bari ina zuwa zan kiraki anjima im srry princess im truly sorry ok tace bakomai sai ka kira din,pls do sumtin fast kaji dady?yace yes kisha magani kuma dan Allah sena kira ko? tace ok sai ta katse wayar,juyi take shirin yi sai taji inuwan mutum akan ta a mugun tsorace ta waigo,suna hade ido da anty hamdiya ta tashi daga kwancen ta xauna tayi shiru..a nutse anty hamdiya ta zauna tana dan duba jikin ta inda dukab yayi affecting din ta,mikewa tayi ta dauko pain relieve spray me yaji yaji kamar rob ta zauna daf da ita tana bi tana dan fetsa mata tana ssaitawa."wani shiru ne ya dauke wajen,can ant hamdiya tace waye ne ya kiraki jud?ko shine dadyn naki?,jud seta dan janye jikin ta kamar zata amsa se kuma tayi shiru ganin yanayin da bata taba gani akan fuskan antyn ba,a hankli ta sake hawayen da ya makele mata tace dan Allah kiyi hkri anty hamdiya
karkiyi fushi dani namiki alkwari bazan sake yin abunda nayi ba
tausayin ta hamdiya taji sosai amma bata sake fuskan ta ba ta hau mata fada amma bada tashin hankali ba
Tace kin bada mata jud,meyasa baxaki amfani da kwakwlwarkii wayace miki mace abar wasa ce me xaiki wannan kaxamar soyayyar da sa'ar mahaifinki?kinsan me kike shirin janyo wa mamanki kuwa
She is now frustrated kuka takeyi akanki tun daxu ko sai hawan jini ya kashe ta xaki gane?cikin kuka tace ah'a anty umma ne bata saurara ta,..anty inada matsaloli dayawa wanda inbadan Allah ya kareni ba wallhy da ba haka rayuwata yake ba...hamdiya tace share with me mana jud.meye amfani na...ni ba uwa bace awajenki?
Tace aunt hamdiya umma bata damu da damuwata ba tun ina karama bani da wanda yake jin matsalata kuma da wani ciwo na taso
Ajiki na,ciwon ya dame ni sosai cos I have no one to talk to.
Anty tace ciwo?wani irin ciwo Jud ta share hawayen ta tace "ciwon sha'awa ce..nan Anty hamdiya ta runtse ido cikin tausaya mata kina nufin hamida bata sani ba?tace eh
Sau nawa ina mata kuka ina nuna mata damuwata kullum setace wai aure nasa araina bayan bankai ko ina arayuwa ba,bazan iya gaya ma abbana ba gaskiya abun namin nauyi sosai
Nasha wahala sosai da ciwon anty wallhy i cant cplain to u,i tried hard,dama inada saurayi se umma tace wai bazan aure sa,abba se yaji haushi ya kaini gaban inna inna ma tana taimaka mun itada d kawata mariya,kawai se umma tazo ta dauke ni takaini gaban daddy aliyu.
To Acan gidan sa ciwon yayi worst,ni ban san wai ciwon nawa yayi tsanani ba sabida har daddy seda yaganni ina aikata abubuwan da bai dace ba
Shine fa yamin fada..setayi shiru.
Daga hakan se ya fara jana ajikin sa.
Shine... shine...har muka saba da juna sosai..
Kullum yana zuwa dakina Yana bani matukar kulawar sa da dukaan yardan sa Even if i keep saying useless things he do listen to me calmy kuma se yanema min mafita ko yaya ne
Nikaina nakan so na boye masa abu amma sai naga bana iyawa..
Ddy aliyu shikadai yake sanyaya min zuciya ta hanyar nuna damuwar sa da son cireni a dukkan wani kunci
Wallhy anty duk abunda bai kamata yasani akaina ba sanda na gaya masa bcos i have no one to talk to kuma ina so in same saukin ciwon nan.
