Sashe 70
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
..please hamida kiyi wa Allah ki taimaka min Inma abunda na baki baiyi miki ba its a deal u can still negotiate ban damu dana karar da dukiyata ba inde zan same ta.
But please u have to help me Ya karasa maganan sounding so desprete....
Wani irin zufan ban mamaki ya keto ma hamida tana ta kallon bakin sa ..itakanta bata san yaya akayi numfashin ta ya sauya sigar futr sa ba Wani dummmm taji a kunnen ta gaba daya ta rasa me ma takeyi,she got cot in middle of surprise and confusion dukan nitsuwar jikin ta da kwakwalrta atake suka disashe
Da wanne zata fara?jin ance jud tana da share a babban multi billion naira kamfani wanda bata fada mata bane koko wannan dan uban dukiyar da aka bata shi a kiftawar ido?
50% rijiyar man fetur da xxlusive 1000 hausing estate a saudia?tsakanin furtawan hakan da yayi da yanzu bata san sau nawa kwakwalwarta ya memeta ba.
Cikin xuciyarta tace Kalu innalillhi...ta dan runtse idanun ta mentally tana tare kirjin ta dake shirin ballewa tsaban bugun sa,...tace hamida ki nutsu,think think...can tayi ajiyan xuciyan dole dan100% tasan babu tantama seta karbi dukiyar nan sede bata so tayi abunda zaizo ya dame ta dan tana matukar kaunar yarta
Cikin burga da dakewa ta mike tsaye kamar irin abun be dameta ba tace,"...i wll think abt it...ni zan tafi.
Yace babu matsala ya dubi lawyr yace pls nuna mata inda xata saka hannu she is going with it..
Cike da mamaki ta juya ta kalle shi tace
Akan me xan tafi da shi?
yace it will help u think fast..this deal is valid only for tmrw..kiyi tunani zan jira kiranki
Tsaki taja cike da jan aji ta dau jakatta ta fice abunta ya umarce lawyern ya bi bayan ta da shi,..aikuwa har mota ya kai mata tana faman jan tsaki with due respect ya aje mata agaban seat
Bacewar sa ke da wuya tayi saurin runtse ido dan tana zama taji wani abu nadaban ya mamaye ta na matukar farinciki ji take kamar Allah ne ya dora rayuwarta a wani tsauni me girman gaske.
Rijiyar mai?estate a saudiya Tace ya subhanallah
Hamida kin kudance hamida kinyi kudi,take ta hau murmusawa tana wani jin kanta untop of heaven.
Tace lallai dare daya Allah kanyi bature Ayanzu me ramat xata gwada mata a duniya?to ya maganan kawancen su zai kaya?ko shima ya zama deal ne tsakanin su?dariya mai karfi tayi ita kadai tace wooo hoho arziki na inda yake,wata da watanni muna yawon neman rijiyar mai,munje har wata kasa neman abun nan ga wani yana kyauta da shi kamar be san zafin sa ba
Tace hmm...wasu arxikin su gado ne nikuma ashe yata ce arziki na.
Tana tuki itakadai tana surutai.
"Ai Ba a tara sani da Allah ne da banma je saudin nan ba gashi duk abunda naje nima aka hanani na same shi a bugu daya har da kari
She is sure estate din da ramla take mutuwar son nan ne aliyu yace ya bata,amma bata san ya maganan rijiyar man yake ba dan dama bata taba sawa aranta zata samu ba.
Aranta ne kawai take wannan murnan amma tana isowa gida komai washe sakamakon bata san amsar da zata bayar ba bare matakin da zata dauka akan lamarin
Jud kuwa tun bayan tafiyartan da anty hamdiya tace mata wajen aliyu xata ta kasa zama..ta zaga gidan yafi sau ar'abain cikin fargaba da damuwa tana me mugun jin tsoron abunda zai faru a tsakanin su
Karshe anty hamdiya ce ta bude mata ido tasata agaba koda zata ci abinci amma ina daga karshe fashewa da kuka tayi,wani irin tsoro ke cin ta aranta yana neman birkitata gani take kamar abun bazai tafi masu da kyau ba musamman yadda taga maman ta ta dau xafi
Bata dadara baTa tuttura masa tex amma be amsa ba, tun anty tana mata fada harta dawo tana tausaya mata
Kuka takeyi sosai tana rokon ta karta barri umman ta rabata da aliyu
Baccin yunwa ne ya kwashe ta dan ko minti goma batayi ba sega sallamar hamida a dakin nan hamdiya ta mike tsaye tace alhamdullhi sannu da dawowa ya dai?naga kin dade meyafaru..hamida ta kalle jud dake bacci a takure,ajiyan xuciya ta sauke tace tama ci abinci kuwa?tace ina kuwa xataci..da kyar fa nasamu tayi baccin nan..inafatan dai wani abu be faru ba...hamida ki tausaya mata dan Allah ki rufa mata asiri ai tagane kurkuren ta hamida tace hamdiya bar wannan maganan kizo muje can dakina akwai babban magana
Hamdiya tace ko?.hannunta ta kama sukayi waje
Suna xama ta ciro mata papers ta aje agaban ta tace yar uwata dauka ki karanta .
