Sashe 66
Kudi Kumbar Susa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acan saudi kuwa abubuwa sun harhade tsaban zugin bilkus ramat ta mike dan dole suka hau shirin hidima,kwadayi da sa burin samun abokan karawa yasa se dagawa suke suna sauya rana,bilkis tace lallai ramat tayi amfani da wannan damar a partyn ta ta kara hada alaka me karfi duk biloniyas din dake nan su santa su sa amata hannu tuni ramat ta amince wasa wasa komai ya soma tafiya musu dede harma suka mance da tashar hamuda a lissafun su.
_KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
7/17/20, 9:20 PM - Ummi Tandama: 47KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi
Sunday night kayan da hajya tayi oder suka iso bata bude kowanne ba se akwatunan laces datayi oder su a kamfani dan sune take sakaran zasu zamto idon zakara acikin kayan lefen da zasu hada
"Vicuna alpaca da cashmer fabric guda daddaya,se origanal handmade venetian laces da wasu irin shegun cord lace da materials masu beads da aka kawo daga kamfanin
Solstiss a france da aldo bianchi daga italy duk sunyi matukar kyau sosai dan bakaramin jin swavroski stones, bead,sequins and crystals sukayi ba
Ita kuma kayan data zata sa sophia hallete ce ta zabar mata acikin tulle and laces guda shida wanda aka kera su da glass buggle beads with heavy embroidery.
Hakama duk wani gwalagwalai da sauran abubuwan kayan lefe masu tsada wanda baza asame su nigeria ba duk ta kimtsa su.
Washe gari sassafe ta sauka a lagos daga nan sukaje sokoto state tare da aliyu domin a saka ranan tabbatarwa.
Aliyu Yana waya da abbakar amma kullum sai ya tsinci kansa cikin jin kunyar sa alhali abbakar din bema san meke faruwa ba.shi baima samu lokacin jud ba musamman dayaga kamar hamdiya tafi hamida kula masa da komai ayanzu.
Jud kuwa ta samu sabun habit daga an zauna zata sabule ta bar wajen taje ta kulle kanta a daki ita kadai in kaga tana walwala to anti hamdiya ce take koyamata abubuwa daga harkan data keyi na saida kayan mata dana qamshi, dan sosai ta kakkara mata turare da tricks na gyaran jiki duk dama ba hakan ta so ace suna rayuwar su da uwarta ba
Ranan Hamida tana zaune suna yar maganan su da hamdiyar Musamman akan watsar da lamarin yarta datakeyi a gidan kwana biyu
Hamidya ta matsu sosai tana tuhumar ta akan abubuwan daya wakana amma haka hamida ta nace wajen kare kanta dacewa babu abunda batayi ma jud ba babu abunda bata dora ta akai ba...Hamdiya tace amma ai baki jata ajiki ba,tace bazata iya ba ita batada lokacin haka bayan bata tara komai a duniya bane xata ja yarinya ajiki?wannan ma ai shashancine da rashib sanin ciwon kai..musun da sukeyi kenan sai ga sakon tex na waya ya shigo inda buguwar kirjin hamida ya dada tsanan tawa
Sabuwar sunan campanin ramat Wato "ramat royal oil and gas share holding campany saudi arabia.katin gayyata ne suke watsawa Ranar bakwai ga wata na gaban zasu yi babban hidima a babban hotel din masu kudi a america can las vegas inda akeyin caca.
Daga ganin an sauya ma hidumar tsari hamida tasan Wannan duk shawarar bilksu ne dan bilkisun ta tabbatar ma ramat cewa su bar maganan dawowa nija su baje basirar su suje america suyi partyn anan zasu hadu da masu kudin duniya daga china hawai turkey dubai qatar japan russia honkong kuma tana da yaqinin zasu goge harma ramar ta zo dede da mijin ta aliyu Kuma dama burin ta kenan.
Dan haka ta kara fadada shirye shiryen ta suka cillasa wani watan aka kuma kaisa babban hotel a america.
Har yau kuma bata daga wayar aliyu ba in tayi kkri ne ta amsa sakonnin sa dan har yau nuna masa take tana fushi da shi sosai ta hada harda kulle estate dinsa dayayi a saudi batare da cewarta ba
taso ace ya barmata amma kawai bazata iya sauke kai ta roke sa bane,tana so bayan duk abun datakeyi masan nan shi ya sauko ya bata hakuri sannan ya bata estate din kyauta Data ga alaman bazaiyi hakan ba seta kawai ta dada jin hausin sa aranta
Hamida dake rike da katin bata san lokacin data ja tsaki ba tayi ta sakeyi tana yatsine tuni taji kirjin ta na mata wani irin zafi,ai kamaar jira take hamdiya ta tambayeta meyaa faru kamar zata hadiye rai ta mutu haka ta dinga bayanai akan ramat cikin bacin rai tana nuna kishin ta a fili,rasa abun cewa hamdiya tayi ta yi shiru tana kallon bakin ta,har sanda abbakar ya kira tukun ta sarara
Tasa wayar akunne maganan minti biyar sukayi ta katse wayar ta mike tsaye tace aikin banza,shima tafiyar sa yayi yanzu ai da ya dawo munyi maganan tafiyar ko?