Da aka bada hutun nan ne yakaini asibiti wajen likatar sa aksar waje,shine yama umma karyan escotion zanje shine da mukaje yace min yana so na kuma zai aureni,he show me alot abt himself ya gaya mun damuwar sa nikuma na amince zan tsaya masa.
Ai Nasan da ba dagske yakeyi ba da bazai kaini wajen maman sa ba kuma fa har ya gaya mata cewa aurena yake son yi,anty ai kinga kyautar data banko?this is nothing da irin son da dangin sa suke nuna mun duk abunda nace sekiga an min kuma kowa yana tare damu.
Anan ant hamdiya taja numfashi ta tsare ta da tambayr mesa baizo ya sanar da iyayenki ba to?
Tace a'a mum dinsa ne tace abari setaxo kuma yanzun yace min tazo suna sokoto.Anty nasan banyi dede ba amma Nide ki lallabata karta bata masa suna wajen abba na,wallhy daddy na mutumin kirki ne aiko inna ma shedace ki tambayeta kiji
Duk abunda kukaga na aikata ba son raina bane i grew up emotionally alone
Abba na baida ma lokaci na umma kam sede ta koreni
Tace wai aure nake so,Nide kisa min baki,pls anty bana son amin auren dole..nikam mutuwa zanyi in ba daddy bane xai aure ni..i wil surely run away i will die.. Wani sabon kukan ta fashe da shi
Anty hamdiya tace ke?kin fara hauka ko...kar in sake jin wannnan maganan abakinki,kedin wayace miki dede ne uwarki tana magana kina nuna mata zuciya da taurin kai akan namiji,jud akan soyayya zakce zaki muutu?akan namiji? kinma san rayuwan nan kuwa jud?ai naji yanayin wayarku da shi u shud alwys have ur secret dont tell him evrything abt urself, baki san soyayya kamar zuma take ba ko?to wallhy abaki ne kawai zakin ta in taje ciki a kashi me wari zata fito ba zuma ba kuma..Jud tayi shuru anty ta kamo hannun ta ta zaunar da ita da kyau tace zanyi magana da hamida amma sekin min alkwarin xaki sauya tsarin rayuwanki dan wanann ba mai bullewa bace
A sanyaye Jud ta gyada kai anty tace
Kinajina?a matsayin ki na ya mace dole ne ki nitsu in zaki fidda mijin aure.
I mean extremely careful,na gaya miki hakan ne sabida u will only get the chance to chose once,ba wacce zata so tayi aure sannan miji ya dawo da ita wai don saki,kuskuren mataye dayawa a duniya yakan zo ne a lokacin da basa duban irin wayannan situation s din,jud ki aje maganan soyayya kyau kudi duniya,ki duba wasu abubuwan nadaban kiyi nazari me kyau akansu"ina nufin kin taba lura da yadda aliyu yake a gaban wasu matan?yaya karfin addinin sa yake?familyn sa wasu irin mutane ne?ke kanki yaya kikeji in kuna tare da shi?zai saurareki sannan ya baki shawara yadda ya dace?does he get mad at you wheneva u act naughty?..yaya matsayin anger dinshi?how does he react in yay fushi,?sannan in yana tare da mutuane yaya halayen sa suke..akwai muhimman tambayoyu irin wannan da zaki duba jud fiye da yadda naga kin saka aliyun nan naki aranki
...nasan komai yakan faru akan qaddara ne amma addua shine mafakar qaddrar kowa ,kinga shi namiji yana da dama yay kuskuren zabar matar aure sabida Allah ya bashi daman sakewa ya karo uku bayan ta,but as a woman u only get to choose once,ina fatan kin gane bambamcin mu?...jud a rayuwar nan nothing is perfect..Nothing...so daga yau kicire xancen soyayya kita addua Allah ya zabar maki mafi alheri..Ni xan same mamanki ki kwanta kihuta xan nemeki da safe Tace to anty ameen nagode