Ba musu anty hamdiya ta dauka tana karantawa hamida tana maida mata abunda aliyu yace mata tsaf...
cike da tsananin mamaki hamdiya ta kalle hamida da idanun ta me cike da murna da farinciki kamar xatayi bursting "tace hamida kika tsaya yin mene?...
Alhamdullah ayyyyuriiiiiii tayi guda me sauti
Suka rangwada dariya me bala'in karfi atare suna masu tafawa.
Tace amma fa kin burge ni da kikaja mai aji,amma jud shine bata gaya mana tana da wannan uban arxikin ba?ko da shike duk ke kika jawo.. kin ture ta ajikin ki yay yawa hamida waike kullum kina cikin damuwar kudi,to gashi ashe yarki ma billionaire ce
Hamida Tace hmmm ai sai naci ubanta akan haka.ni yanzu damuwata kawata ne Me zanyi wallahy bana son ta kwabe mana haka nan nasan Babban drama xamu kwasa wallahy
Hamdiya tace Da Allah...ba drama ba filin tashin duniya xaku tada Wallahy bata isa ba,Gwara ma ki san nayi,wani kawancen banza ai yanzu ma ke ba saatta bace.
Nikuma akan yata jud wallahy se na nuna ma mata iyakarta dan daga ita har bokan ta na dama su na shanye...
Ai tayi kuskuren daya kasance jud tana son aliyu da ace auren dole ne da bana ciki amma tunda aure na soyayya ne ai the battle line has been drawn
Hamida tace hmmm hamdiya bakisan wacece ramla ba
Anty hamdiya tace Hamida Kiyi contract dinki in hankalinkicya kwant akai..beside burinki na rayuwa aliyu ya cika maki kuma aikin kare yarki zakiyi..
Nikuma ki kyaleni ni,xan tsaya ma yata ne akan abunda take so
If ure on this seki mance da maganan wata gidahumar banzan mata wanda bata san darajar auren ta ba
Hamida tace ohmy god hamdiya kawata kike xagi?
Hamdiya ta watsa mata harara me zafi dariya suka fashe da shi sosai daga nan suka cigaba da hirar yadda zasu kwalfa aliyu kafin su amince
Anan kuma karar waya shi ya daga jud a bacci,ta dauka cikin layi tace hello daddy na,zazzafar numfashin ta ya zuka Cikin lumshe ido da karyayyar murya yace princess mekikeyi i want to see u kafin na tafi xaki iya fitowa?tace ok kana ina ne?yace im in the office daga nan xan wuce sokoto tun kan mum ta san bana nan tace ok am coming yace be careful baby,..ki tsaya a rond abt xan turo driver ya dauke ki tace ok..a gurguje ta sauko akan gadon kamar ba itake agalabaice cikiinn jin yunwa ba
Wanka ta tsala ta fito ta shirya jikin ta cikin wata simplw memaird gown wanda yabi kugun ta ya mata cif cif ko inna wears bata tsaya sakawa ba nan ta xuxxuta turare ta dau mayafin ta da jakatta ta sabule ta hanyar baya ta tafi wajen aliyu abun ta......KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
7/17/20, 9:26 PM - Ummi Tandama: 51***
_KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
Fannin aliyu kuwa tunda ya isa sokoto ya kasa samun nitsuwa duk tunanin sa ya koma kan amsar da hamida zata bashi dan yaji fargaba aransa kwarai dayadda yaga ta dau abun da zafi,duk da haka ji yake koma miye ne zai iya bayarwa dan baya mafarkin a hana sa jud Dan harga Allah rabon sa dayaji zakuwar auren mace tun akan auren sa da fatima,fannin hamida kuwa tunanin yadda zata kwashe musu da kawarta ramat shiya hanata sakat amma daga ta sake duba takardun seta ji sam bazata iya juya baya ba.
Cikin Tsananin zakuwa da fargaba aliyu yake jiran amsar ta,ita kuwa dagangan tama kashe wayarta kwata kwata tayi banza da shi dan duk son kudin ta tasan mutuncin kanta sam bata so azo a goran ta ma yarta daga baya
So Akan hakan sanda ta waina zuciyar aliyu cikin ruwan sanyi ta dasa masa fargabn jin cewa ba lallai bane shegen son kudin ta yasa ta bashi yarta a arha.
"Gashi tun dawowar sa iyaye ke famar tattaunawa a fada amma shi ko iya lekawa baiyi ba wayar sa kawai yake lekawa sauraron jin kiran hamida amma shiru bata neme sa ba har yanzu
mai martaba sarki muhammad sultanin sokoto da kawun sa alhaji ibrahim datti se uban aure alhaj mahmud maitama wato mahaifin sarkin abuja sune zasu je maganan aure a gobe dan har an gama shirya kmai An aika ma abbakar notice din zuwan sun sede basu bayyana masa akan komiye bane,a hujajan abbakar ya bar duk abunda yakeyi yayi booking jirgi cikin dare bai iso abuja ba se cikin asuba.
Hamida bata sanar da shi komai ba shima baccin gajiya yayi bai tsaya ya sanar da ita komai ba..