Gaskiya zan je wajen ramat ki ba wannan watar ba amma de dani zaayi abun nan...hamdiya tace kidaiyi tunani bata kulata ba tace jud..wai ina jud take ne?ani me aiki ce ta bayyana cikin tsawa da masifa tace ke jeki kiramin jud yanzun nan baban ta ya bani sako in gaya mata,hakri hamdiya take ta bata koda xata sausauto amma ina kamar wanda aka mata lefi hakan take ta kumbura tana kananan surutai
Mai aiki taje ta dawo kusan da rabin awa jud bata sauko ba aikuwa a matikar harxuke hamida ta haura sama a fusace da zimman zata je ta same ta anty hamdiya ma ta bi bayan ta babu wani knock hamida ta banke kofar dakin jud din inda sukayi ido hudu da ita tana kwance cikin wata kafurar shigar banza tana daukar selfies tana turawa a computarta
Tuni Jud ta rude ta mike zaune tana sauri sauri zata rufe computer ta da jikin ta,wani irin runtse idanu hamida tayi tsaban bacin rai
Da sauri kuma a masifance ta ta tureta gefe ta kwace comptr ta bude ta shiga dubawa..
Jud ta hau bari duk jikin ta ya soma rawa ta rasa meke mata ddi...muryan ta na rawa..tace mumy pls dont open kiyi hakri kar ki budemun wallh na shafa'ane jikin ta sai rawa yake sosai Allah y so ta ma aliyun ya sauka ne tace bari ta tura masa hotunan ta,Hamida tana shiru tana latsawa tun tana sake nishi cikin mamakin abunda take gani karshe ta karkace ta sakar masu ihu kamar mahaukaciya ta juyo a raunane ta fauce wayar jud daga hannun ta ta shiga dubawa dan ta dada tabatarwa
Kukan na shuga uku jud ta fashe da she dan batasan ya akayi ta sulale kasa tana rawan dari ba hakri kawai take bada hamida tana yarfa hannu tana dora hannu aka da alama yau tagama yawo...
Hamida kuwa se dada xurfi take tana karanta dukan sakonnun su hannun ta rawa yakeyi sosai ga wasu irin zafafan hawaye dake zuba mata na takaici da mamaki
Ganin abun is gting out of hand yasa hamdiya ta karaso to tunkan ta iso kan jud hamida tay jefa da wayar ta cakumo wuyarta ta da karfi cikin ihu da raxana da tambaya me firgirtawa ta shiga kifa mata maruka tana kwallo da ita
"tace jud kin cuceni dama abunda kikeyi kenan dan ubannki
karuwanci kika komawa yi agida na?da abokin babanki dan ubanki?When has this start....tell me,me kukeyi da aliyu are you sleeping with him?tsaban kaduwa da razana nunfashin jud kamar zai dauke ta shiga girgiza kai tana ihu tana kuka hamida tana faman mata jan mahaukata,tell me...yau sai kin gada min.. ta shiga daka mata tsawa kamar zata kashe ta,"dan ubanki ki fada min abunda kike yi da aliyu ko na kashe ki,Kin bashi jikin ki akan abun duniiya ko?
A tsananin raxane Jud tace ahh ma mmm ummmm am umna ummma dan Allah ki tsaya kiji,wani saukan maruka hamida ta sauke mata ta ko ina sanda hamdiya taji hawayen ta sun sauko ..in tsaya inji miki me..zaki renamin hankali ne bayan duk abunda nagani,cikin kuka hamida ta juyo tace hamdiya kizo kigamin abunda yarinyar nan takeyi,ta kalle jud tana share hawayen ta" ure sending ur naked pictures to ur dad...juuuuuddd"
Anty hamdiya itama ta share hawayen ta nan ta dau wayar tana dubawa itama batace musu uffan ba dan sosai taji ba dadi aranta
Kukan fitar rau jud take tana birgima
Hamida tana faman azalzala mata masifa cikin ihu...ohhh now i see shiyasa ya tula maki kayan duniya sabida kin riga kn basa jikin ki?daga jud ta budi baki hamida xata kikkifa mata mari
Hamdiya tayi sauri ta riko hamida baya tana danne ta cikin tsananin fushi tace ki sakeni wlhy sai tagayamin,me ban mata ba da zatai karuwanci me ban bata a duniya ba,Hamidya tace hamida calm down..
Tace dont tell me to calm down yarinyar nan ta cuce ni duniya da lahira kuma sena karkarya ki yau,jud tana ta kuka,fincikewa tayi ta jawo ta cikin kwakawaa da anty hamdiya dake janta tana fizgewa dukan ta hamida ta shiga yi ta ko ta ina tana kukan itama tana maganaganu ba abunda jud takeyi se ihu tana bata hakri
" umma kiyi hakri dan Allah umma baxan sake ba.ni wallhy banyi komai da shi ba wayyo Allah na anty hamdiya ki cece ni wayyo umma kiyi hkri
Hamida tace "Allah ya isa tsakanina da aliyu
ke kuma yau se na kasheki agidan na sekin gayamin wanda ya koya miki karuwanci nide bazaku kasheni kisamin hawan jinii
Ba.
Jud tayi laushi sosai har muryan ta bai fita Da kyar hamdiya tajanye hamida tayi waje da ita suka barta a dakkin..
Ita xafin dukan ma be dame ta ba
Ihu takeyi tana birgiman tuno me xai same ta yau in abban ta yaji wanan labari