← Book details Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 108

Sashe 103

Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

In suka fara sex kums kamar zasu cinye junan su,kuma ko wani time ana karo styles yau intayi nata gobe shima xaiyi

Ana haka Tin abun bai dame ramat ba harya tazo ta soma bibiyar motsin su,wata ran takan labe sosai dan taji ihun aliyu in yana cin jud most time haka xata koma dakin ta a gigice tana ziriyat kunci Sosai ta tsira dabian shan biya kwana biyun nan..

Aranta tana jin dana sanin barin masa sati biyun datayi

Ranar tsakar dare ta kasa samun bacci as usual tunanin aliyu yana can ana jiyar da shi dadi ya gama gigita mata xuciya tsananin kishi Ya cika mata kirji,ko dazu data dawo daga wajen aiki da jud din tazo ta same sa a babban falon sa suna kallon business news dan haks bata wani xauna da shi ba tayi gaba
....yanzun ma Fitowa tayi tana shawagi ko nauyin dake ranta xai ragu
Agogon bango dake hanyar falon sa ta duba taga 2.45am

Tsaki tayi Tin kan ta dauke ido akaii ta soma jin wani irin kara da bugu kamar ana daka sakwara me laushi,tin anan inda take tsaye tana zuko tsartsin abun a kwakwalatta,wani karuwar nishi da numfashi duk sun cike wajen ta rasa meke afkuwa can brain dinta yayi hitting Da sauri tayi bakin kofar palon dan tagane ma idanun ta,sauri take kirjin ta na bugawa kamar zai tsage bujum bujum ta iso kamar ana tuntudo ta

Da karfi ta yaye labulen wanda inda suna cikin hayyacin su da tuni sunjita amma sai taga idanun su a rufe yake ga aliyun ta haihuwar uwar sa axaune akan one sitter yarinya akansa ta bashi balance ta baya se sukuwa takeyi akan
Mikakkiyar abunsa data cika ta tsaya sukutum

Sai wani xut zut yake shigewa ciki hannun sa sun wani matse nonowarta as uzual yana faman sumbatun sa

Ta rasa acikin su wayake cin wani dan Gaba dayan su sun susuce,tin daga yanayin yadda jud take dira da karfin ta akan dick din tana boucing,da yadda aliyu yake danna kugun ta she can imagine the kind of pleasure thy r driving

Jud tana sama da kasa tana dabuws akan mikakkiyar jijiyar da ta tsaya tar bata ko langwasa

Tsigar jikin ta ne ke tashi har gani take kamar ma jud zata ji ciwo amma ina kafin ta bar wajen taga ashe its karamar yar iska ce

Musamman dataga jud ta jawo aliyu tsakiyar falon ta mai goho ta kama centr table tayi suport aliyu yana shiga zuttt yana caccakar ta kamar yana mata cin karshe

Bata ma iya karasa gani ba tayi dakin ta da gudu ta hau kuka da zage xage tana fashe fashe tama rasa me ke mata dadi

Har safiysa yayi su aliyu suka karace tsiyar su ya fice ramat tana kan juyayi bata sauko ba tayi tunanin tayo tunanin amma ina
Can ta soma jin tsananin shaukin neman mafita kota halin kaka ne

Wanka tayi ta sa kaya batare da ta kula kowa ba tayo ficewarta,kira akan kira tana oder kaya mata,tana xaune a office din har yamma yayi sectary ce ta shiko ta aje mata wani special parcel tana budewa kuwa taci karo da katin gayyatar oil business patner ta zuwa official lounching ceremony da za'ayi shi gobe da daddare a sheraton hilton exucutive hall da karfe 10 na dare

Nan ma wani sabpn tashin hankali ne ya gumeta jakatta ta dauka a hujajan taje ta same su bilkisu
Cos she have been dying to meet her new patner she is in deprate need of wacce xata maye mata gurbin hamida arayuwarta

Nan ta same su ta gaya musu me ake ciki bilks tana shiru dun dama ita kam ta san hamida ce patnerr ramat saboda tunda aliyu ya aure jud ita take kulawa da business din ramat oil,sede bata kwatanta bayyana ma ramat ba

Haka dai ta xuxxugata akan ta bar maganan aliyu da jud su nemi kayan kece raini da zssu saka suje dan kar araina su gobe.

Aikuwa tuni hanklin ramat ya karkata wajen wasu laces ta cire da abun wuyar diamond da aliyu ya bata

Anan kuma ameer ya gayyace aliyu cocktail party a kaduna,unxpectdly ya daga jud yace suje tare akan zasuyo kwana daya anan kafin su dawo
So kowa a gidan ya shiga damuwar sa dan har bayan tafyar su ramat bata ma lura ba

Fannin hamida kuwa sun gama shirin su tsaf amma bada wani nufi ta shiry ba kawai tana so ne ta tsaya akan abun ta tunda ayanzu komin ta na bloosoming business din ta sun yi karfi tana so ta tsaya akan man fetur din tane kai da kafa Sede kash ko abbakr ma bazai samu daman halarta ba bare jud data bi mijin ta kaduna, ranan ba karamin dariya hamdiya taci ba dan ba karamin soyewan tsofi take gani wajen abbakr da hamida ba

Da kyar hamida ta yafe mashi dake shima yanzu a fannin arxiki yyi nisa sosai domin hada zuria da aliyu yasa kusan komin sa akan saka masa hannu,kuma yana samun favors daga manyan mutane kala kala..

Hamdiya da hamida ne suka shirya suka tsara komai sannan ko dede da minti daya basa jin fargan kowa aransu

Ranan hidiman da dare kaya iri daya suka saka,golden colour swiss lace da clsic golden heels da clutches wuyar su yasha manyan manyan stylish gold neclace gasu dama ba dama wajen iya daukar wanka

Ramat dake cikin zakuwa tun karfe tara ta iso da ita dà ayarin ta ta sako wani A shape gwn na wata bugaggiyar shadda brown colour ubansu,fuskan nan ya fentu da make up diamond din da aliyu ya bata shine a wuyarta tana ta nunawa tana yake

Ga partyn y tsaru iya tsaruwa babu abunda xaka nema ka rasa na ci na sha ga nishadi,har kawayen bilkisu na neman gaya mata magana akan yadfa akayi nata parttyn a us full of business packging ba wani nishadi da ciye ciye.

Duk dama taji haushin maganan amma bata ce komi ba ayanzi tafi maida hnklin tane wajen son ta jame da new patner ta,yau har wani daban takeji a zucyr ta

sanda kowa ya taru ana ta jiran su hamida can sannan suka wargaxa taro da motocin alfrma
Ta takun su na kasaita Tuni waje ya rude ana ta hotuna ana musu fadanci Yan jarida sun cike wajen dan yaune tyi first official show off ta nuna kanta ma mutane da business partners dinta

Cikin watanni biyar din nn Hamida tay kudi sosai,dan bayan shawarwarn mijin ta datake dauka hamdiya ma tana sata a hnya sosai,zaka sha mamakin jin cewa hamida ta gyara zumuncin ta da kowa dan har ginin milliyn goma tayi ma inna kainuwa kusa dana almajiran ta Aliyu kuma ya maida tsohon gidan aka sauya masa tsari aka maidashi kamr hostel ga masallaci ga islamiy ga refectory na cin abincin su ingantace

sosai rayuwar su ta inganta bata da wani matsala se gaban dake tsakanin ta da babban aminiyarta ramla

Mc ysnata magana yana anoucing shigowar su anata kirari honourable hajiya hamida Alkali

Tun nan zuciyar ramat y tsinke altho tafi sanin ta da suna hamida muhammad yar fullo sai ta tsaya cak kamar ruwa ya kwaso ta tana jin bugun xuciya me karfi,bilksu ce ta dafa kafadun ta tace kece fa ta hannun damar ts yakamata muje wajenta ko?a dan rude ramat Tace ok,

Suna isa dede an tsaida yan jarida masu daukar hoto ne kawo suke kacau kacau,suna hade ido da su ta ji dirar kifiya a kirjin ta baki na bari ta juya tace ma bilki me nake gani? Dan harga Allah ta dauka daga idanun ta ne,zata sume bilki tayi saurin taro ta ta mata supot dan layi take bata ma sani ba dake kusan idanun kowa na kansu Sai bilki ta mata alaman ai ta sani tuntuni,ramat ta juyo da kyar a fusace zata bar wajen hamida ta sauko ta jawo hanun ta,tun kan tayi reacting taga hamdiya agabn su ta dauko dan jarida wanda ya shahara wajen watsa labarai gashi a Intenational tv station yake aiki,"

wuta ne yake cin ramat ta ciki musammn ma da taga su hamidar ko ajikin su,ata na ki tana so sanda hamida ta sa sukayi official business aknowlgememt hamdiya har da gaya ma masu labarai cewa ai aminan juna ne,ana ta raha ana dariya anata zuxuta abun

..hamida tayi bayanan ta cikin shararren english grammer ramart tana yaken dole cikin yanayin daya fi mutuwa ciwo ita kanta tasan da walakin goro amiya
Da Aka kira wannan dan jarida shiyasa ta kama kanta.

Iya dauriya ramat tayi hka akayi komai a daddafe aka sa ma oil compayn suna "hamat oil producing company.

Ana gama formality
Ramat batayi speech din komai ba ta firxge hannun ta ta wice washroom tana shiga ta sa ihu ta yar da dan kwalinta kasa ta hau fashe fashe cikin tsananin bakin ciki

Cikin haka se ga bilkisu hamida da hamdiya sun biyota..

Rufe wajen hmdiya tayi tana gadin su ta waje

Ramat ta taso gadan gadan xata kama hamida da kokawa blk ta rikota tana fixga

A dake hamida Tace barta mana inaga hauka ne ya kamata ramla wai mesa baxaki nitsu bane?

Ashar ta kwararo mata as usaul cikin bori tace hamida kinci amana ta kin ha ince ni,,kin rabani d mijina burinki ya cika aliyu ya burma cikin gindin yrki,ya kuma walakanta ni akai yace nawa babu dadi...yanzu duk wannan musibar da kika jefa ni ciki bai ishe ki ba
Sanda kema kikaje kika kwana da mutanen sultan ya bki rabin business dina?

Azafafe Hamida tace ah'a dakata min,kar ma ki bata min nama da wannan mummunan magana,kwana da namiji da auren wani ai saike
a hnkli nabiyo ki ramat ya kamata ki nitsu ki saurare ni

Tace kar ki bini ahnkli sena tona asirin ki duniya sun gane ke wacece munafuka kawai annanmiya macuciyar karuwa

Wan tau hamida ta sauke mata a fuskanta Tun kan ta dago ta daks mata tsawa

Tace koda wasa ramla.
Chapter 103 · 0% Book details